← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 105

Sashe 63

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

idanun wasu kamar zasu fa o musamman su Abu, dan atunanin su ko hakan shine maganar da yasa ya tara su agun, dan har ta aici yafara kama wasu..., auke kai yayi kamar baisan ma'anar kallon da suke ba, Saida yazo tsakiyar gurin sannan ya dire ta, wata kujera da ya hango can baya, ya auko ya ajiye ta sannan yakamata ya zaunar da ita ya ara gyara mata mayafin ta, yana kallon yanda su Papa suka zuba masa ido, yasan daman za'ayi haka, kallon su ta gefen ido kamar irin baisan da suba dake ya ware a iya shege saikawai yasa hannu ya shafo fuskar ta, sannan yace "kar kitashi daga nan gurin yanzu zan dawo, agowa yayi idon sa suka sauka akan Abu sai kawai ya aga masa gira dan ya ara ullar dashi kuma ya i cewa kowa komai ya juya ya fita daga cikin fadar, Yana fita sai kawai gurin ya kauraye da surutu kowa da abun da yake fa a wasu suna cewa ya raina musu hankali ya tarasu agu kuma yazo yanayin wasu abubuwan da suka kasa gane inda ya dosa, Ameesha kam kunyar duniya da ta aicin sababin abubuwan da Meer yake mata ta kasa koda da waran motsi duk maganar ma da ake mata takasa agowa tayi magana, Suna cikin hayya niyar nan saiga Meer ya ara shigowa tare da Bossay da Hamza da baban Rasheeda, guri Meer ya nuna musu suka zauna, Duk da shigowar su bata sa mutanen sunyi shiru ba saida Meer ya aga murya yace kowa ya saurarara da yar sukayi shiru amma Papa yana yiwa Meer magana da cewar sun gaji basa son rainin hankali ya sa sun taru sama da wajen awa aya ya shanyasu suna faman jiran sa, Maimakon Meer yabasa ha uri sai kawai yace "ai sai nagama jan aji zan sanar da koma meye kai nama fasa sai anbani tu uici ko kuma in fasa fa an dariya Papa yayi yace to shikenan fa i komai kake so dan mungaji da zama, an ta e baki Meer yayi yace wannan kyautar mutum aya ne zaiyi ta so nake ta fito daga gun sarki in ba haka ba kuma na fasa, Harara Abuu ya wurga masa daga inda yake saboda yasan yana fushi dashi baya kulasa shine zaiyi masa wannan abun agaban mutane, Shikenan kagani Papa hara ta yayi to anfasa kowa sai ya tashi indai bazaiyi magana ba to nima na fasa cewa komai, Papa ne ya kalli Abuu cike da tsokana yace "to kaji ango yana magana kabashi yauta kar kayi mana asara kan ran ya isa haka tunda kaga haka Ni masan ba'a banza ba, Maama itama cike da farin ciki dan ta fahimci mutumin nata yana cikin farin ciki dan bata ta a ganin sa cikin irin wannan yanayin ba dan haka tasan tabbas ba aramin abu bane yasa shi haka, ga yanda taga yayiwa Ameesha hakan ba aramin da i yayi mata, ba ita ka ai ba duk sauran ma haka, Shima Abuu ta ciki na cikine amma fal yake da farin ciki musamman da yaga ya nuna yana so yayi masa magana, dan a iya rayuwar sa, Meer bai ta a yi masa laifi ba ya nemi su shirya ko yaba sa ha uri saidai idan ya gaji dan kansa ya sauko ya ci gaba da yi masa magana amma shi ko akwalar rigar sa, shiyasa da yaji ya sako dashi sai hakan ya faranta masa rai sosai, "Ni wacce kyauta zan baka bayan wacce na baka ga tanan agaban ka ai babu kyautar da ta fita, kuma nasan ita kafi bu ata, dan haka malam babu wata kyauta kuma wallahi baka isa ka ata mana lo aci a banza ba, sai ka fa a ko kuma a matsayina na sarki inda ayi maka hukunci me tsauri, Wayyo abun mamaki yau ga Meer yayi murmushin gefen baki, bani ka ai ba kowa dake cikin fadar saida yayi mamaki, dan babu wanda yata a ganin hakan sai yau, Abun da Abuu ya fa a ba aramin nisha i yasa Meer ba, girgiza kai yayi yace "da kuwa anyi ya i na biyu dan bazan bar kowa da raiba har shi sarkin, danni nine gaba da kowa bawani sai ni daga Ni kuma sai UNCLE ina sannan wasu su biyo baya kafin ayi maganar wani sarki, "UNCLE ina Abuu ya maimaita sunan yana kallon sa, Saurin canza maganar Meer yayi kafin ma wani yayi tunanin me yake nufi da yace UNCLE dan yasan ba kowa zai kawo me hakan yake nufi ba, Abuu zaiyi magana Meer yace "kaga kowa yayi shiru na kunyi sa'a kunci darajar me daraja, da bazan fa a ba, Yana kaiwa nan bai jira amsar kowa ba ya juya ya bar fadar, yana fita yadawo an le owa yayi yace kowa ya shirya? Gwaggo duk ta osa taji meye tace kai wannan yaro baka da kirki