Sashe 57
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yace "to godiya muke Allah yasa dai kar ya fasa mana waya saboda arfin, Dariya suka sanya gaba ayan su, sannan kowa ya samu guri ya zauna, Ayuba da kansa yaja hannun mutumin nasa ya zaunar dashi akan kujera, Duk wannan abun da ake Bossay da Hamza suna aki bayan shigar Bossay kafin su shigo shima Hamza ya bisa akin sakamakon fitsarin da ya matse sa, da ya shiga kuma sai ya tsaya gurin Bossay dake waya da Dadyn Rasheeda, Bayan shigar Bossay yana aga wayar, ya gaida shi cikin ladabi da biyayya, bayan sun gama gaisawa, yace "Dady kana gida ne? Sai Dady yace "a'a wallahi Aliyu Bama na garin naje wani gari amma zuwa yamma zandawo sai ka shigo lafiya dai ko? "Ah Dady to ko kai nagani azu, daman ina tunanin kai ne ko ba kai bane, "Yana jiyo muryar yarsa yanda yace "Ni kuma a ina kaganni, ni da bana gari, Bossay yace "Gombe ko bakai bane? "Eh Eh nine, kaima kazo ne, "Eh wallahi Dady nima azu muka shigo, a ina ka sauka da nazo mungaisa naga motar ka ta shiga wani layi nabi wajen kuma bangan ka ba shiyasa nace bari in kiraka, itt...... Bossay yaji an kashe wayar, zaro wayar yayi daga kunen sa yana dubawa sai ya ara kira atunanin sa ko ku in Dadyn ya are amma da ya kira sai yajita akashe sai kawai ya ha ura, bai ara gwada kiran saba, dan bai kawo komai aransa ba, Da Hamza ya fito sai ya ha o da wanka ya fito gaba aya, shima Bossay sai ya tashi ya shiga wankan, Hamza na gama shiryawa ya jira Bossay saida yagama shiryawa suna shirin fitowa saiga Ayuba ya shigo akin har yanzu fuskar sa auke da murmushi yana kallon su yace "wai har kunyi wanka to kifito muci abincin ankawo tun azu....., Hamza ne yace yanzu zamu fito daman ba on naka har yazo kenan, Eh wallahi yazo so nake sai yaci abin mun gama muma sai muyi magana dashi har yanzu dai baice min komai ba, Ok to shikenan muje Ayuba da Hamza sukayi gaba sai Bossay ya biyo bayan su, suka fito tare, suna fitowa daga ciki suka dawo cikin falon, lo acin da suka shigo sauran mutanen ma duk sun tafi saura mutumin ka ai yayi jigum yana kallon guri aya, muryar suce tasa mutumin agowa yana kallon su, arfi Bossay yace "Kai..!! yana zaro ido, Ayuba ne ya ago yana kallon Bossay da mamakin jin yanda yayi maganar da arfi, Hamza kam bai ago ba saboda shima yaga abun da yasa Bossay fa ar hakan shi saboda mamaki ma bai iya furtawa ba, Ayuba ne yace "kai kam lafiyar ka alau ko kasan shi ne naga sai kallon sa kakeyi, Da sauri Bossay ya shiga girgiza kai amma still idon sa na kan bawan Allahn nan bai auke sa ba, Hamza ma saurin saita nutsuwar sa yayi yana mai mamakin ganin mutumin, zama sukayi akan kujera, Ayuba bai ara cewa komai ba, kawai ya auko ledojin da aka kawo musu ya baje musu tare da aukan na kowa ya basa yakaiwa mutumin nan abun da yasan zai bu ata ba musu kuwa mutumin ya kar a, ga mamakin sa sai ji yayi kawai yace "Nagode! Saura ka an Bossay ya saki abincin dake hannun sa, dan yanda yaji mutumin yace nagogde sai ya ara basa labari fiye da wanda yake ciki, wani irin da i Ayuba yaji na maganar da yayi da har yana tunanin kurma ne ashe ba kurma bane, Nan bawan Allahn nan ya shiga cin abincin nan dan daman yunwa yake ji sosai, Ayuba ba ma komawa yayi ya auki nasa ya hau ci, Hamza kuma an yakuta yake ka an ka an yana kawai baki, shi kam Bossay ko ta a sama baiyi ba, duk Abun da yake kuma Ayuba na lure dashi, ya rabu dashi ne kawai da udurin idan aka gama komai zai tuhume sa kodai yasan shi, dan irin kallon da yake masa dole akwai wani abun da abun da ya i fa a masa, Bossay dai ji yayi yakasa jurewa dan har wayarsa ya auko ya shiga gallery in sa ya duba wasu hotuna sanan ya ajiye ta, an gyaran murya yayi sannan ya dubi Anyiba yace "baba Ayuba dan Allah tambaya nake ya sunan wannan mutumin dan Allah, an jinjina kai Ayuba yayi sannan yace nidai nasan da wata a asa amma na tambaye ka kace min babu komai, kaman ta me nagaya muku azu nima yau kwana nan biyu da sanin sa kuma bai gaya min ba, Ni banda yanzu ma banta a bai ta a cewa ko A ba sai yanzu da yace ya gode, "kabari mugama cin abincin tukunna sai yagaya mana, tunda har ya fara bu ar ai zamuji komai, "Okay" kawai Bossay yace tare da ara auko wayar sa, ya cigaba da daddan nawa, Shi kam mutumin da suke magana akai, duk ana jinsu amma yayi musu banza yaci gaba da cin