Sashe 6
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fiye da wanda suka kar a da kin fa ama kafin kintafi ai da ba abarki kin tafi ba, da sai kibar su suyi tazama agun, ai daman kema kinyi ganganci tafiya ke ka ai ai ganganci ne Allah ma ya rufa asiri basu kashe ki ba sun barki da ranki, amma ko ba yauba ki kiyayi fita ke ka ai a irin wannan lo acin da muke ciki idansu sunyi yawa akanmu kowa yanzu hankalin sa yana kanmu babu abun da bazasu iya yiwa kowa ba idan suka samu dama, ware war mu kuma shi zai basu damar cinma duk wani udurin su akan ayan mu, dan haka sai mun kiyaye fita ai batare da tsaro ba, Maama tace "Nimadai abun da nagani kenan ke da muke zaune ai baikamata kifita ke ka ai ba da kinyi shawara da wani da duk hakan bata faru ba, amma dai yanzu tunda komai yazo da sau i shikenan Allah ya kiyaye gaba, Gaba dayan su suka amsa da "Ameen" tare da tofa albarkacin bakin kowanne su, basu san Meer yana gunba saiji sukayi kawai yace, "Aban number da aka kira, ya fa a yana samun guri ya zauna, yana kallon su, ba musu ummy ta zaro wayar tace "bari in fa o maka ka rubuta nima daman saving in ta nayi dan dole agano number saidai ayi bincike akanta nasan za a iya samun diddiginta, (oh a da uwa sai Allah har ta manta da abun da yayi mata o masa tayi ya rubuta saboda yasanma baza ta shigaba shiyasa baima, kiraba alo acin kawai yayi saving in ta yanayi kuma ya tashi daga gurin baice musu komai ba ya koma akin sa, Da kallo kawai suka bishi sannan sukadai ara bawa dadda baki da rarrashi har tasaki ranta saida suka ga ta fara dawowa normal sannan ummy ta taimaka mata ta koma aki dan tayi wanka ta canza kayan jikin ta ta samu hutu, Sukuma daga nan suka shiga tattaunawa akan lamarin sannan papa ya fita daga sashen ummy da Abu suma suka nufi can part in su daman atan dadda ne ya kawo su yanzu kuma tunda komai ya daidaita suka koma, inda suke, Falon ya rage daga Maama sai su Azeema, ka an ka an suna an hira jefi jefi saboda su hankalin su ba anan yake ba yana gurin Meer so suke kawai suje sugaya masa tunkan gari ya waye yasan komai, Kamar Maama tasan abun da suke bu ata, sai kawai ta mi e tsaye tace bari taje ta an kwanta, bacci bacci taji yana fisgarta, shiyasa tayi musu sallama ta tafi akin ta, Tana tashi suka mi e tsaye suma cike da murna Azeema ta kalli Ameesha tace "besty to ga dama sai kiyi sauri ki shiga, Kallon ta Ameesha tayi tace wane irin inje kidai zo muje tare dan Allah, dan wallahi nika ai banajin zan iya shiga, Please besty muje, Wata uwar harara Azeema ta watsa mata tace "dalla Malama banason shashanci meye hakan kike yi kina so har wani yaji kanmu kenan to ki zauna ki atawa mutane lo aci ke daman ba a abun arzi i dake sai kinyi wa mutane cikas, an marairaice fuska Ameesha tayi tare da langwa ar dakai tace nidai naji koma me zaki ce kice amma dai kizo mu shiga tare ni na yarda ma zanyi maganar amma dai mushiga tare dan Allah, "Allah ranki zai aci wuce muje, tafa a tana turata wajen ofar har suka arasa bakin ofar tasa, sai kuma suka ja burki suka tsaya, Azeema tace wai meye hakan bazaki shiga ba, matsawa Ameesha tayi daga jikin ofar tace Allah kuwa ni bansan me zance masa ba kawai mubar shi ba kin tura masa ba ai zai gani a wayar sa kawai mubarshi wallahi idan yagani ko ba abasa labari ba zai gane komai ai, Azeema bata tanka mata ba dan taga idan ta biye mata sai su kwana agun, dan haka saikawai tayi nocking ofar shiru ba amsa, hakan yasa ta mura a handle in kai tsaye kuma tajisa a abu an tura ofar tayi yanda bata hango akin sannan ta tura Ameesha ta arfin tsiya tana shiga taja ofar ta rufeta aciki, juyawa Ameesha tayi tana niyar bu ofar amma taji am Azeema ta ri e ta ta waje, juyawa tayi ta shiga bin akin da kallo sai taga babu kowama aciki amma taji motsi aban aki dan haka sai ta sauke ajiyar zuciya ganin ba yanan sannan ta ara juyawa bakin ofar tana ja murya asa asa tace "besty baya nan fa yana ban aki ki bu e min na miki al awari wallahi zan dawo anjima da kaina Allah da gaske nake saboda tana tsoron ko wanka yake kar taje kuma ya fito ba tare da kaya ajikin saba shiyasa ta tsorata take gudun kar ya fito tana cikin akin, Azeema najinta tayi banza da ita tana mata dariya asa asa tayi ma kamar bata gun, Sosai