Sashe 24
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya are, Ameesha tace wallahi hakane....., Nan dai sukaci gaba da tattaunawar su sannan suka fita waje, Meer dake bakin ofa daman jiran fitar su yake, yana ganin kwa sun fita ya fito da sauri, yayi hanyar kitchen in falon bu ofar barander yayi, sannan ya dawo cikin akin sa, a bargo ya nanna e ta bayan ya ya ara sha a mata abun suma, sannan ya auko ta ta hanyar ya fito da ita yana fitowa inda yasa aka ajiye masa mota gurin babu kowa dan haka, yana zuwa aka bu e masa gaba yasaka ta sannan ya shiga motar shima ayan da ya akawo masa motar wannan abokin nasane, shine yasa masu gadi suka barsa ya shigo da motar bayan yagaya musu tawaye sun san shine dan haka yana zuwa ya shigo kansa tsaye, ya tsaya a inda Meer yayi masa kwatance, Yana sakata aciki Meer yace yaje zai zasu arasa maganar a waya, Jan motar yayi ya fita dake daman baida e da zuwa ba kuma tun kan zuwan sa aka sanar da atan nata dan haka babu wanda zaiyi zargin zai fita da wani abun, Wunin ranar haka akai ta cigiyar matar Waziri, Zuwa wajen arfe sha biyu na dare Meer yagama setilling in komai ya gyara video in nan da yafara aukar su dashi wanda sukayi masa abunnan har ya sha eta ta fa i kamar ta mutu ashe duk shirin sune shine shi kuma zaiyi musu nasu shirin, Yana gama sai tashi kawai yasake shi a social media sannan ya lalubo wasu nombobi da yasa aka nemo masa na an cikin gidan har dashi Wazirin kansa saida ya lalubo number sa, da kuma wasu masu hannun akan lamarin duk ya ha a nombobin su suma ya tura musu wasu ta WhatsApp wasu kuma ta message......., [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ _____Waziri yana zaune a cikin mutanen sa na ungiya acikin wani aton falo inda daman yawanci ha uwar da suke agurin suke to yauma atan matar waziri yasa suka ha a zaman tun wajen arfe sha aya, Kowa yana mamakin ta yanda akayi ta ata dan basu yarda Meer ne ba saboda dashine dole zasu sani tunda sun saka ido akansa sosai da hakan ta faru da tuni sun samu labari to amma abun da yake ara basu mamaki waye zai auke tan abun ba aramin aure musu mai yake ba, sunyi wajen minti talatin agun suna tattaunawa amma sun kasa samun mafita, Suna cikin wannan halin Waziri yaji kira awayar da sa sauri ya zaro wayar tare da suba kan wayar yaga mai kiran da sauri ya aga ganin sabuwar number ke kiran sa ne a tunanin sa ko wanine yake kiran sa ya gaya masa ansamu inda take, Yana agawa daga can angeren yaji ance ga matarka a hannun mu mune muka sa ceta, amma dai kafara duba wayar ka akwai sa o anturo maka ta WhatsApp idan kuma ka gani kayi gaggawar kare kanka daga nan zuwa safiyar gobe yanzu wasan yafara nabarka lafiya yana shirin kashe wayar Waziri yayi saurin dakatar dashi......., Da sauri Waziri yace "kai in waye idan ka isa ka bayyana kanka ina kakai min mata Wallahi idan wani abun ya sameta sai na ka.......,bai arasaba yaji it ankashe wayar, Sauke wayar yayi yana matseta da hannun sa, Gaba aya sauran kansa sukayo da kallo tare da tambayar waye ya kirashi, asa amsa musu yayi daida suka ara tambayar sannan ya gaya musu abun da mai kiran yace, Sannan ya ora cewa "waye shi waye daga ina yake wannan ba muryar yaron da muke zargi bane wata Muryar ce daban zagaye falon ya shiga yana girgiza kansa dan yafi zargin Meer aciki amma yanzu yagane bashi bane ransa yayi mugun aci hakan yasashi fita daga gurin taron nasu ko bu e wayar ma baiyi ba, duk da kallo suka bisa, suna jinjinawa ala'amarin suma basu da eba taro ya watse tunda wanda ya ha a ya tafi, suma dole su tafi kowa yakama gaban sa, Zuwa daidai lo acin da Meer yasaki videon nan kowa yana part in sa wasuma sun fara bacci wa anda basuyi bacci ba alilanne videon ya riske su har inda suke, Waziri da yabar gidan ma gaba aya ya tafi can wajen da zai ha u da bokan sa, yagaya masa inda matar sa take, Tun a daren wa anda sukagani suka fara magana magana tun anayin ta ka an ma an har tafara fitowa da yawa wa an dama basu gani ba saida akasasu suka gani, Tun adaren dangin matar sa suma da videon yaje musu ta yanar gizo, wasu suka kwaso afa suka nufo gidan sarki, zuwan sune ya ara tayar da wasu kan kace mai magana tayi arfi sosai Waziri ya kashe matar sa da kansa gashi kuma anduba ko ina ba asame saba, Papa ma ransa