← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 105

Sashe 103

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

duk wanda yazo ya ganta cewa zaiyi sauya ta akayi gaba aya......... Daga waje aka rubuta sunan ta da manyan ba MASARAUTAR SARKI SAMEER..... ********************* Lungu da sa on cikin gari da gidajen rediyo da tv da kafafan ya a zumunta kowa ya shaida da sabon sarkin garin Kano da za'a na a, aranar Juma'a uku ga watan may, kuma ana gayyatar kowa da ya hallici wannan taron na in sarkin da za'ayi, Kuma mutane da yawa suna murna da al awarin son zuwa gurin taron, Yau na in sabon sarki awata cikin fada sosai da ado kan kujerar kuwa kamar ba mutum ne zai zauna ba saboda kyaun ta, ga gwalwa gwale da akayi ado dasu ta ko ina ajikin kujerar, ita kanta cikin masarautar abun kallo ce bare kuma kan karagar mulkin, Wajen arfe sha biyu na rana, aka gama na a sarki tare da ora sa akan kujerar sa, sannan ya amsa wasu tambayoyi da akeyiwa duk wani sarki idan ya hau kan kujerar mulki, tare da rantsuwa da Alqur'ani da yin al awari kula da duk wani wanda ke karkashin sa, da gudanar da mulki cikin adalci da tausayawa mabu ata, Dagana aka sallami manyan ba i da suka zo daga nesa, tare da sanar da jama'a zuwa anjima arfe 4:00 pm za'ayi hawan sarki....., Tun kan lo aci yayi Cikin masarauta da wajen ta kai bama iya nan ba gaba aya garin Kano ya cika da al'umma, domin wannan karin har wa anda ba'ayi tunanin su ba Saida suka zo, Daga cikin manyan ba i harda dangin Ummy da suka ha wansu da kwarkwatar su suka taho, Can na hango wasu zuga ana ta ki ai ki ai da ganguna tare hura sarewa, Idan kazo filin wajen dokuna ne masu kyau da akayi musu ado nagani na fa a wani gurin ma gold aka saka wajen kwalliyar dokin sarki, Nan aka ara fitowa da sarki cikin sabuwar shigar sa, gefen sa kuma matar sa sai ayan gefen mahaifayar sa, daga baya kuma su Maama ne da sauran an uwa duk sun saka shi a tsakiya, sai daga can bayan su kuma masu take musu baya gaba ayan su, harda jami'an tsaro, saboda guri irin haka dole sai an ha a da jami'an tsaron, Haka suka tun karo wajen da dokuna suke, yana tsakiyar su yana taku ai kamar ba asa yake takawa ba, ga hali kuma ga mulki abun ba acewa komai, Nan guri ya ara rikicewa da ihu da hayaniya aka ara volume in ki an, wasu na ki a maro a na kwararo kirari, Suna araso wajen, Gaba aya guri kowa ya zube a asa ana gaida sarki, maro a kansu a asa suka shiga jerowa sarki kirari, an da suke bayan sa suka shiga cewa gyara kintsi da kyau, ga sarkin namu nan ya iso akula da kyau a kiyaye harshe da kuma ido, sarki sarki ne ayi gaisuwa da kyau, aya daga cikin maro anne ya kar esa da cewa.... "Taka warka lafiya sabon sarki Allah ja da zamanin ka, Allah ya kare gabanka da bayan ka Allah yasa kafin haka, sarki me adalci Sarkin adale, kai sarki, mahaifin ka sarki, kakan ka sarki, mahaifin ka kanka sarki, kakan mahaifin ka sarki, kakan kakan kakan ka sariki, mulki gaba da baya, babu wanda ya isa yaja dakai, duk wanda yayi hakan kuwa sunan sa asararre kuma dole ya kar i hukuncin da yadace da shi, Allah ya kawar da idon mahassada daga gare ka, kafi arfin su kafi arfin kowa kafi arfin ma iya.........nan ya zage yana ta zabga kirari kala kala, kowa asa yayi da kansa babu wanda ya ago saboda sarki zai hau doki, Daga shi sai an uwan sane suke kallon sa, Ameesha na gefen sa da taimakon ta dafafa ka fa ar ta yayi sannan ya hau kan dokin, Sai lo acin kowa ya ago suka ci gaba da kirarin, A can wani angare ma, su Sam sun shirya nasu dawakan tare da tarin abokanen su, duk sun ane kan dokunan tafiyar sarki kawai ake jira, Wasu ma angaren sun shirya domin dokuna da yawa aka siya shiyasa Saida aka tara mutanen da zasu hau kai, A hankali dokin sarki ya fara tafiya, sannan su Bosaya suka fara mara masa baya, suna tafiya mutane na datsewa suna rabewa su basu hanya....., Komai ya tafi yanda aka shirya, harda masu ar tsere da dawakai, basu suka gama gudanar da komai ba saida aka kira sallar magriba, "Dan daman wasu tundaga wajen hawa wasu suka tafi gida, Bayan sallar isha'i da mutane duk sun tafi, na ne sane da kuma an uwa na jiki su ka ai duk suka rage, suma kuma duk da safe zasu wuce, dangin Ummy kam da asuba zasu auki hanya jirgin su arfe bakwai zai aga..... *********************** Bayan wasu watanni da ora Sameer akan mulki, ba laifi yana arin gurin gudanar da mulkin duk da bayaso amma haka yayi ha uri ya kar a tunbaya so har abun yazo ya fara