Sashe 86
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
uce masa ganin yanda tayi tana tambayar, jinjina mata kai yayi, sannan ya juya ya kalli inda Ameesha take, tana gefen su amma ko lura da ita basuyi ba hankalin su yana kan na juna, Da hannu yayi mata nuni da inda take yace "ga Ameeshan ki, mayar da kallon ta tayi ga kan Ameesha, tabbas kallo aya tayi mata ta gane hakan dan ga kamanni Norry in tanan a fuskar ta, wani irin da i da farin ciki wanda tafi na farko shi taji ya ziyarci zuciyar ta, a mata hannu tayi alamun tazo gare ta, Hakan da tayi sai ya tunawa Ameesha lo acin da mahaifin ta yadawo shima haka yayi mata, Takawa ta fara yi hankali dan itama jikin ta duk a mace yake ga fuskar ta da tagama wankewa da hawaye, tana zuwa ta fa a jikin ta suka rungume juna suna, Kallon inda Abban Ameesha yake tayi sai shima tayi masa alamun da ya taho yazo, Zuwa yayi ya ha asu gaba ayan su ya rungume su Ameesha na tsakiyar su, sun da e a haka kafin suka saki juna kowa yana farin ciki da kuma mamakin yanda hakan ta kasan ce, (Tsaya wa cigaba da bayyana muku tsatstsan halin da bayin Allahn nan suka kasance aciki ata lo aci ne, andai yi abun da ya samu) Nan suka ara ri e juna suna shirin cigaba da ara wasu maganganun, Meer ne yayi gyaran murya dan ya fahimci kamar idon su ya makan ce basa ganin kowa a gun, kansu ka ai suke gani a cikin falon, "Hmmm nace ba kunmanta da sauran ne? Baba ne yace "a'a rabu dasu mu ai inajin duk ba ason ganin mu sai mu koma inda muka fito, Sai lo acin Abban Ameesha yaga Baba, dan shi har ga Allah bai kula dashi ba sai yanzu, kunya ce ta kamasa, asa yayi da kansa yaje gurin Baba ya tsugunna har asa yace "Ayi ha uri Baba, ban kula bane, ashe duk tare kuke, Baba ina kuka shiga tsawon lo acin nan, duk munyi tunanin kun mutu ashe kuna raye, Kamosa Baba yayi ya mi ar yace muna raye Babu abun da yasame mu, fatan munsame ku lafiya, nima banyi tunanin kana raye ba, Dadda ba gefe sai faman zubar da walla take, lo acin da Abban Ameesha ya tafi gurin Baba, ita kuma Ameesha sai taja maman ta zuwa gurin Dadda dan itama sai yanzu taga Daddar, farin cikin tane ya aru da ta ara ganin mahaifiyar tata, anan ma sai da suka sake yin kuka duk wanda yagansu cikin halin da suka kasan ce sai ya tausaya musu, dan abunne banma san yanda zan kwatanta muku, abunne ya zowa kowa unexpected basu ta a tunanin saba, Nan aka samu kowa ya zauna sannan aka fara gaggaisawa da su Maama, da Papa, a lo acin kuma Meer ya fita yaje ya taho da Ummyn sa da sarki Abuuu, suma zuwa sukayi kowa da kalar nasa al'ajabin najin yanda abun ya kasance, Duk wannan hidundumin da ake Baba da Dadda basuyi magana ba, sakamakon auke kan da Baba yayi ya nuna kamar ma besan da ita agun ba, hakan kwa ba aramin ona mata rai yayi ba, suyi shekar da shekaru basa tare amma yazo inda take ya nuna kamar ma besan ta ba, duk da tana ta kallon sa idan suka ha a ido ma sai ya kuma ha e rai ya juyar da kansa, abun ya tsaya mata arai duk sai taji takasa sukuni, Nan suka sake bu e sabon babin hira, tun ana koke koke har aka dawo murnar nuna farin cikin ganin juna, Abban Ameesha kam ko kunya yabi ya tattare a jikin Norry in sa, ya kamo hannun ta ya ri e gam kamar ance masa za a kwace masa ita, Dadda ce ta kasa jurewa, cikin an hasala, tace "wai ni me ake nufi dani ne, malam ko nayi maka wani abunne naga sai wani ha e rai kake yi sai kace baka san dani ba agun, kowa maida hankalin sa yayi kansu, ga mamakin su amma sai sukaga Baba ya kuma ha e rai tare da ara kawar da kansa, suma kuma sai yanzu duk suka fahimci hakan tunda suka zauna basu ga sunyi magana ba, a tsakanin su, Abban Ameesha ne yace "Baba lafiya me yake faruwa? Shiru Baba yayi bai basa amsa ba, yana me ara jin abun dake asan zuciyar sa na ara taso masa, A gaba suka sakashi, akan ya fa i dalilin sa amma ya i Dadda harda su kuka, Dadda ce ta mi e cike da haushi ta goge hawayen, tace "To sai me inbaka kulani, su in ma ai da kasani baka kulasu daka sani ma baka dawo yanzu ma zaka iya tafiya ai ba wani yace kazo ba, me yasa ma kadawo, ewa Baba yayi shima cike da hasala, yace "ai badan ke na dawo ba ko angaya miki duk tsawon lo acin da muka auka bansan inda kike ba, Ke ko kunyar fa in haka ma baki yi ba, koda yake banga laifin ki ba, daman