← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 105

Sashe 70

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

duk ya kashe su, dan baya farin ciki da auren, Hamza ma yayi iya bakin arin sa wajen ganin anfasa auren amma abun yaci tura Dady ya kafe yace sai anyi, shiyasa shima Hamza ya auke afa ko gidan ma baya zuwa, saidai wataran su ha u a asibitin wajen Ayuba, Dan haka su ka ai suke shirye shiryen su ko gidan ja shigo babu wasu mutane sosai, dan Ammi ma idan ta tashi sanar da maganar auren sai tace iya aurin aure za'ayi shima kuma ba wani abu za ayiba ana aurawa za akai amarya, to shiyasa ma gidan yakasan ce babu wasu mutane sosai, wasu duk sai zuwa gobe zasu araso...., Amma dai can cikin masarauta ansan da maganar arewa ma anan Papa yace ma za' a aura auren a masallaci gurin, Duk da sanin kuma sa akayi manyan ne kawai suka sani, labari bai isa kunnen Ameesha ba, shima kuma Bossay har yanzu baiji labarin auren Ameesha ba, da abun sai yafi masa illah, yau da yamma Abban Ameesha yace Meer yazo ya kaishi ya ara dubo jikin Ayuba, Har sun shirya zasu sai su Ummy da Dadda Da Maama suma suka ce zasu je su dabasa, tun ranar farko basu ara komawa ba, Koda sukaje yana bacci,haka suka gama zaman su, suna shirin fita kuma, sai ga Dadyn Bossay da Dadyn Rasheeda sun shigo, komawa sukayi suka gaisa, suna cikin gaisawa kuma Ayuba ya farka, yana farkawa idon sa ya sauka akan Dadyn Rasheeda, kamar zai fa o haka ya yun ura zai tashi sukayi saurin yin kansa Dady yamayar da shi ta kwantar, Gaba ayan suka shiga yi masa sannu, amma baya jin na kowa idon sa da hankalin sa gaba aya yana kan Dadyn Rasheeda, shi kuma inbanda kallon gargar i da yake binsa dashi, Ayuba yana so ya bu i bakin sa amma yakasa ga maganar abakin sa amma ta ma ale, Kawai hawaye suka ga yana saukowa daga cikin idon sa, duk babu wanda baiyi mamakin ba, sun matu ar tausaya masa dan atunanin su wani zafin ciwon ne ya tayar masa, Abban Ameesha ne ya kalli Meer da yayi zaune acan gefe yana daddana wayar sa, tace "ko zaka kirawo likita yazo ya kuma duba sa, kamar da matsala, kayi sauri yayi maganar yana ara matsawa kusa da Ayuba yana yi masa sannu, da basa ha uri, dan gani yake duk kamar shi yaja masa, yana matu ar tausayin sa, musamman ma idan ya tuna ta dalilin sa ya ha u da iyayen sa, nadan shi ba da tuni har yanzu yana can cikin wani irin hali, shiyasa yafi kowa jin wannan rashin lafiyar da yake ciki, Da sauri Ayuba ya shiga girgiza kai tare da ago hannun sa da yar ya shiga nuna inda Dadyn Rasheeda yake da tunkan hankalin su ya koma kansa Dadyn Rasheeda yayi saurin matsawa daga inda yake, duk da kallo suka shiga bin inda yake kallo amma basu fahimci komai, dake Meer yana nesa dasu kaf abun da ya faru akan idon sa, yaga lo acin da Dadyn ya matsa daga inda Ayuba ya nuna sa kuma yaga idon Ayuba a inda ya sauka, Dadda ce tace "Allah sarki gaskiya yana jin jiki kuma kamar da abun da yake son cewa naga yana aga hannu, Dadyn Bossay yace haka yake kullum muka shigo haka yake yi, daman ance ko ya tashi ba lalle kwakwalwar sa ta dawo daidai ba saboda buguwar da yayi, Nan duk suka shiga tausaya masa suna ara yi masa sannu, Ayuba yana so yayi kwana da hannun sa amma bazai iya ba, saboda dadyn Rasheeda gefe ya koma inda yasan bazai iya nuna saba, Babu yanda ya iya haka ga ha ura sa nunasan da yake abun da yafi yimasa ciwo a zuciya kenan, kasa maganar da yayi, sun da e sosai sannan su Maama suka ce zasu tafi, sai Abban Ameesha yace yau abarshi zai kwana dashi, Da farko su Maama basu yarda ba, suka ce ai akwai masu kuka dashi ba a kwana a asibitin, Dadyn Rasheeda yace Allah sarki ku rabu da shi mana yau aya dai kunsan shi ya taimake sa shiyasa yake son shima ya taimaka masa, asibitin duk na gida ne ai, babu komai idan ya kwana, zai taimaka masa sosai, "To shikenan gaskiya ce maganar ka, ka zauna in tare dashi, tunda akayi maganar Ayuba yake faman girgiza kai nufin shi kar ya zauna ya tafi amma babu wanda ya gane hakan, Nan suka fita suka barsu sai Dadyn Rasheeda ma yace ai daman suma tafiya zasuyi, sai gobe zasu dawo, tunda dare ya riga yayi, aki ya rage daga Ayuba sai Abban Ameesha, Dadyn Rasheeda da Dadyn Bossay suna fita suma kowa ya shiga motar sa, suka tafi, amma sunayin nisa dake ba hanya aya zasuyi ba