ba aramin aci yayi ba jin abun da yake shirya wa akansu wanda ya auki yarda ya basa ashe da muguntar da yake shirya masa, wannan wacce iriin rayuwa ce da yaz i yaudara an unwasa wanda suka fito ciki aya mai yasa Waziri zaiyi msa haka mai ya nema ya rasa gata kuma martaba duk yabasa amma dashi za a ha a baki a cutar dashi, gashi kuma ya arawa kansa laifi, daganin hakan daman yasan ta'asar da yayi amma shine yazo yakewa mutane kunfar baki, maiye ribar sa nayin hakan, shi kisan da yayi ma yafi komai aga masa hankali, hankalin sa bai gama tashiba saida yaga zuwan an uwan ta gidan, Gida ya naimi ya hargitse ga dare yayi, sosai kowa yana mamakin abun da waziri yake aikatawa yana zaluntar an uwansa ga kuma kisan dayayi ya kashe matar sa da hannun sa ya kuma fitar da ita daga gidan yazo yace ansace ta, arfe ayan dare har ta wuce amma idan ka shigo gidan nan sai ka rantse ba dare bane saboda yawon mutane da kuma surutai da ake ta faman yi akan wannan videon, yar Papa da taimakon wasu daga cikin gidan dan Ibrahim ma anin su dake wajen masarauta saida ya shigo sau in tama Allah yasa gwaggo tayi bacci kuma ba a tashe ta ba tana can tana bacci batasan wainar da ake toyawa ba mai zafi zafi, Gaba ayan su babu wanda ba damuwa a fuskar sa, musamman Papa Maama kam batayi wani mamaki ba saboda daman tana zargin sa gashi yau Allah ya tonu asirin sa dole kuma ya fito da sauran, ita kam taji da in wannan rana da Allah ya nuna mata ma iyin ta ido da ido, ashe zata ga wannan ranar da kanta basai ta mutu ba, itadai babu abun da zatace sai godiyar Allah da fatan Allah ya tona asirin sauran ma, yar aka samu kowa ya tafi makwancinsa aka bawa an uwanta ha uri subar maganar zuwa safiya idan an nemo shi wazirin sai aji inda yakaita, in amincewa sukayi saida yar suka ha ura saboda dangin ta basu da ha uri ko ka an kuma duk da haka sun kafa sun tsare sunce babu inda zasuje zasu tsaya agidan har sai anfito musu da ar uwarsu anbimata ha inta, Da haka aka amince dasu sannan suka koma part in ta duke suna masifa da kunfar baki kuma abun haushin ma maza da mata haka suka taho wai su anta ar dangi, Waziri nacan gurin boka ya ri e shi yana shirya masa abali da ba 'adi shine ma ya hanasa tafiya yace masa yabari sai gobe zaiyi masa aiki cikin dare duk inda take da safe za adawo da ita wanda ya auketa da kansa zai dawo da ita har inda ya auke ta, hakanne ya hanasa dawowa gida a ranar, Washe gari kam da safe wajen arfe takwas boka gabashi damar tafiya, A masarauta kam tun asuba aka ora daga inda aka tsaya gida ya cika da muane dan yarama saidai suka fito waje gashi anrasa inda Waziri ya shiga, Suna haka wata motar ta shigo cikin masarautar gaba aya idanu suka koma kanta wasu har suna arasawa gaban motar, Wani namijine ya bu e ya fito sai wata mace ma a ayan arin itama ta fito, Namijinne ya zagayo wajen mutanen yayi musu sallama, yace dan Allah yana neman iso gun sarki yazo da wata muhimmiyar magana, Tofa nan aka shiga ar kallon kallo jin yace sarki alhalin yanzu dai babu sarki a cikin masarautar, amma wasu sai sukayi hankalin cewar to, sai sukaje suka sanar da Papa saboda baya gurin, Ba da ewa papa ya fito cikin sauri ya araso gurin, Mutumin ne ya tsugunna har asa ya gaida Papa cike da ladabi saboda ba wani babba ne kamar ma saurayi amma dai yana da manyan ta wata il ma yana da aure, Bayan sungama gaisawar Papa yace yaro ina jin ka maiyake tafe dakai naji ance kazo da muhimmiyar magana, Eh daman game da videon da aka watsane jiya a media kuma naga daga nan gidan sarkin akace abun yafaru to shine azu da asuba munfita da matata zankaita gmasibiti mahaifiyar ta ba lafiya, sai mukaga mutumin da ya kashetan amota sai na ringa kallon sa naga ya shiga wani layi sai kawai nabisa muna zuwa muka ga ya fito da abu acikin buhu tunda ga nan nayi tunanin wata il gawar ce yakeson ya jefar shine muka tsaya daga an nesa dashi, yana cirota ya ajiye ta agun ya shiga mota yabar wajen shine mukuma mukaje gurin muna ta awa mukaji mutum shine muka auko ta, saboda a asan videon anrubuta duk wanda yaganta ko yaga mutu min yazo yafa a shine mukazo, yanzu dai gata nan acikin motar mu ranka ya da Ai kafin ma Papa yayi maganar an gefen sa sun rigasa nan aka shiga sallallami an uwanta suka arasa bakin motar suka fito da