Sashe 23
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baidaina dariyar ba, Haka ta wuce suna mata dariya saida sukayi mai isar su sannan wa anda suka gama cin abinci su suka tashi wa anda kuma basu ciba suka ci gaba da ci, Ummy da Abu suka tashi suka fita daga part in zuwa nasu part in gurin ya rage daga Dadda sai Azeema da Ameesha basu da e ba kuma itama Azeema ta tashi tace zata je ta an rage cikin ta taji yana tayi mata ugi, Ameesha tana mata dariya tace "daman kinsaba ai daga ci sai ban aki wallahi yakamata kije kiga likita wannan kashin naki yayi yawa, Tsaki Azeema ta doka mata tana hararar ta tace "A'a kinmanta sarkin mayu zangani ba likita ba, mutum da lafiyar sa kiringa jawo min bala'i to inbaki sani ba kisani kashinma ai rahama ce da lafiya, idan bakayi ka...... urrr cikin ta ya ara mur awa hakan yasa tayi saurin barin wajen bata arasa maganar da tayi niya ba, Yanzu kam har Dadda saida tayi mata dariya yanda ta kwasa aguje doke abun yabaka dariya, Ameesha tashi tayi ta koma kan kujera tare da aukan remote ta kunna TV, tun kan takai tashar da take so takalla da Dadda ta kira sunan ta, lo acin da take kan kujerar gefen ta, Ajiye remote in tayi ta juya tana fuskantar Daddar da taji ta kirata, Itama Daddar ita take kallo saidaga baya tace "Khadijah wata magana nake so muyi, Gyaran zamanta Ameesha tayi gabanta na fa uwa jin da sunan da ta kirata, Dadda tace "naga tunda muka dawo nan gaba aya kin canza min kinfara mantawa dani, kamar bani da wani muhimmanci a wajen ki ko kodan kin samu wa anda suka fini, Da sauri Ameesha ta katseta da cewa "dan Allah Dadda ki daina wannan maganar ke kinsan kaf duniyar nan bani da wani wanda yafiki agurina indai ba mahaifina ne yadawo ba shine ka ai zan ha a sonki da nashi amma kinfiye min komai kuma ni wallahi banga wata canzawa danayi ba tare fa muke kwana dake guri aya muke cin abinci indai bana tare dake saidai idan ko munje wajen su Amra ko kuma idan mun fita amma kullum fa muna tare dake wace irin kuma rashin kulaki ne banayi, Jinjina kai Dadda tayi tace "indai har kin aukeni da muhimmanci ai bazaki ringa oye min wasu abubuwan dan na fahimci akwai abun da yake faruwa kike oye min jiya zaki gaya min waccen yarinyar ta hanaki naganota sarai kawai rabuwa nayi daku, yanzu kigaya min jiya mai yasa naga kunshigo kowannen ku da damuwa afuskar ku kuma kunyi min shiru bakuce komai, kigaya min mai yake faruwa acikin gidan nan, Shiru Ameesha tayi tana tunanin maganganun Dadda da kuma maganganun su Azeema tunanin tafara yi ta fa a mata ko kuma kar tafa a mata, shiru bata bawa Dadda amsa ba har saida Dadda ta ta o ta sannan ta an numfasa tare da sakin murmushi tace Dadda ta takaina wai wannan abunne yasa kike tunanin na canza miki to ki kwantar da hankalin ki babu wani abu dake faruwa, Abun dake faruwa daman rannanne muka fita da su hamra sai Amra taga motar nan da aka sace ni aciki muka ha u da ita shine muka dawo gida muka gayawa yaya Meer shine muka ara komawa inda muka ganta amma sai mukaga bata nan anjanye ta, tunda nan shine muke ta neman inda take jiyama muka ara fita gaba ayan mu zamu raka yayan su Hamra shine wasu suka tare mu sukace mubasu duk abun da muke dashi, mu bamu da komai saidai ku in yayan nasu ya tafi dasu zaiyi mana siyayya shi suka wace gaba aya harda wayar sa ma da yar suka barmu muka taho dalilin da yasa muka dawo gida ranmu duk a ace, bayan wannan kuma babu wabun da yake faruwa, saidai kuma ko angaren su Maama bansani ba ko suna wani bincike akan abun da ya faru, Kallon ta kawai Dadda take amma nadan ta yarda da itaba kawai dai zata bar zancen saboda tunda ta fahimce ba aso tasani sai ta rabu dasu idan tayi tsami taji, A fili kuma sai tace "to shikenan Allah ya kiyaye gaba, ai ni nazata koda wani abun da ba aso insani, amma tunda hakane shikenan mubar maganar tana fa a ta mi e daga gurin tare da barin wajen, Tashin ta kuma yayi daidai da fitowar Azeema daga akin abakin ofar akin sukayi karo da Dadda tayi saurin matsa mata ta bata damar wucewa, Itadai Ameesha ta kasa ce mata komai dan bata san mai zatace mata ba abun yabata mamaki bata ta a tunanin haka daga gare ta ba, tana cewa ta canza nata alhalin itace take neman canzawar, tana zaune agun ta zabga tagumi tana tunane tunane taji ana nocking ofar, Tana shirin tashi sai Azeema ta riga ta arasawa bakin ofar bu ofar tayi tare da le awa, Wani bafade ne dake tsaron ofar yace mata "wai ana neman iso da Papa sa o daga