sai kawai Dadyn Bossay ya yanko kwana ya juyo, daman shirin shi kenan idan kowa ya tafi yadawo ya ha a da Abban Ameesha da Ayuban yakawar dasu, dan ya fahimci Ayuba nason tona masa asiri, shiyasa kafin ya samu lafiya ya tona masa gwanda yayi gaggawar kawar da su gaba ayan su, Tun yana kan hanya yagama shirya duk yanda zaiyi ya kashe su gaba ayan su ta hanya me sau i batare da kowa yagane, ______Gudu Meer game dasu kamar zai tashi sama da har saida Maama tayi masa magana akan lafiya yake irin wannan gudun sai yace mata bafiya ba tayi tayi kuma yagaya mata me yake faru amma yace zai gaya mata ba yanzu ba, Duk yanda sukayi dashi yadaina gudun nan ko Yahaya musu dalilin gudun amma ya i jin ko aya, Ummy har fa a tayi masa, amma bai bi takan taba, anan lo aci suka araso cikin masarautar suna zuwa bai gama daidaita parking ba, ya kashe motar ya fito yabarsu a motar, Haka suka fito suma suna ta surutu da mita, Dadda tace tunda kuka ga haka wata il ko matsine ya kamasa yasa shi wannan saurin baki ga har ya fito ya tafi ba harda gudu gudu yake ha awa, an murmushi Maama tayi tace ai naga alama ko bayan gidane ya matse shi shiyasa ya i fa a min, haka suka ci gaba da hirar su suna tafiya har suka arasa suma, Suna gama shiga shi kuma na fitowa, motar sa ya koma ya kuma janta aguje ya fita daga cikin gidan, ko da ya hau titin gudun ya cigaba dayi, kamar zai tashi sama....... ____Dadyn Bossay, yana arasawa asibitin ya shige akin da aka kwantar da shi, lo acin da ya shiga Ayuba har ta koma bacci, Abban Ameesha kuma yana gefen sa akan kuje ra ya zuba uban tagumi yana tunane tunane, ko shigowar sama baiji ba, Lura da hakan yasa dadyn Rasheeda yin sa af sa af ya arasa shigowa ciki ya tura ofar a hankali yasaka mata mu ullin jiki yayi locking ofar, duk da haka Abban Ameesha baisan yanayi ba yana can ya tafi duniyar tunani, A hankali ya shiga takawa yazagayo ta bayan sa, wani siririn zare ya auko a aljihun sa sai kuma yalle, yallen ya aga ya rufa masa a fuskar sa ya na e masa duka fuskar, Hannu Abban Ameesha yakai yana arin cire abun yana cewa waye waye wai waye.........., [15/11, 10:54 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 42_* ___Hannu Abban Ameesha yakai yana arin cire abun yana cewa waye waye wai waye.........., aure masa fuskar yayi tamau da abun da ya rufe masa fuska, abun da ya dauko siririn zare shi ya mi ar dashi sannan ya sa alo wuyan sa dashi, shirin aurewa yayi niyar yi, zai sha eshi, maganar Abban Ameesha ta sa Ayuba farkawa daga baccin da yake yana bu e ido kuma idon sa ya sauka akan mugun abun dake faruwa, yun urawa yayi zai tashi da sauri sai Dady yayi saurin saka afa ya tura sa ya koma, Azaba da tashin hankali da gudun abun da zai faru tasa atake agun muryar Ayuba bu ewa, baisan lo acin da hakan ta faru ba, da arfi yace Doctors! Doctors!! taimako ba kowa anan waje, yanayi ne dan akawo taimako domin yayi iya bakin arin sa ganin ya mi e yaje ya taimake sa amma haka sa, yar yaja jikin sa ya mi a hannun zai dannan wannan socket in da ake dannawa idan marar lafiya yana bu atar wani abun, saidai yana dannawa yayi ara ka an, Dady yaje ya buge hannu sa da afa, mayar da hankalin sa yayi kan Abban Ameesha ya ya ara tamke masa zaren dake hannun sa da niyar bazai sake saba har sai ya daina numfashi, ayan hannun sa kuma yasa adaidai saitin hancin sa da bakin sa ya toshe masa su, Abban Ameesha jin azabar tayi yawa yasa shi tattaro dukkan arfinsa da Allah ya hore masa yaji ana shirin rabasa da duniya, domin tseratar da rayuwar sa daga hannun wannan bawan Allahn dake son kashe shi da besan ko waye ba, da iya arfin sa ya ri e hannun Dady tare da mi ewa tsaye, idon sa a rufe shima yakai hannu ya sha o wuyan sa, Dake baya gani dole dadyn Rasheeda ya fishi arfi, neman abun da zai mishi yake sai ya kalli gefe gefen sa inda ya hango wani an katako dake jinkin window hannu ya mi a ya zaro sa ya aga da arfi zai sauke masa, yaji anri e hannu baikai ga buga masa ba, cike da tsoro ya ago idon sa zuwa ga kan hannu sa da yaji anri e, zaro idon sa yayi kamar zai fa i kasa cike da tsananin tsoro tare da mamakin ganin sa, saura ka an yasaki fitsari a wando, Ana ri ewa aka m e hannu take yabada ara ayan arin aka ara juya hannun aka lan wasa shi nan
Chapter 70 · 0% Book details