← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 105

Sashe 76

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kuwa, Yana fa ar haka ya juya kan motar suka koma gida, acin da suka koma sha aya har ta wuce dan haka suna komawa wanka kawai sukayi sukayi sallah sannan, Meer ya fita da kansa yaje har kitchen ya nemowa Bossey abinci dan shi baci zaiyi ba, Bayan sungama komai suka kwanta, Basu suka tashi ba sai wajen arfe biyar da wani sai kawai suka jira akayi sallar sunayi ma daga masallaci suka wuce batare da kowa yasan da tafiyar tasu ba, Suna kan hanya Meer ya kira wasu mutanen daka hospital in sa, yana basu aikin da zasuyi ba a sha ma wata hawahala ba aka gano jirgin, dan haka Meer yasa akaje har can airport aka sanar dasu abun dake faruwa akace dan Allah suyi ha uri su bari sai arfe tara su tashi yasan zuwa lo acin sun zasu isa gurin, An amince masa amma duk da haka saida yabiyasu sannan suka amince, da kuma garga in tara nayi bazsu ara jiraba, zasu tashi, sai lo acin Meer ya samu kwanciyar hankali, da Bossay ne yake tu in daga baya kuma sukayi exchanging saboda sai yafisa gudu, Suna kan hayan takwas ta buga gudu Meer ya ara gudun yake amma ji yake kamar ba tafiya suke ba, 08:45 da biyar sauran su minti shabiyar su arasa, sosai ya ara ure wuta dan yakai arshe a gudu, Bossay ne ya kalli agogon sa yace saura minti biyar wayyo Meer ji yayi kamar ya kashe motar ya fito yayi gudu gani yake hakan sai yafi masa sauri, 8:58, saura minti biyu ya rage yayin da adaidai lo acin suka shawo kwanar cikin airport in, 9:00 na cika sukuma na tsaya wa a cikin airport in, ko kashe motar Meer baiyi ba ya bu e murfin motar da sauri ya fito aguje ya nufi wajen jirgin, Yayin da jirgi kuma shima yake shirin tashi, dan kowa ya shiga ya zauna tashin sa kawai ake jira, dan da tunima ya tashi sai aka ara samun wani neman taimakon daga wajen wasu passengers in da basu samu damar arasowa ba, amma dake suma suna da uwar ku in su kuma ta hanyar da suka biyo dole a jirasu, duk da a a'idar su babu jira, amma su sai yazamana dole ajirasu, shiyasa suma su Meer suka zo suka same sa, amma da dan ta sune da tuni sun tafi, Da sauri Meer ya arasa wajen jirgin, yana zuwa ya shiga da tsallen sa, yana shiga kuma shima Bossay ya shigo, tsaye sukayi a tsakiyar mutanen dake cikin jirgin, suka fara kallon mutanen aya bayan aya, Can suka hango wasu kujeru guda biyu duk babu mutane, akai, tsoro da firgice ne suka rufar musu, da sauri Meer yace "ina masu gurin nan, Kafin ma abasa amsa, Bossay yace gasu can, ya fa a yana nuna waje ta jikin window, Meer na aga kansa ya hango su suna tunkaro wajen jirgin cikin sauri, Wata sanyayyar ajiyar zuciya Meer ya sauke tare da furzar da iska me zafi daga bakin sa, aya daga cikin ma'aikatanne yace "daman sune ai to ai saboda su ma muka tsaya bamu tafi ba, kuna nufin duk jiran nan, da mukayi a banza, Wani wawan kallo Meer ya jefamasa yana arin dun ulle hannun sa, dan maganar da yafa a ba aramin ona masa rai tayi ba wata kon suna nufin daman badan su suka tsaya ba, duk uban ku en da ya tura musu, Bossay da ya riga yasan halin sa, sai yayi saurin ri o hannun sa, yace muje mana, Dadyn Rasheeda ne agaba sanye cikin manyan kaya kamar bashine ya taso daga gadon asibiti ba, kafa ar su kuma ya sa alo wata jaka, sai wata mata agefen sa ita kuma taci uban amammun kaya, ta zubo da arin gashin ta gefe, Hannun ta auko da wata atuwar trolley tana janta, yayin da ta wama wani aton glass a idon ta, ga takalmi me tsini, haka take tafiya ai, da dogayen takalman masu tsini, Daga bayan su kuma wata mata ce sanye da ba ar riga har asa sai ba in hijabi aramin me ha e da ni ab ta rufe rabin fuskar ta dashi, ita kuma babu komai a hannun ta, sai wata aramar jaka da ta sa alo ta akafa Haka suke tafiya ai batare da suna kallon gaban su ba, har suka fara taka step in jirgin Dadyn Rasheeda da ayar matar ar gayu su suka fara hawa kan step in sannan ayar matar ta tako tayi taku aya taga su Dady sun dawo da baya da baya, aga idon da zatayi yayi daidai da fitowar Meer daga cikin jirgin tare da Bossay agefen sa, Meer yana fitowa ya sauke idon sa anata, dan shi yafi ji da ita akan kowa, tunda itace humman leader in, Ido cikin ido ta tsaya tana kallon sa, kana kallon wayar idon ta