← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 105

Sashe 61

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Khalid an sanda ne mai babban matsayi dan haka dandanan shima ya ha o tasa tawagar, Amma Meera yace masa ba yanzu ba kawai dai ya zauna cikin ready idan yaga inda suka tsaya zaiyi masa magana...., au lo aci mai tsawo suna tafiya kafin daga bisani suka shiga wata unguwa, kuma duk wannan tafiyar da suke babu wanda ya kula da Meer na biye dasu domin basu ta a sawa aransu ba za'a biyo su dan haka babu wani kula dasu ke tafiya kawai suke, babu wani tsoro ko fargaba, bare su lura da meke bayan su, Ba wata kwana kwana hanyar suka arasa wani tafkeken gida amma daga ganin sa kasan ba zamansa ake ba kamar ma tsoho, saida mutanen suka fito suka bu e gate in sannan suka shiga da motocin, Meer naganin su yayi sauri ya kira Khalid ya kwatanta masa inda suke, Bayan shigar sune shima Meer ya fito daga tasa motat, lalla awa yayi ya arasa jikin gate in wani irin luky da yayi baita a tunanin haka ba,yana ta a gate in sai yaji sa ba'a datse yake, kuma basu rufe ta ba gaba aya, dan haka yana hango su daga inda yake yana gani suka fito da su Bossay ''sai Kum wani da bai sanshi ba, abun da yafi komai basa mamaki sai kawai yaga anfito da Dadyn Rasheeda, shima kuma hannun nasa a aure kamar yanda sauran ma duk aka aure musu nasu...., Shiga dasu aka yiyi gaba ayansu, sannan wasu daga cikin mutanenn suka shiga suma, wasu kuma suka tsaya daga bakin ofa, Suna shiga suka aure Abban Ameesha da igiya suka sa ale hannuwan sa sama afafun sa suka aure, sannan suka fara dukan sa, wani ya zaro wu a zai caka masa Bossay ya walla ara yana No! kar ku kashe kar kushe shi dan Allah idan kuna so kugama da duniya lafiya ku rabudashi. Sunbatun Bossay ne ya dakatar da wanda yayi niyar caka masa wu ar saboda arar da yasaki ta tsorata sa, aga ido yayi ya kalli Dadyn Rasheeda da ido yayi masa alamun ya rabu dashi in, amma sai Dadyn Rasheeda ta ha e rai da ido ya garga e sa dan haka sai ya ara juyawa ya saita daidai cikin sa zai caka masa, amma baikai ga saukewa ba ya kuma dakatawa sakamakon wata uwar jiniyar an sanda fata kara e gidan yanda kasan acikin falon aka kunna ta, e suka shiga kallon kallo da idanu wasu suka fara neman hanyar fita wanda ya ri e wu ar kuma da sauri yayi cilli da ita, Kafin suyi wani kyakkyawan yun uri tuni an sandan nan sun turo kai cikin gurin kowanne hannun sa auke da bindiga suna saita kan bindigar akan wasu, Khalid ne da Meer suka shigo daga baya, Nan Khalid yabasu umarni aka kama su gaba ayan su aka fita dasu waje daga cikin wajen, Abban Ameesha kuma Dadyn Rasheeda yayi sauri yaje ya kunce sa, yana an matsar hawaye yace "Allah shine abun godiya da baku zo ba da tuni sun kashe shi Allah ya tsallakar dashi, mun gode muku da kuka taimake mu, sai wani kalar tausayi yake nuna a fili amma a zuciyar sa fal take da ta aicin ya akai hakan ta faru, abun ya matu aure masa kai ta yanda wannan lamarin yakasan ce, kuma duk haukan nan da yake idon sa bai sauka akan na Meer ba ko ince bai gane saba, saboda yasaka p cap ga kuma face mask shiyasa baisan waye ba, Nan ya koma kan Khalid yana cewa Khalid kaga abun da fitar jiya ta jawo min da tuni na rasa raina daga taimako najefa kaina cikin bala'i Allah yasa kazo akan lo aci da tuni saidai kuji mutuwa ta wasu mugayen sun kashe mu, Cike da tausayawa Uncle in nasa Khalid yashiga bashi ha uri da kwantar masa da hankali, Shi kuma Meer tunda ya shigo yake kallon sa abun da mamaki yanda yake nunawa sai ya nemi ya raba masa tunani gida biyu, Meer ne yace "ya akai suka kamaku me kukayi musu nan Bossay ya shiga bawa Meer labarin duk abun da ya faru tundaga farkon zuwansu jiya har zuwa labarin da Ayuba yabasu akan mutumin da yazo kuma suka gansa yabashi labarin bai rage masa komai ba, A hankali Meer ya shiga zare hular kansa tare da cire face mask in cikin wani irin yanayi shi bazai ce farin ciki ba shi bazai kirasa da ba in ciki ba, zamu iya kiran abun kawai tsantsan mamaki da al'ajabi ne yakama Meer wanda ya da e baiyi irin saba, Da sauri Meer ya arasa kusa da Abban Ameesha yana zuwa kawai ya rungume sa, kallo aya yayi masa yaji mutumin ya mugun kwanta masa arai kwarjini da ganin girman sa duk suka rufar masa lo aci guda dan yana tunanin yanda yake ji akansa ko Abu bai ta a jin irin yanayin akan saba, Shima Abban Ameesha duk da baisan waye ba amma sai kawai ya ara rungume sa hawaye