Sashe 22
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
su saida suka dara suna maijin da in tsokanar da tayi musu, papa na mayar mata da martani amma sukaji shiru tabbacin tabar gurin kenan, Fuskar kowannen su auke da murmushi suka tashi atare suka fito daga akin, suna fitowa suka ga kowa agun su dadda duk sun hallara a tsakiyar falon inda aka baje musu kayayyakin breakfast kala kala, kuma daman tunda suka dawo idan zasuci abinci gaba ayan su suke ci a asan falon kan capet basa hawa dinning, Maama ce ta kalli Ameesha lo acin da suka arasa zama agun, tace "to acici munzo da fatan dai kin rage mana baki cinye ba, an murmushi Ameesha tayi tace "ai kunji tsoro naga kun fito da wuri amma da tuni kunga babu, Papa yace yanzun ma da muka fito ai ke zaki cinye shi tunda kika fa a kam sai kin ciye ko cikin ki zai fashe inkin i kuma indanne ki intura miki, Hhhh Ameesha ta saki dariya "tace lalle ma tsohon nan kai da wannan tsufan nakama me taya zaka iya danne ne ai tuni zan arasaka daman kazama guntu, "Au haka kikace zakwa kigani bari innuna miki tsohon ashi da sabon ashi da bambanci, yana fa a ya tashi ya koma kusa da ita yana kallon kwani kan gaban ta da kansa ya bu e wani an kwano mai kama flaks ya cika mata shi da doya da dankali ya bu e wani ya ara mata yamballs, Kowa na gurin ya tsaya yana kallon su babu wanda ya tanka musu kowa nason ganin yanda zasu are waye zaiyi nasara tsakanin Papa da Ameesha, Yana gama zuba mata, ya tura mata gaban ta yace maza fara ci sai kinye duka in kuma aro miki da haka sai kincinye shi duka, kallon sa ya mayar kan sauran yace karfa wanda ya fara cin komai naga wasu sai ha iyar yawu suke kuma bamai ci duk natane duk wanda ya matsu ya tashi yaje abasa wani amma bazai ci komai nagun nan ba, Maama tace "ai daman babu wanda yace zaici ai gaku ga abincin nan kallo muka tsaya yi, indai zata cinye mukam munyafe ma, koya kukace, Su Azeema da Ummy suna dariya sukace maganar ki gaskiya ce Maama danni har baji nama oshi cewar ummy, Abu ma yakasa jurewa saida ya kalli papa yace nidai gaskiya bangoyi bayan hakan ba dan tun asuba nake jin yunwa kuma ga abinci ina kallo awani ce bazan ciba alhalin kuma ba iya zatayi ba, kawai salon ata mana lo aci nidai azuba min bazan iya jira ba idan kuma baza a zuba min ba, inzubawa kaina, yafa a yana jawo flate yana shirin zubawa Maama tayi saurin wace kwanon tace "Allah kuwa sai ka jira ko nan da shabiyun rana ne sai kajira ko kuma katashi daga nan, e rai yayi yana kallon ta yama kasa cewa komai, Papa da yaga haka sai yasaka dariya yace "kinga wannan wasan angama sa dan baza a atawa masa raiba agabana abun da yake so shi za ayi azuba masa abinci yaci ke kuma Allah ya taimakeki da kinga yanda ake urawa mutum abinci dan ko ta hanicine sai na ura miki amma yanzu dai kin tsallake sauran kuma nan gaba, Ameesha "tace kadai ji tsoro bawani, dungure mata kai yayi yace "kaf family in mu ba matsoraci, kawaidai kinci da rajar mai daraja, Duk dariya suka ara yi an gurin kowa na tofa iyakacin albarkacin bakinsa cike da raha da tsokana, Saida sukayi mai isarsu sannan suka fara cin abincin, Suna cikin ci Maama tace wai ni ina mutumi nane bangan saba ko motsin sa banjiba, duk wannan hayaniyar, tayi maganar tana kallon kowannen, Abu yace "to Maama mu da kikatsatstsare mu da ido ina zamu san inda yake baki san akin saba, ganin damar fitowa ne baiyi ba,kinsandai halinsa, Hararar sa Maama tayi tace "to ina ruwanka idan kuma bacci yake bari ni inje in nemoshi tunda nan duk tarin ma ita yatara bamai tunawa dashi kowa kansa yasani, wallahi idan baku gyara halinku ba akansa sai mun fara saka afara wando aya daku tana fa a ta arasa bakin ofar sa nocking tayi tana juyowa tana harar su ganin ko ajikin su kowannen su ma abincin sa yake ciki hankalin sa kwance, Meer dake kwance can cikin bacci yafara jin kamar kuka kukan mutum a hankali yafara bu e idon saida ya tashi zaune yaji ashe matar da ya ulle ce ta farka, shi yama manta da ita so yayi tun asuba ya fita da ita daga gidan amma ya manta ya kwanta tashi yayi ya arasa bakin drower in ya bu e yana bu e ta fa asa tana ta faman juyi tana son kunce hannun ta, ganin sa agaban ta ba aramin tsorata tayi ba, cike da tsoro tafara uhmm uhmm tana karka a hannun ta da afafun ta, Tana cikin haka sukaji bugun ofar sauri yayi ya maida ita ciki ya rufe sannan ya nufi ofar yana gudun Allah yasadai kar ajiyo motsinta dan anaji idan kana cikin akin, cike da magagin bacci ya arasa bakin ofar ya bu e yana le awa, ganin Maama atsaye yasa shi an bu ofar yana kallon ta itama kallon sa take yi, Murmushi ta sakar masa tana shafa fuskar sa tace " an gidan gwaggo mai ya hanaka fitowa, tayi maganar tana tura kai cikin akin, dafe kansa yayi gashi ba damar yace mata ta fita, yarasa dabarar dazai mata tafita........ [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ Da sauri yasha gabanta ya ha e rai sai kuma yarasa abun cewa, tsayawa yayi yana kallonta itama shi take kallo da mamakin tare tan da yayi, an shafa eyarsa yayi sannan ya an tsugunna ya kawo daidai tsawon ta, sannan yace "am uhm naceba ki an je waje ganinan zuwa zan shirya kinji yayi maganar yana kafe ta da tare da kama hannun ta alamar zai fita da ita saboda daman bata shigo dakin ba gaba aya tana bakin ofa, Kallon sa ta tsaya yi tare da an harararsa tace "au yanzu ingama yi maka gwanin ta inzo intashe ka amma shine zaka wani ce infita ka shirya so kake sumin dariya to wallahi baza kasa naji kunya ba inkaga na fita daga akin to tare muka fita, ara ri e hannun ya yayi yace "Wai a haka kike so na fita banfa yi wanka ba ni bacci ma nake ji jiya ban samu damar yin isasshe ba, idan na tashi namiki al awari zanzo har inda kike agabanki ma zanci komai kikaban amma a yanda nake nan yanzu ko mafita baci zanyiba kuma ma bazan ta a iya fita a haka ba yayi maganar yana kallon jikin sa yana kallon ta, Itama ha e ran tayi tace wa zaka ha ewa rai to ko an gaya maka hakanne zai sa infita to ba inda zani nmin dariya ka wuce mutafi a haka ko kuma kashiga ka shirya injiraka zan zauna har ka gama mufita sai kaza aga ehe, arin ara yin gaba take ya sake tariyar, ri e da hannun ta, arin kwacewa ta shiga yi, Ganin hakan yasa shi Sakin hannun nata ya har e hannun wansa akan irjinsa yana age girarsa gaba aya biyun, kawai yana jiran tagama maganar yaga iya ina kafiyar tata ta tsayan, har ta gotashi zata wuce, Hannu wansa yasa ya ageta cak n ta kafin tayi wani aune har ya fito da ita falon yana fito da ita ya ajiye ta akan idon su papa da suke jiran fitowar su sai gashi an fito da Maama ahannu yana direta ya juya ya koma akin sa ya ulle, Acikin su kuwa babu wanda baiyi mata dariya ba harda masu ri e ciki irin su Ameesha, Ummy kam mi ewa tayi tsaye ta arasa gaban Maama, Maama da tunda ya direta takasa motsawa kuma takasa aga ido ta kalli kowa dan tarasa ma da abun da zata ji da aukar ta dayayi da girman ta ko kuma da watsa matan asa da yayi ko kuma da dariyar da suke yi mata da wane zata ji lalle tunda suke bata ta a tunanin iskanacin yaron nan yakai hakaba, yau ita zai tozarta a bainar nasi bayan kuma tagaya masa idan ta fita ita ka ai zasu yi mata dariya amma yayi mata irin wannan cin mutuncin ta aici da haushi da kunya kuma duk sun ha ar mata a lo aci guda, Ummy na arasowa gabanta ta tsugunna inda take tana dariya tace "Maama ya akai ne wai mai yaha aku an bamu labari naga ranki a ace yake gaya min waya ta a mana ke yanzu mukaishi prison, aici yasa Maama mi ewa tsaye tana sakin tsaki ta dashi akin ta zata tafi dan bazata juri tsokanar da zasu yi mata kar su ara mata wani ba in cikin, Can ta tsikayo muryar Abu nacewa "ka an ma kika gani indai yaron nanne zai miki fiye da haka ma, bakisan halinsa bane daman shi yasa kike goyon bayan sa akan komai yanzu ga irin tanan kunfi kusa, Dadda ma da bata saka baki ba sai yanzu itama ta ora da cewa "anyi wal iya mungani, wasu arana tsudum tsudum wannan abin kunyar har ina Ni Hadiza to, Nan kowa yashi tofa albarkacin bakin sa, Papa ba abun da yake sai dariya saida yaga abun nasu bamai arewa bane sannan ya tashi ya nufi wajen matar sa, gashi dai duk tsokanar tata suke amma ta i tafiya tayi tsaye agun sai kace an kafeta saida papa yaje zaija hannun ta tayi saurin janyewa tana hararar sa cike da acin rai tace "Ni kar ka ta ani ai kanajin su baka hanasu ba, tana fa ar haka ta wuce fuuu kamar wacce aka yiwa wani babban laifin, Da sauri Papa yabi bayan ta, kuma still