Sashe 16
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shine wannan ba yafa a yana nuna mata screen in wayar sa, Da sauri ta kar i wayar tana kalla ta ago ta kalle sa tace "Dady wallahi shine a ina kasamu hoton shi Wallahi shine amma kuma Dady ai nan kamar ba gidan marayu bane kaga fa wani zane kamar irin na gidan sarauta ko mom kingan saba, kar a itama tayi tace "au shine ni daman banta a ganin saba, gaskiya dai nan gidan sarauta ne gama mutane nan agaban sa, hoton Meer ne zaune akan kujera lo acin da yake zaune akan kujera lo acin da ya tara mutanen nan acikin masarauta ya ora afa aya kan aya bisa ga dukkan alamu kuma anyi hotonne batare da sanin saba, Karka a kai Rasheeda tayi tare da kar e wayar daga hannun ta, tana kallon Dady, cike da jiran arin bayani, "Kidaina ko kwanto akan duk abun da zangaya miki, kedai kijira zuwa anjima kuma zaki gansa agaban ki, kinji ko, yana fa a ya mi e tsaye yace kijirani, Cike da murna tana washe baki tace Dady ina sonka kuma na yarda da maganar ka, duk abun da zaka fa a nayarda kawai ina bu atar ganin sa, zan shirya ina jiran dawowar ka, Fita yayi yana ara sakin dariyar manya yana sakin murmushi yana cewa "don't worry my baby duk abun da kike so afa in duniyar nan sai namiki shi komeye kinfi arfin komai awajena, ara dawowa ta yana kaiwa nan ya fice daga akin bai jira amsar taba, Tashi ta tsaye tana tsalle tsalle har da zuwa ta rungume mom inta tace mom yau zangan sa agabana, bari inyi sauri inkira su momy da Zeee suzo dan afiyin komai agaban su gani da ido yafi abaka labari, daman nasan suna can suna min dariyar kun kasa nemomin shi, shiyasa ma na korasu amma yanzu zan kirasu in antaya musu wannan sweer story in, tana maganar tana wani juyi tana dariya, ta fita daga akin, Itadai mom na inda take bata tanka mataba, saboda tana mamakin mijin ta, ta yanda yake kashe ta da mamaki kamar aljani sai kaga abu kamar bazai ta a yiyuwa ba amma sai kaga yaje shi ya lalubo yanzu a ina yasamo wannan hoton nasa, dan ta fahimci duk arya yayi ar tasa nacewa wai an gidan marayu ne yayi hakane kawai dan ya cire mata son yaron to amma meye dalilin sa nayin hakan tunda harta nuna tanaso ai kamata yayi ya shige mata gaba amma shine da kansa yake mata arya yana mata zame zame dan ta ha ura dashi, dole akwai waran dalilin sa nayin hakan, akwai abun da ya hango ko kuma yasani akan yaron da baya so su sani, Tashi tayi zaune bayan fitar Rasheedan, a fili ta furta koma maikake shiryawa zan gano kane, na lura akwai abun da kake oye min da baka son nasani tunda da ewa amma yanzu take taken ka yafara yin yawa dole insaka maka ido aduk wani takun ka zan ganoka ne tayi maganar tana mi ewa tsaye tafara zagaye akin tana sa e sa e a cikin zuciyar ta, Rasheeda na zuwa akin ta, ta auki wayar ta, Zee tafara dannawa kira nan ta antaya mata labarin duk abun da yafaru sannan tace ko mai take ta bari tazo gidan su yanzu yanzun nan, bayan sunyi sallama haka tabi sauran awayen ma gaba ayan su ta sanar dasu komai sannan tabasu umarnin zuwa, duk suka amsa mata da zasu zo amma duk sai zuwa dare zasu iso, itadai momy dariyar mugunta kawai take mata, dole tazo tagane wa kanta wannan labarin anzon kuraigen, inda rabon ya ha asu gaba ayan su ya ci ubansu, sudai nasu kallo ne suna daga baya....., Bayan tagama wayar ta ajiye ta, haka ta wuni tana farin ciki har zuwa dare jim ka an sai ta le a window tana jiran dawowar mahaifin ta, amma shiru da taga har takwas tawuce awayen nata basu zoba sai kawai ta hau cire kaya, ta shiga wanka ba da ewa ta fito nan ta fara zubo da kayan ta dan ta za i wanda suka fi kowanne kyau dan ganawa da abin alfaharin ta dan zuciyar ta tabata duk inda Dady yake yana hanyar arasowa gida tare dashi , Tana cikin za ar kayan wayar ta tayi ringing da sauri ta tashi ta nufi inda ta ajiye ta dan duk atunanin ta sune suka araso, saidai tana auka tasaki wani wawan tsaki tare da sakin wayar ta fa i kan gado, Tana jin kiran har ya katsa wani ya ara shigowa ahaka saida akayi mata kira hu u bata aga ba ana biyar inne ta aga tana jan tsaki tare da kara wayar a kunnen ta, tayi shiru shima daga can angaren shirun akayi, saida ta da e ahaka har tana shirin katse kiran, yace "mai yasa baki aga ba ina ta kiran ki tun azu, e baki tayi tana ya tsina fuska tace "saboda banda ra'ayin hakan, Bossay dake kwance akan gadon sa ri e da waya, jin amsar da tabasa yasashi saurin tashi zaune yana bin wayar da kallon mamaki in aminta yayi da abun da yaji, hakan yasa ya ara cewa ko baki ji abun da nace miki bane, Abun da ta gaya masa da farko haka ta ara maimai ta masa, Yace "ok haka kika ce ko fine, ya fa a yana shirin kashe wayar shi daman baiyi niyar kiran taba Ammi ce ta ha asa da Allah ya kirata yaji yanda zatayi tsare tsaren bikin tunda biki na matsowa, dalilin kiran kenan, Jin kamar zai kashe yasa tayi saurin cewa "Aliyu dakata kaji abun da zan gaya maka ka bu i kunnuwan ka kajini da kyau kagane ko, bata jira cewar saba, taci gaba da cewa, yanzu bada bace kagane yanzu nafi arfin ka nafi arfin ajinka banda lo acin ka nasan bikin mu yakusa to amma kasani nayi counselling in sa babu maganar aure tsakanin dakai nasamu wanda nake so wanda yafika komai yanzu shine agabana bakai ba maganar auren babu ita zaka iya sanar da an gidan ku ni nagama yanke shawara saduwar alkhairi please don't call me again and delete my contact, if not sai kayi regretting ara kirana da zakayi arayuwar ka poor boy kawai ni banma san tsiyar da nagani ajikin ka ba da har nasoka wallahi nayi da nasanin saninka ma bare har inyi soyayya dakai nake shirin ha a ala ar jini dakai gwanda da Allah ya ganar dani tun wuri yabani irin wanda nakeso cikar mafarkina......, Nayi da nasanin....., Shiru tayi bata ara saba sakamakon nocking in da taji anayi mata, yasata yin shiru tace "who is? Muryar Dadyn ta tajiyo ta waje, yace "Baby angama aiki ke ka ai ake jiran fitowar ki gashi a falo ke yake jira, Da sauri ta saki wayar a asa tace Dady dagaske!? Turo ofar yayi ya shigo cikin akin yana binta da kallo, yace "kina mamaki ne zo muje ki ganewa idonki, Tsalle tayi ta rungume sa cike da murna da farin ciki da ya kusan kashe ta ta shiga manna masa kiss a kumatu tace "Dady nagode Nagode kagama yi min komai yanda ka faranta min kaima Allah ya baka abun da kakeso, "Baby ya isa haka kibar min godiya kinsan banaso yi sauri ki saka kayanki mufita, Sakin shi tayi da sauri ta auki kayan da ta fito da su ta hau shiryawa agaban sa, cikin hanzarin tagama kimtsa kanta cikin riga da wando saidai rigar ta an sauko mata ta rufe mata uwaiwai, ta auki hula ta ora akanta sannan ta kalli Dady tace "Dady komai normal? Hannu ya jinjina mata yace "yesss fine girl muje ko, ri o hannun sa tayi suka nufo ofar fita ranta fal cike da farin ciki, duk da farin cikin da take zuciyar ta takasa yarda ari bisa ari dagaske ne inta fita zata gansa, amma dai bata nunawa Dadyn nata ba a fuska saboda kar yaga kamar tana arya tasa shiyasa kawai tayi shiru tabishi a yanda yake so, ofar Dady yayi suka fito daga akin sannan suka fara takowa benan da zai sauko dasu falon, tunda suka fara saukowa take rarraba ido ta inda zata gansa amma bata gansa ba har suka arasa fitowa tsakiyar falon, agowa tayi ta kalle sa da alamar tambaya, Murmushi ya sakar mata tare da shafa gefen fuskar ta, yace "kin karaya ko? Kai kawai ta samu damar aga masa, Sai ya ara wani murmushin tare da kallon ofar shigowa yace "Come in... Turo ofar akayi tare da shigowa ciki, da sauri taja baya ganin abun da bata ta a tunanin ba duk atunanin Dadyn ta wani zai kawo mata daban amma sai taga da gaskennen murya na rawa ta kalli Dady tace "Da...dy wai da gaske ne abun da nake gani ba mafarki bane Dady shine fa wallahi shine..... Gaba aya ta fita hayyacin ta duk son da take ta gansa amma ganin sa sai ya aga mata hankali gaba aya ta tsorata da ganin sa musamman ma da suka ha a ido dashi taga idon sa ya juye kamar bana mutane ba....... Wayyo Allah na mai yake shirin faruwa Meer har cikin gidan su Rasheeda tabbb, lalle Dadyn Rasheeda na jinjinama arfin halin ka kayi namijin ari dole mu tsorata dakai........, [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ _*BAYA*_ _____ Abun da yafaru har ya samu ya auko Meer...., acin da Meer yacewa Ameesha ta shirya zasu fita da daddare, ita kuma bayan ta fita daga akin sa, tana fitowa direct ta wuce akin dadda saboda Azeema ma tana can tana jiran ta, Tana shiga ta tarar da Azeema kwance akan gado amma ba bacci take ba shigar ta yasa ta tashi zaune tana mata dariya tace matsoraciya to yanzu ba gashi angama komai ba