Sashe 48
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dawo saboda na in da za'ayi sumy ma ba abarta abaya ba saboda daman da mahaifinta ma suka taho shima yazo ya taya an uwansa murna, koda yagayawa maman sa cewar umaruru yana nan ga kuma asalin sa, aryatashi tayi ta i yarda dashi, da yace tazo suzo tare da har zatazo kuma sai zazza i ya rufe ta, ta fasa zuwa, Su Shettima ma ba barsu abaya ba shida hajiyar sa, ga su Bossay suma duk sunzo a ta aice dai duk wani na kusa da su an uwa da abokan arzi i duk sunzo, _Wajajen arfe sha biyu da wani abun na rana, Khalid ya shirya tsaf shima zai tafi gidan da niyar idan yaje sai su wuce masallaci da Meer saboda daman masallacin juma'ar akusa da gidan yake ta baya ajikin masarautar yake,idan sun dawo sai ya zauna acan ayi na in agabansu, Yana fitowa daga akin sa suka ya ha u da Dady shima ya fito da shirin fita, har asa ya tsugunna yace "uncle ina wuni, "Lafiya alau Khalid jiya ina ta neman ka ina kashiga, cewar Dady, Khalid yace "wallahi uncle na anje wani aiki ne ban dawo da wuri ba, Allah yasadai lafiya kake nemana, "Eh lafiya alau daman akan maganar Musbahu ne yakamata yaron nan ya dawo gida ina ma kaje can inda yake ka gano min abun da aka turasa yake ko kuma dan yanzu ko awaya ma bana samun sa sai anci sa'a wataran ma tana ringing baya agawa kuma bazai biyo bayan kiran ba, shiyasa nake so kaje kasa masa ido karka bari yasan kana garin, "Tom Dady in sha Allah zanje gobe amma kuma idan na kirasa wataran ina samun sa, amma dai koma maiye zanje ingano "To shikenan bari inje ina sauri duk dai yanda ake ciki saika sanar dani, "In sha Allah Dady sai ka dawo, a dawo lafiya, "Allah yasa, Dady ya amsa masa tare da yin gaba, Khalid na mi ewa ya bi bayan sa shima , yana zuwa falo zai fita Rasheeda ta fito da gudu tana cewa "yaya! Yaya! wai tafiya zakayi ka barni da alama kama manta dani, Juyowa yayi yana dariya yace "wallahi kuwa na manta dake amma yanzu ai kin tuna min idan kingama muje dan sauri nake wallahi kar na makara sallah, "Lalle ma yaya au ba in ciki kake min zanga sarki shine zaka tafi kabarni to ni nagama babu abun da zanyi muje, Kallon ta yayi yaga kalar rigar da tasa duk ta fito mata da surar jikin ta kayan sun kamata da yawa, "Ina zani dake da wannan shigar watakon duk fa an da nake miki baki daina sakawa ba, to sai kiza aya, ko kike ki canza su kisa kayan arzi i ko kuma kije kisaka hijabi in bahaka ba kuma sai kiyi zaman ki inyi tafiya ta, ata rai tayi kamar zatayi kuka ta bu i baki zatayi magana, yayi saurin dakatar da ita shima cikin ha e ran yace "nagama magana idan kiyi abun da nace ki fito ki sameni a mota idan kuma kika atan lo aci inyi tafiya ta, yana gama gaya mata haka yayi gaba, Tasan halin sa sarai shiyasa kawai ta juya da sauri gudun kar ya tafi Tana shiga aki ta cire rigar jikin ta, sai kuma ta rasa wa anda zata saka dan itadai bazata iya saka hijabi ba ta fita dashi tazama wata lokal acikin mutane, Kayan ta zubo dasu gaba aya can ta hango wata doguwar rigar material da tasan bata kamata ba sosai saboda yanayin inki yana da an fa i ta asa saboda adon da akayi masa, saman ma kuma bai wani matseta ba tana gama sakawa ko an kwalin bata nema ba tasamu mayafin da zai shiga ta yafasa ta auki jakar da ta ajiye saboda ta shiga da material in kuma daman koman ta suna ciki bata sa lo acin canza wata, takalmi ma kawai surarshi tayi batama sani ba ya shiga ko bai shiga ba, Tana auka tayi waje aguje saboda gudun kar ya tafi, Tana fita yana tayar da motar dan daman minti goma yabata idan bata fito ba zai tafi saigashi time in na cika tana fitowa, araswa tayi wajen motar ta bu e gaba ta shiga tana sauke numfashi saboda saurin da tayi bata saba ba duk sai taji ta gaji, Kallon ta yayi ya saki murmushi sannan yaja motar yana cewa "ko kefa amma da kawai sai inkama tafiya dake kina takawa da yar saikace daga can na auko ki, Banza tayi masa ita adole fushi tayi dashi, har suka fita daga gidan suka hau kan titi bata kula saba, saida yabata ha uri sannan ta sauko suka fara hira, suna ta hira yana tu in sa har suka arasa, tundaga waje yaga mutane duk sun cika ofar gidan saboda sallar juma'a da ake shirin yi ana tayin hu uba, abunne ya ha u biyu ga mutanen da zasuyi sallah a masallaci ga kuma mutanen da suka zazzo, a waje Khalid ya tsaya tare da zaro wayar sa ya lalubo number Meer tare da danna masa kira yana agawa