← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 105

Sashe 62

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

allan ta sai ta su uce ta fa i ta bayan ta saboda saurin da take cike da sakin tsaki ta juyowa a fusace ta tsugunna takai hannun ta zata auka kenan sai taga bra in akan afar mutum a razane ta ago dan batama auki bra in ba, Tana tozali dashi ta wangame aramin bakin ta zata kurma wani mahaucin ihu saboda razanar da tayi,, Sauri yayi ya ri ota ya ora hannun sa akan bakin ta ya toshe mata baki tare da ha eta da jikin wardrobe in ya hanata koda motsi bare kuma ta samu damar yin ihu......, (Wayyo Allahn mu yau ina zamu saka ranmu angane mana komai [15/11, 10:53 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 37_* ____ Sauri yayi ya ri ota ya ora hannun sa akan bakin ta ya toshe mata baki tare da ha eta da jikin wardrobe in ya hanata koda motsi bare kuma ta samu damar yin ihu... ........ido yagama raina fata dan afarta ma neman kasa aukar ta take, dan ji tayi gaba aya jikin ta ya auki ari, ta shiga karkarwa, yana jin yanda jikin ta yake shaking sai kawai ara ri eta da kyau, yana bin fuskar ta da kallo ga kuma hannu sa dake kan bakin ta sai mutsul mutsul take dashi tana son wace wa amma ya hanata damar yin hakan, afar sa ya mi a ya jawo bra in da yatsun afar sa ya auko ta, ya ago ya ri e da ayan hannun sa da ya rufe mata baki, urin ara yin magana tayi sai yasa ya tsansa ya annan mata baki, take hawaye suka fara saukowa daman sun cika idon iris suke jira, an matsawa yayi ka an daga kusa da ita hakan yabata damar saurin tsugunnawa tasa hannuwan ta duka biyu tana rufe irjin ta gashi babu wani abu da zata ja ta rufe jikin, wani irin haushin shine yakama ta ji take kamar ta rufe da duka, aranta take ayyana ashe bayan mugunta harda iskanci inbanda an iska waye zaishigo guri yaga mutum ba kaya kuma ya tsaya yaci gaba da kallon sa, Ganin bashi da niyar barin wajen yasa ta rufe idon ta tace "dan Allah ka fita tafa a tare da sakin kuka dan ba aramin ta aicin hakan take ji ba, Shikam har e hannuwan sa ma yayi yana watsa mata wani irin kallo, ga kuma bra in a hannun sa, maganar da tayi ce ta dawo dashi cikin hayyacin sa, shi abun ma kusan dariya yaso yabashi yanda duk tabi ta tsorata kanta sai wani faman karkarwa take tana wani rurrufe irji shi baiga ma abun rufewa dan tunda ya shigo ma shi baiga abun kalla ba kodan idon sa bai sauka akai bane oho, wani tunanin ne ya fa o masa sai kawai ya canza fuska tare da gyaran murya yace "ke!!! "Ni dan Allah ka fita wai wannan wane irin iskanc..., Saurin rufe bakin ta tayi tunawa da wanda take magana dashi ba sa'anta bane, jinjina kai yayi ganin zata wuce gona da iri, aransa yake ta maimaita kalamar wane irin iskanci ne watakon shi take kira da an iska aikwa badan yanayin da yake ciki ba da ya koya mata hankali da wannan kalmar, taci darajar mahaifin ta kawai yanzu yana cikin farin ciki bayason abun da zai ata masa rai, amma zaiyi saving in kalmar nan tata, a mata bra in yayi yace "tashi kisaka, kasa kar a tayi dan batajin zata iya agowa bare kuma ta kar i brazia a hannun sa, "In saka miki kenan? Da sauri ta girgiza kai amma duk da haka bata ago ba, "Ok oya ungo. Ya fa a yana ara mi a mata amma ta i kar tsugunnawa yayi a gaban ta, suna facin in juna, asa asa yace "bazan ara yi miki magana ba idan baki sakaba zakisan sauran, Jin furucin sa yasa tayi sauri zuro hannu zata kar a sai kawai ya janye tare da ri o hannun nata, bazato ba tsammani kawai taga ya mi ar da ita tsaye, "Wayyo na shiga uku tafa a tana ara rufe irjin ta, Hmm yace, tare da juyata ta kalli wardrobe ya ha a bayan ta ajikin sa, Adaidai kunnen ta yace "ki tsaya kar ki atan lo aci idan kuma kikayi min garda Zan hukunta ki, sannan duk abun da zanyi karkisake kiyi min magana inba ni na baki dama ba kina jina!? Ya arsa maganar da an daka mata tsawa... Itakam tsoro ya hanata magana da sauri ta aga masa kai, dan tasan idan tayi masa gardama kamar yanda ya garga eta, babu abun da bazai iya aikatawa ba ka an daga cikin aikin sa.... Hannun ta ya aga daga kan irjin ta, ya zuro hannun bra ayan ma haka yayi mata yasako, batare da yana ganin kalar Brest