Sashe 53
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ki in bahaka ba kuma zan wwaron mataki akan ki, kuma in hanaki kula sa kuma in i sakin sai inga yanda zakiyi stupid girl ger out before in karya miki afa anan gurin sannan kuma idan kincika ke mahaukaciya ce kije kigayawa wani duk yanda mukai dake kinga mai zai biyo baya, Bata kulasa ba duk abun da yake tayi gaba, Sai ya ara dakatar da ita tare da cewa come back ki saita nutsuwar ki kifita cikin hankalin ki idan kika sa aya daga cikin abubuwan da nagaya miki na lahira sai yafiki jin da i kinji ni, Kai ta aga masa, "Baki da baki ko ni da kai nayi miki magana, .nanma girgiza masa kai tayi sai kuma tayi saurin cewa eh, "Hmmm I will teach you lesson very soon get out, Da sauri tayi gaba ta bu e ta mur a mu ullin ta bu ofar tana bu ewa sai ga Su Maama duk sunyi tsatstsaye agunn wasu sun doka tagumi saboda tun suna kiran sa suna buga ofar har suka gaji suka tsaya, suka zubawa sarautar Allah ido suga iya gudun ruwan sa, Tana bu ewa duk sukayo kanta saidai kuma ganin ta babu alamar duka ko wani abu ajikin ta na alamun dai ba wata cutar wa, akusan tare duk suka sauke ajiyar zuciya, Dadda ce ta fara tarar ta ta jawo ta daga bakin ofar,sai ta shiga duddu bata tana cewa badai abun da yayi miki koh bai dake kiba, su Maama duk tambayar ta suka shigayi kowa da kalar tasa tambayar, Itadai Ameesha shiru tayi inbanda kallon su babu abun da take ga kanta dake mata ciwo, Saida taga basu da niyar barin ta, sannan tace "nifa lafiya ta alau babu abun da yayi min ku kwantar da hankalin ku munsasan ta kanmu Allah yabamu zaman lafiya, shikenan dai ko haka kuke sonji koh dan haka dan Allah abar duk wata magana, abarni in huta haka, kowa ma ya huta, tana kaiwa nan ta bar gurin ta tafi akin su, Oh gaba ayan su da ido suka bita dan basu ta a ganin tayi magana irin haka ba, gashi kuma da yanda ya auke ta ya shiga da ita tana mahaukacin kuka amma yanzu tafito bata kuka kuma tace "babu wata matsala sun amince mai hakan yake nufi saboda da dagaske ne da bazatayi kuka ba, gaskiya da wata a asa, Maama ce ta kalli su Azeema tace "kuje wajen ta, Suna tafiya Maama ta kalli Papa tace "ya kake ganin yaran nan zaman su kuwa zaiyiyu baza araba auren nan ba kuwa, dan nasan yarinyar nan hakan bazatayi wannan furucin ba akaran kanta saidai idan shi yayi mata wani abun kuma ya hanata fa a dan banga alamun yarda ba'attare da itaba ina ginin tusrsata yayi ta fa i hakan, Da sauri Fadada ta kar eta da cewa "A'a bai kamata kiyi wannan batun ba, aure aringa an aura kawai abar su, zasu sasanta wataran, abari muga yana zaman nasu kar wanda ya ara yi Musa maganar mu basu zuwa wani lo aci mugani zasu canza ko kuw, Papa yace "hakane ne maganar ki gaskiya nuna daman bazan ta a yarda a warware wannan auren, bare ma kuma mahaifinsa bazai ta a yarda ba, saidai kawai mubi su da addu'a idan zaman su al hairi ne Allah ya orar dashi idan kuma ba alkhari bane Allah yayi musu za i nagari, "Ameen" su Maama suka amsa masa......, Daga nan dadda ta koma aki wajen Ameesha su kuma su Papa suka koma cikin aki, Dadda na shiga akin ta tarar da su akan ta tana ta kuka suna bata ha uri, sai ta arasa gurin tare da cewa duk su fita zatayi magana da ita, basuyi mata musu ba duk suka fita waje Hamra da Amra da kuma sumy suka cewa Azeema bari suje can part in ita kuma ta zauan Rasheeda kuma tun lo acin da Meera ya fita Khalid yabishi bai same sa, shine ya dawo ya ka a kanta yace su tafi zatayi masa gardama saida ya nuna mata acin rai sannan babu yanda ta iya ta tashi suka tafi batare da taji zancen auren ba ta tafi gida......., har zuwa dare babu wanda ya ara fitowa waje kowa na aki, Wajajen arfe takwas, wani bafade yaje sashen sarki akayi masa iso da shi, bayan sun gaisa yake sanar dashi sunyi babban ba o daga masarautar Gombe yazo, Nan akace a shigo dashi, amma da ya shigo Abu yaga baisan shiba sai yace akaisa gurin Papa, Can part in aka nufa dashi yana zuwa can aka kira Papa suka fito tare da Maama, Papa na ganin sa, ya an saki fuskar sa, yana cewa a'a ashe babban ba o mukayi adaren nan daga ina haka, dariya mutumin yayi yace Allah ja da ranka wallahi bansamu fitowa da wuribane shiyasa nayi dare, Papa yace "to lale marhaban bissmillah