Ameesha ta shiga ro on Azeema akan ta bu e mata amma ta i haushi ne da ta aici ya isheta da yasa ta saki handle cike da gajiyawa ta bayanta dan taji ko yana daf da fitowa, Saidai kuma abun da bata sani ba ya da e da fitowa har ya araso inda take ta bayan ta basan yazo ba, juyowar da zatayi kenan taci karo da mutum agaban ta, wata iriyar mummunar fa uwar gaba taji, take zufa suka shiga karyo mata ta kowacce mafakar gashin jikin ta, ji tayi kamar ta nutse agun karo da tayi da faffa irjin sa mai kwance da ita wasu siraran gashi ai ku da zama ka iya irgasu saboda rashin yawansu agun dan basu hana bayyanar hasken fatar shi ba, Saura ka an numfashin ta ya auke tayi saurin runtse idon ta jikin ta yafara rawa dan ba aramin tsorata tayi dashi ba tasan shikenan tafaru ta are yau ranar cin ubanta ta kama yau zai sauke mata duk tara tana da yake, Baki na karkarwa tace P...lea...se I'm so sorry nashigo maka batare da izinin kaba wa...lla....hi ba......n....., shiru tayi bata arasa ba sakamakon tsinkayo muryar sa da tayi yana cewa "shhhhhhhhit........ [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By uu xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ *_P4,_* Bakin ta na karkarwa tace P...lea...se I'm so sorry nashigo maka batare da izinin kaba wa...lla....hi ba......n....., shiru tayi bata arasa ba sakamakon tsinkayo muryar sa da tayi yana cewa "shhhhhhhhit......., if tayi bata asa maganar, kuma bata bu e idon taba ta ulle sa ba, cikin daka tsawa yace mata "me kika shigo yimin aki sa'an kine ni da zakishigo min aki kai tsaye ba "eh! kai ta shiga girgiza masa hawaye na zubowa daga idon ta, Yace "I'm asking u kina girgiza min kai, baki da baki ne? Bata daddara ba yanzu ma ta ara girgiza masa kai, Tsaye yayi yana kallon ta yana mamakin yanda akai ta raina sa har yana mata magana amma still ta ara girgiza masa kan, ji yayi kamar ya auke ta da mari sai kuma wata zuciyar ta hanesa da hakan har yafara tunanin ko muhimmun abune ya kawo ta ganin yanda ta tsora, ga kuma maganar da yaji tanayi, tunanin hakan yasa ya an sassauta murya tare da an matsawa daga kusa da ita, an sassauta muryar sa yayi cikin sanyi kamar yanda take yace "open ur eyes. jin baiyi mata komai ba yasa ta an ji da i ganin yamatsa daga kusa da ita, a hankali ta shiga bu e dara daran idanun ta har ta gama ware su gaba aya tana bu ewa kuma idanun ta suka sauka akan sa ganin sa daga shi sai towel aure a west in sa yasa tayi sauri ta juya masa baya tana kallon ofar ara gwada bu eta tayi sai taji ta bu u cike da murna ta jawo zata bar akin tana aga afar ta, yace "idan kika aga afar ki daga nan sai ranki yayi mummunar aci, come here, Wani atoton wani abune yazo mata wuya ya tsaya na ba in ciki, cak ta tsaya tare da juyowa ahankali ta kallesa sai taga bama ita yake kallo ba hankalin sa ma kamar baya kanta yana kan shirin da yake yi, mamaki tayi ya akaima yasan tana niyar fita alhalin kuma ba ita yake kallo ba, Tana cikin kallon sa ta kuma ji yace, "idan kingama kallon nawa sai kizo kiran da nake miki, Saurin kawar da kanta tayi tana wasa da hannun ta tana tunanin bayan gata gashi kuma wane irin zuwa zatayi duk maganar da zai mata ai zataji, dan haka aranta tace ita ba inda zata daga inda take, Har yagama shafe shafen sa yasaka kaya ya bata motsa daga inda take ba, Yana sane da ita shima bai ara yi mata magana ba, yaje ya auko kayan za in sa yadawo kan gado ya zauna yafara are wata choculate me an girma ya are ledar yafara kaiwa baki yana taunawa a hankali kamar wanda akayiwa dolen sha, Time to Time tana an satar kallon sa, ganin choculate in kuma sai kallon yayi yawa dan har ha iyar yawu take saboda ba aramin burgeta ba tayi, ji take kamar taje ta wace a hannun sa, Shikam ko kallon inda take bai kalla ba amma yana sane da ita a akin so yake yaga iya gudun ruwan ta idan ya gama abun da yake batazo ya tashi zai nuna mata asalin kalar sa kafin zata kiyaye sa tafara jin tsoron sa dan yaga alamun kamar bata tsoron sa, bai gama wannan tunanin ba yaga alamun tafara takawa daga inda take, a ransa yace "kin taimaki kanki da jikin ki yagaya miki, A hankali Ameesha ta shiga takawa zuwa inda yake amma fa ita anata gurin bawai tsoran sane yasa zataje ba face choculate in hannun sa da takasa