Sashe 10
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yayi wata irin mummunar fa uwar gaba, ji yayi zuciyar sa na barazanar tarwatsa masa irji tafito, take idon sa suka fara canza launi ya zaro su suka firfitowaje, ba komai bane ya haddasa masa jin wannan abun ba face tozali da idanuwansa sukayi masa da yarinyar da akace masa ta ata ma'ana idanun sa sunyi masa mugun gani, da yake ganin abun kamar a mafarki kamar almara, Ko kallon gabansa bayayi ya shiga takawa a hankali zuwa inda take, Hamza tunda yaga irin kallon da yake mata yasamu amsoshin tambayoyin sa, sannan kuma tunanin sa da hasashen sa sun zama gaskiya dan haka yaja gefe ya zuba masa ido, bai ara cewa komai ba, Sam yayi tafiya wajen rabi kafin ya arasa wajen ta, saboda akwai an tazara tsakanin inda suke zuwa parking lot Tagama wanke tayar da take wankewa ta ago zata wanke ayar sai brush in ya fa asa, da sauri ta juya ta auka saboda sauri take 10 minutes aka bata tagama wanke ta tas inba hakaba kuma jikinta yagaya mata, tana wankewa da hannu aya take wankewa ayan hannun kuma tiyo ne tana wankewa tana aurayewa, tana auka ta juya da sauri taci gaba cikin sauri tanayi tana Allah yasa lo aci bai kusaba, jitayi kamar su tafiya ta a bayan ta da sauri ta juya atunanin ta ko lo aci yayi antaho dukanta, Tana juyawa idon ta ya sauka akansa itama gabanta saida ya fa i ganin sa da tayi, ifta idon ta tayi dan ta tabbatar wa da kanta gaskene ko kuma mafarki ne ganin dai da gaske shine yake tunkarota, Bata san lo acin da tayi watsi da brush in da tiyo in kuma ta manta a inda take, ta kwasa aguje ta nufi wajensa tana zuwa tafa a jikin sa ta rungume sa am tare da fashewa da kuka tana ara du une sa, atare suka sauke ajiyar zuciya, Sam tsaye yayi yakasa motsi ya dam e idanun sa yana jin wani irin zafi da ra i acikin zuciyar sa, da yar ya iya aga hannun sa yayi croping inta ya rungumeta shima, A hankali ya shiga bu e idanun sa ba zato ba tsammani abun mamaki saiga hawayen masu umi sunfara saukowa daga idon sa....... [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ _______A hankali ya shiga bu e idanun sa ba zato ba tsammani abun mamaki saiga hawayen masu umi sunfara saukowa daga idon sa......., Hannun aya yasa yayi saurin share hawayen sa, sannan ya ara rungumota sosai kamar zai mayar da ita cikin jikinsa sai karkarwa yake, Saosai take kuka dan ba aramin jin da in ganin sa tayi ba yazo a lo acin da take bu atar sa, Kasa jurar kukan nata yayi gashi ya kasa yi mata magana, duba gefe da gefen sa ya shiga kalla yaga yanda maza suke kallon ta abun da yafi ona masa rai kenan ganinta da wando da riga ga kanta ba an kwali ga maza dake yawo awajen suna kallon ta a haka, A hankali ya shiga rabata da jikin sa amma sai ta ara ri eshi cikin kukan tace please don't go, kar ka tafi kabarni tana fa ar haka ta ara rungumesa tana sake fashewa da wani kukan, Wani abune yazo masa wuya, baisan lo acin da ya agata ba gaba ayan ta yari e ta am yafara tafiya da ita ajikin sa baibi takan shiga cikin gidan ba kuma ya manta da Hamza dake bayansa, cikin acin rai yake tafiya har ya arasa bakin gate in ya fita da ita, Hamza dake bayansu tunda yaga ya auke ta yana niyar barin wajen shima ya aga an matan afafun sa ya mara musu baya fuskar sa auke da murmushi, A kusan tare suka araso gurin motar da sauri Hamza ya bu e masa ofa back seat shikuma yashigar da ita ciki da niyar ya ajiye ta ya fito, amma yana niyar fitowa tayi saurin eshe saboda gani take idan ya tafi kamar tafiya zai yi yabar ta, cikin motar ya koma kusa da ita sannan yajawota ya rungumeta ta gefe yafara bubbuga bayan ta, yayin da zuciyar sa take masa wani irin suya, Kuka ta ara saki sakamakon ta a mata bayan da yayi saboda zafin da taji, Tana kukan tace, "Dan Allah karka barni anan wallahi mutuwa zanyi kasheni zasuyi ka mayar dani gidan ka kaini wajen baba na dan Allah mitafi, duk tabi ta rikecemasa sai surutu kawai take kuma ta ri eshi am kamar yaci mata bashi, Wasu zafafan hawaye ya ara ji sun cika masa ido lo acin da idon sa suka sauka akan wuyan ta yaga wani ba in shatin bulala jikin nata ya shiga kalla da tun azu bai kulaba ashema gaba aya jikin ta duk ya aci da shatin bulala har su afar ta da hannun ta, Sosai ya shiga mamakin yanda akai hakan tafaru to daman