← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 105

Sashe 44

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sam yayi kamar bazai ce komai ba, sai kuma ya kalli sumy da jikin ta gaba aya yayi sanyi tayi shiru ta sunkuyar da kai tana taso yasakar mata amma ya Ganin damuwa a fuskar ta, yasa ya an saki fuskar sa saboda ita, sosai ya zuba mata tare da kiran sunan ta a hankali agowa tayi ta kalle sa batare da tace komai ba, janta yayi can baya sannan yace "maiye haka kuma ki saki fuskar ki kinsan dai banson ganin ki cikin damuwa ko, Kai ta aga masa still dai bata ce komai ba, Hannu yasa ya ago ta yana kallon ta, sannan yace "plss ki daina nagaya miki yanzu kishiga cikin gidan kifito ina jiran ki a mota, "To" tabashi amsa "Yauwa tawan muje in rakaki, Hannun su ri e suka arasa bakin gate in sannan ya wasa gate in mai gadi ya bu e musu saida yaga shigar ta da ta shiga in ma saida tayi nisa sannan ya bar bakin gate in, ya koma gurin Sam da yana tsaya yana kallon ikon Allah, Sam na zuwa, Shettima yace "Allah Sam wai kaine haka Allah mai iko yau naga abun da yafi arfi na, yaushe ka zama haka? an murmushi Sam yayi yace "abun da yafi haka ma zaka gani indai akan tane, Shettima yace "ai naga alama, nima akan hanya nake duk ka tsayar dani, yanzu ya muke ciki zaka koma in ko bazaka koma ba, "Shettima kai kasan yanda akai na auko yarinyar kuma kasan halina kasan abun da zan iya yi da abun da bazan iya yiba, yanzu kamar ni dan momma ta ganni da mace zata ringa zargina har tayi min irin korar nan ta bari inyi mata baya ni ma amma ta i saurarata ta koreni akan abun da bata da tabbas akai.., Shettima yace "Tofa mai yafaru ni wallahi bansan komai ba yama akai ka kaita gidan, kuma ka bari ta ganta, Sam yace "yarinyar nan tana cikin wani hali tana bu atar taimako bayan na maida ita a lo acin ta kirani tana kirana kuma sai tasaka min kuka na tambaye ta mai yake faruwa sai tace min mahaifin ta nace zan dawo mata dashi, bayan nan kuma washe gari ta ara kirana muna cikin waya kuma najita shiru to da har zan kashe sai kuma naji ana zaginta har da su duka, daganan na tashi na tafi gidan su ina zuwa naga anturo ta waje an watso mata kayan ta ana zaginta..........daga nan dai yabasa sauran labarin da inda yakaita gidan hajjaju har suka cutar da ita ya aukota da labarin da tabasa na mahaifiyar ta shima saida yabasa har zuwa abun da yafaru tsakanin su momma tazo ta gansu tare ta yi masa wannan karon, Shettima yayi mamakin yanda duk wa annan abubuwan suka faru amma baisan komai ba, sai yanzu, Nan dai ya tausayawa Sam, sannan yace masa yayi hau uri idan itama da kaifinta shima da laifin sa da yabari har tayi kwanaki a akin sa batare da yayiwa momma bayani ba ai kamata yayi ma tun lo acin da ya auko ta yakaita gurin ta yayi mata bayani ai zata ri eta amma baiyi ba, dan haka duk hukuncin da ta aukama bai kamata shima yayi fushi ba, Daga nan kuma Shettima ya ora masa da labarin abun dake faruwa iya abun da yasani, aramin tsorata Sam yayi ba da jin abun da yafaru baya nan, cike da mamaki yake kallon Shettima yace "wai Ammah kake nufi yanzu bata cikin gidan, shi abun da yafi ara basa mamaki ma shine wai shi ake so a ora sarauta shiyasa duk suke wannan makircin wannan wacce irin rayuwa ce ai bashiri Sam da kansa yaje wajen gate in yacewa mai gadi yacewa sumayya ta fito, ba da ewa ta fito, tana fitowa yajata suka arasa gurin motar ya bu e mata gaba yasaka ta aciki, Sannan ya kalli Shettima yace "mutafi gidan, Shettima yace "a'a kadai je ni ba gida nayi ba zanje wajen tawa cikas in, "Allah ko wacece? cewar Sam, A'a ba yanzu ba idan tayi tsami kaji, yanzu dai sauri nake gashi ka atan lo aci sai anjima, Nan dai sukayi sallama kowa ya kama gaban sa, Sam ya nufi masarauta, shikuma Shettima ya nufi gidan su Azeema...., _SLM, Pls ina ara tuni kar wani yace banda mutunci daga wannan satin zuwa wani satin duk wanda bai biya ba, zai iya jin tsit kar kaga shiru ba update mutum yace baiga update ba zan ringa turawa iya wa anda suka biya, idan ka biya sai intura maka sauran, saboda bana so littafi yazo arshe wasu su i biya_ [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ *_ 26_* _______zaune suke acikin falo, Papa da Maama,Dadda da gwaggo, Abu da Ummy sai Meer da