← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 105

Sashe 73

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tun azu sai faman ha e rai ake, agaya min abun da nayi yanzu indur usa har asa innemi yafiyar Babyna, kinji ko, Hankalin sane ya fara tashi ganin hawayen da suka fara sauko mata kan kuncin ta, Subhanallahi Babyna me ya faru, dan Allah kigaya min me nayi miki, Turo aramin bakin ta tayi gaba tare da cewa "Tambaya tana kake yi kenan kai baka san me kayi min ba, yanzu duk yanda muke dakai ace maganar auren ka ta taso amma baka sanar dani ba, saidaga baya nake ji shima da ba afasa inajin bazan ta a ji ba, Wallahi hakan beyi min da i ba, ka ona min rai, Yanayin fuskar sa ne ya canza cike da damuwa yace "kinsan dai ba sonta nake ba shiyasa ba wanda nagaya da baki na duk wanda kikaga yasan da auren to badaga bakina yaji ba, Wallahi Babyna bana son wannan auren Dady ne ya matsa dole sai anyi sa, amma bada son raina ba, biyayya kawai zanyi, sai kuma gashi Allah ya dubi zuciyata dake banda rabon wahala akanta, Allah ya kawo min mafita a ranar da banta a tunani ba, amma kiyi ha uri idan hakan ya ata miki, Shiru yayi yana jiran tayi magana amma sai yaga tama juyar da kanta gefe, tana cewa ai dan baka auke ni da muhimmanci bane, shiyasa kakasa gaya min, kuma yanda na auke ka kai ba haka ka auke ni ba, kuma ba wani maganar baka sonta da bansan ku tare bane sai kagaya min haka in yarda, dan Allah ka tashi katafi kaje tunda anfasa da ita ai zaka iya zuwa ka kuma kawo wata ka aura, ni meye ruwana a ciki, an murmusawa yayi tare da ara matsawa kusa da ita sosai, dan ya rarrashi a barsa yasan ta da saurin fushi, yanzu duk wannan bayanin da yayi mata inba Sa'a ba bazata ha ura ba, Cigaba yayi da cewa "Haba Babyna ki tausaya min shiyasa tun kan lo aci ya ure min nazo gare ki dan in bayyana miki irin tsatstsan aunar da nake yi miki, Khadijah wallahi ina sonki sosai so bana wasaba, nada e da sonki, ni babu wata wacce nake so bayan ke ke ka ai nake so kuma dake ka ai zan iya rayuwa ki kasance uwar ana, Juyowa tayi tana binsa da wani irin kallo wanda yakasa tantance wane irin kallo take masa,. Ji yayi gaban sa yayi wani irin bugawa, tsoran shi aya kar tace masa bata sonsa, marairai ce fuska yayi kamar zaiyi kuka yace "dan Allah ki fahimci irin son da nake miki, na i gaya miki tun alo acin baya saboda karatunki shiyasa amma yanzu naji bazan iya ha ura ba shiyasa na yanke shawarar sanar dake yanzu, Dan Allah kice min kin amince zaki kar i soyayya ta sannan kiyi min al awarin duk runtsi duk wuya zamu kasance tare bazaki ta a bari na, wallahi idan ban aure kiba inajin kamar bazan iya ci gaba da rayuwa ba......., Kukan Ameesha ne ya fito fili hakan yasashi dakatawa da maganganun da yake mata, tunda yafara take zubar da hawaye, jin maganganun nasa sunyi yawa yasa kukan nata ya ara arfi, ita ba komai yafi saka ta kuka ba face yanda yake maganar tasan baida labarin auren da akayi mata, gashi takasa sanar dashi, dan batasan halin da kuma zata ara jefasa, shiyasa kawai take kuka, tare da tausayin kanta, itama dan itama ba aramin so take masa ba dan har tanajin tama fi sonsa akan yanda yake cewa yana sonta, ita da sonshi ta taso tun bata kai haka ba, tun lo acin da ta fara ganin sa take son sa, amma gashi ana arin rabasu, aikwa dole tasan abunyi a warware wannan auren ta auri wanda take so, Yana tayi mata magana batajin sa harsaida ya ri o hannun tayi saurin dawowa tare da saurin janye hannun ta daga nasa tana cigaba da kukan ta, Gaba aya hankalin sa yagama tashi yanzu ma kamar zaiyi kuka yace "Dan Allah kidai na kukan haka indai magana tace take saki zubar da hawaye wallahi nayi shiru bazan ara cewa komai ba kuma bazan miki dole ba idan bakyaso na shikenan zan ha ura, amma dan Allah kidai na kukan nan, wallahi har cikin raina nake jin sa bana so dan Allah kidaina, muci gaba da zaman mu kamar yanda muke kar ki sauya min dan Allah saboda nayi miki wannan maganar, najanye magana ta indai hakan zai faran ta miki rai, maimakon tayi shiru saima ara volume da tayi, Rasa inda zai tsoma ransa yayi, duk wani abu da zaiyi dan yaga tayi shiru amma ta i yi, kuma ta i yarda ya ta ata, kuma ta i tashi, dan har ce mata yayi ta tashi ta tafi to amma sai ta ma e masa kafa a, shide ya rasa yanda zai yi da ita, Wani tunanine ya fa o sai yayi saurin zaro wayar sa ya bu e tare da shiga gallery in sa, hotunan da yasa Ammi ta aukar masa, folder su