← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 105

Sashe 75

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

biyu rabon da ya bu eta sai kuma ya tuna ai baza'a iya canzawa ba, da haka sai yacewa Meer "Gaskiya baza'a iya canzawa ba dole sai da finger ina za'a iya canzawa amma idan bada nawa ba, saidai kawai a bu e ta idan ansan password, Meer yace "to bari in sake gwadawa, yafa a yana duba inda M da Y take yadanna su sannan ya kuma duba D take sai ya danna ta tare da furtawa a fili yace D ko? Abban Ameesha yace "Eh. Sannan Meer ya kuma cewa E ko? nan shima Abban Ameesha yace "Eh, Sai Meer yace "A, R ko? "A'a ba haka bane, kaida wai wannan DEAR kasaka daman, ai ba wannan DEAR in nake nufi ba, "Meer yace "oh to ai naji kana cemata Noori ne shiyasa nayi tunani ko da turanci ne shiyasa kake ce mata My Dear, an murmushi Abban Ameesha yayi tare da saurin goge hawayen da yaji yana neman zubo masa, idan ya tuna mutuwar ta ba aramin kuka yake shaba, ko zancen ta akayi sai ta zubar da hawaye, jin mutuwar ta tafi komai tsaya masa arai, danji yake da yasan idan ya dawo bazai ganta ba, da ya ro i Allah tun wuri ya auki ransa, tunda suka fa a masa daurewa kawai yake saboda bayaso suma su shiga damuwa, shiyasa sai yaje kwanciya yake kukan sa, shi ka ai yasan halin da yake ciki na rashin ta, amma baya bari kowa yagane hakan, "Hello, Uncle kanaji na kuwa, Meer ya katse masa tunanin sa...., Da sauri ya dawo daga tunanin da yatafi tare da saurin daidai nutsuwar sa, yace "Eh, ina jinka. "To Uncle me zan saka? Abban Ameesha saida ya ara sakin wani murmushin da direct zamu kira murmushin da murmushin ya Sannan yace "Kasan sunan ta NADEEYA. To ni kuma sai nacire mata NA in nake kiran ta da DEEYA, sai kuma kowa ma ya koma kiran ta da hakan bayan kuma munyi aure, sai ni na ara mata da MY, nakece mata MY DEEYA, ko kuma ince mata Noory, jin hakan yasa Meer yayi saurin saka yanda yaji Uncle in nasa yafa yana sakawa kuwa akwatin ta bu "yauwa Uncle ta bu "Dan Allah dagaske meye a ciki komai yana ciki ko ankwashe su, cike da damuwa Meer yace "Uncle da akwai amma kamar duk banaka bane aciki duk an canzasu an zuba wasu abubuwan acikin, amma baridai zuwa gobe zamu yi maganar sai da safe ka kwana lafiya, Abban Ameesha yana yun urin yin magana kenan Meer yayi saurin kashe wayar saboda idon sane ya sauka akan wani dake cikin akwatin shiyasa yayi saurin katse kiran, Zaro wata takadda yayi wacce take manne da wani passport ajiki, hoton ya urawa ido, cike da unbin mamaki da ya kusan kashe shi a zaune agun, duk da yana zargin hakan amma kuma ara samun tabbacin ba aramin mamaki hakan yabasa ba, Ameesha ce ta taso ta zauna agun dan ganin abun dake ciki saboda taki duk wayar da akayi da mahaifin ta kuma ta fahimci inda suka dosa, inda itama, ta fara wani tunanin, Ganin tazo wajen yasa yayi saurin lan was takaddar saboda baya so, ta gani, Abun da baisani ba kuma tuni ta gani amma sai ta barsa a bata gani ba, kawai dai tunanin ta bai gama tantance mata hoton waye ba, tanade so tagane hakan, Cigaba yayi da zaro takaddun aya bayan aya yana ganin adadin su da kuma canjin wasu da akayi, harda kamfanunnuwa, ga kuma na Uncle in wa anda suka shafi gurin aikin sa ma banki, su ba a canza su ba, saboda baiyi singning in su ba, sai kuma can asa yaga wasu suma sumai, da sauri ya auki suma suman yana mi ewa daga gurin, ya nufi inda Bossay yake ta aiki har yanzu yakasa gano inda location in yake, ana tayi masa yawo da hankali sai ya gano inda yake sai kuma yaga har ya canza wani garin ma da ban, sai yagan sa a can sai ya gansa acan, haka a ke tayi masa yawo da hankali, sai kuma yaga anma sauke layin daga kan waya gaba, aya, wata wayar ya auka acikin wayoyin ya fara gwada sims in a ciki guda biyu ne daman sai yasaka, Yana sakawa saiga message from bank, alart kawai ya fara ji, yana dubawa yaga anata zarar ku i, a ciki, da sauri yayi check balance yaga milyoyin ku en daka ciki, Mamaki ne yakama sa, duba daitals in SIM in yayi nan yagano ashe ma Sim in Uncle in nasane, contact in ya shiga dubawa yafara ganin numbers in dake kan layin wa anda akayi saving in su, Number wayar ya zaro yasaka wata number dan ya ara tabbatar da zargin sa yazama gaskiya, Yana sakata yayi dailing nan take ta fito masa da wani suna, da saura ka an ya saki wayar sai yayi saurin ri ota, Maida duban sa yayi ha Bossay yace "ka gano inda location in yake, "Eh nagano, amma kuma matsala yake ban, sai gurare yake kaini da yawa