Waziri da kansa, Da to ta amsa, masa sannan ta koma ciki, Ameesha tagayawa taje ta sanar da Papan, Tashi tayi taje inda akin Maama yake daga waje ta sanar dashi ana kiran sa, tunkafin ya fito ma yace mata tace "ya shigo falo, zuwa tayi ta sanar da mai neman nasa, sannan ta dawo ciki ita da Azeema sukayi saurin barin falon saboda sun san ko waye shi, Ba da ewa Waziri ya shigo cikin falon cikin rashin nutsuwa kana ganin sa kasan ba nutsuwa a tattare dashi kamar ma a firgice yake haka ya shigo, Papa ne ya fito shima daga akin fuskar sa asake ya araso gurin sa da ya gansa a tsaye ba a zaune ba, yana fitowa kuma Maama ta biyo bayan sa ta fito da falon itama, "A'a Waziri da kansa ance inkaji kira samu ne amma banda kiran an sanda Allah yasa labari mai da i ka kawo min, Fuska kalar tausayi da take nuna tsantsar damuwa, Kallon sa yayi da jajayen idanun sa yakasa magana, Papa da yagan sa hakan a lo aci aya fara'ar sa ta auke, cike da kulawa yace "subhanallahi mai yafaru na ganka haka me yake faruwa? A fusace Waziri yace "yaya kana nufin bakasan maiyake faruwa ba acikin masarautar nan tun safiyar yau aka tashi da maganar amma bakasan komai ba, Jin kamar fa a a muryar Waziri yasa su dadda ma suka fito saidai su Ameesha nadaga bakin ofar akin su basu shigo cikin falon ba gaba aya, Waziri yace "Allah yaya mutanen nan yanzu bazan yalesu ba dan sunga anyi musu shiri shine suke samun damar yiwa mutane wula anci to wallahi anzo ga ar da bazan yarda ba kamar ni mainayi musu maiye ruwana acikin abunsu, amma tunda har sukace haka zasuyi to muzuba mungani, "Wai su waye suwa kake magana akai kuma mai akayi maka kamin bayani ya anda zan gane mana duk kabarni cikin duhu me yake faruwa acikin gidan nan, Kallon sa Waziri yayi ido cikin Ido yace "yaya su rasa wanda zasu auke sai Hindatu matar nan babu ruwanta saliha da ita tunda na aureta babu da wanda suka ta a samun sa ani har yau saboda bata shiga sabgar kowa amma shine jiya daddare aka samu wani yaje ya sace ta agidan nan kuma anfita da ita kaf cikin gidan nan babu inda ba aduba amma ba aganta ba, wannan abun fa yayi yawa yakamata ayi gaggawar dakatar da komai akawo arshen abun nan yanzu abun da zasu shigo dashi kenan sace sacen mutane, Papa "yace wai da gaske kake an rasa Hindatu agidan nan amma to garin ya akai haka kai kana ina har kayi sake hakan ta faru, Wazriri yace "ina wajen surayya mana, saida safen naje sashenta akece min wai ai bata kwana agidan ba kuma wayoyin ta duk na kira a kashe bataje gidaba gaba aya duk inda akasan zata iya zuwa anje ba asame taba, Tun azu ake bincike cikin gidan nan bata ciki, Su Maama ma sallallami suka shiga yi suna jajan ta masa da mamakin irin satar da sukeyi ba akansu, Papa ne yace "Subhanallah kai mutanen na me suke so ne da baza subar mu cikin kwanciyar hankali ba sudai burin su kullum suga kanmu a tarwatse to Allah ya toni asirin su a duk inda suke, yanzu muje a ara bada cigiyar ta sannan a arfafa bincike, Maama tace "ni fa abunma kamar da ranin hankali ina mamakin ta yanda ake fita da mutum daga cikin gidan nan amma ace wai ba aga lo acin da aka fita dashi ina masu tsaron gidanan kuma waye yake bu e musu ofar fita wannan abunfa dole da sa hannun wasu daga cikin gidan nan, kuma da sannu zasu bayyana kansu da kansu, in sha Allah Allah ya kusan tonuwar asirin su, Waziri jin addu'ar ta aransa saida ya dara saboda tuna maganganun bokan su, shinan wani irin kallon lo acin tafiyar ku ya kusa dashi yake binsu, Daganan Papa yasa suka fita har Maama Dadda ma saida ta bisu suna gama fita, su Azeema suka kwashe da dariya suna tafawa da cewa Allah ya ara Allah yasama ta mutu, kowa ya huta sudai atan ta ba aramin da i yayi musuba, Ameesha tace besty ai ba abarmu abaya ba muje muma muganewa kanmu kar show ya wuce mu, kinga yanda yake magana kamar zaiyi kuka ashe ba da i shi matar sa kawai ce amma ji yanda ya tashi hankalin sa ina kuma a wace masa kowa nasa har an inajin da sai ya haukace, Azeema tace an isakan ba tsohon banza tsohon hofi ma yaudari waya sani ma ko yanzun ma ha in nasu ne wata mana isar suka shirya, wannan mutumin wallahi ba mutumin arzi i bane, ni har tsoroma yake bani wallahi, Ameesha tace wallahi hakane ai babu abun da bazai iyaba tunda ya ci amanar an uwansa ma wanda suke uwa aya uba aya suka fito ciki aga to waye ma bazai iya cutar wa ba, Azeema tace "hmmm Allah dai ya kyauta ai asirin sa ya kusa tonuwar tunda de anada hujjar kamasa dumu dumu ai zance