Ameesha, gaba ayan su sun hallara aciki sakamakon umarnin Papa da ya tara su, guri aga dan yin magana, Papa ne tayi gyaran murya tare da bu e tare da bu e musu taron da addu'a sannan ya ora da cewa "Alahamdulillah basai na ara maimaita abun da yafaru ba, abun da ya faru ya riga ya faru, Allah ya ara kiyaye gaba, yanzu dai angama da wannan matsalar haran mu na gaba kuma shine mu cigaba da addu'a Allah ya bayyana mana wannan yaron babana yanzu shi ka ai ne tunanin mu, to amma kafin nan ina so muyi shawara a junan mu wa kuka fi ganin ya dace a ora akan karagar mulkin nan dan barin ta haka nan ba daidai bane dole asamu wani ya hau yafara gudanar da aiki dan dawo da ita kamar da, zamanin da yadawo tunda komai ya lafa kafin bayan raina ina so inga anayin mulki kamar yanda muka gudanar da mulki ni da mahaifina ada tsawon shekaru masu yawa komai ya canza amma yanzu ina fatan komai yazo arshe daga nan har bayan raina, in Allah ya yarda nasan bazan ta a kukan rashin magaji ba......, an dakatawa yayi ka an yana kallon kowannen su, sannan yace "to ina sauraron ku maiye ra'ayoyin ku akai wa yafi da cewa da hawa kan karagar mulkin nan tsakanin kai da anka yayi maganar yana kallon Abu, Tun kan Abu yayi magana Meer yayi saurin cewa Papa wane ni a sarki gaskiya karma ayi wannan tunanin dan sarauta bata ra'ayina hasalima na tsane ta dan haka bazan ta a zama sarki ba, gara a bawa Abu dai, an murmushi Maama tayi sannan tace "nima dai kai na za a amma naji tun kan aje ko ina ka karaya da wuri, to banda abun ka duk tsanar sa kayiwa sarauta tunda ka zama an cikin ta ai ba kama cewa a bawa Abu to idan ya sauka fa saiwa kaga sai kai tunda yana hawama na da ewa zai sauka kaga kwa dole kaine next ko kuwa? e rai Meer yayi sannan yace "idan ya sauka ai ba dole sai ni ba nasan kafin lo acin anga anin sa sai a bashi tunda shima a ne, Gwaggo tace duk goce gocen kadai ai sai ya dawo wajen ka tunda indai da rai da lafiya su ai duk sun girma a a'idama babu wanda zaiyi mulki acikin su saidai kai kaine saurayi kamar yanda ake ora sarki tare da auren sa ake orawa ranar aurin auren sa ranar da za ana aka sarki haka mukeyi kuma kaima haka zamuyi maka, sai ka shirya, Wani mugun kallo Meer ya watsa mata jin abun da tace wai za ayi masa aure shi za ayiwa aure hmmm da basu kuma ba kuwa dan sai kowa yayi da nasani, bayan baya son sarautar kuma hadda yi masa auren dole, "Kalle ni da kyau sarauta ba fashi haka kuma aure ma ba fashi ko ka kawo mana matar aure ko kuma mu aura maka, "Uhm Gwaggo aikam saidai a aura masa in dan wanna da kike gani baya kula ko wacce macen hasalima duk wacce ta nuna tana sonsa sai ya kamata da duka kamar Allah ya aiko sa, Gwaggo tace "to kuwa saidai ya kasheta idan ankai masa ita akin sa, amma ba fashi gwanda ma ya shirya, Papa yayi ar dariya shima yace "a'a ba dole, nifa shawara na nema a yanke shawara, amma kunzo kun saka sa agaba, ina ruwan ku tunda baya so ku rabu dashi, yanzu daga yau zuwa wani satin zamu fara shirye shiryen ora Abu akan karagar mulki shikenan dai ko, mun gama magana, Aure kuma lo aci ne ku barsa duk lo acin da yasamu matar aure sai yayi auren sa, kar wanda ya ara takura masa, Gwaggo zata yi magana, Papa yace "gwaggo dan Allah abar maganar haka, mayita wani lo acin yanzu dai angama da wannan maganar zamu ora Abun Meer akan kujera tunda Meer baya so ko, Daga nan Papa ya mayar da duban sa kan ko wannen su, yace akwai mai magana amma banda maganar ora Meer akai, dan naga wani ya ha e rai to bani son jin komai daga garesa, ya fa a yana saton kallon Abu da ya ha e rai yana son yin magana amma Papa yayi saurin dakatar da shi, Maama tace "to duk abun da kace hakan ma yayi nasan dai arahen alawa asa mutum ko yanaso ko baya so dole ya shanye ta, Nan dai kowa ya shiga tofa albarkacin bakin sa, Papa yana ce akan dole Abu ne zai hau kan mulki, haka suka rabu dashi kowa yayi na'am da hakan, Taro na shirin tashi har zasu rufe da addu'a Ameesha tayi saurin cewa "Papa ina da magana, "muna sauraronki, cewar Papa, Papa daman maganar karatu nane ina son mu koma makaranta, Papa yace "ina sane da wannan abubuwane sukayi yawa amma yanzu komai alahamdulillah, gobe Friday sai kuje da yayan ku ki za i wacce kike so sai aje
Chapter 44 · 0% Book details