in ba ya jawo hannun ya ora su akan kafa a yanda dai akesa braziar sannan ya saka mata ma allan a nafarko yasaka sai yaga kamar yayi sakoko sai ya mayar mata shi na arshe, Itadai ta mi a lamarin ga Ubangiji dan abun yafi arfin ta, ta tsaya tana ganin ikon Allah, Wani abun mamakin ma sai kawai taga ya mi a hannun sa yajawo wani lace pitch and light blue acan asan kayan ta, wanda tanama tunanin sau aya ta ta a saka sa, waresa yayi doguwar rigace da an kwalinta, tana a haka baice ta juyo ba ya zuge zif in yasaka mata, ba yanda ta iya dole ta basa ha in kai ta zura hannun rigar, Yana gama sakawa ya zuge mata zif in, sannan ya janye ta daga gurin ya auko wani miyafi da ya shiga da kayan, Saida yanzu ya ago ya kalle ta, ita kuma idon ta yana asa bata yarda sun ha a ido dashi ba, Mamaki baigama kashe Ameesha ba saida taga ya aga ankwalin ya aura mata akai amma aurin ba zauna ba kuma tana jinsa bawani aurin arzi i yayi mata ba cukukuye shi kawai yayi ya ha a da gashin ta dake aure, ara aga mayafin yayi da kansa ya yafa mata shi, maimakon ya saka mata aka fa a sai ya yafa mata shi akai, Duk wannan abun da yake ko kallon inda yake ma batayi ba bare ta tanka masa, dan gani take kamar baya cikin hayyacin sa ko kuma ya fara shaye shaye ne yasa yake mata haka, dan asanin da tayi masa dai tasan hakannan bazai ta a yi mata haka ba shine da kansa zai saka mata kaya, gaskiya dai da alamar tambaya a wannan sabon lamarin nasa indai kuma ba wani aljani ne ga shiga jikin saba...., Hannu yasa ya goge mata fuskar ta, saida yaga ta dawo daidai babu komai akanta ura mata ido yayi yana sake ganin tsantsan kamannin ta da Abban ta sak babu inda ta barshi, abu aya zata nuna masa shine haske ta an fishi haske, tsarguwa tayi da kallon da yake mata hakan yasata agowa dan ganin me yake, tana agowa suka ha a ido sai kawai ya aga mata gira,ita kuma tayi saurin mayar da idon ta asa tana me ara mamakin sa, tunanin take anya ma kuwa shine, kamo hannuwan ta yayi gaba aya yasaka cikin nasa ya ri e gam yana kallon fuskar ta yanda tayi wani kicin kicin sai kace mai shirin daukar mataki akan abun da yake mata, share wannan tunanin yayi cikin sanyin murya yace "kidaina wannan ha e ha en ran kuma kar ki ara kuka yau ba ranar ba in ciki bace yau ranar farin ciki ce musamman agare ki, nasan duk yanda zanji farin ciki bazai ta a kaiwa irin naki ba, nasan zakiyi mamakin abun da nayi miki to ba komai bane yasa nayi miki illa tsantsar farin cikin da nake ciki, na da e banyi farin ciki ba irin na yau, shiyasa bana son duk wani abu na acin rai ya biyo baya, dan haka saki fuskar ki yanzun nan kinji ni, muje kiga wani abu....., Sai yanzu ta samu damar agowa ta kalle sa cike da alamar neman arin bayanin maganar da yayi masa dan bata fahimci inda zancen sa ya dosa ba, Jinjina mata kai, saboda ya fahimci kallon tambayar da take masa, bai bata amsa ba sai kawai yaja hannun ta ya fara tafiya da ita, Itama bata ce masa komai ba, ta shiga binsa abaya, cike da mutuwar jiki danji tayi gaba aya jikin ta yayi mata wani iri, Ahaka suka fito daga akin suka shigo falo da taga dai fita zasuyi suna zuwa bakin ofa ta tsaya kamar zatayi kuka tace "bansaka takalmi ba fa, kallon ta yayi ta gefe sai yace "ina takalmin? Tace " aki. Ganin yayi ata masa lo aci zatayi idan ta koma sai kawai ya aga hannun ta da ya ri e ya aga ya ora a kafa ar sa, ya an ran wafa yasaka ayan hannun kawai yayi sama da ita ya sa eta kamar ar baby ya bu ofa, Cikin zaro manyan idanun ta bakin ta har yana karkarwa tace "sauke ni sauke ni tana fa a tana ciccilla afafu, Ko kallon baiyi ba bare tayi tunanin zai sauke ta, Tunda suka fito ma'aikata suke kallon su cike da burgewa kowa na mamakin sa, Ta inda ya biyo ta nan yabi yanda su Bossay baza su gansa ba, suna zuwa bakin gurin ta nemi ta sakar masa kuka akan dole sai ya sauke ta, ita kar ya shiga da ita gaban mutane a haka, e rai yayi yace "ke ina miki wasa ko wallahi kikayi kuka sai kinga yanda zanyi dake sai na baki mamaki wallahi, tsit tayi bata ara ce masa komai ba, Haka ya tura ofar ya shiga da ita cikin fadar, ai suna shiga kamar jiran shigowar su ake kowa ya zuba musu
Chapter 62 · 0% Book details