munafukin mutum baka ta a gane kansa, ai baza ki ta a jin kunyar fa ar komai ba tunda bakiji tsoron Allahn kiba wa kuma zaki ji tsoro, Allah wadai da halin ki, Tofa wata sabuwa kowa yayi sa are yana jin wani sabon zancen, Dadda kam ai saura ka an numfashin ta ya sar e, da sauri tayi baya zata fa i, Abban Ameesha ya ri ota, Baba bai damu da halin da ta shiga yaci gaba da cewa, sai yanzu hankalin ki ya tashi kenan ko duk a tunanin ki bansan wace ce ke ba, nasan har yanzu kina mamakin ya a kai muka kasan ce araye ko? To kisan........, Da sauri Abban Ameesha ya tari numfashin sa, cike da shiga ru ani yace "Baba wai dan Allah me kake son cewa ne, me Dadda ta aikata maka, me kuma tayi, ya kamata kayi mana bayani ka duba kaga halin da ka jefata saboda maganganun nan naka, "Duk na munafurci ne ai, dan baku san ko wacece ita, nafi ku sanin ko wacece ita, duk wani abu dake faruwa, itace musabbabin sa, duk ita ta jefamu cikin wannan halin, kowa ya taso cikin mawuyacin halin, Hmmm dukansu akusan tare suka sauke ajiyar zuciya, dan yana fa in haka duk suka fahimci inda zancen nasa ya dosa, Ita kanta Dadda lo aci aya taji kamar ankwashe mata wani abun me nauyi daga cikin zuciyar ta, amma da gaba aya tunanin ta ya tsaya, ta rasa ma wane irin tunani zatayi gurin gano abun da tayi masa yake jifan ta da wa annan maganganun haka, "Allah sarki Baba, wallahi har ka tayar mana da hankali, a ina ka ganta, Baba wallahi ba ita bace ai, Wani kallo Baba ya watsa Abban Ameesha tare da cewa "har kake rantsuwa ingan ta da ido na iriri ranar da tasa aka kama mu, amma kace ba ita bace, Abban Ameesha harda an murmushi yace "Baba ka kwantar da hankalin ka ayi maka bayani, itama yanzu da kake ganin ta anan tsawon kwanaki bama tare da ita, jiya mukaje Gombe acan ma muka kwana, sai azu muka dawo, cike da kallon rashin fahimta Baba yake bin Abban Ameesha da kallo, Papa ne da kansa ya ora da yi masa bayani, da yar suka samu Baba ya ha ura akayi masa cikakken bayani, tundaga A har Z saida aka basa, labarin kowa da halin da kowa ya tsinci kansa, sannan aka ora masa da labarin ganin mahaifan Abban Ameesha, yanzu haka acikin gidan su yake zaune, Baba yayi mamaki mutu a abun da yafi komai basa mamakin shine ar biyun Dadda da take wa annan abubuwan, Nan ya ora musu da nasa, labarin bayan mutanen nan sun kamasa sai suka kaisa wani guri kwanan shi biyu kuma suka kawo Nadeeya lo acin da suka kawo ta bata cikin hayyacin ta, saboda alurar da sukayi mata lo acin da ta haifi Ameesha, itace ta ta a mata walwa, gaba aya sai ta burki ce, ta fita daga hankalin ta, abun sai ya ha ar mata biyu ga zafin haihuwa ga allurar da sukayi mata gashi kuma da ta tashi sai ta ringa kiran yarinyar da ta haifa taitacewa a fito mata da arta, da mijin ta, Dade suka ga abun nata ba sau i sai suka kira likita yazo yayi mata allurar da zata sa ta bacci, dan ta rage kwakwazon da take yi musu, bayan kuma anyi mata, aya daga cikin su yace su Baba su shirya zai fita dasu sai suyi wani wajen idan ba haka ba kuma suka ci gaba da zama agun zasu iya rasa ransu, Bayan sunyi haka da kwana aya suka zo su su biyu sai suka fito dasu da niyar zasuje su kashe su, agurin wa ancen amma su awajen su idan sun fita dasu ba kashe su zasuyi ba, shiyasa ma aka amince musu da su fita dasu in, suyi nesa dasu da gari sannan su kashe su,to a wajen fitowar ne, shi kuma Baba yaga ar biyun Dadda a cikin mota, basu bar gurin ba kuma, yaga fitowar ta daga motar ya ara tabbatar wa kansa itace, Amma duk da haka da suka shiga motar sai da ya tambayi mutanen yace dan Allah wacece waccen matar Yahaya masa ai itace tasa aka kamasu, kuma yanzu haka ma da suka auko su itace tasa, duk wani abu da zaiga ya faru itace take sawa, tunda ga wannan lo acin Baba yake ullace da Dadda saboda duk a tunanin sa itacen da gaske, Bayan kuma wa annan mutanen sun fita dasu, sai suka kaisu asibiti suka biya komai da za a dubata koda bata samu lafiya ba gaba aya to a an bata abun da zaisa ta rage, Suka yi musu godiya sannan sukayi sallama, suka tafi suka barsu agun, Satin su aya a asibitin aka sallame su saboda ku in su ya are amma sun basa maganin da zai ringa siya mata idan ya are zai iya zuwa wani asibitin ya siya, Daga nan Baba ya rasa inda zai dosa, haka ya ri ota a hannu