Sashe 35
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ha uri bisa ga duk abun da zasuga anyi da wanda yayi musu da akasin haka, ina so kowa ya cire komai aransa duk abun da kaga yafaru da kai bawai yin kanka bane Allah ne yasa hakan zata faru dan haka ku auki ha uri kudaina wani koke koke ko kuka, yawancin mutanan gurin abun ya ta a su kuma su akayiwa a cutar da rayuwar su, Ni bansan ta amaman abun da suka aikata ba kawai dai nasan sune suka kori gimbiya tare da iyalen ta, alhalin duk suna cikin gidan nan, sai gashi kuma lo aci aya Allah ya kawo arshen abun, Tun a lo acin da muka shigo cikin gurin nan tun anan nafara gane wasu kawaidai hujja ce banda ita da zan kama mutum kai tsaye, saidaga baya da nafara wani tunani sai nafara zargin Waziri aranar da naje masa da maganar yanda za ayi agano ko su waye, nikuma anan nayi amfani da damata nagano sa cikin bugar cikin sa, bayan fita ta kuma sai na bar wayata ina aukan sa video batare da sanin saba, todai bansan ya akai yagani ba, suka ha a min wai tarko ne shine bayan na nuna masa videon yasaka min dariya tare da gaya min duk wasu udurin su akan mu shi da matar sa alo acin na zuciya na sha e matar tasa ba luraba shi kuma sai yayi min allurar mantau na awa aya baya, ayan videon da nayi musu tun farko shine wanda yawancin ku kungani videon da na turo, bayan sunyi min allurar ban san adadin da nakai ba agun su, sai farkawa kawai nayi naganni a cikin falon su, da mamakin abun da yakaini tun kan inyi wani tunanin saboda har lo acin ban dawo cikin hayya cina ba, Ina gurin bansu san na farfa o ba, sai shi Wazirin yafara yin waya yana cewa zaije wata unguwa ance masa unguwar da bokaye da yawa zaije ya lalubo wani bokan da zai kuma yi musu aiki, Da naji haka sai kawai na koma na kwanta saida nagama jin sunan inda zashi, har ya tashi ya fita daga falon nikuma da naga ya fita sai kawai nabi bayan sa saboda lo acin matar sa ta koma ciki kuma dai maganar gaskiya na manta mai ya kawo ni in sakamakon allurar da sukayi min, saidai kawai naji yace boka nikuma na yanke shawarar binsa inga inda zashi, Bayan na fito kuma har na nufi hanyar gate zan bishi danni nama manta ana zuwa a mota, har na kusa zuwa kuma shine Papa ya kirani dalilin da yasa banje ba kenan, Da na dawo kuma na shiga akina ina aukar wayata sai naga wannan videon yafa a yana zaro wayar sa daga aljihu videon yayi playing insa yana nuna wa wasu wasu kuma suna jiyo muryoyin Waziri da matar sa, saida suka gama ji tundaga farko har srshe sannan ya kashe wayar ta mayar tare da ci gaba da cewa "bayan nagani na tuna komai duk abun da yafaru na tuna, nayi mamakin ta yanda akai yazo wayata amma sai nabar ta wannan, Tunawa da yafita in yasa nayi saurin kiran abokina nagaya masa unguwar da yake sai akaci sa'a ma ashe unguwar suce inda Wazririn zashi, sai nagaya masa abin dake faruwa nace inaso yasamomin shi yana nan unguwar yazo neman malami a unguwar ance masa da akwai malamai a unguwar yasaka masa ido akan sa idan yazo yasaka wani yataresa, Rasa inda yake mukayi, sai Washe gari nasamu na auki wayar Papa na au number Wazirin a wayar sa, sannan na kirashi da wayata, yana agawa nace masa naji yaje wata unguwa yana neman malami nasan inda wani malami yake aikin sa kamar yankan wu a bama a bashi ku i sai aiki yayi kyau baiyi wani tunanin ko waye niba kawai ya amince min nikuma sauna ha asa da abokina nace yayi shigar bokaye muka samu wani an daji, Shikuma Wazirin yaje yasame shi suka gama magana sai Waziri ya bu aci da shi bokan yazo cikin masarautar suna da guri mai kyau sai su ha u gaba ayan su acan yanda zasu fi tattaunawa da kyau, Da wannan damar muka samu suka ha u agu ata gaba ayan su ta yanda basai na sha Wahalar bincike akan kowa ba, daga nan muka ringa shirya abun da zasuyi, ranar da suka taru nikuma ranar nasamu na auke matar waziri sannan nasaki videon ya kashe matar sa ta yanda duk wanda yagani zai yarda, kuma yanda na tsara Alahamdulillah komai ya tafi yanda yakamata har zuwa ranar jiya da muka shirya bayyana muku hakan, yanzu gasu nan zamuji ko idan da wasu sai su fito dasu idan kuma suka ai kowa zai fa i laifin da yayi da kansa sannan a yanke musu hukuncin da ya dace da su, dan barin wata matsalar ce, Shiru yayi bayan ya gama maganar ya maida duban sa ga Papa yace "papa bissmillah gasu nan, ya mi a sauran baya nin ga Papa, Papa zaiyi magana gwaggo tayi caraf ta rigasa, da cewa ai yaron