← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 105

Sashe 91

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ameesha kam tana zaune ne kawai amma duk wata nutsuwa ta bargangar jikin ta, bata tare da kowa, tunanin nakan wannan sabon lamarin da Meer yazo mata dashi, ba zato ba tsammani, Su Azeema na ta tsokanar ta amma babu wanda yasamu da ma ta tanka masa koda da 1 word ne, hasali ma bata tantance abun da suke fa a, gaba aya hankalin baya gurin, tama rasa kuma wane irin tunani zatayi akan hakan, Family su kam babu wanda baiyi mamaki ba suma, sunyi matu ar mamakin sa kuma sunji da in hakan, Daga nan aka cigaba da gudanar da taron arfe biyu daidai aka rufe taro da addu'a aka sallami kowa, Nan aka shiga taya juna murna ana hotuna Wa annan suzo su gaida iyayen wasu haka suka ringayi, anci ansha, anyi hotuna ba a dadi, daga nan kuma kowa ya fara watsewa, Familyn SARKI SAMEER suka ha wansu da kwarkwatar su, cike da murna aka juyo gida tare da yaran, Bayan sun dawo sati na zagayowa aka ara ha a musu wata gagarumar walima, a cikin masarautar......, Bayan anyi Walimar kuma su Azeema da Ameesha duk sukayi gida, Har yanzu kuma Meer bai dawo ba, tun ranar babu wanda ya kuma ganin sa, watan su aya da dawowa su Sam suka shigo da maganar aure dan daman tun kan sundawo duk wani shiri da zasuyi sun gama yin sa, dan ko ayau a kace a daura su a shirye suke babu wani abu da zasu jira, Sam ma yaje dangin su sumayya, angama sasanta komai ashe tsanar da mahaifiyar ta tayi mata asiri ne, daga baya aka gano hakan, saidai kuma babu yanda zatayi uwarta bata da hali me kyau, suna hannun sojoji, ta wani fanni kuma idan aka dawo itama jikar Dadda ce tunda mahaifiyar ta, anwar Dadda ce dan haka itama dole yar uwar ta ce, kuma jikar ta, Bossay tun daga lo acin da yajewa Amra gurin graduation in, tunda ga nan suma suka ulla duk da Bossay bawani sonta yake ba sosai, amma de yanajin zai iya rayuwa da ita, tunda yarinyar ta nuna tana sonsa sosai shiyasa shima kawai yake an nuna mata kulawa, musamman ma da ya ha u da me hali irin Amra akwai surutu ko beyi niyar yin wani abun ba sai tasa shi yayi ta dole, kuma idan taga a cikin an uwanta anyi wani abun na soyayya shima sai tasa yayi mata, ko yana so ko baya, idan yace bai iyaba sai ta koya masa tace to yayi mata, haka take basa nisha i, itama ta ara taima wa wajen ara kawar da damuwar sa, dan sai suyi wajen awa aya suna waya, idan yazo kuwa sai ta ri e sa da yar take barin sa ya tafi....., Ameesha tun tana nuna kishi da hakan har tafara saukowa, dan taga ba sarki sai Allah, dan yanzu Bosssay bama ya kulata, idan suka gaisa shikenan baya ara tsaya da ita........., ******************** ......Akwana atashi ba wuya agurin Allah, yau saura sati biyu, bikin an matan da samarin, inda aka ha asu gaba ayan su, harda Ameesha me gyaran jiki ta musamman aka auko musu daga meduguri, tun ana saura sati uku, aka fara yi musu gyaran jiki gaba ayan su, part in na musamman aka ware musu suka ai aciki, sai an uwa, fita kuwa ba abarin su suje ko nan da can, angwaye sunyi iya nacin su sai sunga matan su, an hana su ganin su, Kayayyakin da zasu saka gaba ayan su duk an tanada har na gurin dinner in da za'ayi babu abun da ba atana da ba, har wacce zatayi musu lalle, an tanada, wa anda kuma zasuyi kitso an samo musu me kitso, rana kawai ake jira, Saboda aminta Sam da Bosaya gida aya sukayi part kawai suka raba, Hamza kuma daman daga an aura auren anan da sati aya zasu tattara shi da Hamran sa su koma Gombe, Hamra za'a zama matar sarki, Bossay ma yace a Kano zai zauna, da tasa matar tunda daman already ya riga da yayi gidan sa, lo acin da za'ayi bikin sa da Rasheeda, Meer kam ana cikin masarauta ba inda zasu, a takaice de duk an rarraba su, Azeema da Sumayya ne ka ai a guri aya, Masarauta sai shirye shirye ake gaba aya ta hargitse ta ko wane fanni, ga gyarsrrakin da ake yiwa wasu angarorin, shiri ake sosai ba kama hannun yaro, masarauta ta cika taf da muatane domin bikin na musamman ne ya dole ya tara mutane, Duk bidirin nan da akeyi Meer bai hallara, amma yasan duk wani shiri da ake, dan shima yabada tasa gudummawar daga can....., Rana bata arya saidai uwar iya taji kunya, Yau a kayi walima da yamma, inda da daddare za'a gudanar Dinner da iya an mata da samari ne, babu ma manya da yara, iya zallar angwaye ne da kuma amaren su, Tun da amare sukayi sallar magriba aka jere su aka fara tsantsara musu kwaliya