abincin sa, Tashi Bossay yayi yana dannawa number Ammi kira, yana shigewa aki ya rufe daidai lo acin kuma, Ammi ta aga kiran da yake mata, tana agawa yace suka gaisa tayi mishi bangajiya, sannan yace "Ammi dan Allah wani tai mako zakiyi min, daga can angren tace injin ka Allah yasa xan iya, "Yauwa Ammi ta nagode, dan Allah akina zakina zakije ki aga katifata, zakiga wata jaka a nannda e da wani abu ki auko ta sai ki bu e cikin ta, idan kika bu e zakiga wasu hotuna aciki ki auke su a hoto da wayar ki, aya bayan aya zaki auka sai kituro min ta WhatsApp, Ammi dan Allah yanzu yanzu, "To, kawai tace masa daga nan sukayi sallama, fitowa yayi daga aki, ya koma gurin sa ya zauna, tsawon lo aci sannan suka gama cin abincin, Bossay kuma yana cikin WhatsApp in sa yana jiraan ta turo masa, tana turo masa hannun sa har yana karkarwa wajen bu esa yana bu ewa ya kalli hoto ya ago ya kalli mutumin dake zaune. Alahamdulillah Alahamdulillah Bossay kawai yake fa a tare da saukowa daga kan kujerar yayi sujjada.....,, [15/11, 10:52 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ___'Alahamdulillah Alahamdulillah Bossay kawai yake fa a tare da saukowa daga kan kujerar yayi sujjada....., Duk da mamaki suke kallon sa, basu gama cika da mamaki ba, saida Bossay ya ago yana ta dariya yaje ya rungume mutumin Shikan sa mutumin amewa yayi saboda mamaki, "To ikon Allah, Ayuba ya fa a yana kallon Hamza, Hamza kam shima farin cikin ya farayi dan ya auki wayar Bossay yaga hoton dake wayar sa hakan kuma shima ya tabbatar masa da nasa tunanin da hasashen sa akan mutumin, "Aliyu wai me yake faruwa ne nifa kasakani a duhu a ina kasan bawan Allahn nan, dan Allah kayi min bayani ko ince kuyi min bayani naga kaima kana ta fara'a, yayi maganar duk a ki ime yana kallon su ya kalli wannan ya juya ya kalli wancen, yar Bossay ya saki mutumin yana murmushi yana ta kallon sa kamar ya ha iye, "Kai nifa iskancin nan naka ya isheni kayiwa mutane magana ka tsaya kana yin wasu abubuwa kamar marar lafiya, cewar Ayuba da yagama gajiya da abun da Bossay yake... juyowa Bossay yayi yana kallon Ayuba yana cikin murmshi kuma kawai sai kuma ya sauya lo aci guda hawaye suka cika masa ido yayi saurin saka hannu ya goge su, yanayin wani murmushin, Bossay fa ya kusan zarewa dan gaba aya abun neman tarwatsa masa walwa take, mamaki, al'ajabi, da shiga imuwa dan jin abun yake kamar ba gaske kamar ba gaske ba, Gurin mutumin ya ara koma ya zauna agefen sa, tare da ru o hannun sa, sai kuma ya maida duban sa ga Ayuba cikin wata iriyar murya shi ba ta murna ba shi ba ta ba in ciki ba, yace "bansan shi ba kuma banta a ganin saba yau na fara ganin sa....., Sai kuma yayi shiru bai arasaba, Wani iri Ayuba yaji na rashin jin da i dan so yake kawai yaji yace yasan shi sai kuma yaji akasin hakan.... Yana shirin magana kenan sai kuma Bossay yaci gaba dacewa, "Amma nasan wa anda suka sanshi kuma ina da tabbacin hakan, domin ina tare dasu akoda yaushe ma, Karon farko da kenan da mutumin yayi magana tare da mi ewa tsaye yace " aryane ni babu wanda yasanni kuma banda kowa nika ai ne awannan duniyar banda kowa banda komai kar ka ara cewa kasanni, yayi maganar cikin wani irin yanayi, Shima Bossay in mi ewa yayi kamar zeyi kuka yace "wallahi kaine Allah kuwa ga kamar nan nagani da idona, wallahi ina tare dasu, aci aya kamanni mutumin suka sauya yace "kai nace maka bani bane ni banda kowa idan ka sake cewa kasanni kuma zanbar muku gurin nan, Bossay bai daddara ba ya kuma cewa dan Allah kayi ha uri karka tafi bari innuna maka idan kagani nasan zaka yarda ya fa a yana juyawa zai auko wayar sa dan ya nuna masa hoton, Bossay na juyawa shima mutumin yajuya zai bar falon, Hamza yayi saurin cewa "karka tafi dan Allah, Shima Bossay da sauri ya juyo yana cewa dan Allah "ABBAN AMEESHA ka tsaya ka saurare ni wallahi kaine...... Cak mutumin ya tsaya yakasa ci gaba da tafiyar, a hankali ya shiga juyowa ya sauke idon sa akan Bossay, bakin shine ya shiga motsawa yana maimaita sunan Abban Ameesha, Abban Ameesha, Bossay na kallon bakin sa yagane me yake fa a dan haka yasamu warin gwaiwar arasowa kusa dashi yana cewa "Eh haka nace Abban Ameesha ko ba kai bane, kalli wannan hoton kagani nasan zaka yarda da abun da nake nufi idan ka gani, Yayi maganar yana mi a nuna masa wayar, A hankali mutumin