← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 105

Sashe 49

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dan a ganin ta tunda ta shigo ba fita saboda a anan lo aci ta gano Meer an gidanne saboda hoton da Dady ya ta a nuna mata, dan haka tasan burin ta na daf da cika tunda ta shigo gidan, dan haka zata sauke komai ta ajiye gefe ta nunawa Ameesha ba komai ta jawota ajiki saboda tasan sauran abubuwan da bata sani ba, sannan tasan labarin Meer ta yanda zata shiga jikin sa, duk a an mituna tagama wa annan tunanin, Saurin kawar da damuwar dake fuskar ta tayi, ta azo murmushin ya e ta aza a fuskar tace "yaya mai kuwa ya faru babu komai fa, Shima sai yanzu yaji an dama dama hankalin sa ya kwanta jin duk abun da Ameesha ta fa Dan haka sai yace "amma kin ban tsoro wallahi kawai ki kama yiwa mutane magana da arfi harda su mi ewa tsaye, "We are sorry yayan mu, cewar Ameesha, Murmushi yayi kawai ya juya yana girgiza kai, dan tun kallon farko da ya shigo yaji yarinyar tayi masa ta matu ar burge sa, sai da yaje kusa da sannan yace mata "kinfi ye surutu ko kece bakin ta kenan, aramar dariya tayi sannan itama tace "eh ai yaya tace shiyasa nake kareta, Batare da ya juyo ba yace "Allah ko? To bari inje indawo zakiyi bayani yarinya, Bata bashi amsa ba suka arasa fice daga falon saboda sunji ana shirin fara tayar da Sallah, Kamar yanda Rasheeda ta shiryawa zuciyar ta takun da zatayi, tun yanzu tafara zuciyar cike take da tambayoyi amma ba yanda zatayi doke ta adana tambayoyin ta, ta fuskanci gaba, daga nan ta saki jiki da su kamar ba ita ba suka fara hira, Suna zaune agun Maama da kai ya au caji ana busy ta shigo cikin falon, tana yi musu magana tace duk su tashi suje suyi sallah azo aci abinci kafin a tafi ganin hawa, Da murnar su duk suka tashi suka ara unguma cikin akin su....., arfe 1:30 daidai aka isar da sallar juma'a a masallacin kusa da masarautar, ana gama idar da sallah mutane na shirin mi ewa su tafi akayi saurin dakatar dasu, haka kowa ya tsaya dan jin abun da za ace musu, nidai ina daga waje ban shiga cikin masallacin ba saiji nayi kawai ance Masha Allah, kowa ya shaida an aura auren yau ranar juma'a an aura auren SAMEER SAMEER SAMEER tare da matarsa KHADIJAH SAMEER SAMEER akan sadaki dubu ari biyar lakadan ba ajalan ba... [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 29_* 'nidai ina daga waje ban shiga cikin masallacin ba saiji nayi kawai ance Masha Allah, kowa ya shaida an aura auren yau ranar juma'a an aura auren SAMEER SAMEER SAMEER tare da matarsa KHADIJAH SAMEER SAMEER akan sadaki dubu ari biyar lakadan ba ajalan ba... ___Duk girman masallacin nan da umbun mutanen dake ciki, amma Saida wannan sanarwar ta isa kunnen kowa ana fa a kuma gurin ya auki wani irin shiru if kake ji saboda abun yazo ba zato ba tsammani babu wanda yasan za ayi wani aurin aure, Fitowar Meer da Khalid kenan daga cikin masallacin dan ko da akece a tsaya za ayi sanarwa yace bazai jiraba ya mi e shima Khalid yabiyo bayan sa dan so yake yaje gurin Ameesha, Saidai suna daf da shiga kunauwan su sukayi musu mugun ji, duk da Khalid baisan wacce aka daura auren da itaba amma jin sunan abokin sa yasa shi saurin juyowa a zabure yana kallon Meer da shima amewar yayi, Kallon kallo suka shiga yi a tsakanin su, Meer ne ya ha iyi wani zafaffan yawu yaji ya ha iye tare da jin wata fa uwar gaba da saida tasa ya dafa jikin bango, yana shirin magana kenan Khalid ya rigasa da cewa, "Wai kaji kuwa abun da naji amma baka gaya min ba, Tsaki Meer ya doka tare da cewa "naji mana ko ni ka ai ne Sameer zaka wani tsare ni da ido ko ji kurma ne, idan nine mai zai hana kaji ko kaga nayi maka kama da wanda za'a aurawa aure yanzu, Cike da mamaki Khalid yace amma fa abun da mamaki gaskiya da alamar tambaya ya za'ayi ace komai naku iri aya taya hakan zata faru Sameer Sameer Sameer nidai kai ka ai nasani amma kuma itama yarinyar sunan mahaifinta da kakanta Sameer Sameer to wacece ita, Wannan baya nin na Khalid shine ya ara sa Sameer karkata wani tunanin tabbas da mamaki ace suna iri aya kuma akusa da nan gashi kuma yarinyar ma, to amma abun tambayar shima da ta aure masa kai wacece Khadija iya tunanin sa ya gano wace Khadijah yakasa ganowa, saurin kawar da tunanin yayi yasawa ransa bama shi bane saboda