Sashe 12
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
uta tana tunanin tagaya masa ko karta gaya masa sai kuma tayi tunanin inbata gaya masa ba watake dashi aduk fa in duniyar nan da yafishi kulawar da yabata a iya ha uwar su ko mahaifinta baya bata irin ta bare kuma mahaifiyar ta da kallo ne kawai yake ga ata da ita, Cikin sanyin murya tace "shine ya haifeni ubanane kuma uwata bani da kowa da ta wuce, duk da kasancewar mahaifiyata tana raye amma da ita da babu duk aya ne awajena bata da wani amfani awajena nayi danasanin kasancewa ta a agare ta ko a hanya banason anuna min ita ko a kirata amatsayin mahaifiyata bana so banaso kuma bazan ta a so da kasancewar ta araye gwara intaso acemin bata raye gwara intaso akirani da tsintacciya wacce ba asan ko wacece ba, bana son ta bana son ganin ta bana son zancen ta bana son tunata kukane yaci arfinta yasata dakatawa da zancen da take.......... [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ Agurguje naji wata tace anbawa sumayya muhuimmanci da yawa to bari ayi komai ata aice yazama dole ne abayar shiyasa, amma bari inta aitashi, inkunlura da yanayin tsarin rubutuna ban iya ta aita labari bane yadawo an ka an shiyasa kukaga haka kowa idan nazo kan abu sai na fayyace sa nafiso inyi komai dalla dalla, amma dai kar ku damu zanyi ari inkoyi ta aita labari. yanda zamu fi saurin gamawa da wuri, ina ganin hakan sai yafi ko ya kukace??????????? """"""""""""""""""""""""""""""""""""" __________Ahaka yaci gaba da rainon arsa wajen watansa aya shine yayi samu yayi aure inda ya auri matar da take wahalar da a yanzu, Tunda ta girma tafara hankali take fuskantar alubale kala kala, harmahaifin ta yabata labarin ta inda ta nemi nahaifiyar ta har inda take take tasame ta amma ta i kulata tayi mata korar cin mutunci tundaga nan bata ara zuwa inda take ba, itama kuma bata ara neman taba, har yau in nan, Gashi matar mahaifin nata bata aunarta, ko ka an, kuma ta asirce mahaifin nata, dan haka ita yanzu gatan da mahaifinta yake mata sai yaragu sosai wataran ma agabansa za adaketa amma baya iya hanawa, shima kansa abun na damun sa amma yarasa yanda zaiyi, matar sa ta gaje komai, gaba aya ta canza masa halayen sa, Haka kuma angaren mahaifiyar sa baisamun rangwame indai akan sumayya ne, kuma halinta ma yana nan bata canza ba, ina fatan kun fahimci kowacece mahaifiyar mahaifin sumayya (RABI'U) wacce ta ri e ABU (mahaifin Meer), tare suka taso da mahaifin sumayya, azaba iya azaba tayiwa Abu lo acin da yake hannun ta, Sumy ta ora da cewa, tun ina arana nake aikin gidan mu ina da anne maza biyu mace aya amma basa komai acikin gidan ni ka ai nake komai na gidan harda wankin su da na mahaifiyar su, duk wata wahala Ni nake yin ta acikin gidan idan kuma taga dama hakanan sai ta kamani da duka da zagin iri iri da ni da mahaifiyata, banda wani kwanciyar hankali acikin gidan nan, makaran tama da yar nasamu na kammala secondry anwata har ta shiga University amma ni ina zaune ina yi musu bauta, Ranar da kuma ta koreni daga gidan saboda mahaifina ya ata shine ta koroni tace inje duk inda yake innemo mata shi, ina tsoron sanar da ita halin da yake ciki shiyasa nace mata bansan inda yake ba, shine ta koroni sai naje na nemoshi, zan dawo gidan, Kuka ta fashe dashi tace wannan wacce irin rayuwa ce nake fuskan ta a rayuwa ta duk inda naje bana sa'a babu wanda yake sona, nayi tunanin da ka auke ni ka kaini gidan nan zan samu sassauci daga wahalar da nake sha saidai kuma tasu wahalar ma tafi wacce nabaro ni yanzu babu inda zanje inji da i arayuwata, Ni nasan da bakaje ba na tabbatar da wahalar su zan mutu, domin sunce sai sun kash......, Shiru tayi bata arasa ba ta sunkuyar da kai saboda tuna garga in da sukayi mata idan tasake ta fa awa wani ko da wasa, Cikin acin rai Sam yace "kashe ki!? SU WAYE SU!!! Ya mi e tsaye cikin acin, ri ota yayi yace mai sukayi miki gaya min, Ta tsorata da yanayin sa sai kawai ta dakata da kukan da take tace, "calm down plss ka bar maganar tundade yanzu komai ya wuce gashi na samu ka ku utar dani daga hannun sa babu abun da zance maka sai godiya sannan in godewa Allah da yakawo min kai cikin rayuwa ta, wace hannun sa yayi yace " I can' kigaya min!! yafa a cikin aga Maurya, Cikin sanyi murya tace "matar da kakeni tun aranar da kakaini......nan ta bashi labarin abun da yafaru ranar da