da ya ware ta musamman, ita ya shiga, hoton su da sukayi su biyu Abban Ameesha da mahaifiyar ta, shi ya shiga wai duk dan ya faranta mata yasan bata ta a ganin taba, Yana shiga yace Baby kinga mahaifayar ki, kamar ku aya, Cak ta tsaya da kukan tare da saurin juyowa tana kallon sa, shi kuma ya nuna mata wayar, yana jinjina mata kai, Tana ora idon ta akai tayi saurin fusge wayar daga hannun sa tana mi ewa tsaye, tama kasa magana kawai ta urawa matar jiki ido ko ifatawa batayi, shima mi ewar yayi yana ri ota ita da wayar yace " zauna mana, tsaya kiga sauran ma, yafa a yana ri o wayar tare da hannun ta, Kamar wata sakarai haka ta koma tana kallon wayar, Meer dake tsaye abakin ofar shigowa tun lo acin da Bossay yake zayyana mata yanda yake son ta, yake gun yana kallon su, jira yake kawai yaga iya gudun ruwan su....., Bosaya: Wayar na hannun ta yajawo mata hoton gaba, shi kuma dadda wanda Sukayi su su uku da Dadda da mahaifiyar tata da Abban ta, Gaba ya kuma ja mata sai gashi wanda suke susu dukan su, harda Malam, Idonta na sauka akan Malam ta zaro ido tare da mi ewa tsaye cikin fitar hayyaci tace "BABA an TSOHO!!!! Dandanan hawaye suka shiga rige rigen saukowa daga cikin idon ta, Da sauri shima Bossay ya mi e yana "cewa Baby kin san shine? "Eh wallahi shine na sanshi na ta a ganin sa bai mutuba wallahi bai mutu ba yana raye, Bossay zaiyi magana kenan Meer ya araso gurin tare da kar e wayar da sauri dan ganin wanda tagani take wannan maganar, Ai Meer yama fi Ameesha shiga ru u lo acin da idon sa yayi masa tozali da mutanen dake cikin hoton baisan lo acin da yasaki wayar ba ta fa asa, Tsugunnawa Ameesha tayi ta kuma auko wayar da sauri tana ara kalla, sannan tace "kaima ka gani ko wallahi shine nima na gane sa ga wannan abun na gefen hancin sa, kaima shi ka gani ko, mutumin da nake gaya makane wanda ya taimake mu, to me yasa ya tafi ya barmu bayan yasan ko mu suwaye, Ai Meer bai samu damar bata amsa ba, ya fusgo hannun ta, tare da cewa "ka biyo mu, akin sa yajata, shi kuma Bossay ya shiga binsu abaya kamar jeka cike da rashin fahimtar maganganun da suke yi yakasa gane kansa, Suna shiga Meer ya sakawa akin mu ulli, baice musu komai ba kuma ya shiga zagaye akin, yakai wajen minti biyar yana zagayen batare da yace musu uffan ba, Da sauri yaje gefen gadon sa, tare da zama yajawo system in sa, tare da auko wayoyin da duk aka bashi dana wajen su Sam, da kuma wayar wajen Dadyn Rasheeda, har ya zauna sai kuma ya ara tashi yace ina zuwa, waje ya fita can wajen motar sa ya auko akwatin da ya karbo tare da takaddun da kuma wayoyin sa daman duk bai auko suba yabari sai yafara shigowa idan bai tarar da mutane ba sai ya koma ya auko idan kuma ya tarar dasu, sai yabari sai kowa ya kwanta sannan zaije ya auko, dan baya so kowa yaga shigowar sa da akwatin.... yana shiga akin duka ya baje su yayi akan gadon, sannan ya fara aukan wayoyin aya bayan aya ya fara dubawa, Bossay ya kira yace "duba min wannan wayar ka fa o duk nombobin da akayi kira dasu arshe guda hu arshe da kuma misalin arfe nawa, ke kuma ungo yafa a yana mi awa Ameesha akwatin yace "ki gwada bu ewa ko zata bu u, kisaka duk abun da kikaji yayi miki, koda sunan ki ne, a tayi bata ce masa komai ba dan ta fahimci kamar wani abun yake mai muhimmanci shiyasa itama ta nutsu bata arayin wani abun ba, Haka suke aikin wayoyin nan daga ya ajiye wannan sai ya auko waccan tare da taimakon Bossay, Sunkai wajen awa aya suna abu aya, ari yake tayi zai shiga gundarin ma'ajiyar Dadyn Rasheeda, anan yake ajiye duk wani muhimman abunsa, da kuma duk wani sirrin sa indai ya shiga zai gano komai, Amma kuma hakan ya gagara daga yafara yun urin ebosu zai bu e sai kuma yaga ya dawo baya, saidaga arshe ma yagano ai datse abun ake daga wani wajen, yana arin ara ganowa sai kawai yaga anfara goge abubuwan kan wayar, Cike da tashin hankali Meer ya mi e yace "Oh kash, ganin hakan Bossay yace "zan iya duba abun dake faruwa, kallon sa yayi Meer yayi kallon irin ni nakasa taya kai zakayi, Gane ma'anar kallon yasa Bosaya cewa "zan iya aiki na ne fannin na karanta, tare da aukar first class kar ka damu, dan har na hango inda abun yake, Abun dake faruwa duk yanda akayi ana amfani da Email inne awayoyi biyo dan haka duk abun da zakayi anan ana gani tacan shiyasa aka hanaka damar shiga, kuma ba goge su ake ba kai ka aine zakaga kamar ana goge su, ana turasa wata matattarar sirri
Chapter 73 · 0% Book details