Sashe 85
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsohon shima ya shiga, har yanzu hakan yake jin baya son binsu, dan har yanzu da sauran tabon abun aransa, baiga hucewa ba, amma de dolen sa yayi ha uri ya danne zuciyar sa suje dan daman shi kansa ya fara tunanin idan ta farfa o yaga lafiyar ta alau, zaije can in dan yasan daman ba lalle taci gaba da zaman cikin dajin ba, tunda yanzu da hankalin ta ba kamar da ba, gwanda suje kawai ayi ta ta are, komai yazo arshe, Gaba suka shiga suma Meer ne ya zauna a mazaunin driver sannan yaja motar suka bar asibitin tare da aukar hanayar gida, Sunyi tafiya me tsawo sannan suka araso cikin masarautar, tunda suka shiga take faman bin gidan da ido, tunda suka taho take jin fa uwar gaba, shigowar su ma kuma tasa ta ara jin bugawar zuciyar tata na aruwa fiye da da, hannu tasa adaidai saitin zuciyar ta, tare da rufe idon ta tana sauraron wasu abubuwan dake mata yawo acikin zuciya, Meer na tsaye da murfin mota yana jiran fitowar ta amma har yanzu bata fito, tsohon ne yace "Deeya.! Sai yanzu ta bu e idon ta ta ago a hankali ta kalle sa, Hannu ya mi a mata yace munzo ki fito mana, tun dazu muntsaya me kike tunanine haka, Kamar bazata basa amsa ba, dan har ta auke idon ta daga gare sa sannan ta ara maidawa, idon ta ya canza launi kamar me shirin yin kuka tace "Baba har yanzu Noory na raye Allah bai mutu ba, kuma inajin sa a kusa, duk inda yake yana kusa dani, Please Baba ka nemomin shi, idanuwana shi ka ai suke son gani please Baba jikina yana bani yana kusa dani, abun mamaki tana fa ar haka sai kawai hawaye suka shiga sauko mata kamar famfo....., Baba jikin sa ne yayi sanyi shi baisan ya zaiyi ya nemomata shi ba, mutumin da ya da e da mutuwa meyasa take fa ar haka, da bata da hankali yana yi mata aryar zai kaita gurin sa, to yanzu baisan yanda zai yi da ita ba, Meer kam kusan amewa yayi agun yana me mamakin wace irin sha uwa ce haka ko soyayya sukeyiwa junan su, lalle wannan ba aramar sha uwa bace, tunda har take jin yana kusa da ita kuma batayi arya ba yana kusa da itan, aikwa zaiso ganin yanda zasuyi idan sun ha u wane irin farin ciki zasuyi........., [26/11, 12:30 am] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ........Har yanzu bata motsa ba, ita ka ai tasan abun da take ji a cikin zuciyar ta, "Please dan Allah ko taso muje kina ara ata mana lo aci kiyi ha uri zanne mo miki shi in sha Allah, cewar tsoho, Saida ta ara kai wasu an mintina sannan ta yun ura da yar, cikin sanyin jiki ta fito, tare da zuro afafun ta, sannan ta arasa fitowa daga cikin motar Meer ne ya rufe kofar, sannan ta shiga gaba yace muje, yayi musu jagora, Sam daman yayi gaba dan yaje ta tabbatar da kowa ya hallara a falo, wata irin tafiya take kamar wahainiya, ko kuma wacce bata son taka asa haka take tafiya, suma kuma dole suka biye mata suke irin Tata tafiyar, tunda suka fito ake ta kallon su, an kusa su gaidasu, an nesa kuma sai kallo da gulma, A haka har suka arasa part in, itade matar inbanda salati da take babu abun da take dan jin zuciyar tata take kamar zata fito, Meer ne ya fara tura ofar ya shiga bakin sa auke da sallama, amma sai ya tsaya a bakain ofa, yana kallon su kowanne fuskar sa cike da annashuwa, maida duban sa yayi ga Abban Ameesha sai yaga shi ba kamar su ba, hankalin sa kamar yana wani wajen, baya tare da su, hasashen sane yabasa, wata il ko shima ya tsinci kansa cikin halin da take ciki ita ko jikin sa yabasa shima, "Uncle Meer ya kirasa, mai makon ya amsa sai kawai ya ago a hankali yana kallon sa, Sai Meer ya kuma cewa yade na ganka haka me yake faruwa ne? Shiru yayi masa bai basa amsa ba, Dadda ce ta maida dubansa gare sa sai tace nima tun azu nake kulle dakai ana cikin hira kaja bakin ka kayi shiru me yake faruwa, kasan bansan ganin ka cikin damuwa, Juyawa ya kalle ta ya kuma juyawa ya kalli Meer, da yar ya iya bu ar bakin sa yace "Babu komai kawaide....sai kuma yayi shiru, Ameesha ce ta tashi daga kusa da Dadda ta koma kusa dashi tare da kamo hannun sa tace "Abba na kana tare da damuwa gata nan a idon ka, azu ba haka kake ba, dan Allah koma me yake damun ka kayi ha uri kaji, kallon ta kawai yake maganar da tayi sai duk