← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 105

Sashe 82

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shiyasa baije ba, amma gobe zaije da zarar sundawo daga Gombe zai wuce can, da ya matsu yayi yayi komai ya gama, dan yana kammala su zai bar asar dan bazai iya cigaba da zama ba ta isheshi badan faruwar wa annan abubuwan bama da suka hanasa tafiya da tuni yatafi, yana zaune yana ta shan abunsa yana ta tunane tunane abubuwan da suka faru wasu su bashi mamaki wasu kuma subashi haushi wasu kuma su bashi nisha i kamar angaren wajen da suka sakawa su Waziri karara da zuma, suka sauya musu halitta yana jin nisha i in ya tuna hakan, yajiyo bugun ofar sa yayi, amma bai amsa ba kuma bai tashi ba Saida yagama cinye abun hannun sa, sannan ya mi e a hankali ya shiga takawa kamar baya so, zuwa yayi ya bu e tare da an le a kai sai sukayi ido hu u da Maama, arasa bu ofar yayi gaba aya yana kallon ta, cike da wasa dan yanzu jinsa yake sakayau bayajin haushi baya damuwa da komai, "Murmushi ta sakar masa, zatayi magana shikuma yayi saurin cewa meye kuma zaki biyo ni, ko kinzo ki takura min in da kika saba, to koma inda kika fito, yafa a yana wani harar ta kamar mace harda ta e baki da girgiza kai, Tsaye tayi tana kallon sa da mamaki kamar bashi ne azu yagama dukan baiwar Allah ba, amma yanzu kalle sa kamar babu wani abu da ya faru dashi yau duk wahalar da yasha, ita ji tayi yama bata tausayi akan yanda yake awainiya da jajircewa akan duk abun da ya ta a su, shi ka ai yayi musu maganin duk wata matsalar su da damuwar su, amma taga shi ko ajikin sa hakan baya ta a damun sa ko nuna gajiyawar sa, daga yayi yanan sai yayi can shine kullum akan hanya......, "Hy, yafa a yana saka hannu sa asaitin fuskar ta, agowa tayi cike da tausayin sa tana kallon sa, "Ya akai ne me yake faruwa gaya min to, naga zakiyi kuka danna ce ki tafi, to maida hawayen, shigo ciki badan halin kiba, Hawaye ne ya tarar mata a ido tayi saurin maida su tare da sakin murmushi ta kamo sa ta rungume tana me ara jin aunar sa har cikin ranta, cikin sanyin murya tace Allah yayi maka albarka yanda kake ari akan dangin ka kaima Allah yabaka masu yi maka, Allah ya albarkar ci rayuwar ka, Allah yabaka zuri'a ayyiba, Allah yasa an ka suyi koyi dakai amma banda zafin zuciyar nan taka, wallahi mur ewar nan taaka tayi yawa, mutum kullum sai ba in....., Shiru tayi tana sakin sa tare da ara fa a murmushin ta ganin kallon da yake mata, hancin sa taja, tace to da wasa nake mutum sai farin hali, haka zance" Shima sakin tasa fuskar yayi shima yana jan nata hancin yace "Allah ya taimake ki da kin arasa da ni ka ai nasan me zan miki adaren nan, Yanzu kam dariya tasaka, sannan tace ai sanin hali shiyasa na fasa fa a, kar yanzu inga kaina babu gashi ancire min su da hannu...., "Hmmm ai ba iya gashin za a cire ba har kan zan ha a incire su gaba aya, kinga nifa kigaya min me yake tafe dake na gaji da tsayuwa in kuma ciki zaki shigo ki tsayani kwanciya, naga kamar missing ina kike yau, yana fa ar haka ya juya zai koma, "Tace Allah ya kiyaye in rasa wanda zanyi missing sai kai, ba kwanciyar da zan tayaka kazo muje ka auko matar ka sai ta tayaka daman itace ta kawoni, Jin abun da tace saida yasashi fa uwar gaba tare da tsayawa cak, amma kuma ya kasa juyowa, "ko bakaji me nace maka bane" ta ara nanata masa, sai yanzu ya juyo yana facing in ta, sannan yace "to ke baza ki iya auko taba, ki auko ta kikai ta akin su ku shi mijin naki yakaita, ni yanzu ciwo ne a hanuna, bazan iya aukar ko cokali ba bare mutum, Harara ta watsa masa sannan tace wallahi ban yarda ba, meye dalilin ka da baka son auko ta in saikace ba matar kaba, bansan ka da arya ba, kasan yanayin da ta tsinci kanta dole tana bu atar wanda zai kula da ita, kuma bata da wanda ya fika, maza zo muje, kasan de Papa ba wani arfine dashi ba bare kuma ni, dan haka oya huce muje ka auko ta, Kamar kar yaje haka yaje ji amma rashin abun da zai fa a ya kare kansa a gunta ta yarda hakan yasanya shi saurin basarwa kar tagane sone bayayi, sai kawai yace "da wasa nake miki, kin ta a ganin miji ya i matar sa, kodan da in da zakaji ma ai dole kaso mace....., "Me kake cewa ne ni ba jinka