amma dai yanzu naga ya tsaya agu aya, saidai kuma ina tunanin ba gaskiya bane saboda wai yanda ya nuna min anan unguwar ne, kuma acikin gidan nan, a cikin gidan ma, kamar anan wajejen take, saidai mufita mu duba daidai inda take dan ina ganin har yanzu kamar wasa ake min da hankali, Meer ne yace "ba ar ya bane tashi ka gani, Tashi yayi yabasa guri, Nan Meer ya zauna ya ara gyara zaman sa da kyau, wayar sa ya auka yayi typing me tsawo sannan ya kira Ameesha yace "ungo karan ta kuma kiyi min sauri kar ki atan lo acin, Tana kar a ta fara karantawa, tunkan ta arasa karantawa, ta juya ta fita daga akin cikin sauri, Shi kuma yaci gaba da dubawa, yaga dai tabbas location in yana inda Bossay yace, sai can kuma, yaga baya gurin shima, saida yar ya iya gano inda abun yake, A wata unguwa yagani nan take yace wa Bossay su tafi,, Kafin su fita saida Ameesha ta kawo masa sa on sa, sannan suka fice daga gidan, lo acin tara har ta kusa, Gudu kawai Meer yake dasu, kamar suyi tsuntsu haka yake ji, saboda suna tafiya shima abun yana nuna musu gaba akeyi, kuma tazarar su da nisa, Haka sukai ta tafiya cikin gudu tun suna ganin abun yana tafiya sai kuma sukaga ya tsaya, inda yake sukaci gaba da bibiya, Suna zuwa inda abun yake sukagan su abakin wani babban hospital, dake unguwar kanada, parking sukayi tare da fitowa suna ara duba daidai saitin da yake, daga can gefen asibitin suka ga abun ya nuna musu, gurin suka bi, suna zuwa kuwa saiga waya a yashe a asa harma ta farfashe alamun jifa akayi da ita, Da sauri Bossay ya auko ta, Meer shima yayi saurin kar a suna duddubata, wayace me tsadar gaske amma har aka iya jefar da ita, Kamar Meer yayi ihu haka, yaji cike da acin rai "yace arya kuke wallahi baku isa ba, duk inda kuka sai na nemoku, Bossay ne yace "Please calm down zamu nemosu, tunda kaga haka jefar da ita akayi kuma ina me tabbacin barin garin za'ayi shiyasa aka jefar da ita, dan a ara raba mana hankali, Gaba Meer yayi yabar Bossay agun shima sai yayi saurin binsa, abaya, me gadin suka fara sannan meer yace nuna masa hoton Dady yace ko kaga me kammanin a cikin gurin nan, A'a me gadin yabasa amsa, Ciki suka shiga inda sukai ta tambayar mutane, da yar suka samu wata likita aciki, tace ai tasan su itace ma ta rakasu bakin tati suka hau motar, dan mutumin ma baiji sau i sosai ba, suka sa aka sallame su, Tambayar ta sukayi tasan unguwar da suka tafi, da har tace musu a'a sai kuma tayi saurin tunawa tace ta sani taji sun tambayar me keke napep tashar da ake hawa motar abuja zai kaisu, kuma basu da e da tafiya, dan yanzu bama suyi nisa ba, Ai tun kan takai arshen zancen suka baro gurin ta suka fito da gudun su, Mota suka ara fa awa Meer ya kuma janta da gudu sannan yacewa Bossay ya duba wayar da kyau sannan ya duba last kiran da akayi da ita, Wayar ce taki kawo yayi yayi ta i kawowa saida yar ta kawo amma taci rabin screen, kuma babu security ajiki, da haka Bossay yafara duddubata amma tajikin System ya shiga, Nan yaga wani sa o anturo, shima kuma angoge sa, amma saida ya shiga ya gano inda yake, message akayi a kace, _komai yazama ready jirgin ku zai tashi gobe da safe arfe takwas, sai ku hanzarta ku shigo a yau, kayan kuma duk nagama ha a muku kuma zuwa auka zakuyi_ Da sauri Bossay yabi diddigin layin shima yagano daga can abujan yake, Cike da murna da farin ciki yace "na gano karma musha wahalar binsu bazamu same su ba, yanzu, zasuje Abuja acan zasu kwana jirgin su zai tashi arfe takwas na safe, Da sauri Meer yaja burki ya tsaya, tare da juyawa ya kalli sa, sannan yace ka tabbata, taya akai ka gano hakan, Nan Bossay yayi masa bayanin yanda yayi, arfi "Meer yace Good..! Agogon hannun sa ya duba yaga arfe goma harda rabi lissafi yafara yanzu idan suka tafi arfe nawa zasu isa, juya kan motar yayi kawai yace "zan sauke ka agida ko mu wuce can gida, Kallon sa Bossay yayi, sannan yace"ni ina ganin ai gwanda mu wuce Abujan yanzu, idan muka bari sai gobe ai kafin muje jirgin su zai iya tashi, "Kar ka damu yanzu dare yayi sosai, gwanda mu koma gida, muhuta arfe Hu u zan shirya intafi, kuma inada mutane acan zansa a bincika min jirgin da zai tashi arfe takwas ba abune me wahala ba, ko banje ba, zan sa a ri e min su, To shikenan muje amma tare zamu tafi, yanda muka fara tare inason mu gamasa atare, dan ina son inga wararrunnan da suka ware wajen yi mana wasa da hankali, Saura ka an Meer yasaki murmushi sai kawai ya girgiza kai, yace "shikenan zaka gansu
Chapter 75 · 0% Book details