hajjaju haka take mutuwa ce ko kuma dai akanta ta fara muguntar me yasa zataci amanar sa yakawo mata yarinya amana amma tayi mata haka ta mayar da ita ar aiki harda su duka wannan wane irin mugunta ce hajjaju take da ita, shi abun da yafi tsaya masa ma arai da tace wai yarinyar bata gidan ta gudu alhalin tana nan da baizo ba kenan kasheta suke shirin yi, Kallon ta ya arayi yaga yanda take kuka kana gani kasan daga asan zuciyar sa take yinsa, Wani abu ya araji tundaga kan afatsa har tsakiyar kansa ji yake wannnan shatin bulalar kamar ajikin ta kamar ajikinsa kamar shi aka daka kukan ta kwan har can asan zuciyar sa yake jinsa, duk dauriyar sa nema yake yakasa jurewa, gashi yama kasa furta mata koda da kalma aya ne, Da yar ya iya ago jajayen idanun sa dasukayi masa nauyi, ya kalli Hamza dake waje ya juya musu baya, an dukan glass in yayi dan bazai iya magana ba, Hamza na jin haka ya juyo da sauri, yana kallon sa ta cikin glass in motar, da hannu yayi masa alamar da su tafi, Zagayawa Hamza yayi ya bu e driver seat yashiga tare da tayar da motar yafara janta Saida ya hau kan titi sannan yace "ina mukayi? yar sam ya iya bu ar bakin sa yace "gida, daga nan kuma bai ara cewa komai ba, ya maida dubansa kan sumy dake jikin sa tana kuka har yanzu, ita kanta batasan me yasa takasa daina kukan ba har yanzu, Hannu biyu yasa ya agota ya zaunar da ita tare da ri o fuskar ta da duka tafikan hannun sa,ya zuba mata jajayen idanunsa yana arewa fuskarta kallo da tayi shar af da hawaye, sannan ya shiga goge mata hawayen, amma yana goge mata wani na zubowa, kansa yashiga girgiza mata, yana ara goge mata, gannin dai hawayen nata sun i tsayawa baisan lo acin da ya ara jawota jikin sa ba ya ara rungume ta, murya cike da rauni dan shima ji yake dama yayi kukan ko zai samu sassaucin ra in da zuciyar sa take masa, cikin asa asa da murya da yakasa agata yashiga cewa "plss ya isa haka kidaina kukan nan ko kinaso nima kisani kukan, da sauri ta an girgiza masa kai, yace "to kiyi shiru ya isa haka, itama cikin kukan tace baza ka ara tafiya kabarni ba kuma dan Allah ka kaini inda ka ajiye min mahaifina, ina son ganin sa, "Tohm" kawai yace mata ya ara yin shiru dan bayajin zai ara kaita wani wajen ko gidansu bazai mayar da itaba saboda ayar matar da yake kyautata zaton matar ubace shiyasa take gallaza mata azaba, dan haka babu inda zai kaita shima mahaifin nata idan yana sonta to saidai ya canza mata gida amma bazasu ara zama guri aya da itaba, Hajjaju kuwa shika ai yasan hukuncin da zai mata duk da tana matsayin kaka agurin sa, amma hakan bazai hanasa ya rufe ido ba yaci mutuncin ta idan batayi wasa bama idan yaji labarin abubuwan da tayi mata, wallahi sai yasa an ulle masa ita sai yayi arar ta ko kuma ya auki waran hukunci da kansa, dan bazai ta a barin taba, idan kuma yarinyar nan ce ar kenan (wacce akeso a ha asu aure) idan itace sai ya alata yanda suka azabtar da ita duk sai yarama mata ninkin baninkin ma abun da sukayi mata, agowar da tayi ne daga jikin sa ya katse masa tunanin sa, Da kumburarrun idanun ta take kallon sa shima itan yake kallo da idonsa da suka canza kala daga yanda suke zuwa ba in ciki, Janye nata idon tayi tana arin tashi daga kansa amma sai ya hanata hakan, bata takura ba akan dole sai ta tashin sai kawai ta ha ura, zuwa yanzu ta daina kukan, sai ajiyar zuciya da take saukewa akai akai, "Wait Hamza, sam yafa a yana kallon Hamza, da sauri Hamza ya taka burki ya tsaya tare da juyowa yace "lafiya? Sam yace "EH" yana fa ar haka ya zura hannu a aljihun sa ya zaro ATM card in sa tare da mi awa Hamza, a Hamza yayi yana jiran karin bayani, Sam yace "kaje cikin nan......., Sai kuma ya katse maganar tare da an sakin aramin tsaki yace " Mtsw barshima kawai bani naje da kaina ya kar i abunsa, sannan ta bu e motar, Rabata yayi da jikinsa, yana kallon ta itama shi take kallo, idonsa akanta yace "bari inje indawo kizauna, yanzu zan dawo, Kamar tace masa a'a zata bishi sai kuma ta tuna da shigar da take jikin ta, dan haka sai kawai ta aga masa kai tare Da kawar da kanta ta kwantar dashi ajikin kujera, Tsayawa yayi yana kallon ta tsawon sakanni sannan ya kalli Hamza yace ka kula da ita kafin na dawo,Hamza yace "In sha Allah, Sumayya jin maganar tasa yasa ta bu e ido tare da