nake ba, Maama ta tambaye sa, Shafa eyar sa ya anyi hana kallon ta sai kawai ya age mata gira aya, yace "ya wuce ki, baki da rabon ji, daman komai saida rabon ka in ba rabon ka bane ko ka aga murya mutum in baida rabon ji bazai ji me kace ba, zatayi magana yace "shittt muje in auko ta, kar inje tsohon can ya dora Mata asusuwa akai ya cuce ni, Bai jira tayi magana ba kawai yajata da arfi yana cewa muje muje muje muje sauri kiyi sauri kar wani abun yasame ta, dan ke zan kama, haka yaita tayi mata surutu ita mamakin sama ya hanata yin magana, inajin tunda take dashi bata ta a ganin sa irin hakaba, sai taga gaba aya ya sauya mata kamar bashi ba yanda yake wasu abubuwan, Saida suka shiga akin sannan ya sake ta, lo acin da suka shiga Papa yana zaune yana ta jiran shigowar su daman dan har an gyangya i yafarayi a zaune, yana ganin shigowar su yace yauwa tun azu nake jiran ku, har na fara gyangya i a zaune, "Me yasa baka biyo taba, tana can ta addabi rayuwa ta, wai ita acan zata kwana ni kuma nace bani kwana da ita tunda ita ba mata ta bace, saidai ta dawo gun tsoho irin ta me asusuwa kar inje ina bacci inji an fasa min kai da ashin hannu, da yar fa ta ha ura yanzun ma sai da nakawo ta baka gani ba jawo hannun ta nayi ta arfin tsiya, Kasa e sukayi dukan su suna kallon sa Papa na tunanin yaushe ya iya magana haka dan shi daman basu saba magana ba har gwanda ma ita Maama sunayi wani lo acin, ita kuma tana mamakin aryar da yayi mata wai tace sai ta kwana a akin sa dan arya ma da saida ya jawota ta arfin tsiya sannan ta taho, Maama zata sauke masa magana, ya tsugunna ya suri Ameesha ya sa ata akafa a, yace "to Allah bamu alkhari old men and old women, Yana jinsu suna yi masa tsiya amma ya i sauraron kowa yayi gaba abun sa ya fita daga akin yabar su da kunfar baki, Yana fita ya sauya fuska yana hararar ta ta gefe, badan yau yana cikin farin ciki ba, kuma yana an tausayin ta akan abun da yafaru, amma badan haka ba yaseen da yana fitowa zai sake ta a asa, Da farko akin su yayi niyar kaita sai kuma ya tuna da maganar Maama kar ta farka ta ganta a akin ga ba kowa babba akusa da ita, hakan zai iya ara sakata cikin wani halin, akin sa ya shiga da ita, yana zuwa ya shimfi e ta akan gado sai kawai ya tsinci kasa da urawa fuskar ta, idon ta ya kunbura ga sahun hawaye ya bushe, bakin ta kuma ya an bushe ka an yanda de yakeyi idan mutum ya da e yana kuma kuma yayi shiru baiyi magana ba zakuga bakin mutum na an bushewa to itama irin haka yayi, Sauda yagama are mata kallo sannan ya janye idon sa, duk da yanda zuciyar sa take fusgar sa tana ingiza shi, akan wasu abubuwan, amma kuma yana so yaja girman sa kar ta ara rainasa akaro na biyu, bargo ya jawo ya rufa mata shikuma sai ya samu gefenta ya kwanta tare da jan blanket in shima ya rufa kuma har kansa, Wajen minti talatin bawan Allah nan yakasa bacci sai wasu wasu zuciyar sa take masa takasa kwantawa, bare yayi baccin daga ga ta ayyana masa wannan sai ta ayyana masa wancen, tsaki yaja tare da yaye bargon ya fito da kansa, yana fitowa, idanun sa suka sauka akan fuskar ta da tajuyo site in da yake, ura mata ido ya kumayi yana ara ayyana abun da zuciyar sa take raya masa, yana ayyana hakan tare da hasaso abun aransa yake, ji yayi jikin shi ya wani imi lo aci aya wani irin yimmmm yafara ji a duka jikin sa............, [24/11, 12:54 am] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ........ ura mata ido ya kumayi yana ara ayyana abun da zuciyar sa take raya masa, yana ayyana hakan tare da hasaso abun aransa yake, ji yayi jikin shi ya wani imi lo aci aya wani irin yimmmm yafara ji a duka jikin sa..., a hankali ya lumshe fararen idanun sa masu auke da zara zaran gashin ido, rufesu yayi tsawon an mintina yana jin wani abu na ara ratsa sa, bu esu ya kumayi ya sauke akan ta, Ji yayi kamar jansa ake haka yaja jikin sa yana matsawa kusa da ita, bai tsaya ba saida yayi kamar zai shige jikin ta, hannun sa ya aga ya ora sa a daidai saman west in ta, ya an matso da ita jikin sa ka an, jikin su na gogar na juna, Wani umi yaji ya ratsa sa me da i take yaji wata nutsuwar ta ara sakko masa, ji yayi hankalin sa ya ara kwanciya,
Chapter 82 · 0% Book details