mu zauna nan mutumin ya zauna suka shiga gaisawa ya gaida Maama itama tana ar fara'arta ta amsa tace kwana da yawa AYUBA rabon dan naganka tun kana sarauyi kodan bana nan shiyasa bana ganin ka, Papa yayi saurin cewa ai yafi shekara biyar inajin rabonsa da nan yanzun ma dan ankirasane kuma anci sa'a yazo amma da bazaki gansaba, Haba Papa ai ina an le owa idan na shigo garin kawaidai idan nazo yaya SA'ADATU bata ha a mu sai tace baka nan, amma ina shigowa, "Dan kaga bata nan shiyasa zaka fake da ita ko, cewar Papa "A'a wallahi Papa, gaskiya nake fa "To shikenan yanzu dai muje abaka masauki tunda de yanzu dare yayi gobe sai muyi maganar duk da kasan komai dai amma gobe a ara yi maka bayanin sannan akaika har gidan sa ayan kuma yana nan gidan zuwa da safe zaka gansa, sai ku tafi gidan yayan nasa kusame shi acan sai kuyi maganar ko, "Eh to shikenan papa Allah ya kaimu goben, "Ameen, daga nan Papa yasa aka auke sa akace akaisa masau i..., ************************** Rasheeda na gaban mom in ta tana ta bata labarin Meer da yanda taga Ameesha agidan saidai kuma har ta taho batasan ala arta da gidan, Suna zaune suna ta hirar Dady yashigo falon ko sallama babu ya shigo kamar anjefo sa, haka ya fa i ciki, kana ganin sa kasan babu kwanciyar hankali a tattare da shi, Mom ce tace "kai kuma lafiya kashigo ko sallama babu, Rasheeda kuma ganin sa yasa ta tashi da sauri cike da murna tace "Dady yau nagan sa naje har gidan su nagan sa, tayi maganar tana shirin fa awa jikin ta, Abun mamaki sai kawai ya daka mata tsawa yace "matsa kiban guri yana kaiwa nan yayi gaba cikin sauri ya fara hawa bene wajen step biyu yake takawa, Yana hawa ya zaro yaje wajen wata drawer ya bu e ya zaro waya tare da kunna ta yafara daddanna wa ya lalubo wata number ya kira amma wayar akashe sake gwadawa yayi cikin Sa'a kuwa ta shiga, har kiran ya katse ba a aga ba, yana ara shirin kira saiga kiran ya shigo, da sauri ya aga ya kara a kunne ba sallama ba hello ana yana agawa yace "burin ki ya cika gashi nan yanzu anzo an auke sa bansan inda yake ba tun farko saida nace miki muka she shi amma ki a ji yanzu to mutanen da wancen an iskan yaron ya kwashe su wata il an ha a baki da su anje har can an auke sa, Shiru yayi yana sauraron abun da ake cewa daga can, tsawon an sakanni sannan yace "aure fa mai yasa kika bari ya aure ta, kuma Ni ina miki wata maganar hankalina duk ya tashi amma ke naga ba alamun hakan, shiru ya ara yi sannan yace, "Ah dole kice haka mana idan anrabu dashi da suka auke sa kinsan dai dole nan zasu kawosa, kuma zai fa i duk abun da yafaru dashi, kodan kina tunanin bai san fuskar ki ba shiyasa hankalin ki akwance to wallahi kisani muddun asirina ya tonu kema saina tona miki asiri kisan da wannan, dan haka tun wuri ki baza ido kisa agano miki inda suke tunkan ya shiga cikin gidan akawar dashi in ba haka ba kuwa akwai matsala ke kinsani kuma kece a ruwa danni ko yanzu kasuwa ta tashi an koli yaci riba, Shiru ya ara yi tsawon lo aci yana ta sauraron abun da ake cewa kafin daga bisani yace to shikenan Allah yakaimu goben zamu gani idan bakiji ana maganar saba ko kuma kisawa yaron ido ki gano idan da abun da yake shiryawa sai ki sanar dani in ara turo wasu mutanen duk motsin sa idan ta fito ana sanar min, ta haka kawai zamu gane sune suka auke sa ko kuma wasune daban ko kuma guduwa yayi, koma dai meye nasa a bincika min cikin garin indai yana cikin garin zai bayya na, Sannan abu na arshe ki shirya gobe zamu tafi Gombe dan dole sai munje da kanmu....., [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ _Washe gari, Kamar yanda Papa yayiwa ba on sa an garin Gombe al awarin zuwa da safe zaisa arakasa, hakan ce ta kasan ce, Safiya nayi Papa ya aika aka kira sa yazo falon, tare sukayi breakfast dashi bayan sun gama ne akaje aka kira Hamza, Hamza na shigowa ya samu waje ta zauna tare da gaidasu gaba ayan su, Bayan sun gama gaisawa sai Papa ya kalli Hamza yace "malam Hamza wannan bawan Allahn da kake gani nasan baka san shiba, amma an uwan ka ne daga can garin ku yazo shi in dangin mahaifin kane, an bashi labarin komai dan haka yanzu zaku ji gidan yayan ka zai gansa, zasuyi magana daga nan sai ku tattara ku je can garin dan magana har ta riga taje can, Shi