yakaita, sannan ta ora dacewa a ranar ma a waje suka turo ni na kwana, sannan kayan jikin na da naje dasu suka saka nacire su suka bani wannan riga da wandon na saka, suka sallami mai aikin su ni nake komai na gidan sai abani aiki mai yawa ace kuma a an mintina ka an zanyi sa idan banyi ba kuma ita da arta su ha ar min suna duka, jiya kuma ina yima yarinyar gidan tana dukana, ahaka nagama aikin ga wankin motocin su gaba aya ni nake da bawa fulawowi ruwa, da sharar compound in gidan sau uku arana, Wai so suke idan nakai sati biyu ina aikin daga arshe kuma sai su kashe ni, wai na ha u dakai acan saboda suna tunanin da kwai wani abun a tsakanin mu, musamman yarinyar gidan tana kishi dani hakanne yasa take min muguntar ma fiye da ta mahaifiyar ta, amma dan Allah na ro eka ka rabu dasu su da Allah, yanda sukace maka na ata kawai kabisu a hakan kar ka bari wannan abun ya shafi family in ku dan wata ta waje, banason yazamana ta sanadin taimakon da kayi min yaza nice silar ruguza muku zumunci, ni komai ya wuce agurina, zan koma inda na fito, Kallon ta kawai yake yana kasa bu ar bakin sa saboda yanda tabasa labarin wuyar da suka bata, amma wai take cewa ya rabu dasu hakan ba aramin sagar masa da gwiwa, amma duk da haka sai yabi mata ha in ta, cike da rashin karsashi yace, ko mai zai faru saidai yafaru amma bazan ta a barin su ba sai sun gane kuren su, Shiru tayi takasa basa amsa saboda batasan me kuma zata ara ce masa ba, Shiru yayi shima yana tunanin labaran da tabasa dalla dalla yashiga yi musu yana nazarin ta ina zai fara nemo mata mafita, ya tausayawa rayuwar ta sosai kamata yayi daga tsayen da suke ya zaunar da ita agefen sa, Shiru sukayi gaba ayan su na an da u saidaga baya Sam ya an nufasa yana kallon ta sannan yace "kiyi ha uri komai mai wucewa ne, wataran sai labari, kuma nayi miki awari sai na bi miki ha in ki akan duk wanda ya zalince ki kuma in sha Allah zan sasan ta tsakanin ki da mahaifiyar ki duk inda take zam nemota kuma zata dawo gareki sai ta baki ha irin duk abun datayi miki sannan zakiyi rayuwa da mahaifiyar ki kamar yanda kowa ne a yake in Allah ya yarda zata dawo gareki nan bada da ewa ba kinji ki kwantar da hankalin ki manta da komai, Sosai taji da in kala mansa ta fara jinsa aran ta, cikin kuka tashiga karka a masa kai tace, dan Allah kabarni kawai ka rabu da ita nayi al awarin bazan ara zuwa inda take ba tunda har bata bu atar gani na, Ni yanzu hakama bansan inda take ba dan haka mubar maganar kawai yanzu kakaini gidan mu zanci gaba da rayuwa ta kamar yanda nake ada nagode da taimakon ka agareni, tunda nake banta a ha uwa da wanda ya kula dani ba kamar kai uwar sa ta tsugunna ma ta haifeni ta tafi ta barni amma kai ka tsaya ka kula dani, a lo acin da nake bu atar hakan, Nagode Nagode Nagode...., Hannu ya aga ya dakatar da ita yace "kiyi shiru kawai ya isa haka arasa maganar anjima ni yanzu zan fita, ki kwanta zanje na dawo, yana kaiwa nan ya mi e tsaye, itama tsanyen ta tashi tasha gabansa da sauri, tace dan Allah ka mayar dani gidan bazan iya zama anan ba ina son ganin mahaifina, kallon ta ya tsaya yi saida ta gama sannan yace "nace miki ba yanzu ba kiyi abun da nace miki kawai ina dawowa, ja da baya tayi walla na ara cika mata, saboda ba haka taso ba so take kawai ta ganta agidan su, Baibi takan taba yayi gaba saboda bayaso tagane gazawar sa dan labarin ta ba aramin dakar sa yayi ba, ya ta a masa zuciya sosai, kuma aransa yayi al awarin daga rana irin tayau bazata ara kukan wani abun ta rasa ba, sai yazame mata gatan ta, babu inda zata ara zuwa batare dashi ba, duk inda take zai kasance da ita yabata kulawa fiye da tunanin me tunani...... A haka ya fice daga akin cike da tunane tunane......., ************************ _________MeeshMeer Batare da Meer ya kalli Ameesha ba yace "gaya min me yake faruwa ke kika turon video awayata ba, Wata oyayyiyar ajiyar zuciya ta sauke jin maganar da yayi daman tarasa ta inda zata fara yi masa bayani ashe ya gani ko shiyasa yayi mata shiru duk abun da take masa bai hukun tataba, "Magana nake miki..., ara jin maganar sa ta dake ta da sauri ta dawo da dubanta gare sa tare da gyara zama, saida ta tattaro nutsuwarta gaba aya ta nutsu sosai sannan ta shiga basa labarin duk abun da yafaru, lo acin da sukaje kiransa suka tarar da abun da kuma aukar da sukayi har suka zo akin sa