← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 105

Sashe 9

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ki zauna sai kin shanye su duka sannan kiyi maganar idan kinason fita daga akin nan, Zaro ido ta shiga yi tana faman rarraba ido tace Allah kuwa na oshi kuma ai mungama magana daman itace ta kawo ni kuma mungama, choculate kuma kasha kayarka na oshi tunfar ko da nace kaban ai rowa kamin dan haka wacce kaban da mugunta ta isheni, daman nace mug...., Da sauri tasa hannu ta toshe bakin ta, bata arasa kalmar mugun ba tunawa da tayi yace kar tasake ce masa mugu, Wani mugun kallo kawai ya watsa mata sannan ya koma ya zauna yace "dawo ki zauna, Ganin yayi maganar serious ba wasa, yasa ta dawo da baya ta zauna a inda ta tashi................, ************************* ___________ *SAM* Tun ranar da yaje gidan da yakai sumy akace masa ta gudu tun lo acin bai ara samun nutsuwa, ya dawo gida ya rasa inda zai tsoma ransa, yaji da i, ga shettima abokin shawarar sa tunda ya tafi gida shima bai ara dawowa masarautar ba, kuma yafiso suyi maganar face to face shiyasa bai kirasa ba...., Yanzuma yana zaune akan gado ya zabga tagumi yana tunanin samun mafita da ta inda zai fara nemanta gashi kuma arewa ma babu wanda yasan ya auko ta, baisan ta inda zai fara tunkarar wani da maganar ba, Jiyayi andafasa da sauri ya ago yazuba rinannun idanuwansa akan fuskar sa kallo aya kuma yayi masa ya janye saboda bayaso ya karanci halin da yake ciki, Me yake damunka? Hamza ya jefa masa tambayar, Batare da ya kallesaba yace ba komai kawaidai kainane yake anyi min ciwo, kuma nasha magani yanzu zai daina kar kadamu, yana fa ar haka ya an gyara zaman sa ya kishingi a, yana dafe kansa, Gefensa Hamza ya samu ya zauna yana kallon sa cike da nazartar sa, saboda tun lo acin da abu yafaru sam yajasa ajiki tun bayaso har ya an fara sakin jiki dashi, kuma sam yasa ya tattaro kayan sa yadawo part in sa da zama amma duk da haka Hamza ba kullum yake zama ba a part in kullum yana waje bayan gidan yana zagaye dan yafi son ya ringa ke ewa shika ai hakan yafi masa da i dan ko abinci ma bai fiya zama ya ciba wani lo acin ma sai Sam yayi masa dole yake ci, Cikin sanyin murya Hamza yace "kayi ha uri zan shiga hurumin da banawa ba na fahimci kana cikin damuwa, bankai matsayin da zan san damuwar kaba, dan haka basai ka gaya min matsalar kaba, shawara zan baka yakamata kasamowa kanka mafita zaman aki ba abun da zai haifar maka sai wani ciwon, kamata yayi kaje kasanar da mahaifiyar ka ko kasamu wanda kafi kusanci dashi kasanar dashi fa ar damuwa koda baza ayi maka maganin taba idan ka fitar da ita zaka an samu sassauci akan yanda kakeji, duk wanda yaganka zai gane kana cikin matsananciyar damuwa, ba iya ciwon kai ke damunka tun ba yauba na lura dakai, dan Allah ka daure ko abokin kane ka sanar dashi matsalar ka kar kabari tayi maka illa a aki, Sosai Hamza yashiga nusar dashi illar ri e damuwa batare da ka fitar da ita ba hakan na aramin cutar da an adam take ba, Kalaman sa kam sunyi aiki akan Sam sosai yaji maganar sa, kuma sai yaji ba da i da yace yasan baikai matsayin da zai san damuwar sa, hakan ba aramin kashe mishi jiki yayi ba bayaso yaringa tunani wani iri da zai ringa sakashi damuwa shiyasa yake jansa ajiki dan ya manta da duk abun da yafaru, amma furucinsa na yanzu kwata kwata baiyi masa da i ba, Dan haka yayi saurin tashi zaune yana fuskantar Hamza da kyau, yace "ko aya ba abun da kake tunani bane indai har zan iya sanar da mahaifiyata ko abokina ko wanda nake da kusanci dashi to dole kaima kana cikin aya daga cikin su, yanda zan aukesu kaima haka zan auke, Nagode da nuna kulawar ka agare ni tabbas akwai abun da yake damuna amma narasa mafita kuma bana tunanin ko na gayawa wani zai iya samamin ita, tunanin ya tsaya gaba aya narasa yanda zanyi Hamza, ya arasa maganar cikin sanyin jiki, Hamza ma jikin sane yayi sanyi kuma yaji da i sosai jin matsayin da yabasa mai girma haka duk da laifin da mahaifiyar sa ta aikata musu amma babu wani wanda yake nuna masa kyara da tsangwama, musamman Sam da yafi kowa jansa ajiki hakan ba aramin da i yake masa ba, A hankali shima yafara magana da cewa "indai har dagaske ne abun da kafa a to ina mai ro onka da kagaya min nikuma in sha Allah zanne ma maka mafita da yardar Allah zan taimaka mana, an murmushin ya e Sam tare da jinjina kai batare da yace masa komai ba, yakai wajen minti bakwai kafin ya anyi gyaran murya sannan ya shiga basa labarin abun da yafara tsakanin sa da sumy in tundaga farkon ha uwar su har