ta gani ta fa Tunda aka zo kan Ameesha take ta zumu i arayuwar ta tana son kwalliya kuma bata ta a ganin ta a fuskar taba shiyasa tunda aka fara yiwa wasu take ta ko a musu tasu kwalliyar, Ana ri e fuskar ta za'a fara jikin ta yayi sanyi tunawa da ashe fa ita idan sukaje gurin ma babu wanda zata tsaya dashi matsayin miji saboda yanda su Amra suke zuzzuta yanda aka tsara wajen kowacce da mijin ta, amma ita bata dashi gashi za'ayi mata kwalliyar amare ga shigar ma ta amare kuma taje tayi zaune ita ka ai, Ji tayi gwanda kawai tace a fasa kwalliyar sai kuma wata zuciyar tace mata "saboda wani zaki hana kanki abun da kike so gwanda ki tsaya kawai ayi miki inyaso idan akaje gurin sai ki zame kawai ki zauna amatsayin an zuwan biki, ki samu guri ki zauna, ara tunawa tayi da shagalin da za'ayi duk babu ke ga casun da za'ayi, amma ki i zuwa, kanki zaki cuta shi yana cen hankalin sa kwance, ke zaki zauna kina damun kanki, watsar da babunsa kawai kike ki kwashi rawar ki.... Da wannan shawarar da zuciyar ta tabata da shi tayi amfani kawai ta bari aka tsantsara mata kwaliya ta kece raini, sai ta dawo kamar ar tsana, ba aramin kyau kwalliyar tayi mata ba, farar riga suka saka gaba ayan su saidai kowa da kalar yanayin tasa, da kuma inkin ba iri aya bane, sannan akayi musu ado da mabambam tan kaloli, kalar da akayi maka adon riga da ita kalar ne head in ka, Na Ameesha sky blue ne, uri akayi mata me kyun gaske, inda asalin kyanta ya ara bayyana tunda aka fara kowa yake yaba kyan da tayi, komai nata sky blue ne da fari, as tayi da ita kamar ka sace ta ka gudu, ga lallen ta da ya kuma haska hannun ta, ba i da ja duk akayi musu..... Sauran ma kowacce tata tayi kyau dan zama bayyana muku kyaun da sukayi ata lo aci ne sai muyi wata aya bamu gama ba, kawai kowa ya hasko irin kyaun da zasu musamman mutuniyar tamu dan tafi kowa, Basu suka gama ba sai wajen arfe Goma nan aka shigo da motocin i ban amare, kowacce tata daban ita ka ai zata shiga sai drivern ta, ta awayen su ma daban, Ajere aka fito dasu gwanin burgewa, layi akayi dasu aya bayan aya aka ringa saka su a mota, kowacce idan ta shiga sai taga nata mijin a cikin, wata awar Ameesha ce da suka zo dafa da motar zata bu e musu, sai Ameesha take gayawa awar itafa ji take kamar ta fasa zuwan na, da awar ta tambaye ta dalili sai kawai tayi shiru, dalilin ta na fa ar hakan daman, da suna tahowa kunnen ta yajiyo mata wasu na cewa ai motar babu wanda zai shiga daga driver sai amarya da ango su ka ai ne aciki, da ji tayi ba da i amma da ta ara tuna shagalin da za'ayi sai kawai ta manta, hankalin ta kwance awar ta bu e mata ofar juyawa tayi tana kallon ta tace "Siyama sai kuntaho kuyi sauri amma danni inajin ma sai kun araso sai mushi ga, tare, awar na bu ar baki da niyar tambayar ta dalili, tayi saurin rufe ofar tana an murmushi dan tasan tambayar tata ita kuma bata da akin bata amsa, Tana rufe ofar ta gyara zaman ta, tana sauke ajiyar zuciya, tayar da motar akayi aka fara tafiya, Shiru tayi tana tunanin inda tasan wannan anshin turaren da take ji a motar nan, dagewa tayi akan sai ta tuna amma takasa kuma gashi ya addabe ta, ya cika mata hanci, Batade samun nasarar tunawa ba har suka araso gurin, tundaga waje ko ina fitilu ne a zagaye agun, haske ta ko ina, Tsayar da motar yasa tayi tunanin ko ta bu e ta tafi amma sai ta fasa dan tasan intai hakan ba girma, tsawon lo aci taji shiru bai fitowa ba kawai takai, hannun ta zata bu e dan ta matsu ta ganta agun sai tsuma take, "Malam me kuma kake jira, ina ka kagama aikin ka, Na gaban motar ne ya amsa da cewa "gulma" ya fa a yana kunna fitilar motar, yana juyowa baya, A mugun zabure Ameesha ta juyo tana kallon gefen ta, dan duk a tunanin ta ko gizau muryar sa tayi mata, amma sai ta ga shi inne dai da gaske, "Saura ka an yasaki dariya ganin yanda ta tsorata da ganin sa, kallon ta yayi yana aga mata gira, yace "Suprise ko? Shiru tayi dan bata da kuzarin da zata iya cewa wani abun, juyawa yayi ya kalli na gaban motar yaga yanda ya kafe Ameesha da ido sai yace "kai dallacan kallon fa na menene zaka saka min mata agaba sai kace kasamu TV, Ko kallon sa baiyi ba cike da tsokana yace ai abun da yayi kyau ake kalla tayi kyau ne wallahi, mutumina wallahi da tuni ka tafka babban kuskure dan ba aramar asara kaso kayi ba, "Hmmm Full ko? "Eh wallahi, yabasa amsa To naji fita kaban guri kallon ya isa haka, "Inna i fa ko za"a
Chapter 91 · 0% Book details