Sashe 27
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cewa "idan kika aga afar daganan sai ranki ya aci, Cak ta tsaya tana faman zazzara idanu gaban ta na fa uwa, jin yayi shiru bai ara cewa komai ba kuma ya juyar da kansa yasa tayi wucewar ta ta i zuwa, saboda ko kasheta zaiyi bazata ta a gaya masa ba tasan kiran da yake mata kenan zai tsareta ne akan dariyar da dasuke tamece, iyakan bazata ta a fa a ba danyin hakanne kawai mafitar ta, Yana kallon ta ta wuce kawai ya girgiza kai, a hankali ya furta taurin kai" zaman sa ya gyara agun yanda zaifi jin da i yanzu hankalin sa kwance yagama da duk wani binciken sa, kawai wasu abubuwan yake jira su zo hannun sa, yanzu binciken sa aya ne, na nemo inda mahaifin Ameesha yake shine ka ai akan gaba, Ya da e agun yana tunane tunane, agun bacci yayi awon gaba dashi...., Baccin da Sam ya kwanta bai wani da e ba yatashi daga gurin ya koma akin sa, ya kwanta aranar dai wunin aki yayi dan ko abinci na baiciba daman kuma ba wanda yayi masa tayi saboda kowa hankalin sa ba kwance yake ba wasuma basu ciba ko ka an kowa aranar ka gani sai kaga bashida walwala haka suka wuni har zuwa dare, suna zaune a akin su Azeema tace Ameesha ta tashi ta rakata gurin yayan ta(sarki Salahudeen nada) Ba musu Ameesha ta tashi ta zari, mayafi suka fita, A falo ma babu kowa dan su Maama zaman aki sukayi tunda suka shiga basu fito ba amma dai Ummy tasa ankai musu abinci, Suna fitowa suka nufi can wajen part in nasa, suna cikin tafiya sai sukaji kamar ana binsu tsayawa sukayi akusan tare suka juyo, kuma akusan tare suka ara sauke ajiyar zuciya ganin mai bin nasu, Azeema ce tace Wallahi har ka tsorata mu, Hamza da ya araso gaban su idon sa akan Azeema yace tsoro kuma kuyi ha uri to, Azeema tace ta anyi murmushi tace gaskiya baza mu ha ura ba, Shima duk da akan fuskar sa babu wata walwala amma ganin ta saki tata fuskar shima sai ya an saki tashi, sannan yace to mai zanyi a ha ura, Azeema zatayi magana Ameesha ta kar e ta da cewa "mun ha ura na ari bakin ta, Wani murmushin yasaki yace to godiya nake, yauwa dan Allah in bazaki damu ba ina so mu anyi wata magana, in ba damuwa, an jimmm tayi tana tunani saidaga can tace "to bissmillah zaka iya yi anan, "Eh to amma dai da ke ka ai ce hakan zaifi, "Ba komai kayi maganar ka dani da ita duk aya, dan haka karka damu, Ameesha ce tace wai ke maiye haka dalla can kije ni zan jira ki, tunda har yace ke ka ai ai bai kamata kice haka ba kije kawai, Badan Azeema taso ba ta tsaya ita ka ai agun ita kuma Ameesha ta matsa can nesa dasu....., __________*SAM* tunda Sam yakawo sumy har yanzu babu wanda yasan da ita acikin gidan, daga shi sai Hamza, kuma shi kansa baifiye zaman gidan ba, dan saboda aikin da sukeyi a hospital shi da shettima aiki yasa baima san abun dake faruwa ba agidan, Bayan kuma yaje can gidan su anwar Ammah yaci musu mutunci yarinyar ma tayi arin kawo masa raini yayi mata dukan tsiya agidan saida ya fasa mata baki, saida rigima ma taso ta alle musu amma sai sukayi ari suka sasanta tsakanin batare da sun bari kowa yaji ba dan ko momma basu gayawa ba daga Ammah sai ita anwar tata, dake ha in suke so ayi basa so wata matsala ta faru afasa auren shiyasa suke so su lalla a sa sunsan sune da laifi shiyasa suka nemi maslaha harda basa ha uri, yauma kamar kullum sai dare yake dawowa ranar yana dawowa yafara biyawa sashen momma, anan yake yake basa labarin abun dake faruwa, yayi mamaki baiyi ba, saboda shi daman duk da kakan sane amma tasu batazo aya ba, yafi yarda da Papa duk dashi Wazirin yana jansa ajiki sosai komai yace shi har kiran sa yake awaya wani lo acin su gaisa idan baya gida idan kuma ya bushi iska kuma wataran yaje har asibitin shi, shi abun har mamaki yake basa sai kace wani an sa, Bayan sungama tabasa labarin yataya ta jimami daga nan yayi mata sallama har zai fita sai ya tsaya yace "azuba masa abinci zai tafi dashi sai tace masa ba agama ba ya jira sai yace mata "a'a kawai tabar shi, yana fa ar haka ya tafi yar sa, Yana zuwa part in fulani sai yaga bakiga Hamza ba aciki sai yayi tunanin ko yana ciki saboda shi ya bari yaringa kula da sumy saboda kar wani ya shiga yaganta yaje ya sanar da momma in sa yafi