Sashe 101
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace ba uwa ko ba o bangane me kake nufi ba, "Meer Saida ya an murmusa sannan yace "Eh mana ba uwa ni ne zanyi da ba "Toda daga can ka taho da ita? Maama ta kuma tambayar sa dan har yanzu bata gama fahimtar sa ba, "A'a anan na same ta, aya daga cikin wa anda kukewa hidimar biki, aciki na tsinci wata na auko ta, amma naji har yanzu babu wanda ya neme ta, Ameesha ce ta kai hannu zata wace wayar yayi saurin ri e hannun nata, "Wai dan Allah me yasa kake musu haka kawai kafa a musu mana, sai ka tsaya kana yi musu kwane kwane, Harar ta yayi, Sannan asa asa yace "anyi Su Maama kam tuni suka shiga yin hamdalah, dan ko iya haka ya barsu sun san inda zancen sa ya nufa, Maama tace "Haba baba na me yasa zakayi mana haka kaga yanda ka agawa kowa hankali wasu ma yanzu haka suna police station, gida gaba aya ba da i kowa ya shiga tashin hankali gaskiya baka kyauta ba, da ka fa a mana tun wuri ai da hankalin mu bai tashi ba, amma bamu ka ai ba mutane da yawa hankalin su duk atashe, daga murna kasa aka shiga damuwa, wallahi baka ga yanda kowa ya koma ba, Tsabar rainin hankali sai Meer yace "Maama wai wa kike magana nifa bangane ba, "Kaci aniyar, kar ka gane in, kafi kowa sanin wacce ake nufi ai kuma wallahi tun muna mubiyu kadawo mana da yarinya, saboda tsabar wula an ci kayi shekaru baka nan, amma rana aya ka auke ta, batare da sanin kowa ba, kuma anayi maka magana zaka mayar da mutane an iska, to wallahi tun muna shaida juna ka dawo, da ita, idan ma ka auke tane dan kayi mata muguntar da ka saba, to baza ta zauna ba, na da e da janye maganar aure a tsakanin ku, "Kin sake ta ne? Tambayar da yajefo mata kenan duk uban jawabin nan da fa an da take masa, Maama saida ta anyi if kafin taci gaba cewa "ban sake taba saboda bani da damar sakin ta, amma kai zaka rubuta mata takadda ko ka fa a da bakinka ayau yau in nan, Jawo Ameesha yayi ya rungume ta ta gefe wayar na kan kunnen sa yari e ta da hannu, idon sa na kanta yana ta kallon ta, Jin Maama ta tsaya da maganar ta, sai kawai, yace "yauwa nace ba, kina jina koh? "Eh Maama tace ta auka abun arzi i zai fa an gyara murya yayi, yana murzashin gefen baki, yace "Daman tambaya zanyi miki idan mace nada ciki ai kamar ba'a sakin ta sai ta haihu koh? Da sauri Ameesha ta ago tana kallon sa, Ita kam Maama da sauran masu ji ai duk kamewa sukayi babu wanda ya ara waran motsi, Maama ta gama mutuwar tsaye da wannan tambayar tasa, bata ma san matsayin da zata bata ba, Meer jin tayi shiru yasa ya ara cewa "kin yi shiru idan ana saki, to kigaya min sai in sake tan, idan kuma ba ayi sai kubari nan da wata tara idan ta haihu, sai in kar ana kuma in baku ark........bai arasa yaji if ankashe wayar, Wani shu'umin murmushi yana bin wayar da kallo, ta isheshi da surutu shiyasa yayi mata haka gashi yanzu ai ta kashe wayar da hannun ta, batare da yace ta kashe ba, Maida duban sa yayi ga Ameesha da take binsa da kallo kamar yau tafara ganin sa tsabar mamakin da itama yabata, aga mata gira aya yayi yana murzashin yace "yadai ko na fa i wani abun da nayi laifi ko kuma arya nayi? "Cike da mamaki tace "tambaya ma kake dan Allah dawa kake wannan wayar haka kai ko kunya ma bakaji ba, harda su ha a mata da abun da bahaka, "Meye bahaka ba daga cikin magana ta, danna ce bazan sake ki ba saboda kina da ciki, nima ban tabbatar, amma kuma gaskiya ne abun da na fa a danni bana buga wallo sau biyu, tun abugun farko nake saitashi direct ya shige raga, Shiru tayi tana yiwa maganar sa dalla dalla dan son gano abun da yake nufi da hakan, "Kar ki wahalar da kanki ke yarinya ce shiyasa baza ki gane ba......, Saurin kawar da zancen yayi tare da cewa, "kitashi kishirya muje.... Da sauri ta mi e tana jin da i tace, "Yauwa ko kaifa, har naji da i zanje inga Daddata, da gyatumata kwana aya sai naji kamar nayi shekara, Babu wani shiri da tayi hijabi kawai ta dauko ta saka, tace nagama shiryawa, Tunanin abun da zaiyi mata wayo yake dan ya ara janta kar su fita yanzu, Yana cikin tunanin bai gama samun mafita ba, sai kawai yaji ana kiran sallar magriba, da i yaji aransa shikenan ya samu hanyar da zai fake wajen fasa tafiyar, Kallon ta yayi yace "Lily" "Na'am" ta amsa masa, tashi yayi daga inda yake sai yace kinga ma ana kiran sallah mu farayin kafin mu fita daga