Sashe 15
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kallon ta sai kawai ya fashe da kuka, tunda yake bai ta a tsintar kansa cikin irin wannan masifar ba shi ko akan wani baita a jinta sai gashi yau ta faru akansa uwar da haifeshi takasa barin ar cikin sa ta zauna agidan ta wannan wace irin tsana ce haka, ko da yake baiga laifin taba tunda wacce ta haifi yarinyar ma ta aga afar ta tabar awajen acikin wani hali to wayema bazai guje taba duk ma abun da za ayi mata ai saidai yabiyo bayan nata, Ya da e agun yana ta sa e sa e har saida ar tafara kuka sannan ya auke ta sai kuma yarasa yanda zaiyi da ita, anwar tasa yakira awaya yace mai zai bata da zatayi shiru sai kuka take, sai tace masa yasamu madara ta ha a mata sannan ya goge mata jikin ta da ruwan zafi daga nan yayi mata sallama, Duk abun da yafa a saida yayi mata amma bata daina kukan ba kuma batasha madarar ba, sai kuka kawai take, wayar sa ya auko ya ara kiran number da maman sumayyan ta kirashi yana kira kuwa taci sa'a aka aga, amma ba muryar ta yaji ba cike da damuwa yace dan Allah aha ashi da ita, sai matar tace tana bacci amma idan ta tashi za abata, haka ya ara ha uri yakashe wayar cike da mutuwar jiki, Yana zaune agun saiga kiran matar da sauri ya aga hannun sa har yana karkarwa ya aga tunkan yayi magana yaji tace, minti biyu nabaka kafa i duk abun da zaka fa a zan kashe wayar, Da sauri yace na yarda, nan yashiga ro on ta akan nawa zai bata tayi masa rainon ar koda nawata biyar ne yarinyar ta an fara wayo sai yaci gaba rainonta dan Allah tayi masa wannan taimakon kartace a'a, Ga mamakin sa sai ji yayi tace, bantsara haka kuma mungama magana tunfarko bazanyi naka rainon taba kaje kanemi wata tayi maka, sai anjima garga i kar kasake kirana ko da wasa inba hakaba duk abun da nayi maka daga kai har ita kai kaja muku tana kaiwa nan ta kashe wayar ta, Kamar wanda aka zarewa laka ajikin sa haka ya shiga bin wayar da kallon urillah, baisan lo acin da wasu hawayen tausayin kansu ba yakamasa yau ina zaisaka ransa yaji da i yazaiyi da rayuwar yarinyar nan taya zai bata kulawa, shi tsoron sama kar taje wuya ta kasheta, saboda rashin kulawa, Zunbur yayi ta mi e tsaye yana goge hawayen sa da hannu ya tashi yana jijjaga ta, bata daina kukan ba saida tayi mai isarta shima baccin wahala ne ya auketa, kwantar da ita yayi ajikin sa, ahaka ya auketa ya ara fita da ita daga gidan, sai yatafi gidan anin sa saboda matar sa ta taimaka masa shi anin nasa baya gari, amma da yaje nan ma ba sa'a duk da yasanar da ita komai abun dake faruwa, amma matar tace wallahi bata haifi nataba bazata fara da rainon ar wata ba, Yaji haushi sosai amma ba yanda ya iya dole ya ara fitowa sai yaje gurin siyar da kayan yara yasiyo mata tare da madarar yara ashe shi normal yabata shiyasa inajin bata shaba, Duk wani abu da yasan zai bu ata saida yasiya saboda ya yanke shawarar zaicigaba da kula da arsa babu wanda zai ara neman taimakon sa, tunda duk nakusa dashima kowa ya gujesa to kuma ina zaije ya samu taimako........., [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ _______RASHEEDA Tun ranar da abunnan ya faru ake cigiyar Meer har yau ba basu gano inda yake ba, (Ranar da Meer ya ha a mata jikin ta ya ha Zaune suke da ita da dadyn ta sai mom in ta agefe tana kallon su, Rasheeda na kan dadyn ta akwance tace "dady wai haka za arabu dashi ya daki banza kenan nifa wallahi bazan ta a yarda ba indaj ba aramamin abun da yayi min ba, Tashi tayi daga kansa ta mayar da dubanta ga mom in ta, tace "mom nifa abun da yafi ban mamaki ganin sa da matsiyaciyar yarinyar nan wai tana ma ina ita da wannan shegiyar tsohuwar wallahi na tsane su, kuma ta hanayar sune ka ai zamu iya gano inda mutumin nan yake, Da sauri dady yace "wacce yarinyar kike magana? Rasheeda tace "wannan mai aikin tamu marar asali wacce tabar gidan nan k a gane ta? Jijjiga kai Dady yayi tare da sakin wani shu'umin murmushi da shi ka ai yasan ma'anar sa yace "tabbas nagane ta ai baki fa a min ba da kin fa a tun wuri ai da anda e da nemomiki shi, kar kidamu ayau in nan zaki gansa agabanki sai ya dur usa ya nemi yafiyar ki sannan ki fa i duk irin hukuncin da za ayimasa agabanki zan saka a lallasa shi, Cike da murna har tana tsale ta ara fa awa