gaba aya ta ara karyar masa da zuciya, rungume ta kawai yayi yana me jin zuciyar sa gaba aya a cunkushe, cike da sanyin murya, yace "Dole in shiga damuwa baby ina cikin kewar mahaifayar kine shiyasa kika ganni cikin damuwa, duk sanda na tuna haka nake kasancewa, naso na ara ganin ta araye akaro na biyu, amma gashi ta tafi ta barni, ya arasa maganar tare da jin walla ta cika masa ido, Hannu yasa yayi saurin share ta, itama kukan take kawai fili ne bai fito ba, amma fuskar ta har ta gama ji ewa da hawaye, Saida ya agota ya gani da sauri ya shiga goge mata yana so ya rarrashe ta amma yana jin idan ya bu i baki da niyar yin magana shima zai iya sakin kukan dan yanda yake jin zuciyar sa tana daf da tsinkewa, A hankali ta shiga takawa ta zuro afar ta cikin falon tare da ara zuro ayar halin da take ciki yasa ko sallama bata, yi ba baba ne ya shigo shima amma shi da sallamar sa, ya shigo hakan yasa sauran agowa suna kallon inda suka ji sallamar, Dadda ce ta mi e tsaye da sauri har ta neman fa uwa, halin da ta tsinci kanta ya hanata, magana kawai hannu ta aga ta fara nuna su, sai motsi take da baki tanaso tayi magana, al'ajabi da bazata sun hanata furta komai, Abban Ameesha kuma da Ameesha ya rungume ta hakan yasa basu ji sallamar da a kayi ba, hankalin su yana kan na juna. Ita kam tunda ta shigo idon ta ya sauka akan su bata ganin fuskar sa da kyau shiyasa ta tsayar da idon dan gano abun da idanuwana ta suka gane mata, idan idanunwan ta basu yi mata arya ba kamar Noory in ta take gani agun, shiyasa bata ma kalli inda Dadda take ba, Jitayi kamar anajan ta hakan yasa ta shiga takawa zuwa gare shi, bata tsaya ba saida taje gaban sa, cikin wata irin murya me sanyi da nutsuwa tayi ta a hankali, tace... NOORY....! Jin muryar yayi kamar saukar aradu a cikin zuciyar sa saura ka an ya zauce jin muryar, a sukwane ya ago kansa tundaga kan afar ta yafara kalla har ya kawo kallon ga kan fuskar ta, wata iriyar zabura yayi yana ja da baya, cike da zaro ido da tsoro, baisan lo acin da ya janye Ameesha gefe ba, ya mi e tsaye, Bakin sane ya shiga rawa wajen son ya kira sunan ta, amma sai mamar mamar da baki yake yakasa fa a, ai tunkan yace wani abuma, ta fa a kansa ta rungume sa, tana fashewa da wani irin kuka wanda ita kanta batasan dalilin saba, shikam mamaki da shiga imuwa ya hanasa yarda dan gani yake kamar gizo ne shi ka ai yake kallon abun dake faruwa, Tana kuna ta kuma kiran sa, Sai yanzu yasamu damar aga hannun sa a hankali ya ora duka hannu wansa akan ta, ganin bata ace bane yasa yafara tunanin to kode ba gizo bane, Yana rungume ta suka sauke ajiyar zuciya a tare har cikin zuciyar sa saida yaje wani sanyi, Shima cikin sanyin muryar yace "Norry, MY DEEYA! agota yayi daga jikin sa, ido cikin ido suka zubawa junan su idanu sunayiwa juna kallon urilla dan kowa ji yake kamar a mafarki, Tattaro maganar sa yayi yace "Norry kece da gaske ko gizon da kika saba yi min ne, Dan Allah kar ki kuma tafiya kibar Ni kitsaya ko a hakane ko ni ka ai ne idan ka kallon ki, Please my Deeya kar ki tafi please......, yana fa ar haka yakuma jawota jikin sa ya rungume ta, shima yana sakin kukan, Cikin kukan tace "Norry nice ba gizo bane, nuna gani nake kamar gizo kake nin, Norry a kace min ka mutu, ni daman nasan bazaka ta a tafiya ka barni ba, dan Allah ka tsaya muci gaba da rayuwar mu kar ka ara yin nesa, dani nima ina tare da kai babu inda zan ara zuwa inbar ka, Jikin sa har yana karkarwa wajen agoya ya ara ganin ta da kyau jin tana magana hakan yasa yafara tabbatar wa kansa da ba gizo bane gaskiya ne, fuskar ta ya kamo a tafi kan hannun sa ya shiga goge mata hawaye yana girgiza kai yace "nima haka aka ce min, kullum da tunanin nake kwan nake wuni komai baya min da i aduniyar nan, babban burina bai wuce ace nasanya ki a idona ba, ina ta aici da ba in ci aduk ranar da na wayi gari na wuni nakai dare ban sanya ki cikin idona ba, hakan ba aramin atan rai take ba, nima zuciyata bata ta a bani kin tafi ba, ni nasan zaki dawo gare ni mu cigaba da rayuwar mu tare da Babyn mu, an baya taja da sauri cike da jin da in tace Babyn mu, tace "Babyn mu fa kace kana nufin itama tana raye bata mutu ba, Murmushi ne ya ku