nan ma, sai ki tsaya akai amare dake ko, danaji ance yau za akai su, Cike da jin da i tace "Eh hakane yau za'akai su daman ina taso muha u, bari inyi sallar to, bata jira amsar sa Bama ta wuce taje tayo alwala ta fito, Tana fitowa sai shima ya wuce yana tayi mata dariyar tarkon da ya shirya mata, Yanayo alawalar ya fito, yaudai wuni guda agida yake sallar sa ya i zuwa masallaci wanda hakan badaidai bane amma yayi burus ya i zuwa, Saboda soyayya ta rufe masa ido, Suna idarwa, ko addu'a bata tsaya yi ba, ta cire hijab in da sauri tace bari in shiga ban aki, tana fa a ta tashi da sauri ta nufi ban akin, fitsari ne ya matse ta, dan da yar ma ta arasa sallar, tana daf da shiga ban akin tace ka jirani dan Allah zan ara wanka zafi nake ji, amma shaf shafi zanyi yanzu nan zaka ganni, jin jina kansa kawai yayi yana bin bayan ta da kallo tare da tunanin wani abu aransa, ganin ya ara samun dama a karo na biyu, "Saboda daman yana sane yayi mata haka amma bada gaske yake ba babu inda zasu saboda yayi al awarin sai sunyi sati a ahaka, sai ya koya mata sonsa ta saba dashi sosai sannan zai rabu da ita, Saida ya bari ta gama shiga ta turo ofar, sannan ya hau cire kayan sa ya auki towel ya aura, yaje ya ulle ofar tare da zare mu ullin daga jiki yaje ya orasa can saman drawer, Sannan yabi bayan ta....... ************* angaren su Maama kam tunda ta kashe wayar ai babu wanda ya iya cewa komai tunda sungama jin duk abun da yace, wasu da borin kunya suka fice daga gurin, kowa da magana aransa amma dole kowa yaja bakin sa yayi shiru, Saboda Meer yagama rufe musu baki, babu abun kuma da yayi saura da zasu iya fa a......, Daga nan aka basar da maganar Papa yasa aje asanar da an sanda anganta, an gidan biki ma kowa aka sanar dashi halin da ake ciki, sai yanzu mutane da yawa suka saki jikin su, daman ana ta shirye shiryen kai amare amma duk sun i bada ha in kai wajen shirin su, Saboda hankalin su duk ba akwance yake ba yana kan Ameesha, Tunda suka ji labarin ganin ta cewar tana gurin mijin ta, duk suka ji da i har aka ci gaba da shirye-shirye....., Ana salat magariba za'akai kowacce akin mijin ta......, Amma ana magariba za'akai su Azeema da Sumayya gidan su domin suyi sallama da iyayen su, saboda dangi daman duk suna nan babu wanda aka bari a can sai an tsiraru.... ************ MEER..... Yana zuwa ya tura ofar sai yaji ta bu u hamdalah yayi aransa, tare da tura kai cikin toilet acin da ya shiga cikiz, har tayi fitsarin, ta cire kayan ta kenan ta tsugunna kenan tana gaban draw mirror in dake cikin toilet in wacce ake ajiye duk wani abun amfanin ban akin, Bata ji shigowar sa, sai da ta ago kai kawai ta sa ta cikin madubin, kuma daf da ita, tana yun urin juyowa taji jikin sa anata, babu wani space ma da zata iya juyowa, Kamar zatayi kuka tace "dan Allah kafita wankan fa zanyi, "Nima ai wankan zanyi, kunce towel in yayi ya sake sa ya fa i a asa, sannan yasaka hannuwan sa duka biyu ya zagayo da su ta gaban ta tare da sa alo hannun ta ya matso da ita jikin sa sosai, bombom in ta na gogar jikin sa, Kansa ya ora akan kafa ar ta yana jera fuskar sa da ta ta, yana kallon kansu ta cikin madubi, "Ita kuma tuni ta rufe idon ta, dan bazata iya kallon su ba a haka, "Open your eyes, ya fa a mata a hankali, "Itama a hankalin ta girgiza masa kai, murya na rawa tace "Please kafi ta..tafa a a hankali bakin ta na karkarwa, dan tunda ya ha a jikin sa anata, taji jikin ta fara kyarma, "Ta cikin madubin yake zuba mata idanun sa da suka sauya kala, ara maimaita mata yayi, yace "Please open your eyes, Sun da e a haka yana kallon ta ita kuma idon ta a rufe, "A hankali ta shiga bu e idanun ta da itama suka fara canza launi tare da ancewa, tana bu e su ta sauke su akan nasa son sauke nata tayi amma sai taji takasa sakama kon sar ar nata da yayi cikin nasa, kallon sa take yayin da wasu abubuwa ke fitowa daga cikin nasa idon suna shiga nata, ta cikin madubin suka zubawa juna ido, Da hannu aya ya shiga shafa cikin ta zuwa wajen marar ta, hakan yasa tayi saurin lumshe idon ta tana fitar da numfashi, Tun daga kan kafa ar ta ya fara yi mata kisa da ka an ka an yake matsawa har wajen wuyan ta da gefen kunnen ta ya ringa bi yana sumbatar jikin ta, da yazo wajen kunnen ta sai ya zaro harshen sa ya shiga lasar bayan kunnen ta zuwa cikin kunnen, saida yagama lashewa