Sashe 30
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mai yake damunta tace masa bata da lafiya ya tambaya tasha magani tace eh, daganan bai ara bi takan ta ba saboda shima ba acikin nutsuwa yake ba, dan shima da yar yayi bacci, Itakam takasa daga ta tashi zaune sai ta kwanta ko ka an takasa jin baccin (uwa kenan, Allah yaja da ran iyayen mu idan ba uwa ba waye zai iya yin hakan) idon ta biyu har aka fara kiran sallah saida saidai tayi sallar asuba sannan bacci ya auke ta akan sallayar da tayi sallar, _*Washe gari*_ Azeema na tashi ta fara ha a ina ta ina ta dan tace da wuri zata tafi, Maama har tasama mata motar da za'a kaita gida, amma saida tasan yanda tayi akace Hamza ne zai kaita, sai Ameesha ta rakata har gida, sannan adawo da ita, Azeema na murna tafiya Ameesha ta ta aicin tafiyar ta ta, wajen arfe sha aya na safe ragama shirya wa tsaf taje tayiw a su Maana sallama da Dadda, har part in Ummy sukaje tayi musu sallama sannan sukaje part in su Hamra, nanma suma basuji da in tafiyar da zatayi ba atare suka ara fitowa sukaje part in Salahudeen da tare dashi zasu tafi sai Papa ya hanasa yace yabari ba yanzu ba, hakanne yasa yafasa zuwa, part in suka ara komawa saboda har yanzu Hamzan bai fito ba kuma ta kirasa bai aga ba, shiyasa suka koma falon suka zauna zaman jiran sa, su Ameesha na ta tsokanar ta Allah yasa kar yazo Allah yasa afasa tafiyar yau, ko na yimaga bakin kar ta tafi, Meer me ya fito daga akin sa zai fita saiga su Hamza nan sun shigo suma da sallama abakin kowannen su, su su uku ne, Hamza, shettima, bossay, da tun safe suke gidan saboda momma ta kirasu ta tambaye su ko yazo wajen su, sukace A'a shine daga nan kuma shettima yakifa Hamza dan yaji mai ke faruwa Hamza yaga masa iyakacin abun da yasani, shine yakira bossay suka taho gidan tare, tunda suka zo kuma suke kiran layi kansa amma akashe, Shine momma tace suzo siyiwa Papa bayani dan bazata iya fa a ba da kanta, tsayawa sukayi tare da mi awa Meer hannu suka gaisa aya bayan aya duk ya tsaya suka gaisa kuma fuskar sa ba yabo ba fallasa bazaka ce walwala yake ba kuma bai ha e taba kamar kullum kawai dai asake take, ba acin rai, Tunda Bossay ya shigo idon sa yana kan Ameesha masoyiyar sa yayi kwar ta da yawa bai samu damar zuwa ganin taba a an kwanan saboda tashin hankalin da shima yake ciki, tun ranar da sukayi waya da Rasheeda har yanzu komai ya i dawowa daidai, tace bata sonsa amma su dady da dad in ta su dage aure ba fashi sunci gaba da shirye-shiryen su batare da sanin ita kanta Rasheedan ba, Ganin ko kallon sa batayi ba irin kamar ma bata san da zuwan sa ba gurin, A hankali yace babyna, yana kallon ta, bashi ka ai ba gaba ayan su agowa sukayi suna kallon sa, Meer ma zuba masa ido yayi yana jiran yaji wacece baby shidai tunda yake dasu bai ta a jin an kira wata da baby ba, e rai tayi tana turo baki gaba kamar zatayi kuma tace, "ba ruwana da kai kaje ka nemi inda babyn ka take shine tunda katafi ka i dawowa inganka sai yau zaka tuna dani saboda baka damu dani ba ko ara turo baki tayi a arshen maganar har ha a masa da harara, Hakan ba aramin burgeshi tayi ba dan haka yasama mata dariya yana cewa kaina bisa wuya nayi kuskure a yafe min nama dawo nan daga yau kullum muna tare, Da sauri ta mi e tsaye cike da farin ciki da kuma yarinta tace "dan Allah da gaske kake, Kai ya aga mata yace "ina miki wasa ne, Cike da farin ciki tayi kansa da sauri tana shirin rungume shi saboda itama tayi kewayar sa, bata kai ga arasawa ba, Azeema tayi saurin ri ota, tace a wajejen kunnen ta tace "ke bakida hankali ina kike shirin zuwa, ko jan aji babu, Kunya ce takama Ameesha karom farko kenan da gafara jin kunyar bossay komawa tayi ta zauna, Su kuma duk dariya suka saka mata saboda yanda tayi yasa suka fahimci abun da take nufi, arasa zama sukayi akan kujerun falon, Sannan su Amra suka shiga gaida su, duk suka amsa, Amra kam tashi tayi daga inda take ta koma gefen Shettima mutumin ta, Shima shettima idon sa yana kan Azeema kuma sarai yana lure da ita dan ko gaida shi batayi ba kuma bata kalli inda yake ba hakan ba aramin ciwo yayl masa ba abun ya tsaya masa arai, itama kuma a angaren ta abun da take rayawa kenan mai yasa baiyi mata magana