Sashe 71
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma Saida yayi ara, sannan aka saki hannu ya fara raito dan an ala masa shi ta ciki, Baisan lo acin da ya saki ara ba yana kai ayan hannu yayi sauri ri owa gashi kuma Abban Ameesha ya sha e masa wuya ya i saki, jijiyo yin wuyan goshin sa duk sun fito sunyi ra au, ga idon sa da ya juye ya canza, hannun sa yasa ya janye hannun Abban Ameesha sannan dun ulle yakaiwa Dadyn Rasheeda wani irin kykkyawan naushi wanda bugu aya saida ya zubar masa da ha ora biyu, ya tafi tagal tagal zai fa i ya ara ri osa da sauri ya kuma kai masa wani naushin ta ayan gefen, Da sauri Abban Ameesha ya bu aurin da yayi masa, yana kuncewa idon sa ya sauka akan su yaga yanda yake ta faman sauke masa naushi, a fuska ya i sakin sa, Da sauri ya arasa gurin tare da ri e sa yana cewa ya isa haka kar ka kasheshi ka bashhi, haka ya fa a yana arin janye sa daga jikin sa, arfi yace UNCLE! ka sake ni wallahi sai na kashe shi, saidai idan na kashe shi a aure ni amma bazan ta a barin sa, da rai ba, Shima cikin aga muryar yace "Meer ka sake shi nace kar ka kashe koma me yayi yakamata ka rabu dashi haka, Meer bai ara ce masa komai ba yaci gaba da dukan sa har saida yaga baya yadaina motsi sannan ya sake sa, shima saida Abban Am.. ya ri e sa ya janye sa sannan ya rabu da shi, Abban Ameesha ne yace "wai me yake faruwa, Ayuba dake kan gado yana maida numfashin jin da in zuwan Meer yace "wannan mutumin da kake gani mugune kadai na cewa a rabu dashi shine yasa aka auke ka duk tsawon lo acin nan dasa hannun sa yasan komai, shiyasa ya kuma biyo ka dan ya kashe ka kabari ai gwanda aka kashe shi kowana ya huta, Cike da mamakin maganar da Ayuban yake fa a Abban Ameesha yace "bangane me kake nufi ba mutumin da muka dawo a motar sa idan shine yasa aka auke ni meyasa zai taimaka mana? Nan Ayuba ya basu duk labarin abun da ya faru bayan tahowar su, Sosai Abban Ameesha ya tsorata da lamarin, yana me mamakin yanda hakan ta faru dan baisan a inda wannan bawan Allahn yasan shi ba, bai sanshi ba bai ta a ganin saba, amma shi yasan shi, Allah me iko kenan shine ma iyin sa shi ya ha a masa wannan sharrin, yayi shekara da shekaru a wani wajen, Juyawa yayi ya kalli Meer yace "Nagode maka da kazo domin badan kai ba da tuni ya kashe ni shiyasa yasaka baki gurin cewa abarni anan saboda yasan abun da ya shirya, amma kai ya kaima kasan da hakan har ka dawo bakun tafi gida ba, taya kasan shi ya dawo......? Meer bai basa amsa ba ya ara yin ka Dadyn Rasheeda yana zuwa ya hau caje jikin sa wayar sa dake aljihu ya auko ta, ayan aljihun ya duba ko zai ara samun wani abun amma babu abun da yagani, dubawa yayi sai yaga da password hannun sa ya ago yasa yatsan sa ajiki ya bu e wayar dashi, yasaka ta a 30 minutes after sleeping, Sai lo acin ta ago ya kalli Abba yace "UNCLE muje gida yanzu ba lo acin baya ni bane, Allah ya kiyaye gaba muje kawai ya fa a yana kamo hannun sa, sannan ya maida kallon sa ga Ayuba yace ka ara kulawa zan turo yanzu a fita dashi, aga masa kai yayi, yace "Nagode, ku kula dashi sosai dan inajin bashi ka ai bane, duk yanda akayi yanzu hankalin su yana kansa a koda yaushe zasu iya kawo masa farmaki musamman ma yanzu idan suka san ka kama sa dole zasuyi wani abun dan gudun kar ka kamasa ya fa i sauran, sai kun ara zafafa bincike, dan wannan ba aramin criminal bane yana da mutane da yawa, Meer ya an dakata da niyar fitar da yake ya maida duban sa ga Ayuba sanan yace "Kar ka damu da wannan kaide ka kula da wannan zan nemo sauran, shima bashi yake ba sashi ake akwai ogan sa, a binciken da akayi mana angano yana yiwa wani aiki akan sa, kuma bazan bari kowa yasan nakama saba, ta hakan sai munfi saurin gano sauran, "Eh hakane kuma ta hakan sai anfi saurin gano su saboda idan suka rasa shi hankalin su sai yafi tashi, zasu arfafa neman sa, kaga kai kuma ta nan zaka fahimci koma su waye keda sa hannu aciki, Nan dai suka tsaya suka ara tattaunawa sannan suka bar asibitin shikuma, yayiwa Sam magana aka auke Dadyn Rasheeda aka kaisa wani akin dan aduba lafiyar sa......., Washe gari...... an cikin masarautar babu wanda yasan da labarin abun da yafaru dan haka suna tashi aka tashi da shirye shiryen aurin auren da za'ayi na Bossay da Rasheeda, Su Ameesha kam tun arfe bakwai da rabi suka bar gida kuma baza su dawo ba sai wajen