← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 105

Sashe 28

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kamar ya nutse agun, adaidai bayan sa ta tsaya ta uya ta yanda momma bazata ganta ba, Momma da jikin ta gaba aya ya auk kyar ma ta aga hannnu cikin rarraba murya da kamar anri e mata ita ta ciki, tace "sa...sa meer, ina lillahi wa'inna ilaihi raji'un mai nake gani sameer mace mace mace fa nake gani kodai ido nane, wacece ita? Shiru yayi mata ya sunkuyar da kansa saboda wata iriyar kunya da yaji ta kamasa ga baisan amsar da zai bata ba, "Ba magana nake maka ba! ta ara yi masa magana cike da daka masa tsawa, da shi kansa baisan yaushe ta iya ta ba dan baita a ma jin tayi ta ba, Takowa tayi tazo har gaban sa, tace daman irin tarbiyar da nabaka kenan ko halin da kake yi ne acan asar yau yadawo nan, nan in ma har cikin gida saboda baka da kunya baka da mutunci, shiyasa ka maida mutane an iska idan anyi maka maganar aure kace kai ba yanzu ba ashe da abun da kakeyi, gwanda da Allah ya nuna min da idona da wanine yagaya min da bazan yarda ba, ashe sumumu kasum ne mai fuska biyu, waje Musa ciki fir'auna, wallahi kaban mamaki mace a akin ka waya san ma tun yaushe kake aikata, saboda tsabar rashin mutunci da rashin kunya duk waje baiyi maka ba sai ka shigo da ita to kayi daidai nace kayi daidai, sai ka auke ta kubar cikin gidan sai ka kaita duk inda zaka kaita kaje kaci gaba daga inda ka tsaya daga yau bani bakai ka tattara inaka inaka kabar gidan nan tun muna shaida juna kafin in auki mummunan mataki akan ku, Gabansa ne ya tsanan ta fa uwa bama shi ka ai ba har sumayya saida taji maganganun momma kamar alburushi jin tsatstsaursn matakin da aka auka akansa alhalin ba haka yake ba kuma tasan duk itace taja masa badan itaba da duk hakan bata faruba da batayi masa gardama ba tace zata tafi da hakan bata faru ba saboda tasan da wasa yake kawai jan magana ne yasata hakan sai gashi ta jawo musu babban aiki, tana so tayi magana amma ganin yanda ran mahaifiyar tasa ya aci yasa tajin tsoron yin magana, Da sauri Sam ya arasa gaban ta ya tsugunna yace momma wallahi ba abun da kike tunani bane ban ta a aikata komai ba, daman ina taso inyi miki bayani akanta kiyi ha uri ki saurare......., Tsawa ta kuma daka masa tace "rufamin baki anan ko nayi maka illa anan gurin katashi ka ace min dagani kajata kufita daga gurin nan, yanzun nan kufita daga nan, wallahi sai kabar gidan na koreka na cireka daga cikin ana bana son na ara ganin ka, kamar zaiyi kuka ya mi e tsaye gaban sa na wani irin bugu, ya shiga tashin hankalin da bai ta a shiga ba dan yaga momma ta au zafi da yawa, Cikin marairai cewa yace "dan girman Allah momma ki tsaya ki saurare ni, ni bahaka nake ba ba halina bane ke kanki shaida ce da ace halina ne da tuntuni kin da e da sani shekarata nawa amma baki ta a ganin da mace ba, wallahi ko hannun wata macen banta a ri ewa ba bayan ita itama kuma da dalili bawai hakan nan ba ki tsaya inyi miki bayani kar kiyi saurin yanke min hukun cikin fushi, momma dan Allah yafa a yana arin ri o hannun ta atunanin sa ko zata ha ura amma sai ta ara janye wa tana binsa da wani irin kallo da bai gane masa ba, Duk wannan abun da yake gaya mata amma ta i sauraron sa ta dage akan sai yabar gidan kuma yanzu da tace ya ha a kayansa ma amma yanzu tace daga nan inda yake sai waje babu abun da zai auka ya su fice, Sam yayi iyaka bakin arin sa amma abun yaci tura tun yana bata ha uri har abun yafara ona masa rai akan meyasa bazata tsaya ta saurare sa ba maiyasa zata koresa sai kace wanda takama yana zina, shiru yayi mata yadaina bata ha urin kuma ya i fita yana tsaye am ya i motsawa kawai ya zuba mata ido, Sumy kanta a asa walla cike da idon ta, tace "dan Allah kiyi ha uri bashi da laifi karki koreshi Wallahi taimakona yayi, Wata tsawar momma ta buga mata tare da doka mata wata uwar harara kamar zata fa o da idon, sannan tace "dalla malama rufe min baki ko nasaka dake, banza kawai wallahi idan baku fitaba daga ke har shi babu wanda zan yale sai kinyi da na sanin zuwan ki cikin gidan nan ballagaza marar kamun kai, Wasu zafafan hawaye ne suka taho mata dan kalmar ba aramin ciwo tayi mata, tun tana iya hawaye har ta fara mai sauti, cikin kuka tace kiyi ha uri koma mai kika fa a daidai ne nice da laifi amma kisani ni bandace da sunan da kika kirani dashi ba ni ba ballagaza