yace yana waje ne ko yana ciki yace masa yana ciki ya shigo, Bayan ya kashe wayar yaja motar yabi ta gefen mutane ya danna kai cikin masarautar can wajen part in ya nufa da motar yayi parki sannan suka fito Rasheeda tayi saurin dawowa kusa dashi tana ta faman bin gidan da kallo ko ina baza ido take, Jan hannun ta yayi suka nufi falon Saida aka bashi izni sannan ya shiga cikin falon, su Ameesha duk suna falon suna ta hira, shigar su yasa suka dakata suka amsa musu sallamar tasu, Idon Rasheeda akan Ameesha yafara sauka itama ita take kallo, cike da mamaki Rasheeda ta zaro ido bata san lo acin da tace Ameesha!! Karo na farko kenan da ta fara kiranta da sunan ta, da saidai tace "ke ko ar talaka dade duk sunan da yazo bakinta na rashin dacewa, Itama Ameeshan mi ewa tayi iya kuma cike da murna tace Aunty Rasheeda kece agidan namu, ta taho da gudu kawai sai ta rungume, Itakam Rasheeda amewa tayi agun dan hankalin tama gaba aya neman barin jikin ta yake, da in da awar ma jin kalamar yau kece agidan namu, mai hakan yake nufi kenan tazo gidan sarki amma taji tana cewa gidan su, tana wannan tunanin, Ameesha ta katse mata da cewa "wallahi naji da in ganin ki daman wannan an uwanku ne, ai ina ganin sa agidan nan amma bansan shi bane, ko dai shine yaya Khalid in da nake jin ana magana a gida,ni daman ban ta a ganin saba, Kamar sokuwa haka Rasheeda ta aga mata kai dan bata bakin yin wata magana, Khalid ne yayi murmushin jin da in sun san juna, sai yace "Nine dai kin zauna agidan mu ne, "Eh na zauna mana nama da e kawai dai bamu ta a ha uwa ba sai kazo ka koma amma bama ha uwa, "Ayya Allah sarki to shikenan bari inshiga gata nan to sai ku zauna bari inje yana ciki koh? "Eh yana ciki Aunty Rasheeda mu arasa besty wai baki ga Aunty Rasheeda bane, tana yiwa Azeema maganar tana jan Rasheeda suka arasa kan kujera suka zauna, "Ina wuni? Azeema tacewa Rasheeda nan madai da yar ta amsa sauran ma duk suka shiga gaida iya saboda sun ga ta girme su, Jikin ta aura yai la'asar Rasheeda tayi jigum takasa magana duk surutun ta da rashin mutumcin ta amma yau sai taji komai ya tsaya mata ji tayi ma kamar tace masa yazo su tafi, Ameesha duk ta gama fahimtar ta tana sane duk take ta janta ajiki kuma tana nuna mata kamar babu wani abu na rashin da i da ya ta a faruwa a tsakaninsu....., Ai Rasheeda bata gama shiga tashin hankali ba saida Khalid da Meer suka fito Meer na sanye da wani yadi mai shaigen laushi da she i da aukar ido, yayi kyau iya kyau saboda bai saba saka manya kaya ba, yanzun ma har ya saka wasu Khalid yasa shi gaba da Allah Annabi sannan yasaka, Duk surutun da su Ameesha sukeyi ai suna ganin fitowar su kowa ya ha iye maganar sa, suka saki baki suna kallon Meer duk wanda ya kalle sa bazai so ya auke idon saba akansa, Rasheeda bata san lo acin da ta mi e tsaye ba tare da cewa "what!! ta fa a da arfi hakan yajawo hankalin su Meer da suke daf da fita suka juyo akusan tare saboda yanda gurin yayi shiru tsit, sai yazamana tana yin wannan maganar duk Saida ta cika falon, sauran ma duk aga ido sukayi suna kallon ta, Meer ba aramin mamakin ganin ta yayi ba dan bai manta fuskar taba, ranshi yaji yafara aci, kawai wata zuciyar ce take zugasa yaje ya sha eta yaji uban da ya kawo ta, saboda tuna maganganun su, na cewar zasu sa taje inda yake zasuyi asiri, tuna hakan yasa kawai yaji abun da ya kawota kenan, Yana niyar aga afar sa kenan zuwa wajen ta, sai kawai wani abun mamakin da ya kusan fin na farko ya dakatar dashi da niyar zuwan da yake, Khalid yaje wajen ta yana binta da kallon tuhuma yace "Rasheeda lafiyar ki alau kuwa mai yafaru kikayi irin wannan maganar haka, Sai yanzu ta tuna kato arar da tayi lo aci guda kuma sai ta rikice duk ta duburbuce ta rasa amsar da zata basa, Ameesha ce tayi caraf tace "bafa wani abu bane kuyi tafiyar ku kawai wannan abun tsakanin mune wata magana nagaya mata da tasa ta yin hakan kuma sirrice bazai yiyi kaji ba, kayi ha uri kutafi, Maida dubanta tayi ga Rasheeda ta kamo hannun ta, tace "haba aunty Rasheeda sai kace ba babba ba daga wannan ar maganar sai ta firgita ki zauna dan Allah mu arasa, tayi maganar tana dariya kamar gaske wani abun ta fa a matan, Wata uwar oyayyiyar ajiyar zuciya Rasheeda ta sauke tana jin da in wannan taimakon da Ameesha tayi mata dan wallahi da ta barta bata san abun da zatace ba, da saidai tayi abun da za akore ta daga gidan,