so ya fa a mata da kansa so yake yasaka lo aci yaje mata da maganar, shigewa nasa part in yayi, a falo yasame ta tana kallo ita ka ai nan ma Hamza baya nan, da sallama ya arasa shiga falon, Shiru tayi bata amsa ba saima ara kawar da kanta da tayi gefe, an murmushin gefen baki yasaki yana arasawa kusa da ita ya zauna a gefen ta, Matsawa tayi daga kusa dashi tana ha e rai, a fuskar ta yayi yana cewa wai har yanzu fushinne bai are ba nafa bada ha uri ba ko baza' a yafe min ba, Shiru tayi masa bata kulasa ba, aga hannun sa yayi ya ora sa akan hannun kujera ya mi ar dashi har zuwa wajen bayan ta, sannan a hankali yace "minti aya an juyo kijuyo kice baki ha ira ba, nikuma zansa ki ha uera, juyowa tayi ta harare sa ta ara kawar da kan ta, Hannun da yasaka ta bayan ta lan wasoshi yayi yadawo wajen fuskar ta yasaka ya juyo da ita yana kallon, "Dan Allah ka rabu dani bana son takura, tunda baka son takura na ta kura maka to nima bana son takura kuma nace kamayar dani ka i mai kuma kake so inyi maka, dan Allah karka ara ta ani kuma kar ka ara takura min nima, arin wace kanta take amma ya ara ri e ta yace "to ke bakisan wasaba ni wallahi tsokanar ki nake kuma nagaya miki tun kafin in fita na baki ha uri ke bakisan ha uri ba, Itama cikin wata iriyar murya kamar zatayi kuka tace wannan ne wasa, daga yi maka magana sai ka kamani da fa a da masifa kace nadaina takura maka kar nasake takura ma, amma yanzu shine zakace wai wasa, wasa to ni naji bansan shiba, ha uri kuma shine kamayar dani gidan mu, ar bakin sa sai cewa yayi "ai kina da afa ofa abu e take kije duk inda zaki, Tab maganar sa kam ba aramin dukan zuciyar ta yayi ba bata ta a tunanin haka daga gare saba,saukar maganar sa adodon kunnen ta kamar saukar aradu haka tajita aranta, a take taji wata zazzafar walla tazo mata shikenan shima ya juya mata baya yanzu kuma ina zata dosa, Shi kuma yana sane ya fa a mata haka dan yaga tana son tafiyar ko bata so, yana fa a mata haka kuma yasake ta, ewa tsaye tayi ta nufi akin sa ya auko hijabi ta saka ta fito zuciyar ta cike da rauni dan jikin ta har sanyi yayi ta dawo bata da kuzari haka ta fito daga iya sai hijabin ko kallon inda yake batayi ba, ta nufi hanyar fita yayin da idanuwan ta suka kawo walla duk son ru e sun datake so tayi amma hakan ya gagara saida suka shiga saukowa kan kumatun ta, Murmushi Sam yasaki yana mi ewa tsaye tana zuwa daidai tsakiyar falon, yayi saurin shan gabanta, cak ta tsaya tare da jin wani irin da i aranta tayi tunanin bazai dakatar da ita ba amma a fili sai ta basar bazaka gane taji da in hakan ba, saima ara ha e ran da tayi sai kuma taji kunyar zubowar da walla tayi mata akan fuska, matsawa ta arayi zata tafi ya ara tare ta, kuma ya i magana, saida yagama karantar ta sannan yace "kiyi ha uri da wasa nake miki koma ki zauna, in yarda tayi tana ara yin gefe zata tafi, nan ma yatare ta, nan suka ringayi nan ta sakar masa kuka tace ni kamatsa min in tafi ko kana so kace duk maganar ka wasace yanzu ma wasanne idan na azu na yarda wasane amma na yanzu bazan ta a yarda ba babu abun da zai ara zaunar dani abun da kayi min nagode, Sam gani yayi daga wasa abu yana neman zama gaskiya saboda ta tubure masa abunnata har yama fi na farko, Tsaye yayi yana tunani kawai ta gota ta gefen sa zata fita yasa hannu ya dawo da ita gaba tare da rungume ta, zai fara yi mata magana kenan aka turo ofar falon a tunanin sa Hamza ne shiyasa bai damu ba, yaci gaba da rungume ta har da mara ri eta gam, ararar zubewar abu yaji kafin ya juyo ma ya tsinkayo muryar momma tana cewa Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un da sauri Sam yasake ta, yana juyowa a tsorace karaf idon sa ya fa a cikin na momma daram daram yaji gabansa yafa i da sauri yayi asa da idon sa....., [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ arar zubewar abu yaji kafin ya juyo ma ya tsinkayo muryar momma tana cewa Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un da sauri Sam yasake ta, yana juyowa a tsorace karaf idon sa ya fa a cikin na momma daram daram yaji gabansa yafa i da sauri yayi asa da idon sa....., Sumayya kam wani abu taji ya taso mata kunya da ta aici gaba aya suka ha ar mata, ji take