← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 105

Sashe 4

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shigowa nan amma dai mutura take suka bu e Bluetooth suka tura masa a wayar sa sannan suka zare memoryn suka nemi wani waje suka oye shi yanda inba su da suka oye ba babu wanda ya isa yaga gurin da suka oye, sannan suka fito daga akin, tunkan su araso falon sukaji ana bugawa, saida suka tsorata gaba ayan su sannan suka arasa bakin ofar jin muryar su maama yasa sukayi saurin bu ofar suna bu ewa suka ga dadda shame shame ummy ta ri ota akafa a maama ta ri ayan hannun kamar bata numfashi ga jini da yake zubowa ta hancinta, kana ganinta kasan ba aramin jigata tayi ba jikin ta ko mayafi babu an kwalinma duk ya sukurkuce yayi gefe.......... [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ ______Ganin halin da dadda take ciki yasa Ameesha sakin kuka tana arasawa gabanta zata ta a ta, Azeema tayi saurin janta gefe, tana bata ha uri, Su kuma su ummy suka arasa shigowa da ita akan kujera suka kwantar da ita, Abu ne ya shigo shima da saurin sa yace "Ina Meer yake yazo ya dubata, yayi mata treatment abata magani, Kuka sosai Ameesha ta ara saki tana zuwa gaban dadda tana cewa "me yasami dadda ta waye yayi mata haka kamar fa bata numfashi dadda dan Allah kar ki mutu kibar ni dadda kitashi dadda kitashi duk tabi ta rikice ganin dadda bata motsi girgizar tafara yi tana kiran sunan ta saida yar Maama ta kamo ta ta shiga rarrashin ta tace "babu wani abu ki kwantar da hankalinki daddar ki ba mutuwa tayi ba yanzu zata tashi kiyi mata addu'a kinji kukan ya isa haka yi ha uri kidaina kar haddasawa kanki ciwon kai, yanzu za adubata ta tashi suma ne kawai tayi shima bata da e da suma ba da ranta muka sameta muna daf da shigowa ne ta suma amma yanzu zata farfa o kinji yarinyar arzi i ke da nasanki da dauriya kidaina aga hankalin itama ummy Saida ta zauna kusa da ita tana bata baki duk dai dan su kwantar mata da hankali, Maama tana gama fa a mata haka ta shiga goge mata hawayen ta amma itadai Ameesha bata iya cewa komai ba kawai dai tayi shiru tana sauraron ta hankalin ta kuma gaba aya yana kan dadda dan batajin zata iya kwantar da hankalin ta kamar yanda Maama take bu ata, Ganin tayi shiru ya sa Maama ta kalli Azeeama tace "ke je ki kirashi yi sauri ko yana waje ko yana ciki dan naga mutanen da nace ya sallama suna gurin ko baku gaya masa sa ona bane, Azeema kasa asma mata tayi duk sai ta an dubur buce sai ta kalli Ameesha itama Ameesha ta kalle ta maama na niyar ta ara magana Ameesha tayi saurin tarar nufashin tace "eh da mukaje bamu gansa ba shiyasa muka dawo saidai aduba wajen ko yanzu yadawo, Maama ta kalli Abu "tace to ko zaka dubama wajen nan nasan idan yaganka zaifi zuwa da gaggawa, Abu yace "to bari naje amma kamar ba ya wajenan nidai da nashigo kamar bansame shiba, amma dai bari induba ko saurin da nake yasa ban lura dashi ba, yana kaiwa nan ya fita daga falon, Sudai su Ameesha sai kallon kallo sukeyi su da suka san gaskiyar lamarin amma bazasu iya fa aba, dole suyi shiru suga yanda abun zai kasance, ga mamakin su sai suka ga Abu ya shigo tare dashi Abu agaba shi abayansa abun yabasu mamaki sosai ko taya su Waziri suka fito dashi daga angaren nasu batare da wata matsala ta faru ba, kawar da tunanin sukayi ganin ba mai basu amsar da suke bu ata a halin yanzu, Maama ce ta kalle su tace "yauwa a ina kasamo shi? Abu yace can na hango sa yana niyar kaiwa bakin gate ko ina zashi na tambaye sa kuma yamin halin nasa na raini da yasaba yayi min shiru da muka araso ma nace masa ya sallami mutanen da yatara sai yace mun ai shi bashi ya tara suba tsabar wula anci da rashin mutunci irin nasa da acikin mutane nayi masa maganar shikenan ya kunyata ni ya maidani an iska, Sai yace "wai insunga dama su kwana agun tunda bashi yasa su zauna ba, sai ni na sallame su, Da mamakin kalaman Abu Maama take kallon sa tace "anya kuwa lafiya yake, Cike da ta aici Abu yace lafiyar sa lau daman irin wannan abun ai ba sabon abu bane awajen sa rainawa mutane hankali ai yada e da yin degree akansa, Ummy ma duk da tayi mamakin jin hakan amma itama sanin halinsa sai yasa tayi tunanin zai aikata fiye da haka ma indai Meer ne wata il yanzu wani dalilin yasa shi fa ar haka ko kuma