← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 105

Sashe 64

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da kowa dake gurin ya tsinci kansa ata lo aci ne, kowa zai iya imagine in halin da kowanne su zai kasance. Nan guri ya ara kauraye wa da hayaniya kowa da koke koken daga baya kuma aka koma farin ciki, sannan su Bosaya suka bada labarin abun da suka sani har suka taho dashi Kano. yanzu kowa na gurin na zaune shima Abban Ameesha ansamar masa guri na musamman ya zauna, dan kowa yana ji dashi idan kana gurin saika kasa sanin waya fi son shi a tsakanin mutanen nan, tsakanin Dadda,Maama,Papa, A. . buu, Gwaggwo da kuma Meer da Ameesha, kowa sai nan da nan yake dashi, Ameesha kam tana katarar sa ta ma ake masa, Meer kuma yana ayan gefen sa shima baiyi nesa dashi ba, Dadda kuma tana gaban sa duk sun wanin zagaye sa sai kace zai gudu.... Duk hankalin Abban Ameesha bai gama kwanciya ba saboda baiga Noorin sa ba da kuma Baba amma yaga alamun ba'a da niyar yi masa bayani akansu, ji yayi bazai iya jure wa ba dole ya kalli Dadda, yace "Umma, Da na'am Dadda ta amsa masa gaban ta na fa uwa dan tasan ta tsuniyar bazata wuce ta i ba, amma a fili bata nuna masa hakan ba sai ta sakar masa murmushi ma, "Umma ina noori da Baba? cewar Abban Ameesha, shiru tayi ta kasa basa amsa dan batasan ma me zata ce masa ba, Sauran ta fara kalla ko zata samu meyi masa bayani, amma sai aka shiga ar kallon kallon, akayi tsit, Dadda ce ta fashe da wani sabon kukan cikin kukan tace saidai kayi ha uri malam sunda e da kashe shi tun lo acin da suka auke ka muna dawowa gida shima suka auke shi sukaje can wani wajen suka kashe shi, Nadeeya ma ta rasu, muka ai muka ai ne muka rayu shiyasa muka baro garin Gombe muka dawo nan, gashi duk inda akace min an ulle ka idan naje bana samunka, lo acin da naje na sameka a prison in daga nan ban ara sanin inda suka maida kai ba dan mutumin ma da yake taimaka min wajen ganin ka sai suka auke shi daga gurin na daina ganin sa, Shi duk wannan sauran bayanin da take ba jinta tunda tace Baba da Noori sa sun mutu, bai ara jin me take cewa ba..., Cike da tashin hankali yake kallon ta so yake yayi kuka ma ko yasamu sassauci amma yakasa zuciyar sa ta bushe, "Kayi ha uri Babana addu'a zakayi musu, tunda kaidai kadawo lafiya shikenan abun da nake fata kenan, babu da zance sai dai inyiwa Allah da ya nuna min ranar da zaka ha u da iyayen ka da raina da lafiya ta wannan abun yafimin komai farin ciki, Girgiza kai ya shiga yi sai yanzu hawayen suka samu damar zubowa, "a'a Umma kidaina wannan maganar dan Allah kar ki kuma cewa su mutu ina son ganin Noori a raye dan kice min bata mutu ba, yama mi e tsaye dan ji yayi duk wani farin cikin da yake ciki ya neman gushe mishi burin sa kawai yasa ta a idon sa dan ji yake in ba ita bazai iya rayuwa ba idan babu ita saboda tsananin son da yake mata, yar aka samu ya koma ya zauna aka shiga rarrashin sa da basa ha uri kowa saida yasa baki, sannan ya daina surutan da take ya kamo Ameesha ya rungume ta yana ara jin aunar ta aransa dan ita yake gani kamar Norri in sa, duk wanda yagan sa a wannan lo acin sai ya tausaya masa, Cikin tsananin damuwa Abban Ameesha yace "duk wanda yakashe su bazan ta a yafe masa ba sun cutar da rayuwata sannan kuma sunje sun cutar da wasu akan meyasa zasu kashe su bayan inma laifi ne ai ni nayi musu binne yasa basu kashe ni ba, ni da rayuwar da suka nayi ai da kashe ni sukayi, sun kaini waje guda sun ajiye ni, tunda suka fito dani daga prison ban ara ganin kowa ba nayi rayuwa cikin wani irin hali wallahi da rayuwar nan gwanda mutuwa gashi bansan su waye sukayi min haka ba, bansan me nayi musu ba, kuma abun ya wuce kaina ya koma kan matata da babana bawan Allahn da baiji ba bai gani ba, Maganar yake cikin acin rai da damuwa dan shi abun duk da yafi ata masa rai kashe sun da a'kayi inya tuna duk dan saboda dashi suka shiga wannan halin sai yaji yama tsani rayuwar gaba aya, Itama Dadda tana kuka tana basa ha uri da nuna masa haka Allah ya tsara bashi yaja ba, daman ko dashi ko bashi Allah yayi Nadeeya da malam bama su tsawon rayuwa bane, ka manta da komai, yanzu babu abun da ka rasa, ga arka ga iyayen ka babu wanda ya rasa ransa, gaka acikin dangin ka martaba kima daraja mulki duk ka ha a, dan haka kaman ta da wata damuwa, Saboda halin da yake ciki