shiga ransa ya fara sabawa da sarauta, Bai wani da i ba da hawa amma kowa zancen sa yake duk da idan aka ta oda ba sau i kowa yasan waye shi, ana jin da in mulki, idan kaga ya atawa wani rai to kai kajawa kanka ko kuma kayi arya ko ka aikata wani babban laifin sannan kaima zaisa ayi maka hukuncin da yayi daidai da laifin da ka ai kata, Ameesha na auke da cikin wata shida dan Meer yayi gaskiya tun a bugun farko ya jefa wallon sa ya shige, har ar musu suka ulla akan idan anyi gwaji anga yayi daidai da ranar aka sameshi zatayi masa kyuata shima kuma yayi mata al awarin idan ba haka bane, zai mata babbar kyau ta, Ana gwaji kuma aka gano hakane lo acin da akayi gwajin akace musu wata aya da kwana shida daidai suna irgawa kuwa aka gano ranar ce, Nan ya ri e Ameesha har saida tayi masa kyautar wani abun sannan ya rabu da ita......yanzu dai cikin ta wata shida yana cikin na bakwai, Cikin ta na samun kulawa ta musamman ta ko wane angare, sarki Sameer kuwa awaje yake sarki da zarar ya dira afar sa acikin akin sa yake ajiye sarautar sa, gefe dan watar ana rakosa idan fadawan sa suka fita yake sa hannu ya tsige rawannin kansa da samun sa yake, da yar Ameesha ta hanasa cire wa, idan yadawo take zama ta warware masa, Duk da haka bai manta da soyayya ba yin abarsa yake kamar yanzu hafara shigar ta, Itama kuma ta saba dashi sosai suke nunawa juna so da auna, daga ita har shi har bansan waya fi son wani ba....., Watannin haihuwar Ameesha ya cika Suna kwance cikin dare na uda ta riske ta, nan ta tashe shi cikin tashin hankali baisanr da kowa ba ya kasashe ta suka tafi asibiti, inda Allah ya taimake ta bata da nauyin na uda suna zuwa ba da ewa ta sintilo santalelan anta masha Allah dashi, Saida Meer ya koma gida, da kansa ya ha o mata duk abun da yasan zata bu ata shima kuma ya canza shiga zuwa tasa ya fito a Sarkin sa, sannan ya fito tare da drivern sa, shine ya mayar dashi asibitin, sai yanzu wasu mutanen da dama suka lura dashi ne, danma dare ne babu mutane sosai acikin asibitin, Baisanar da kowa ba saida gari ya waye sosai ita kanta Ameeshan ta farka daga akin hutun da akayi kaita, tunda asuba ta farka, Meer na gefen ta tare da yaron a hannun sa, a zaune ya kwana kawai yana kallon Saida tayi masa magana yasan ta farka, da sauri ta tashi zaune yana mi a mata ar kusan sussucewa tayi da murna wai wannan anta ne da cikin ta ta haifesa, rungume an tayi tana me jin wata muguwar soyayyar sa aranta, Meer ne ya arasa bakin gadon ya rungume su gaba ayan su ita da Yana ara shi mata albarka tare da yi musu addu'o'i su su duka, A gurin ya tambaye ta wane suna take so asaka masa, nan tace ta basa za i, take kwa ya gaya mata ra'ayin sa, shi sunan sa yake so yasawa ansa saboda ya auko halayen sa sannan kuma ya gaje sa, Goya masa baya tayi tare da nuna jin da in ta da hakan, Sai wajen arfe goma labari ya riske masarauta, SARAUNIYA KHADIJAH ta haihu, Wayyo murna kamar a kan ta aka fara samun a,ai munti talatin yayi yawa asibiti ya cika taf da mutane, ana ta zuwa barka, gani akai asibitin na neman yi musu ma an hakan yasa suka tattara suka koma gida, Gida akaci gaba zuwa, aranar kawai sai ga labari yazo musu daga Gombe itama Hamra ta haihu amma ita mace ta haifa, murna sai ta kuma aruwa, Su Amra duk suna hanya dan Sumayya ko zuwa ma bazata iya yiba saboda nauyin da tayi itama haihuwa Yau ko gobe, Su Azeema ma ana ta faman kayan ciki haka suka zo ita da Amra, Amra cikin ta watan shi bakwai ita kuma Azeema wata takwas itama ta kusa haihuwa, Sati na zagayowa akayi suna inda aka sanar da mutane sunan da aka kuma sawa an ara saka Sameer wajen na shida kenan a masarautar, in ka cire mutum aya Sarkin farko da ya mutu, sai kuma Abban Ameesha, Abuu, Sam, Meer, sai kuma auta da aka haifa yanzu, Mutane sunyi murna da hakan dan ana ganin hakanne ya kamata tunda masarautar ma gaba aya da Sameer ake amfani kamata yayi ace duk sarkin da ya hau idan ya haifi a yasanya masa sunan saboda hakan sai yafi tafiya daidai ta yanda baza'a ta a mantawa da sunan ba, koda kuwa Masarautar zatayi shekara sama da ari za'a samu sunan. Ranar suna anci ansha ba araya dan ba aramin taro akai ba acikin harabawar masarautar, kowa teburin sa daban abin ci za'akawo kayi sarving in kanka da kanka, Can na hango teburin an group in sarki Sameer an gyara zama ana ta kwasar waku, Aunty me jidda na hango da cinyar kaza ankai baki ana yagar ta da hannun biyu, bakin ta duk
Chapter 103 · 0% Book details