yasan ba tayanda za' ayi hakan ta faru batare da sanin saba, Juyawa yayi ya kalli Khalid da mamaki yagama kashewa gashi mutane har anfara fitowa wasu hannayen su auke da goro da alawar daurin aure, wasu kuma na murmushi gashi yawancin mutane idan suka fito da fara'ar su idon wasu kuma akansu saidai babu wanda ya araso wajen su sai suga sunyi gaba mutane da yawa sun fito daga ciki an waje kam daman wasu duk sun kama gaban su, Meer ne yace"kaga idan kallon zaka tsaya ni inyi tafiya ta kasan dai bata yanda hakan zata faru za amin aure ne batare da sanina ba ko kuma akwai wanda ya isa yayi min auren dole ne, Shiru Khalid yayi bai tanka masa ba har saida yaga Meer yayi gaba sannan yayi saurin binsa abaya zuciyar sa fal cike da mamaki saboda abun ba aramin mamaki ya basa ba amma yaga shi Meer ko ajikin sa, daman suna kusa da bakin gate in saboda a afa suka zo daman, dan haka saikawai suka shiga ciki, suna arasawa gurin gate na biyu suka fara jiyo ki an ganga, Shide Meer bai kawo komai ba, suka ara shiga, suna shiga suka fara bin mutanen gurin da kallo, ga mamakin su kuma sai kawai suka ga masu ki an nayowa wajen su tare da wasu mutanen, matsawa Meer yayi yabi ta gefe dan atunanin sa ko fita zasuyi amma yana yin gaba sai suka ara binsa abaya, cak ya tsaya yakasa ci gaba da tafiya jin abun da masu ki an suke cewa, "Takawar ka lafiya mijin sarauniya Khadijah takawar ka lafiya an sarki jikan sarkin gobe sarkin mu na gobe Allah ya ara maka lafiya da tsawon kwana Allah yasa kafi haka, Allah ya kawar da fitina acikin auren ku Allah ya kawar da sarrin mutane ma iya da mahassada Allah ya tsare ku....., Wani maro i ya ora da "kaga na kadi angon kadi Allah yabar auna mai oreawa Allah ya kawo zuri'a tagari Allah ya kawo azantar aki da wuri, a haifo mana magaji...., Nan gurin ya ara kaurewa da ihu masu ji a suka ora daga inda suka tsaya anayi ana masa wa ar kirari, Khalid da Meer yabari abaya ya araso gurin ta cikin mutane ya ratsa ya arasa gaban Meer sai kawai ya tsinci kansa cikin farin ciki dan yagama karantar komai daga gani anyi hakane batare da sanin saba, hakan kwa ba aramin da i yayi masa, Ganin yanda Meer ya ha e rai idon sa sun fara canza kala ya gama cika fal iris yake jira ya fashe, Khalid da yasan halin kayan sa sai yayi ha uri ya tattara farin cikin sa ya oye sa ar n sa yaje gurin sa, tun kan yayi magana ma, cikin wata iriyar murya da shi kansa Khalid bai ta a jinta ba daga gare sa duk da yasha yin acin rai agaban sa amma bai ta a ganin irin na yau ba, Cikin daka musu tsawa da aga murya Meer yace "YA ISAH!! "ENOUGH!!! I told you that everyone should visit this place before I kill you all..!!! yafa a yana tattoshe kunnu wansa yayin da idanun sa suke a rufe, Kowa Saida ya tsorata if kake ji babu wanda ya ara koda motsi, Shiru wajen yayi na an lo uta sai kawai Meer ya ara jin wani ki an, a fusace ya bu e ida nun sa da suka koma kamar garwashin wuta ya sauke su akan su da tunanin sa basuji garga in da yayi musu ba shine suka ci gaba, Amma sai da ya bu e idon sa sai yaji ki an badaga su bane ta bayan sane, da sauri ya juya dan ganin wane isasshen da mai ne yake kuma yin ki an bayan yace baya so, Wasu dandazon mutanen ne suke tunkaro inda suke wa an nan kuma harda mata suna ta gu a dan mutanen yanzu ma sunfi na nan gurin yawa, Baigama imaucewa ba saida yaga Maama ce akan gaba fuskar ta auke da wanni sanyayyen murmushi, tunda ta taho kuma idon ta akansa, Kamar meson gano wani abun ajikin ta ko kuma wanda bai ta a ganin taba haka shima ya kafe ta da idanu ko ka an baya iftawa, har ta araso inda yake, Wani murmushin ta ara saki ba yanzu har ha oran ta ake ganowa lo acin da tazo daf dashi tare da kamo hannun wansa tace ango kasha kasha amshi ko baka sa turare ba amshi kakeyi, wani irin kallon tuhuma ya ringa binta dashi, jin abun da take cewa, Maama sarai tasan halin da yake ciki kuma tagane kallon tuhumar da yake mata, Meer na so yayi maganar amma ta ma ale saboda tsabar ru anin da yake ciki zuciyar sa neman daina aiki take, Maama data gama karantar sa gudun kar ya tona musu asiri agaban mutane ya basu kunya yasa ta ara fa a fa'ar ta ta kamo hannun sa batare da ta bari sun ara ha a ido ba, sai kawai taja hannun sa, ta hanasa damar magana, Suna
Chapter 49 · 0% Book details