bace, kuma yanzu zan tafi bazan ara dawowa inda yake ba, na miki al awari , amma dan Allah kar ki koreshi, kitsaya ki saurare sa sam abun da kike tunani ba haka bane, idan natafi zaimiki bayani, tana gama fa ar haka tabi ta gefe zata wuce Sam yayi saurin ri o hannun ta, agowa tayi ta kalle sa da idanun ta duk da suka jike da hawaye, sai taga ba ita yake kallo ba idon sa ma baya kanta, hannunta da ya ri e ta kalla, taga yanda ya dam e nata hannun tayi arin wacewa amma ya i saki, Momma idanun ta kamar zasu fa o gurin kallon hannuwansu yanda ya ri eta, ji tayi ranta ya ara aci wato zai nuna mata abun yafi yanda take tunani, Kallon sa tayi tana girgiza kai itama idon tane ya cika da walla amma sai tayi saurin mayar da ita, ta ago ta kalle sa sannan ta saki murmushin ya e mai ciwo tace "yayi kyau hakan ai ba komai bane awajen ka, mutumin da baya tsoron Allah wa kuma zaiji tsoro aduniyar nan, Takawa yafara yi saida ya an gotata ka an sannan yace"zamu tafi kamar yanda kike so zan miki biyayya amatsayin ki na mahaifiya ta kuma da bin umarnin ki, dan haka zan tafi kuma bazan ara dawowa ba kamar yanda kikace ba kyaso ki ara ganina ni kuma nayi al awarin bazan sake dawowa inda kike ba, kuma koda kin gane gaskiya kar ki nemeni tunda a lo acin da na tsugunna agabanki ina baki ha uri baki saurareni ba kuma kin i ki saurari bayanina, idonki ya rufe duk uwar da zatayi shekara da shekaru bata fahimci abun anta zai iya aikatawa ba da abun da bazai iya aikatawa ba, to kuma waye zai iya fahimtar ka..., "Kaga ba neman jin ta bakin ka nake ba ka fice min daganan wacce irin fahimta ce kuma zanyi bayan nagama fahimtar komai da ido na, ai ba wani bayani da yarage wanda banjiba, Sameer kafita zan ara maimaita maka bana son in ara ganin ka, ta arasa maganar cikin unar rai idon ta kuma yana kan hannun su, ri e hannun ta da yayi shi ya ara haddasa mata acin rai fiye da na farko, dan tana ganin yagama rainata, Sam bai ara ce mata komai ba ko juyowa bai ara yi ba yaja hannun Sumayya suka fice daga akin, Sumayya nayi masa magana tana jan hannuta daga ri on da yayi mata, amma ya i saki haka ta ha ura taci gaba da binsa amma idon ta na kansa ahaka suke tafiya har suka fito daga part Duk abun da takeyi yana sane da ita har kallon sa datake yana jinta amma ko sau aya bai juya ya kalle ta ba saboda bayaso tasan halin da yake ciki dan har walla saida ya zubar lo acin da zai fito daga ciki, shiyasa bayaso su ha a ido, *Hamza* Bayan sun gama maganar da Azeema daman akan batun abun da mahaifiyar sa tayi musu ne yasa shi yazo dan ya ara bata ha uri, nuna masa tayi iya ba komai, komai ya wuce iya Yakamata ma tayi masa godiya akan taimakon da yabawa mahaifin ta, nandai suka sasanta tsakanin su har suka an fara hira sai kuma yakawo mata maganar son da yake mata zata amince dashi ko kuma ya ha ura dan shi wallahi sonta yake tun ranar da yafara ganin ta kuma har yanzu son ta yana nan bai ragu ba saima aruwa da yayi, Nan madai ya auka zaisha wahala sai kuma yaga ta ara nuna masa ba wata matsala atake agun ta amshi tayin sa, domin itama yayi mata da farko bata sonshi amma daga baya da ta fara sanin halayen sa na gari da kuma irin taimakon da yayiwa mahaifin ta sai taji ya kwanta mata saboda ba halin su aya da mahaifiyar saba, kuma badan shiba da tuni ankashe mahaifin ta dan haka irin taimakon da yaringa yi masa shika ai ya isa yasa ta amshi tayin soyayyar sa, kodan ta faran tama sa shima duba da yanayin da ya tsinci kansa baida kowa a halin yanzu, daga nan sukayi sallama ko wanne su ransa fesss musamman Hamza da yake jinsa kamar awata sabuwar duniyar ta daban da i kwa ji yake kamar ya zuba ruwa a asa ya sha, bayan rabuwar su har wani tsalle tsalle yake yana tafiya ya taho part in fulani dan so yake yaje yabawa Sam labari duk da basa haka dashi amma dai farin cikin sa na yau na dabanne bazai barsa aransa ba shi ka ai sai ya samu wanda zaigayawa ya taya sa farin ciki, Dan haka ya taho da murnar sa, amma tundaga nesa ya hango sa zasu shiga mota da sauri ya nufi inda suke sai kuma yayi saurin dakatawa da tunanin ko wani wajen zasu idan sun dawo yabasa labari yanzu bari yaje ko shi ka ai yayi nisha in sa kan anjima ya kirata dan har exchanging in Number sukayi tabashi tata yace zai kirata......, Sam na fita momma taji afarta tayi mata wani irin nauyi take taji jikin
Chapter 28 · 0% Book details