ba, kuma tunda ya shigo taji ta kasa sukuni gaba aya mood in ta ya canza tunanin ta duk ya koma kansa, duk da ga Hamza agun da lo aci zuwa lo aci sukan ha a ido sai ya sakar mata murmushi amma takasa mayar masa dashi koda sau aya ne, Bayan sun gama gaisawa Shettima yake sanar da Meer abun da yakawo su, suna so ayi musu magana da Papa, Shine ake sanar dasu ai Papa tun safe ya fita baya nan, saidai su jira yadawo, Daganan Meer ya fice daga falon yabar su aciki, Sai Hamza ma ya mi e yace "to ko zakujirasa ni bari inje indawo ko ku bincika gurin aikin sa idan yana nan sai asanar da ita ko ya kuka ce? Bossay yace eh hakan ma yayi amma maiyasa baza mu tafi tare ba ina zaka daman naga kamar sauri kake, an shafa kansa yayi yace "eh wallahi zan anyi rakiya ne Madam zan raka gida tun azu ma zuwan kune ya tsayar dani, da mamaki Bossay yace wace kuma madam, Da hannu ya nuna masa inda Azeema take, Daram daram shettima yaji gaban sa na bada sauti, mai hakan yake nufi da ya kirata da Madam, Take duk wani annuri na farin ciki ya auke daga kan fuskar sa ji yayi kamar zuciyar sa na tsintssinkeya ga wani rin bugu da take masa fat fat fat Da sauri yasa hannu ya dafe saitin dan ji yake kamar zata fa o, lo aci aya gaba aya yanemi nutsuwar sa ya rasa, Bossay nayi masa ar dariya yace "to masu Madam adawo lafiya tunda ba a neman an rakiya, nima bari na auki tawa Madam muje mu sha ara idan ka dawo sai mutafi cigiyar tare idan kuma shettima zaiyi gaba to danni ma sai nafita nayi kewar ta da yawa, ina bu atar ta kusa dani ko baby yayi maganar yana kallon Ameesha tare da age mata gira aya, Murmushi ta sakar masa tare da aga masa kai alamar eh, nan sukai tayin surutun sa amma shettima bai tanka musu ba ko eh baice ba, Azeema tun tana dariya har cikin ranta har tafara yin asa asa saboda hakan nan ta ringajin wani iri game da rashin walwalar shettima duk tasan shi shi mai yawan surutu ne da tsokana amma lo aci aya ya canza baya ko magana wata zuciyar tace mata maiyasa zaki danu da samuwar sa, batasan lo acin da maganar ta su uce mata ba a fili tace kuma fa hakane, Ameesha tace hakane mai? Azeema ta girgiza kai da sauri tace bakonai, Hamza ne ya katsesu da cewa taso mutafi muna ara ata lo aci anan, Bossay ya mi e shima yace baby taso muje yaje har gaban ta ya ri o hannun ta, yana kallon su Hamza yace idan wasu sun isa suyi haka man namu ba irin naku bane, Kallon sa Hamza yayi yace ai na wannan salon na yara ne, mu namu yara basa gani Madam taso muje, tana shirin tashi kenan taji arar wayar ta kamar shigowar message dakatawa tayi da tashin ta shiga message in tafara karantawa kamar haka________ _kar kisake kibishi nagaya miki kuma kisame ni a motata ina jiran ki nan da minti goma za i ya rage naki kizo ko kar kizo_ Gabanta taji yayi wata irin fa uwa bayan ta gama karantawa agowa tayi ta kalli inda yake sai taga yan ya ha e rai kamar anyi masa albishir da wuta, idon ta nakansa sai kawai taga yatashi ya fita batare da yayiwa kowa magana ba tunda take dashi bata ta a ganin sa cikin acin rai ba irin haka, Hakan ba aramin tayar mata da hankali yayi ba, Tana cikin wannan tunanin Hamza ya katse ta da cewa "Madam zafa su fita kinga har zasu rigamu tafiya kitaso muje, Kamar mutum mutum haka ta tsaya tana kallon sa azahiri zakace shi take kallo amma a ba ini gaba aya hankalin ta baya gurin........, [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 'kamar mutum mutum haka ta tsaya tana kallon sa azahiri zakace shi take kallo amma a ba ini gaba aya hankalin ta baya gurin....., Ameesha ce ta ta ota, tare da kamo hannu n ta ta mi ar da ita tsaye, tana are mata kallo tace ke kam lafiyar ki alau ana tayi miki magana bakijin mutane tunanin mai kike haka, Cikin wani irin yanayi Azeema ta an kalle ta, tare da cewa ba komai ta wace hannun ta daga ri on da tayi mata, Ga mamakin su sai kawai suka ga ta nufi hanyar waje batare da tace da Hamza su tafi ba, ko ta tankawa Ameesha maganar da takeyi mata, ba tace da kowa komai ba, ar kallon kallo suka shigayi a tsakanin su kafin suka maida duban su ga hanyar fita suka bi ofar da kallo kowa na mamakin dalilin ta na fitar, ga yanayin ta da ya sauya, duk cikin su babu wanda yakawo wani abun, Ameesha ce