arfe biyar dan haka yanzu ma bazasu san wainar da ake toyawa ba, ...can kuma gidan su Rasheeda, jiya sunyi dinner in su hankali kwance kuma su ka ai dan Bosaya da abokan sa babu wanda yaje musu, sai annen sane mata da kuma anwar Ammi itama da an ta su ka ai ne sukaje girin, Mom in Rasheed ce sai wani annin Dady su ka ai suka san halin da ake ciki na rashin dawowar Dady gida tun jiya, har garin Allah ya waye kuma babu wanda suka gayawa abun da ake ciki, gashi an nesa suna ta zuwa domin amce aurin auren safe ne, dan wasu ma idan suka taho direct suke wuce gurin da akace za'ayi aurin auren, ___Gidan su Bossay ma ana ta shirye shiryen babu abun da aka fasa duk dade ma Dadyn Bossay yakira wayar Dadyn Rasheeda yaji wayar kashe amma bai kawo komai ba ya ma manta da maganar kiran, Har wajen arfe goma, ko ina ana shirin gudanar da aurin auren, masallaci ma kam har ya cika, Tun su Mom na oye maganar da yiwa mutane kwana kwana idan sun tambayi inda yake, gashi sai kiran wayar sa suke bata shiga ba, abun dai suka ga bana are bane sai kawai suka fara sanar da wasu halin da ake ciki, anrasa kuma yanda za'a ullowa lamarin gashi mutane duk wasu sun tafi gurin aurin, bare ace a aga sa, Mom ce ta yanke shawarar kawai akira gidan su Bossay in agaya musu halin da ake ciki ko kuma a aga, auren amma sai wasu sukayi caa akan maganar akan cewa kawai ayi shiru da maganar anin sa sai ya wakilce shi ayi auren kawai, Da haka suka yarda aka unguma aka tafi aurin wajen aurin, aure, An hallara a cikin masallaci gaba aya anyi addu'o'i ana sai aka nemi wakilin amarya, anin Dady ya matso kusa, fatiha kawai ta rage a shafa, Hamza ya shigo da saurin sa yace "a dakata kar a aura auren nan, Gaba ayan su suka tsaya suna binsa sa kallon mamaki, Dadyn ne ya fara mi ewa yace kamar ya a tsaya wannan wacce irin magana ce, me kake nufi da tsaya kar a aura, "Eh yaya kar a aura akwai matsala uban amaryar ma yanzu haka yana police station, ba mutumin kirki bane dan haka baza ayi auren nan, sun oyewa mutane ne, Dadyn Bossay ranshi da yafara aci ya dube sa yace meye to dan yana police station kana so kace duk wannan unbin mutanen da muka tara ace anfasa aure, to kasani aure babu fashi, liman acigaba daga inda aka tsaya, Kusa dashi Hamza ya matsa sannan yayi asa da murya ya ra a masa magana, Saura ma an Dadyn Bossay ya fa i yayi saurin dafe Hamza, jikin sane ya auki karkarawa cikin rawar baki yace "a dakata da auren nan na janye ana bazai ta a auren ta ba, Nan hankalin mutane yafara tashi masallaci yaso ya hargitsewa, Papa ya dakatar dasu tare da cewa agaya masa abun dake faruwa, shima sai a lo acin Hamza yaje yagaya masa kamar yanda yagayawa Dady, ai ran Papa yafi na kowa aci saboda abun shi ya ta Duk yanda Papa yaso ya ri e abun amma ya gagara saida maganar ta fito fili tun anayi a iya inda za a aura auren har maganar ta zagaye cikin masallaci ta fara fita waje, Abundai ba da i ba haka aka so ba daga murna sai gashi abu ya hargitse, kowa da kalar abun da yake fa a, daga nan aka watse zu atan wasu babu da i wasu kuma hakan yayi musu, acin da maganar taje gun Bossay cewar an fasa ai harda sujjadar jin da i yayi, dan farin ciki, ji yayi kamar ya zuba ruwa a asa ya sha....., Zama ya kare kowa ga watse sai an tsirarun mutane, su kuma su Papa an kuma unguma an koma cikin gida, da maganar inda suka ara zama acikin fada, Meer ya ara bayyana musu duk yanda sukayi, sannan ya sanar dasu cewar yana asibiti ankwan ce saboda dukan da yayi masa har yanzu bai dawo cikin hayyacin sa ba, so ake sai ya farfa o sai ayi masa duk wasu tambayoyi da za ayi masa, Nan kowa ya ara jinjinawa Meer namijin arin da yayi, tare da yaba masa, daga nan zama ya kuma arewa, kowa na me alajabin wannan mutumin, _____Bayan surutai sun lafa Meer ya kira Khalid da kansa yace yazo yana son magana dashi, ai tun awayar Khalid yace kar ya wani damu kansa, basai yazo ba dan yanzu yana cikin mutane ana hayaniya bazai yiyu yanar gidan ba, Dan haka karma yayi wani tunanin mu'amalar su, akan auncle in sa shima daman yasan wasu halayen nasa, kuma koda ya farfa o indan za ayi masa hukunci yayi masa magana sukaishi office in su, dan shi akan aikin sa yake zai ajiye maganar an uwan taka dake tsakanin su, tunda laifi yayi, shi kuma bazai ta a goyon bayan rashin gaskiya ba, Meer kam yaji da in bayanan da Khalid