← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 105

Sashe 33

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yanda yace, basu san me yake shirya wa ba dole suka ha ura zama ya tashi, wasu suka kai kansu wasu kuwa saida aka kaisu dan bazasu iya tafiya su ka ai ba, Su Ammah na zaune a inda suke babu wanda ya iya motsawa saida suka ga kowa ya fita sannan suka ago zasu fara magana basu san Meer na gaban su ba hakan yasa sukayi shiru suka fasa fa ar abun da zasu fa Fadar ta rage daga shi sai a bokin nan nasa wanda yayi shigar boka, suka aine aciki, Meer nakan zaune akan kujerun daje ciki ya ora afa aya kan aya, agowa yayi ya kalli abokin nasa, da shi kuma hankalin sa yana kan waya, Sunan sa yakira, yace "KHALID" agowa yayi yana kallon sa tare da cewa "da girman kujerar ka, Hararar sa yayi, baice masa komai ba yayi masa alama da ido kawai, Hakan yasan ya Khalid mi ewa ya fita daga cikin fadar yana fita kuma ya ullo ofar ta waje, bai da e da fita ba sai gashi ya dawo, Sai gashi yadawo tare da tiso eyar Waziri da matar sa, turo su yayi ma suka arasa ciki tare da fa uwa a asa gaban su Ammah, Yana zubesu ya arara fita, still dai bai da e ba ya ara dawowa, hannu sa auke da wata atuwar jaka, akin dake cikin masarautar ya shiga da jakar ciki zuge zif inta yayi ya fito da wasu kwalabai ya ajiye su agefe, sannan yazaro wata leda da farin abu ajiki, sannan ya auke jakar ya fito da ita tare da ledar mai farin abu aciki, Yana fitowa yace "Sarauta gaba da baya sai kayi ko ba kaso, komai yazama daidai, "Wai yaushe nafara wasa dakai ne bana son fa raini kasani ko, Khalid yace "to sarki nayi shiru ayi ha uri kar asa fadawa subi takaina, "Hmmm kawai Meer yafa a yana mi ewa tsaye, yana na e hannun rigar sa, Kallon sa yayi yace "step 1, wasu mugayen bulale Meer ya auko daga gefan sa wajen guda shida, sai ya jefawa Khalid guda uku ya auki guda, uku cafewa Khalid yayi sannan ya ajiye ledar agefe, Tun kan su arasa kansu suka tarwatse cike da tsoron abun da zasuyi musu, amma tun kan suyi wani yun uri suka rafar musu, kan kace mai kawai sun fara sauke musu kawai kan me uwa jawabi suka fara yi musu wankan jego da bulalen duk inda suka samu duka suke, basu wani dake su sosai ba suka rabu dasu saboda a kwai step 2, Khalid ne yace saura step 2 ko mi o wannan ledar, Wani kallo ya watsa masa mai kama da harara "yace waye zai ta a wannan ledar bayan ka gama ban labarin ta kuma saikasaka ni in ta a sude shiga daga ciki gaba ayan su sai ka aiwatar tunda kai kasan kan abun, Dariya yayi masa yace matsoraci kawai, kuma wallahi idan baka bini a hankali ba sai nasaka maka wataran dan haka ka kiyaye, "Hmmm inbaka fasaba, yanzu ma zaka iya ai, Khalid zaiyi magana kenan, Meer yace kaga bacci fa nake ji banason surutu muyi abun da ya kawo mu, "angama ranka ya ji Bai kulasaba daga nan suka tusa su suka shiga cikin akin nan, da mamakin su sai suka ga babu komai a akin wayam ankwashe komai, Duk zama suka yi a asa, A hankali Khalid ya bu e wannan ledar saiga wani farin gari aciki, A hankali yabi ta bayan su aya bayan aya ya zuba musu shi ajikin su, su kan su basu san mai yayi musu ba, yana gama zuba musu ya ulle ledar ya mayar da ita yanda take bai bari ko ka an ta ta ashi ba, Bakin ofa ya koma kusa da Meer yana dariya yana kallon agogon hannun sa, tun kan lo acin da ya eba ma su cika, suka fara soshe soshe tun sunayin abun ka an har ya fara yawa nan suka shiga hauka suna juyi matan kam tuni sun cire mayafan su da an kwalayen su, Duk sun fara fita hayyacin su saboda mugun ayin da suke ji sai gashi babu babba ba yaro wannan ya mi awa wannan bayan sa wannan ya mi awa wani yana cewa "kuso sa min ku sosamin, Shide Khalid inbanda dariya da yake musu babu abun da yake yi shima kansa Meera abun yabashi dariya amma saboda shi shine yayi in yake gani da asara haka yayi gum da bakin sa ya i darawa, Haka sukai tayin haukan ayin da suke ji, kuma shi ayin nan ko mai zasuyi bazai daina, saboda abun da ya zuba musu, garin karara ne (wani abune da ake samo shi a gona mai shegen ayin masifa dan gaba aya yake fitar da mutum cikin hayyacin sa, sunan shi KARARA nasan wasu zasu iya sanin shi wasu kuma basu sanshi ba) Khalid ya kalli Meer yace "nagama nawa saura step 3 nakane wannan, matsawa yayi yabasa guri, yanda zai samu damar yin nasa step 3 in, Shikuma Meer kwalaban da Khalid ya ajiye guda biyu su ya auka saida yaje wajen bakin ofar sannan ya kunce murfin tare da kwantar da kwalbar a asa, .yana ajiyewa zuma ta fito daga ciki, ayar ya ara auka ya bu e ta itama sannan ya ajiye ta, yana ajiyewa suka fita daga akin da sauri tare da rufowa suka ulle su a ciki tare da zumomin, Tun kan subar falon suka fara jiyo ihunsu ga zafin ayin karara ga kuma zafin cizon zuma da suka fito da yawa suka fara cizon su, Suna jiyosu suka tattara kayayyakin su sannan suka fice daga ciki tare da rufe ofar itama duka ofofin saida suka rufe su, sannan suka tafi part in Maama suna ci gaba ta tattaunawa akan abun da sukayi musu, ransu tas ko ajikin su da in su kawai suke ji musamman Meer da shi abun ya shafa, shi duk da haka gani yake yayi musu mai sau i kawai tunanin abun da zaiyi musu gobe yake, da haka har suka arasa ciki........, _*Yauwa ina tuni har yanzu wa anda basu biya ku in su ba tun na farko ma da na aga musu afa suka ce zasu bayar har yanzu shiru ko jinsu ma banayi bana so incire mutum yaji ba da i kuma tun lo acin babu wanda nayiwa maganar sai yau kunsan kanku wa anda basu biya ba basai na ambaci suna ba, to ga wanan ma kuma cikon ku in har yanzu baifi mutum gomane suka biya ba kowa yayi shiru, idan mantawa akayi ina tuni, dan Allah a hanzar ta a biya,*_ [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ *Washe gari* _____yanda wasu suka ga rana haka sukaga dare basu ko rintsaba, saboda halin da suke ciki, bazai ta a barin su su rintsa ba, irin su momma da Papa da Maama dadai wasu daga cikin an gidan, Mutumin kuwa baccin sa ya sha a harda minshari, da yar ma Khalid ya tasheshi yayi sallar asuba, yana idarwa kuma ya ara komawa, kafin ya koma kuma saida ya garga i Khalid kar yasake ya bari a tashe shi sai ya yashi dan kansa, koda gari ya waye su papa duk suka hallara a falo suna jiran sa dan ko breakfast babu mai tunanin yin sa, dan ko takansa ma basayi, A cikin masarauta kuma magana har ta fara bazuwa tunda asuba ma maganganun suka fara fita kan kace mai sai ta ara rikicewa kowa kagani babu lafiya, an yara yara da samarin cikin ta suma duk ba kwanciyar hankali wasu ma harda kuka, wa anda abun ya shafa, wasu kuma suna farin cikin fariwar hakan, angaren momma kam abun saidai ma gaba da ya ara ba sau i dan kwana tayi tana surutai, gashi tunda asuba aka tafi neman Sam ba asame shiba, gashi duk ya kashe wayoyin sa, abundai saidai mubita da addu'a, Sai wajen arfe sha aya Meer ya farka daga baccin sa, da ya tashi kuma saida yagama shirin sa a tsanake ya zauna yasha kayan za in sa da yasaba, sannan suka shirya tare da Khalid suka fita, acin da suka fito falon duk su Maama na nan harda gwaggo datake ta zuba uwar masifa da zage zage, dan itama fa kusan zarewa tayi daman ya lafiya kura bare ta an ta, ga tsufa ga masifa ga kuma abun da yafaru abun sai yanemi yafi arfin kanta, idan tayi tayi ta gaji sai kuma tasaka musu kuka sai tayi shiru sannan ta kuma orawa haka taitayk, Dadda ce ma ka ai mai iya bata ha uri da kwantar mata da hankali, fitowar su ce tasa gwaggo mi ewa zunbur taje gabansa kamar mahaukaciya samun kamu ta ri o hannun sa, cikin rashin nutsuwa tace "yaro Allah yayi maka albarka dan kayi ari wajen kare mana mutuncin mu da lafito mana da mugayen cikin mu, muna zaune dasu shekara da shekaru bamu san da wa anda muke tare ba sai da kazo a an kwanaki ka fito mana, dasu lo acin da suke ara shirin tarwatsa rayuwar ku, Allah yayi maka albarka, badan kai ba nasan da tuni na ara rasa ana sirikata jikokina da kuma ku, da tuni narasa ahalina gaba aya kai a ne nagari da kowa yake fatan samun irinka jajirtacce, Allah baka zuri'a ta gari nasan ko yanzu na fa i na mutu masarautar nan baza ta ara kuka ba bazata kara tarwatsewa ba gyaruwar ta tazo, nasan zaka ri eta da kyau zaka kuka da ita, daga yanzu zalunci ya are ka kawo arshen komai, zaka yi maganin duk wani an iska ni nasani an dakatawa tayi tare da kamo asan zanin ta ta goge hawayen da yake zubo mata sannan taci gaba.... "Da ace mai sunan ka yana raye da yafi kowa
Chapter 33 · 0% Book details