na sintirin saukowa daga idon sa, Meer kamar zai maidashi ciki haka yake ji saida suka da e ahaka sannan Meer ta sakesa, tare da saka hannu ya shiga goge masa hawayen, Meer baisan lo acin da sunan yazo masa baki ba, ji yayi kawai yace UNCLE please stop crying ya fa a cike da tsantsar damuwa a fuskar sa, hakan da yayi kuma sai ya kuma tunzura Abban Ameesha hawaye suka ci gaba da zubowa dan ji yayi zuciyar sa ta karaya, Meer kamar zaiyi kuka haka ya cigaba da basa ha uri kamar shi yayi masa laifin, Shima Khalid saka baki yayi akaci gaba da rarrashin Abban Ameesha, Dadyn Rasheeda kam tunda yayi ido hu u da Meer ya ha a hankalin sa guri guda bai ara gangancin ara yin magana ba, Saida suka da e sosai acikin gidan sannan suka fito, ga katarar Abban Ameesha ga katarar Meer abaya suka zauna sai Bossay dazai tu asu agaba Khalid da Hamza da Dadyn Rasheeda suma suka shiga motar aya, Kafin su tafi gida saida Meer yasa suka siyawa Abban Ameesha kaya masu kyau manyan kaya, sannan sukaje wani Hotel in yasa yayi wanka ya canza kayan jikin sa yasa shi agaba ya kuma cin abinci mai rai da lafiya, sannan yace ya kwanta ya huta sai zuwa dare zasu tafi gida shide Abban Ameesha ba haka yaso ba saida ya ha asa da Allah ma shi bazai iya bacci ba su tafi kawai ya matsu yaga sauran, amma shima Meer in ya hanasa tafiya, dan acewar sa yafiso yaje musu cikin oshin lafiya yanda bazasu tashi hankalin su ba musamman ar sa, da ta matsu ta gansa bai kamata ta gansa cikin wani hali ba hankalin ta zai tashi da yawa, (tofa kunji ni da wanga mutum meye damuwarsa da ita bayan cin zalinta da yake") Babu yanda Abban Ameesha ya iya dole ya ha ura ya kwanta cike da jin da in kulawar da Meer yabasa a iya yau,(hmmm bari dai inyi shiru da nace kodai neman fada ake ne Ale Meer na sirikan taka agun siriki) ba shiri kuwa bacci me da i ya ibesa, bai tashiba sai bayan sallar magriba sannan ya tashi bayan duk suka ha u sukayi sallah dan ko masallaci basu je ba, da suka idar Meer ya ara bashi wasu manyan kayan masu mugun kyau ya saka yasake cin abinci saida ya tabbatar da komai need need sannan suka baro Hotel in, Dadyn Rasheeda fa jini fara urar ruwa dan ganin yanda Meer yake nunawa bawan Allahn nan kulawa da so, yasan idan yagane da saka hannun sa, kashin sa ya bushe dan yasan halin sa sarai baiyi gadon mutunci ba, duk wanda ya shiga hannun sa zai ana ku ar sa, dan haka ya fara tunanin guduwa tunda wuri amma yasan idan ya gudu ayau za'a iya zargin sa shiyasa kawai yayi ta wannan zaman a Hotel badan son ransa ba, saidan ba yanda zaiyi, Meer tun suna hanya yace "a ha a zama a fada kowa da kowa ya hallara akwai zama gagarumi da za'ayi yana kan hanya yanzu zasu araso da wani muhimmin abu, anyi anyi yafa a yace shide ayi masa wannan alfarma kafin ya araso dole, Abu da Papa suka amince masa, Nan danan suka sa aka fara ha a kan muta ne acikin fada, Ba jimawa motar su meer ta iso cikin masarautar, adaidai wajen fada Meer yasa akayi parking in motar, lo acin kowa ya hallara acikin fadar zuwansa kawai ake jira, Meer ne ya fara fitowa sannan yace subari sai yace su fito zai shiga ciki yagani kowa yana ciki..... Yana shiga cikin fadar kowa ya zuba masa ido mutanen ciki ya shiga bi da kallo aya bayan aya amma har hagama baigan taba, dan haka saikawai yace afuwa ina dawowa kowa ya ara shiryawa wanda bai wanke ido ba ya wanke wanda kuma ya wanke ya ara wankewa yanda zaifi gani da yau, yana kaiwa nan ya juya ya fita yabar su da surutu...., Koda ya fita bai yi musu magana ba hasalima ba su gansa ba, saboda bata gaban su yabiyo ba, Can part in ya nufa yana shiga direct akin da yake kyautata zaton nanne akin da take kwana nan ya nufa yana zuwa kuma ya tura ofar, Yana saka afar sa ita kuma tana sako tata daga ban aki jikin ta aure da towel iya gwiwa, dake arar tata ofar baisa taji tasa ba dan haka bata san ma da shigowar saba, ta arasa fitowa daga ciki, gaba wardrobe in ta taje dake sauri take tagama shiryawa ta fita cikin fada saboda farko cewa tayi bazata ba sai kuma daga baya kawai taji tana son zuwa gashi rabonta da wanka tun jiya shiyasa ta shiga tayi yanzu da niyar tana fitowa sai taje taga uwar da zaiyiwa mutane da yasa aka ha asu, Sanin ita la ai ce babu kowa a part in bare kuma akin sai kawai ta saki towel in ya fa asa yanda zata fi saurin shiryawa..., Pant ta auka ta fara sakawa sannan ta auko bra tana zurota ta baya zata fara saka ma
Chapter 61 · 0% Book details