jikin sa tana dariyar farin ciki tace "Dady dan Allah dagaske kasan inda suke, Kai ya aga mata tare da cewa "of course" Rungumeshi tayi sosai tana cewa "shiyasa nafi sonka Dadyna Allah yabarmin kai, ai Dady nifa ba wani abu nakeso ayi masa ba kawai kasa ya aure ni, ni kuma zana rama abun da yayi min idan ya shigo hannuna, burina kawai kashiga gaba ayi aurennan nan da sati aya idan kayimin haka Dady ka gama biyana duniya da lahira, sai nasa yayi da nasanin dukana da yayi, sai naga inda iya arfin nasa ya tsaya, please Dady nasan zaka iya, Zaro ido yayi jin udurin sa akansa, cike da rashin gamsuwa da baya nan ta, yace "baby kinsan kwa me kike cewa aure fa naji kina magana da wani kin manta da batun naki auren gaskiya kibar wannan maganar ki auri wanda kikeso tun farko tunda dai anriga angama magana, biki saura kwana goma har anfara shirye shirye kuma kizo da wannan batun kidai bari kawai ayi basai kin aure shi ba zaki iya aukar fansar abun da yayi miki, na miki al awarin duk abun da kikeso zansa ayi masa ke inda kanki ma kikeso kiyi masa nagaya miki zan kawo miki shi har gaban ki ayau in nan, amma batun auren sa ni hakan baimin ba, saboda nasan yaron bai da asali shima an talakawa, shiyasa ma kikagansu tare da yarinyar nan, Zaro ido tayi tana mamakin abun da yace wai an talakawa ne mutumin da tagani kalar nera amma yace mata an talakawa ne, cike da rashin yarda da maganar sa, tace "Dady anya kuwa kasanshi da gaske baka gansa bane an gidan masu ku i ne fa, taya ma za ayi su ha a dangi da wannan yarinyar, Shafa kanta yayi, yana sakin aramar dariya, yace "nikwa nasan shi bayan barin yarinyar nan ai gidan marayu ta koma shima kuma an gidan marayun ne acan yataso, naje ziyara na tadda yarinyar acan shima kuma acan yake shiyasa nasan su, kinsan kwa samun shi bazai min wuya ba inacewa ina bu atar sa za abani shi dan haka karki wani damu ki kwantar da hankalin ki, kuma maganar auren ki dashi ki ha ura saboda bana son ki auri wanda baida asali ko so kike awayen ki su yi miki dariya kin auri an gidan marayu, Da sauri ta girgiza kai tace "dagaske Maraya ne Allah sarki wallahi Dady ya ban tausayi sai naji na ara sonshi Dady ni na yarda duk ma abun da zasuce suce zan aure shi da haka tundade yana da yau idan kuma ku i ne basai kabashi ka au nauyin mu kawai tunda de Kai kana da ku i amma nidai bazan iya rayuwa babu shiba, Mom in tama dake zaune tana sauraron su bata saka musu baki ba saboda tun farkon maganar tasu, da tasaka baki Dady ya yanka mata magana shiyasa bata sake saka musu baki ba, itama ba aramin mamaki tayi ba jin wai marayane agidan marayu yake bayan kuma awarta ta gaya musu ko shi waye, to kodai bashi Dady yake nufi ba, an gyaran murya tayi tana kallon su tace, anya kuwa kasan wanda ake magana gaskiya wannan ba an gidan marayu bane an gidan marayunne zai zo yanayiwa mutane rashin mutunci son ransa, Fatima ma fa (momy) tace a Abuja yake yana da babban asibiti nasa nakan sa asalin suma ba asar nan bane, a asar Yamen ne, kuma na yarda dan kaf fa in garin nan bana mijin da na ta a ji yakama an mata yana duka kamar Allah ya kawosa duk ku in uban mutum kuwa, amma tunda kaji yana aikata haka ai kasan da abun da ya ta ala shiyasa yake rashin mutun cinsa, Wata wawuyar harara ya watsa mata mai cike da garga i da yasa lo aci aya ta fahimce sa ta kuma gane yaren masa, dan haka taja bakin ta tayi shiru bata ara tanka masa ba, tasan dawar garin idan ta ara saka baki, Rasheeda tace "nima dai haka nagani mom wallahi baiyi kama da wanda yasan wata wahala ba ko marar gata, nidai Dady ina tunanin baka san kowa ake magana akai ba, Kamo hannun ta yayi yace "Baby kina ja da magana tane? Shiru tayi bata basa amsa ba, hakan yasashi cigaba da cewa "bani minti biyu ina zuwa, tashi yayi daga gurin ya zaro wayar sa yana arasa fita daga akin, Zama sukayi suna jiran sa shiru shiru baidawo ba, Rasheeda tace mom kina ganin kwa da gaske Dady yagane wanda muke nufi, Mom ta gyara zama tare da kishin gi a akan gado tace "tunda kikaji haka ai yasanshi in amma dai kibari yadawo in muji mai zaice, Bata gama rufe bakin taba sai gashi ya shigo hannun sa auke da waya, yana sakin murmushi ya araso kusa da ita yace "baby zangoge miki tantamar ki yanzu akan yaron nan, "Ba