nan babu wani abu da za ace ka fa i komai kayi ari yanzu kawai ta bakin su muke jira muji dalilin da yasa su aikata haka, Jinjina kai Papa yayi, yace "hakane mai sunan baba yayi ari babu abun da zance yanzu sai muji ta bakin su inji ko nayi musu wani laifinne da yasa na cancanci wannan anyen hukuncin na rabani da iyalina, musamman ku ya kalli Waziri da matar sa Ammah, shiru sukayi babu wanda ya iya cewa ko uffan, Meer ne yace matso kusa da mai gadin yace "kai ago dakai zamu fara, waye kai? sannan kuma wa kakeyiwa aiki? mai ya kawo ka cikin gidan nan? kuma kar ka ata mana lo aci muna sauraron ka, agowa yayi ka an ya kalle sa, yasake sauke idon sa da baigama bu ewa ba har yanzu, shiru yayi na an lo uta kafin daga bisani yafara magana, "Nidai ba kowa bane illa aya daga cikin bayin gidan nan, ni an mai gadin gidan nanne tun shekarun baya bayan mutuwar sa kuma sai nafara aiki tun kafin tsohon sarki ya hau mulki, bayan ya hau ne, wata rana ina zaune a bakin gate sai akace min UWAR BIYU (sunan da suke kiran ta dashi kenan abaya can) na kirana da sauri na tashi naje, har aki aka jani na shiga, Bayan shiga nagansu su su biyu na tsugguna na gaida su daga nan kuma sai UWAR BIYU take cemin wani aiki zata sakani akai indai har zanyi to bani da matsalar komai bazan ara neman abu in rasa ba daga arshe kuma idan kaomai ya tafi daidai za a sallame ni daga masarautar tare da ku e masu yawa inje inyi rayuwata a duk asar da nake so, ina jin haka banma ji wane aiki bane kawai nace na yarda zanyi ko wane irin aiki ne, shine tace "aikin da zanyi musu shine duk wanda zai fita daga cikin gidan ko kuma yashiga babu ruwana koda antambaye ni kar nasake nace nasan wani abun, nace na yarda zanyi, daga nan suka sallame ni, Tun ina ganin abubuwa da yawa har abun naga yayi yawa sai na fara bincike saidaga baya nagano ashe so suke mulkin yadawo hannun su shiyasa suka fitar da gimbiya da iyalanta, da na nuna zan tona asiri shine suka ara bani warin gwiwa sannan nadawo cikin su komai muka fara yi tare, Itadai UWAR 2 da farko tana da nata udirin akan Papa da bansan dalilin ba, abundai da nasani shine anaso masarautar ta lalace ta ta zama kawai mugunta ake acikin ta bama aso aya daga cikin jinin Sarki Muhammad yayi sarauta, sarauta zata bar asalin gidan za a auko wani daban a ora shi, yayi mulkin rashin gaskiya idan akayi hakan shikenan burin ta zai cika, idan mukayi nata haka zata sallami kowa, Bayan wannan lo acin da muka rasa ta yanda zamu bi a ora wani daba jinin gidan ba, sai kawai mukaje wajen boka muka gaya masa bu atun mu, shine yabamu tabbacin saidai muje mu samu ayar matar da ta yarda ayi cikin arya sai a rufewa kowa baki idan lo acin haihuwa yayi sai aje asibiti a samo an, idan yaso in ya girma sai yazama sarki, Da haka muka baro wajen da muka dawo kuma sai tace zamu nemo wacce zataje gurin Fulani tayi mata zancen dan ba aso tagane mune, shine mukabi ta hanyar awarta Hajiya Sarah itama muka biyata shine taje.....daga nan yabasu labarin da su Hajiya Sarah suka bayar kwanaki ta yanda suka samo Salahudeen har yazama sarkin daga nan kuma akasa ka musu mugunta da zalunci a zuciyoyin su ta hanyar asiri da akayi musu sannan kuma akace Fulani ta ringa kai ku i cikin akin anan idan takai ta ajiye kuma sai musa jakadiyar ta taje ta kwaso ku in takawo mana, Ana cikin haka kuma komai yana tafiya yanda yakamata, to bamu san ya akai waziri yagano ba, sai yayi mana barazana akan zai tona mata asiri sai lo acin ta shiga tashin hankali taringa basa ha uri tana so tasan hanyar da zata kauda shi, sai kawai yace zai rufa mata asiri amma shima yana da nasa udurin akan sarki idan ta yarda kuma zata basa ha in kai burin sa ya cika shima to zai rufa mata asiri, Ta tambaye sa maiye nasa udurin shine yace mata, yana so ansa yazama sarki, akori su fulani daga cikin gidan a ora an sa(baban Sam) akan mulkin sarautar ta dawo hannun su, indai akai haka babu wata matsala da zata faru dan yayiwa an sa al awarin zama sarki tunda suka gano Salahudeen ba an masarauta bane, daman da nasu uddurin akai sun rasa ga inda zasu fara ne sai kuma ga dama ta same su, shiyasa sukayi amfani da ita dan ganin cikar nasu burin, Sai tace "masa hakan ai bazai ta a yiyuwa ba amma dai akwai wata hanayar bazata ora ansa akan mulki ba saidai ansa shima kuma da shara i zai auri anwar ta, ( ar hajjaju) inyaso Sarautar zata dawo hannun su gaba ayan su saboda gimbiya Sabreen