ma ko amsa bai bata ba dan maganar tama so tayi ta ata masa rai taya za'ai ta manta da matar sa, dafe kansa kawai yayi shi ka ai yasan halin da yake ciki... Ran Meer ba aramin aci yayi ba ganin halin da Uncle in sa ya shiga atake a lo acin yanayin sa yafara dayawa daga farin ciki zuwa ba in ciki har hannun sa yake dam ewa saboda yanda zuciyar sa take tafarfasa. Sai yanzu ma abun yake ta ara dawo masa suka auke shi tsawon lo aci suka rabasa da komai nasa sun kashe masa mata, ya auki al awarin koma waye yayi masa haka bazai ta yale saba sai yayi masa hukunci me tsananin kuma yanda suka sa yayi rayuwa batare da kowa nasa ba, suma baza su ara rayuwa awaje sai sun are rayuwar su a gidan yari, (life in prison) Saida komai ya ara lafawa dan har ana shirin atashi daga zaman, Meer yace wa Abban Ameesha zai iya sanin prison in da aka kai shi, da mutanen da suke zuwa gurin sa ko kuma babu wanda yake zargin zai iya aikata masa haka, ko agurin aikin nasu babu wanda suka ta a samun sa ani dashi, Nan yace masa shi babu wanda wani abun yata a ha asu, kawai mugun tace amma babu abun da yayiwa kowa, Nan Meer yace to zuwa gobe zai fara bincike dan bazai bari wannan binciken ya aukar masa lo aci ba dan inbai hukunta su ba zuciyar sa baza ta ta a samun sukuni ba, saida suka an tattauna sosai akan yanda zasu ullowa lamarin sannan aka sallami kowa yakama gaban sa, saboda dare yayi sosai wajen arfe sha aya, Dadyn Rasheeda akace akaishi part in ba i saboda yanzu dare yayi, amma sai yace gida zai tafi da haka, tare da Bossay da Khalid suka tafi, idan su ka kai shi sai su wuce, Abuu ne yace Abban Ameesha a part in sa zai zauna, daman kuma in ba nan in ba babu inda zai zauna a part in Maama, Meer yace ma su zauna a aki aya akace bazai yiyu ba gwanda kawai yaje ya zauna shima ana sa akin, gaba ayan su a part in Su Papa suka ara taruwa saida suka ci abinci sannan suka tashi kowa ya nufi makwancin sa yau ansamu har Meer akaci abinci, ba sabun ba yau sunci darajar Abban Ameesha, kafin kuma su tashi saida aka sanar da Abban Ameesha, auren da aka aura tsakanin Meer da Ameesha, yaji da i kuwa dan ko basu ha a ba shi da kansa sai ya ha a dan yaron yagama yi masa, yasan idan ya aure ta zata samu kulawa(tabb jama'a Abban Ameesha baisan ayar kalar Meer ba, kallon ba ruwan sa yake masa) Ameesha ce ta nace wai sai ta bishi sun kwanta tare amma sai Maama tace mata a'a ga akin mijin ta ina zata ta kwanta, kunya ma bata barta tabawa Maama amsa ba, shiyasa tayi shiru, dan a yanda aka gayawa Abban ta ba agaya masa basa so ba, shiyasa bata so tayi wani abu da zaisa ya fahimci bata so tunda taga yaji da in hakan tunda aka gaya masa yake ta faman murmushin jin da i....., Abuu da Ummy da Abban Ameesha sun ka mi e zasu tafi, har sunkai bakin ofa Ameesha ta mi e tace bari ta rakasu, Abban ta yace to ta taho amma kyataho ke ka ai dawowa fa wazai dawo dake kiyi zaman ki kawai, ma e kafa a tayi tana turo baki tace ai zan iya dawowa abun da ko ina da mutane, Maama ce tayi caraf tace"A'a baga wani an rakiyar ba tashi kuje sai ku dawo tare tunda ta nace sai tayi rakiyar, Ba musu Meer ya mi e yace "muje, tare suka fita ajere gwanin sha'awa Ameesha da Meer suna gefe gefen sa, sai su Abbu da Ummy a bayan su, haka suke tafiya har suka arasa part in dan saboda daman ba wata tafiya zuwa can Saida suka kai Abban Ameesha har akin da zai kwanta sannan sukayi masa sallama, kamar kar su rabu haka suke ji dole suka barsa suka fito yana ta tsokanar su wai su kula da junan su kar wani abun yakama su kafin suje, bayan fitar su yakasa zaune yakasa tsaye, har yanzu ganin abubuwan da suke faruwa kamar mafarki kamar ba gaske ba, Suna fitowa suka yiwa su Abuu sallama sannan suka fita, da sauri Ameesha tayi gaba ta sa a tafiyar tasu dan bataso su ha a hanya dashi, bare kuma su ha a kafa a da kafa a suna tafiya tare, gashi haushin abun da yayi mata azu take ji har yanzu, Yana kallon ta yanda take ta faman sauri zuba mata ido kawai yayi yana ci gaba da tafiyar sa hankalin sa kwance, tana arasawa part in ta tura ofar ta shiga tana shiga bata tsaya ko ina ba ta nufi akin su, tura ofar tayi sai tajita arufe wasawa ta shiga yi, amma bataji an amsa ba, sai ta fara kiran Dadda, Dadda Dadda Dadda ki bu e mundawo nan ma dai shiru, Tana cikin haka Maama ta fito daga
Chapter 64 · 0% Book details