arshe, inda yakaita gidan anwar kakar sa, (Ammah) yace kuma yaje amma ta sanar dashi suma tashi sukayi suka nemeta suka rasa....., Hamza najin haka yasaki murmushi mai ayatarwa da ya da e baiyi irinsa ba, da hakan har saida ya bawa Sam mamaki, danshi tunda suka zauna na bai ta a ganin murmushin saba, Batare da ya daina murmushin ba yace "ashe anin nawa soyayya ya fa a, kace munkusa shan biki, macece daman tasaka gaba haka ka kama damuwa har da su rama, tokwa dole intashi tsaye karka damu zamu nemo maka ita duk inda ta shiga afa in duniyar nan, bare ma nasan ba wani nisa tayi, tana kusa, Tunda yafara magana sam yake kallon sa cike da mamakin kalaman sa shi yana masa maganar serious amma shi yazo yana masa wata irin magana marar ma'ana, haushi yaje yakamasa take ya shiga yi masa wani irin kallo saida yabari yayi shiru sannan yace "kaga nifa ba abun da kake tunani bane kanajin yanda nabaka labarin yanda take rayuwa abun tausayi kuma kana min wata maganar daban inma wasa kake Please mubar wanann maganar banaso inbaza ka taimake ni dan Allah ba to kabarshi yana fa ar haka ya mi e cike da jin haushin Hamza, Da sauri Hamza ya mi e yana umshe dariyar sa da take shirin fitowa, sannan yace "tuba nake kayi ha uri bazan ara ba, yanzudai abar ko wane zance muje neman yanzu nan basai anjima ba, amma zamu fara zuwa gidan kakar taka kuma kar kasanar da ita muje kawai yana fa ar haka ya kamo hannun sa yana ara cewa muje, Sam kamar wani soko haka yake kallon Hamza cikin rashin fahimtar inda zancen sa ya dosa, yana bu e baki zaiyi magana Hamza yayi saurin da katar dashi yace "karkace komai pls muje kawai, haka kwa Sam yayi shirun ya shiga binsa tunani fal cikin sa shiyasa ma yakasa tantance wane iri zaiyi, bashi da za i da ga wuce ya bisa in, a haka suka fito daga akin har suka wuce falo suka fito part in fulani suna fitowa sukaga anfita da gudu daga cikin falon, Ai Hamza baijira wata wata ba ya kwasa aguje yabi bayan wanda ya fita daga ciki, yana fita ya hango wata mace, ta shiga wani part in, girgiza kai yayi yace "zaki ci ubanki Ubaira, duk ma wanda ya aiko ki zakiyi bayani, yana cikin wanann maganar Sam ya araso gurin yace "wacece wacce ta fito in ka ganta ina tayi, an dafa kafa ar sa yayi ya bubbuga yace "muje kawai komai yana da lo aci yanzu ba wancen lo acin bane, zamuyi maganar idan mungama waccen, wata mata ce kuma nasanta naganeta naga kuma inda ta shiga ai anyi mai wuyar, dan haka kar kadamu da wannan kaji da abun da yake gabanka, muje yafa a yana yin gaba, Yaudai Sam ya zama an kallo sai yanda Hamza yayi dashi haka, yabi bayansa har suka arasa inda motar sa yake, driver yazo zai bu e masa ofa Hamza ya dakatar dashi yace "yaje sannan ya bu ewa Sam motar da kansa ya shiga shikuma ya shiga driver seat yashiga tare da tayar da motar yajasu suka fice daga masarautar Sam yana masa kwatance, ahaka har suka arasa unguwar abakin gate in gidan Hamza yayi parking, Sam ne ya ago ya kalle sa ganin yayi parking a waje yace "naga ka tsaya anan mushiga mana, Batare da Hamza ga kallesa ba ya girgiza masa kai, sannan ya bu e motar ya fita ya zagayo ya bu ewa Sam, shima Sam bai ara magana ba, ya fito kawai atare suka nufi gate in gidan, suna zuwa bakin gate in Hamza ya kwan wasa, daga ciki mai gadin yace "waye, Hamza yace "mune, ofar akayi, mai gadin yana ganin Sam ya washe baki yana gaida su bayan sun amsa yabasu guri suka shiga, Suna shiga suka fara tafiya masu aikin gidan kama daga masu bawa fulawoyi ruwa zuwa ga drivers in daman duk sun sanshi dan haka suma suka shiga gaidashi, amma halin da yake ciki ya hanasa amsa musu, kawai sukayi gaba basuyi nisa ba, suka araso suna daf da shiga ciki idon Hamza yakai wajen parking lot in su inda yake yaga wata mace da gajeran wando da riga kanta ko an kwali babu badan gashin kanta ba ma zakayi tunanin namiji ne, saboda yanda ta gwame tana ta wanko asan tayar mota gashi duk ta ji a jikin ta, afarta ma babu takalmi, A iya sanin sa yasan mata basa wankin mota ko acan masarauta bare kuma waje ga kuma maza da suke zaune babu abun da suke amma mace na wankin mota, Sam har yasaka afar sa aya zai tura ofar falon Hamza yayi saurin jawo sa baya, Sam har tsorata yayi jin irin jawowar da Hamza yayi masa, ransa har yana aci ya ago zai sauke masa kwandon masifa, Hamza yayi saurin aga hannun sa yana masa nuni da inda yarinyar take tare da cewa kai nan gidan wai har mata ma suna wankin motoci abun da ko amasarauta banta a gani ba, A hankali Sam ya sauke idanun sa akan ta, jiyayi gabansa
Chapter 9 · 0% Book details