Sashe 74
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na biyu wanda ana gama maidasu can na nan kuma zai sauka kafin kuma mushiga gurin za agama maida sune can gaba aya, yayin da muke nan muna tunanin yanda za'ayi zasu raba mana hankali, su kuma anan zasu datse ma ha ar da ta ha amu, su canza komai tare da canza password, Yayin da Bosaya yake wannan bayanin tuni Meer yabasa guri tunkan yayi nisa a bayanin nasa, shikuma ya fara gudanar da aikin sa, dan yana daddanawa yana yiwa Meer wannan bayanin, saboda tsabar warewar sace tasa ya iya ha a abu biyu lo aci aya, yana aiki acikin system in sannan yana yiwa Meer wannan bayanin, Ai duk warewar Meer sai gashi yazama an kallo yau, dan daman bawai fannin ya karanta ba kawai dai fasaha ce irin tasa yasa ya iya abubuwa da yawa acikin ta, idan yanayi ma sai ka rantse fannin ya karanta, to nayau inne ya an so ya girmewa tunanin sa, Bossay ya maida hankalin sa sosai akan aikin da yake, shi yanda yayi musu kafin su maida su ayar ma'ajiyar, dan suna daf da maida komai saura baifi minti biyu ba, shi kuma sai yayi saurin kutsa kai ya ya lalubo ma'ajiyar ta biyu, yana ganin sa onnin na shigowa, Har sun fara murna, tare da fara wasu fiders ga mamakin su sai kawai sukaga duk empty ne ashe babu komai a cikin su, sosai suka tsorata gaba ayan su da ganin abun da idon su yagane musu, Sauri ya kuma yi ya fita cike da tsoron abun da yake tunanin zasu iya yi, ya fita daman saida yayi tunanin hakan, zata faru, gashi kuma sauran minti aya lo aci ya cika, zasu gama kwashe, Meer ne yace wait! Baga sim in ba anan me zai hana muyi amfani dashi muyi saurin katse su ko mu mufara canza password in kafin su su saka, Girgiza masa kai Bossay yayi tare da cewa babu lo acin wannan, bari kawai inyi musu wani abu komai zai tsaya musu, nasan inda suka mayar dasu copying in su akeyi, Nan Bossay ya kuma yin danne dannen sa sai gashi yagano inda suke mayar war, sai shima yashiga, da sauri sai ya fara kwasar su ta asa, sannan ya ara musu sauri, dandanan abubuwan suka shiga dawo musu tasu laptop in, tun kan sugama shigowa shi kuma yayi sauri ya auki wayar ya shiga Email in ya danna changing password, yana kawowa yana kallon su, suna saka new password in yayin kuma da idan sun sakama dole sai anturo code kuma layin yana hannun su, Number suka saka ajikin password in, Bossay har zai goge ta, Meer yayi saurin dakatar dashi tare da cewa "tsaya kamar na ta a ganin number nan, yana fa a yazaro wayar sa ya auki number yana saka ta a waya yayi dialling in ta, take ta kawo masa sunna alamar yana da ita ga sunan da ya ta a saving da ita, BOSSAY ya tsaya kallon Meer har suka canza password in bai kulaba, ashe da sunan email in sukayi amfani, cike da tashin hankali Bossay yace "ya Allah akwai matsala sun canza wallahi, yayi maganar cike da damuwa yana kallon Meer, ga mamakin sa, sai yaga Meer hankalin sa kwance kamar ma murmushi yake son yi, alamun da yanayin fuskar sa suka canza, Meer ne yace "karkadamu bassu sungama bamu komai, sauran bayanan da muke nema da kansu zasuyi bayani da bakin su, basai mun auka anan ba, Cike da rashin fahimtar sa, Bossay yace "kamar yafa ka gano wani abunne, age girar sa yayi guda aya tare da cewa"yesssss, Sai kuma yayi shiru yana ara mayar da fuskar sa yanda take da, juya wa yayi ya an yi taku aya biyu sai kuma ya dakata, Iya kansa ya juya yana kallon Bossay tare da rufe idon sa ya kuma bu e su duk alo aci, sannan yace..... "CASE IS CLOSED... "THE GAME IS OVER........!!!!!!!!! [17/11, 11:06 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ *_ 44_* __Iya kansa ya juya yana kallon Bossay tare da rufe idon sa ya kuma bu e su duk alo aci, sannan yace..... "CASE IS CLOSED... "THE GAME IS OVER........!!!!!!!!! ..........A hankali Bossay ya shiga mi ewa yayin da idon sa suke kan Meer, yana binsa da kallon neman arin bayani akan maganar da yaji yayi, shima Bossay yake kallo tare da jinjina masa yace "of course the case is closed, kagane me nake nufi, Girgiza masa kai Bossay yayi alamun bai gane ba, dawowa Meer yayi da baya sannan yace, yi tracking in wannan number yanzu nan ka gano mana inda take, a Bossay yayi yana juyawa kan system in tare da saka numaber yafara nemo inda location in number yake, Shikuma Meer kowa yayi