zuciyar tasa ta masifa ce yasa tun abun da ga ha asu yake jin haushin mahaifin nasa shiyasa yagaya masa haka dan yarama, tasan ka an daga cikin aikin sa, Da haka tabarwa kanta yarda tayi na'am da abun da yazo mata rai,shiyasa itama ta ora dacewa wallahi Maama iskanci ne kawai sarai yana sane wula anci ne irin nasa, Itadai Maama jinsu kawai take amma zuciyar ta bata yarda da abun da suke fa a ba akansa tana tunanin something is wrong da yaje part in Waziri me yakaisa hanyar waje kuma yanda ya auko da zafi tunda ance mata har dukan mutane yayi, hakannan shi ba mahaukaci ba duk irin wula ancin sa da rashin mutuncin sa da suke fa ar zai aikata haka bata tunanin zaiyi sa a wannan ga ar dole dai akwai abun da yafaru saidai kuma walwar ta takasa hasaso mata abun da zai iya faruwa dashi, ewa Maama tayi ta nufi wajen sa da yake tsaye agun ta aici ya isheshi ya za ayi su wani ce shi ya tara mutanen cen yatara su yace musu me da shi yatara su tsoran su zaiji dan yace shi yatarasu meyasa zai gaya musu gaskiya amma su dunga yi masa wata fahimtar da ban sunma maidashi mahaukaci kenan shidai yasan tunda suka dawo daga gidan can baije ko ina ba, wani tunanin ne ya shiga fa o masa arai shi ba aki ya shiga ba to meye ma ya fitar dashi, tunanin abun da ya fitar dashi daga part in yashiga yi amma yakasa tunawa abun har yana so ya aure masa kai to me yake damun sa da har zai fita waje baisani ba to kodai maganar su Abu in gaskiya ce kai a'a yashiga bawa kansa da kansa amsa yana tunanin mafita, yana cikin tunanin, Maama ta kamo hannusa suka arasa kan kujera ta zaunar dashi, Cike da kulawa tace "nasan bazaka ta a aikata haka ba da gangan gaya min mai yafaru da kaje part in Waziri? kasa e yayi yana kallon ta, kallon rashin fahimta, hakan da yayi kuma ya ara tabbatar mata da abun da take zargi, dan haka sai kawai ta girgiza kai, ta bar zancen zuwa wani lo aci, kawai ta basar da zancen ta ota da cewa "yanzu dai kaga halin da matar nan take ciki zaka iya duba ta yanzu kana ko kuma mukira wani, Duk jikin sa babu wari jinsa yake kamar marar lafiya yana ma tunanin me yafaru da ita haka kawar da tunanin yayi saboda baya son shiga hurumin da bana sa ba acewar sa matasalar ta bata shafe shi ba, no need ya tsaya yana wahalar da kansa wajen tunanin abun da yasame ta yaji ma da nasa da yake ciki, Dan haka sai kawai yace mata a'a bana jin da i nima kukira wannan yaron ba likita bane shima ya duba ta ko kuma ga ummy nan itama ai zata iya duk da ban dubata ba nasan bazai wuce suma tayi ba sanadin halin da ta shiga amma ba komai bane ko ruwa kuka yayya fa mata zata farfa o sai agoge mata jinin shima naga ba na wata matsala bane kamar ha o ne kawai ba, A fusace Abu yayo kansa zai fara rufesa da ruwan masifa, saboda ransa yagama aci, Maama tayi saurin aga masa hannu ta dakatar dashi da ido tayi masa alamar ya rabu dashi kar yace komai, badan Abu yaso ba dole yaja bakin sa yayi shiru cike da ta aicin Meer dan yana ganin yaron nan abun nasa kullum gaba yake amma zai saita masa zama indai bazai canza hali ba zai sa afar wando aga dashi, Maama ta kalli Meer tace "to shikenan Allah yabaka lafiya je kasha magani sai kasamu ka kwanta ka huta ko idan ka tashi zamuyi magana, a mata kai kawai yayi sannan ya tashi cikin kasalar jiki ya nufi akin sa, Sai yanzu su Ameesha suka tabbatar da abun da akayi masa yayi aiki ajikin sa gaba aya saida suka tausaya masa ganin yanda ran iyayen sa ya aci duk arashin sani, Maama ta kalli ummy tace "To kinji abun da anki yace ko sai ki duba mana ita, Ummy tace Allah Maama kina shagwa a yaron nan iri idan yayi abu dai kinuna bashi da laifi saida azuba masa ido yaitayin abun da yaga dama idan ba dakatar da shi yanzu ba sai yaushe wallahi nan gaba nake tsoro aure fa zaiyi iyayen sa ma yana musu haka to yazai are sa matar sa ai ba wacce zata iya zama dashi da wannan halin nasa wallahi, Maama ta saki murmushi mai ciwo ganin su duk basu fahimci komai ba game da an nasu, suna zaune dashi amma basu san abun da yake so ba sa wanda baya so basu iya karantar yanayin sa duk abun da yayi basa fahimtar sa daidai sai dai suyi masa wata fahimtar daban ahaka taya suke tunanin zasu iya gano sau in sa ko canzawar sa duba da yanda yake da zuciya da saurin fushi
Chapter 4 · 0% Book details