Sashe 96
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai sauke ta a ko ina ba saida ya shiga da ita wani aki sannan ya sauke ta akan gadon dake cikin akin, sannan ya koma shima akin yasa ka masa mu ulli sannan ya dawo wajen ta, ewa tsaye tayi da sauri cike da tsoron abun da taga yanayi, yaza'ayi ya kawo ta nan gurin da batatasan ko ina bane sannan ya ringa ulle ofofi, me yake nufi da hakan....? Ki tashi kije kiyi wanka ki wanke wannan abun fuskar ki, Wani ta aici ne ya taso mata, wai tayi wanka anan, Kamar ta fashe haka take ji, cikin jin haushi tace "Ni ka mayar dani wajen Dadda, ba wankan da zanyi anan, "Ok fine, sai ki zauna a haka, yana fa ar haka ya samu waje ya zauna, sai ya kuma cewa ga hanya nan fita, Kallon sa tayi sannan ta kalli mu ullin hannun sa, tace "to ban mu ullin, waci inkina da arfi, na arfi ne, Rasa inda zata tsoma ranta tayi, har yanzu ta kasa gane kansa, duk wa annan abubuwan bata san dalilin sa nayi mata su, bata san yaushe ya koyi magana ba har haka, aga key in yayi yana karka a sa a sama, ta gefen idon sa take satar kallon so take ta shammace sa ta fisge, Gani tayi kamar wani gurin yake kallo hakan yasa tayi saurin kai hannun ta zata fusge yayi saurin janye wa, yana cewa daman har yanzu ke yarinya ce, to ga dama aya indai zaki iya ni kuma wallahi zan barki ki fita kinji na rantse, Hararar sa tayi tana turo baki tare da ara ha e girar sama da ta asa, tana har e hannun wanta akan irjin ta alamun na shirya zanyi, Jinjina kai yayi sannan yace "Alright, kin shirya kenan, shiri haka da sauri, to shikenan zan oye mu ullin indai kin iya nemosa kuma kin akko to kije, sannan ina da shara i idan baki yi ba ni kuma zan ri eki daga nan har kwana biyu, kuma sai kinyi duk abun da nake so, kin yarda? ara ha e rai tayi sannan ta aga masa kai, Sai yace "ba kai zaki aga ba, ki amsa min da bakin ki, dan infi tabbatar wa, ufule tace "Eh na nayarda, Sanin abun da ya shirya tunkan ya aiwatar da abun ya shiga yi mata dariyar mugun ta, amma duk da haka bata kawo komai arai ba, Tana jiran taga ya tashi ya tafi inda zai boye in sai kawai taga ya fa a kan gadon yayi rigingine, sannan ya aga mu ullin daman aramar rigace a jikin sa sai kawai ya aga wandon sa ya jefa mu ullin a cikin sannan yace "U can start, Da sauri ta juyar da kanta, gaban ta na fa uwa, daman wai abun da yake nufi kenan me yasa zaiyi mata haka, zaune ya tashi yana kallon bayan ta, cikin wata iriyar murya yace "na baki nan da minti goma idan baki yi, ba ni kuma nawa zai fara, dan haka za i ya rage naki kuma dai kinsan bazaki karya min al awari ba, sai kin cika min shi, dan haka za i ya rage naki, lo acin ki zai fara daga yanzu, agogon hannun sa ya kalla, yace "yanzu arfe sha aya saura minti biyar dan haka 11:05 biyar lo acin ki zai are nawa kuma zai fara, Gaban ta taji ya fara fa uwa, tunanin mafita ta shiga yi, tana tsaka me wuya yanzu yazatayi, ko za'atara mata duniya akai bazata ta a saka hannun ta"a inda yasaka ba, kuma har ga Allah bazata ta a bari ta zauna anan ba har tsawon kwana biyu..., "Saura mintuna bakwai har kinci 3 minutes, wayyo Allah na ta fa a aran ta, wata dabara ce ta fa o mata, dan haka sai ta juya tare da an sakin fuskar ta, kamar ba ita ba, wai ita zatayi masa wayo, "Cikin kwantar da murya harda an karya kai tace "kasan me ni bazan iya aukowa ba, na yarda zan zauna amma dan Allah kabarni inji in fara auko kayana, sai in dawo kaga fa daman koda ace hakan bata faruba daman gobe za a kawo ni, kaga sai mita zama bama kwana biyu ba, ko kwana nawa kake so zanyi, amma kaga anan banda kaya, kabari inje indawo, Allah zan dawo ka yarda dani kaji yaya, ta arasa maganar tana ara kwantar da kai, dan taga alamun inba hakan tayi masa ba ita zata sha wuya a banza, ewa tsaye yayi yana matsowa gaban ta, yana binta da kallon rainin hankali yace "oh dan Allah da gaske, sai kuma gashi ba kece babba na riga ki zuwa duniya, bare kiyi min wayo, waye zai kawo ki ai kin riga kin shigo kenan, "Allah da gaske kaya zan auko, Girgiza mata kai yayi tare da cewa "no need akwai wa an da zaki sauya ai duk wani abu ma dakike bu ata akwaishi, kar ki damu, amma idan kinaso kifita zaki iya auka nima kuma nayi miki al awari da kaina ma zan mayar dake, "kamar ya da kayan da zansaka