gurin Ameesha da har yanzu tana kan akwatin tana gwadawa, amma takasa bu ewa, arta Meer yayi ya zauna agun sannan yace mi o min wayata, da sauri ta tashi taje ta auko masa, Yana kar a ya bu e ta sai ya auki hoton akwatin, sannan ya kunna data ya turawa shi ta WhatsApp sannan ya kuma fita ya shiga contact in sa, number Abuu ya lalabu tare da danna masa kira, ringing biyu tayi aka aga, amma sai yaji ba muryar Abuu, muryar Ummy ce, Tana agawa tace "ya akai lafiya dai ko ya, baya nan, na baro sa acikin fada, nima yanzu na shigo, "Eh lfy Ummy daman inaso a ha ani da Uncle ne zan tambaye sa wani abu Allah yasa yana kusa? "Eh, yana nan amma shima kamar bai dawo ba, bari dai in duba maka ko ya shigo sai in kai masa, ta fa a tana fita daga akin, "Ok Allah yasa ya shigo,, Tana fitowa falo ma tayi karo dasu gaba ayan su, suna shigowa, "Yauwa kaga kuwa gashi sun shigo bari, gashi, tafa a tana mi awa Abban Ameesha, wayar tana cewa gashi Meer ne yake son magana dakai, Da sauri ya kar a yana fa a murmushin sa, tare da kai wayar kan kunnen sa, sannan yayi masa sallama, daga can Meer ya amsa sannan yace "yauwa Uncle wata tambaya nake son yi maka da Allah, zaka iya tuna password inka da kake amfani dashi akoman ka, in kuma bada password aya kake amfani ba, kace Abu ya hau WhatsApp in sa na turo masa wani abu ka duba kagani idan takace, Yana gama maganar Abba yace "a'a nama sani duk wani abuna da zan bu e indai za'asa Password to sunan ta nake sawa, tunda nataso nake amfani da sunan ta akomai nawa, "Ok, tom ina sauraron ka, fa o min, cewar Meer, "Ok. Kasaka, MY DEAR...., Nan Meer ya shiga sakawa da sauri amma sai yasaka masa incorrect, Nan Meer ya ara cewa Uncle baiyi ba, kade ara tunawa, Da mamaki Abban Ameesha yace "beyi bafa kace? "Eh, Meer ya kuma basa amsa, Sai kuma Meer yayi saurin cewa ka kashe wayar kace Abuu ya yabu e wayar sa sai kaga abun da naturo maka, ina tunanin idan ka gani zakafi tuna me masaka, "Ok, Abban Ameesha yace tare da kashe wayar yagayawa Abuu abun da ake bu ata nan Abuu ya kar i wayar tare da bu e datar ya shiga WhatsApp in, yana shiga sa on Meer in ya shigo, bu ewa yayi tare da yin downloading hoton yana bu ewa ya nunawa Abba yace "kaga abun da yaturo, ara wayar yayi da mamaki yace "ai wannan akwatin Noori ce aciki muke ajiye koman mu, duk wasu ku e da takaddun duk abun da na mallaka suna cikin ta, Yana cikin wannan maganar Meer ya kuma kiran wayar tare da cewa "Hello uncle kagani takace ko? "Eh, amma ya akai kasame ta kuma a ina kasamo ta? Uncle nama bayani daga baya yanzu dai kagaya min password in kawai inaso in tabbatar da wani abune, ka daina wani mamakin ina aka samota gurin da aka samo ta ai me sau i ne. Abban Ameesha hakan nan ya tsinci kansa cikin farin ciki, sai yace "ai dole nayi mamaki takwara saboda lo acin da nake hannun su kusan kullum sai anzo ance in bu e ta na i bu ewa, daga arshe kuma sai naga sun fara fito min da wasu takaddun daga ciki, wai sai na yi musu signing, bansan ya akai suka iya bu e taba, dalilin da yasa suka i kashe ni kenan saboda suna so sai nayi musu signing sannan su kashe ni, shiyasa nikuma na i yi, sai dana ga azabar tayi yawa sannan nayi musu signing in wasu, sannan suka rabu dani amma duk da haka dai akwai abun da ya basu matsala duk da nayi signing basu samu yanda suke so ba shiyasa suka barni da raina har nakawo wannan lo acin....., Shiyasa kaga ina mamakin inda ka ganta, Meer yace "sun kwashe takaddun gaba aya kenan? "A'a bansana ba saidai ka bu e ka gani, kana ina da sai inzo in gwada bu e maka, Meer yace "no uncle basai kazo ba, kawai ka fa o min ni zan bu e ta, kabari kawai zamu ha u gobe..., Abban Ameesha yace "to ai ni sunan dai da nagaya maka shine kuma ni wallahi akomai haka nake sakawa banta a canzawa ba, dan an gidan ma duk saida suka san abun da nake amfani dashi, dan ko securityn wayata haka nasa, sai yazama babu wanda besani ba acikin mu, saboda bana oye musu komai, Meer yace "to ko an canza shine danni na kuma sakawa baiyi ba, baka ganni acikin su kafin abun yafaru ko wani ya canza maka, ko ita auntyn ta canza maka lo acin da ta fahimci anaso aka kar e dukiyar, ka tuna last bu ewar ka, tazarar kwanaki nawace kafin abun ya faru, Abban Ameesha jim yayi yana tunani har zaice ya kwan