wallahi sai kace wasu sa'annin ka ka ajiye anan kakewa mutane yawo da hankali, ni wallahi da tuni nayi bacci kai uku da nasan wannan shirmen zakayi mana da banzo ba wallahi bansan ka da wannan halin ba, haba ya kake haka ne....., Hararar ta kawai Meer yayi baice mata komai ba, Saidaga baya yace "kuyi ha uri yanzu wannan ne na arshe wallahi daga shi bazan ara cewa komai ba, kowa idon sa zai gaya masa, Dan Allah kowa ya rufe idon sa zan shigo da abun, kuma banda ma e ido kowa ya rufe yayi tsakani da Allah idan ma ka baka rufe ba baza ka gani ba, "Papa yace "kai wai yaushe ka zama hakane dan Allah duk ka canza kamar bakai ba me ya canza ka haka lo aci guda, "Kaidai kawai kayi abun da nace zaka ga abun da ya canza ni kaima zai canzaka, Daga nan ya kuma ro on su da Allah haka kuwa sukayi masa yanda yake so, kowa ya rufe idon sa, Daman Abban Ameesha yana bayan sa ya ru o hannun sa, shiyasa bai shigo gaba ayan sa ba ya le Jawo sa yayi suka shigo ciki, saida ya kawo sa gaban Ameesha suka tsaya sannan yace "kowa zai iya bu e idon sa yanzu, Duk bu ewa suka shiga yi suna sauke sa akan sa kafin idon wasu ya zama ya koma kan Abban Ameesha dake tsaye agaban ta idon sa akanta ko iftawa bayayi, ai kafin wani yayi magana tuni Dadda tayi zunbur, muryar ta cike da unbun mamakin da ya kusa zautar da ita tace "SAMEER ANA...!!!!!!!!! [15/11, 10:53 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 38_* ____ai kafin wani yayi magana tuni Dadda tayi zunbur, muryar ta cike da unbun mamakin da ya kusa zautar da ita tace "SAMEER ANA...!!!!!!! Su Papa ma ba shiri duk suka mi e tsaye jin sunan da Dadda ta kira wanda ke gaban su, jiki na karkarwa Dadda ta ara so inda yake tuni idon ta har ya ji e da hawaye, tana zuwa hannun ta na karkarwa ta aga ta ta asa dan ji take kamar ko ba shi bane, Tana ta ashi tace "Sameer kaine kodai mafarkin ne dan Allah idan mafarki nake kar ku tashe ni, dan Allah Sameer katsaya karka ara tafiya kabarni, sai surutu take kamar zararriya, sai tatta ashi take, Shima hawaye na zubo masa shima yari ota yace "Umma nine ba mafarki kike ba, ara rikicewa jin muryar sa, rungume juna sukayi tana kuka shima na yana zubar da hawaye, Da sauri Dadda ta sake shi, ta juya tana kallon Ameesha da ta gama daskarewa agun takasa koda motsi, tunda ya shigo jikin ta yabata mahaifin tane to amma shiga ru ani ya hanata motsi bare ma magana, Kamo hannun ta Dadda tayi tace shalele kinga mahaifin ki wannan shine mahaifin ki kitaso kizo gare sa kinji mahaifin kine, Sameer kaga arka ta girma ko gata nan kullum burin ta ta ganka anemo mata mahaifin ta sai gashi yau kadawo gareta, kamar marar laka ajika haka Ameesha ta koma har yanzu takasa yarda da abun da kunnuwan suke jiyo mata daga, takasa gasgatawa kawai ji take kamar a mafarki, Ganin hakan yasa Meer matsowa kusa da ita yana zuwa ta ago tana kallon sa, tana so ta ara tabbatar wa kanta ba ita ka ai take ganin abun dake faruwa ba, jinjina mata kai yayi tare da an lumshe idon sa ya bu esu a lo aci guda, yayi alamun tabbatar da abun da take gani tare da nuna mata mahaifin nata da hannu yana ara jinjina kai, A hankali ta mi e taje kusa dashi sai kuma ta tsaya tana ara kallon sa, a mata hannuwan sa yayi alamun tazo garesa, da sauri ta fa a kansa ta rungume sa am shima rungumetan yayi tare da rufe idon sa saboda yanda yaji son ta da aunar ta suna shiga jikin sa, itama aunar mahaifan natane yake shigar ta, sosai take yin kuka ajikin sa, shi kuma yana an bubbuga bayan ta, dan ba armin ta aicin jin kukan nata yake ba acikin jikin sa, Sun au tsawon lo aci ahaka kowa yakasa sakin kowa kamar su ka ai agun, har saida Abuu yayi musu magana dan shima ya matsu yaji an uwan nasa akusa dashi, Maama ta osa taji umin an nata amma taga alamun bashida niyar zuwa gurin ta, (kunsan dai aunar da take masa har tafi sonsa akan Abuu amma saboda baisan ta ba sai gashi baije gare ta ba) koda yasaki Ameesha kawai le en inda zai gano matar sa da Baba yake amma baigan suba saboda baisan su Papa ba, ammadai su Bossay sun basa labarin su amma baisan su a fuska ba, Saida Dadda ta nuna masa su Maama tare da ara gabatar masa dasu da nuna masa matsayin kowa agun sa, Tsaya wa bayya na yanayin
Chapter 63 · 0% Book details