zakaga zallar tsoro da furgici da tashin hankalin da bata ta a tsammani saba adaidai wannan lo acin, Bata ankaraba ta garin juyawa ta take rigarta daga kan step ta wuntsila baya, Dadyn Rasheeda ya juya zai gudu Meer yayi saurin dam o sa, ayar kuma batayi yun urin guduwa ba ta tsaya, saboda bata san su waye suba, Meer na ri e sa ya ha a masa da wani kyakkyawan naushi tare da turo sa shima ya fa o daga kan step in, su kuma sukayi tsalle suka duro shi da Bossay, Meer da yayi tsalle akan afar Dady ya dira yana dirawa kuwa ta bada sautin ara, Shi kuma Bossay kan matar yayi da yaga tana niyar tashi ca umo wuyan ta yayi da hannu biyu ya mi ar da ita tsaye, Yana agota yasa hannu aya ya fusge abun ni eb, take fuskar ta ta bayyana a fili, Bossay na tozali da fuska ta, bai san lo acin da ya sake ta ba yayi baya yana niyar fa uwa, Ganin ya saketa yasa ta juyawa zata gudu domin tsiratar da ranta, ai ko taku uku batayi ba, Meer yayi wata irin sufa daga inda yake ya arasa bayan ta tare da buga kanta gaba, ta kifa da fuska, Bossay na tsaye har karkara yake saboda imaucewar da yayi, bakin sane ya shiga karkawa zai kira sunan ta amma halin da ya tsinci kansa ya hanasa furta koda da kalmar farko ta harafin sunan ta..............., [18/11, 7:34 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 45_* ______Meer ne ya ara saka hannu ya kuma agota, yana agoya ga kwashe ta da marin da saida jinta ya auke lo aci guda, saidai ya farfasa mata baki da suka sannan ya fara janta da hannu aya, Lura da yayi Bossay baya cikin hankalin sa sai baibi ta kansa ba, gaban Dady ya arasa hannu aya yasaka ya ri afar sa guda aya, sannan ya shiga jansa a haka, har ya anyi gaba sai ya dakata tare da juyawa ya kalli Bossay yana watsa masa harara, Sannan yace "har yanzu baka dawo daidai bane in tafi inbar kane, Duk da haka Bossay baida wani kuzari ajikin sa, haka yaje gurin ayar ma da yaga tana niyar guduwa, yana zuwa itama saida ya kwashe ta da mari, sannan yasaka ta agaba suka nufi wajen mota a tare Meer ya ri ayar matar da hannu aya yayin da ayan hannun nasa kuma yana jan Dadyn Rasheeda a asa, jikin sa duk yafara kurjewa amma da haka yake jansa a asa, Sai bayan su kuma Bossay da ya tiso eyar ayar matar, Suna arasowa gurin motar, bayan motar Meer ya bu e ya saka su a ciki duk da gurin yayi musu ka an amma haka ya turasu a gwamutse, ayar kuma Bossay yasaka ta a baya, komawa sukayi suka tattaro jakunkunan suka dawo suka zuba su a cikin motar sannan Meer ya shiga gaba, mazaunin me zaman banza, shi kuma Bossay ya shiga driver seat, ya tayar da motar tare da kwasar ta aguje, suka fice daga cikin airport in, Tunda suka auki hanya babu wanda ya iya furta koda da kalma aya kowa yagama mutuwa da mamaki da al'ajabi musamman ma, Bossay abun yafi ta asa, shi kuma Meer baiyi mamaki ba sosai, saboda daman tun kan lo acin yana zargin hakan, sai kuma zargin sa yazama gaskiya dan haka abun bai wani asa da asa ba, Saida Meer yasa suka fara biya Hospital in sa, ya anyi dube duben sa ya duba wasu abubuwan, saboda kasan cewar ya kwan biyu bai zo ba, sai yaga komai yana tafiya yanda yakama ya, saboda wanda ya ora akai baya wasa wajen aikin sa, komai yana gudana yanda ake so, sai abun da ba'a rasa ba, ya da e a cikin sannan ya fito, mai makon su auki hanyar gida, sai ya kuma kaisu can gidan su, dake garin Abujan, Nan suka je saida suka ara yin wanka, Meer yabawa Bossay wasu kayan, sannan yasa akayo musu order abinci sukaci suka oshi, suka kuma hutawa suna tattaunawa akan wannan babban abun al'ajabin da ya daure musu kai, saida suka jira sukayi sallar Az'har sannan suka shirya sai hanayar kano, kuma duk wannan lo acin da suka ata bayin Allahn nan cikin booth itama kuma ayar tun lo acin da suka tsaya a hospital suka fito da ita suka mayar da ita wajen sauran, Da farko Meer yayi niyar kawai ta wuce dasu station sai kuma, yafasa yaga ai sai yafi ace yakai su can kowa da kowa yagansu, kamar yanda aka saba tara mutane idan ankama masu laifi suma ayi musu haka sannan su fa i abubuwan da suka aikata da bakin su kowa sai yafi yarda, gani da ido yafi abaka labari, Tun suna kana hanya kamar yanda yayi lo acin da zaikai Abban Ameesha gida, yace kowa ya hallara a fada, yanzu ma haka yayi ya kira
Chapter 76 · 0% Book details