bangane ba, Bai bata amsa ba kawai ya jawo hannun ta sannan ya shiga janta an wani lungu ya shiga da ita, suna shiga ya tsayar da ita a gaban wardrobe in, tare da bu e ta, da hannu yayi mata nuni da ta kalla, kallon wardrobe in tayi taga yanda take fal da kaya kuma duk na mata, mamaki ne ya kamata ta yanda akai ya tara kayan mata haka kuma duk ananun kaya ne aciki, Murfin gaba ya bu e shima duk kayane a ciki amma yanzu manya ne aciki, haka yai ta nuna mata kayayyaki, harda su takalma da, tayi mamaki sosai ganin kayyakin, Bayan ya gama nuna mata, ya jawo ta suka fito daga gurin sai yace "kinga ba kayan da zaki fita ki auka, ga sunan, Shiru tayi dan tarasa amsar da zata basa, yagama kashe mata baki, ba wata dabara kuma da zata ara yi masa dole tayi ha uri ta lalla asa ayi kwana biyun ya sallame ta tafi in bahaka ba kuwa tasan zatayi biyu babu ne, "Hmmmm yanzu dai kije kiyi wanka zan auko miki kayan da zaki saka, "A'a basai ka auko ba nima ina da da hannu, tana fa a masa haka ta nufi inda suka, baro dan wankan take bu ata amma da bazatayi ba, kayan jikin ta duk sun takura mata bata saba zama da suba, ga kwalliyar da akayi mata itama duk jinta take wani iri, Inda taga hijabai nan ta bu e ta zaro aya sannan aya sannan ta fara sakasa, ta cikin hijabin ta cire rigar jikin ta ta asa tare da cire komai na jikin ta daga ita sai hijabin haka, ta fito tana kakkare jikin ta batare da ta kalli inda yake ba ta wuce inda take da tabbacin shin bathroom in, binta yayi da kallo yana jinjina kai da kuma mamakin yanda take yin wasu abubuwan gana aya ta sauya itama, kamar ba itaba, haka yake ganin ta idan yana tuna yanda take shekara hu u baya, yana mamakin girman da ga ara, tashi yayi yafita daga akin amma duk da haka saida ya rufe ta waje, kayan abincin da yasa aka kawo masa falo da yayi order tunkafin suzo, yasa Khalid ya kawo masa part in, aulo su yayi sannan yaje kitchen ya auko plate da cups da spoon ya fito, akin ya koma, har yanzu bata fito ba, Bayan ya ajiye shima sai ya hau cire kayan jikin sa daga shi sai aramin wando, shima cire sa yayi ya aura towel sannan ya zauna a bakin gado yana jiran fitowar ta... Bai da e da zama ba sai gata ta fito, tunda ta fito ya zuba mata ido, ita kam tana fitowa ta gansa babu riga tayi saurin janye kanta bata ara kallon inda yake ba ta nufi inda zata saka kaya, Har lumshe ido yake lo acin da ta juya baya yabi bombom in ta da kallo, yaga yanda suke yawo ta cikin hijab in ji yake kamar suna jansa, har saida ta wuce ciki sannan ya daina kallon ta, daurewa kawai yayi ya tashi ya shiga wankan..... Koda Ameesha ta gama shiryawa kasa fitowa tayi daga gurin saida ta lo a taga baya nan sai tayi sauri ta fita, dabarar neman mu ullin ta shiga yi, Wajen tasa wardrobe in taje ta fara bubbu e su tana dubawa amma bata gansa ba, akin taci gaba da duddubawa, Rasa inda ta ya ajiye tayi kamar ance mata ta aga filon kujerar dake akin tana agawa ta gansa cike da murna takai hannun zata auka taji anriga ta aukewa, "Kassh ta fa a tana dafe goshin ta, cike da jin haushin rashin dubawar da batayi ba tun farko, da tuni ta auka ta fita, "Haka mukayi dake farautar sa kike daman, kasa augowa tayi ta kalle sa, saboda taji kunyar ka matan da yayi, ga kuma yanayin da yake daman bazata iya kallon sa ba,daga shi sai towel, Hannu yasa zai ago fuskar ta tayi saurin matsawa baya, "Hmmm kawai yace sannan ya nufi wajen drawer in sa, jallabiya kawai ya auka yasaka, Sannan ya auko prayer mat ya shimfi a musu, sannan ya hau, yace "kizo muyi sallah, Daman tayi alawala sai kawai ta taho, sallar isha'i yafara jansu sannan ya ora da nafila bayan sunyi, yace ta matso gaba, in motsawa tayi da farko Saida ya ha e rai zai nuna mata asalin kalar sa da tafi sanin sa da ita, sannan tayi saurin matsowa, dafa kanta yayi kamar yanda yake a musilin ce yayi mata addu'o'i sannan ya ora mata sa wasu tambayoyin, tana ta kunbure kunbure da turo baki da haka take basa amsa har suka gama, an satar kallon sa tayi taga dai har yanzu ransa a ha e kamar de yanda tasan shi ada haka ya koma yanzu badan bama da tace yaso yafi da in, tana mamakin sa, mutum sai kace me aljanu kamar bashine azu ba, A bincin ya jawo musu a gaban ya ajiye su sannan ya bu e ledar take away in yafara bu ewa