Sashe 79
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsawa yace "answer the question I asked you, DON'T LET ME REPEAT IT AGAIN...!!!!!! [21/11, 9:22 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 47_* ..........Duk wannan tsawar da yayi mata bata iya agowa ta kalle sa ba, tadai yi asa da kanta kawai, tana muzurai da idanu, dan bata san da kalaman da zatayi amfani da su ba wajen kare kanta akaro na biyu, "Bazakiyi magana ba! Meer ya kuma nanata mata, agowa tayi ta kalle sa, ido cikin ido tace "amsar me kake bu ata, bayan ka fa i komai to ni banda wani dalili na, nayin hakan kafa i duk abun da nayi, kayi daidai, dan haka sai kayi min duk abun da zakayi min, ta fa a tana sauke masa harara, cike da rashin danasani ko tsoro atattare da ita, Saida kowa yayi mamakin jin furucin ta, Basu san da farkawar Ameesha ba, sai ganin ta kawai sukayi a gaban ta, Tsugunnawa tayi a gaban ta tare da ri o hannun ta tana me urawa fuskar ta kallo kamar zata cinye ta, ko kuma yauce ranar da ta fara ganin ta, Cikin daskarewar murya, ta kira sunan ta cikin wani irin yanayi, tace "Dadda...! Dadda kasa agowa tayi ta kalle ta, saboda yanayin da ta kira sunan ta Saida taji sa har cikin ranta, "Dadda me yasa? me yasa? me yasa Dadda zaki min haka, dan Allah kice da wasa kike, Dadda jinake kamar zata fashe zafi take, Dadda zafi take min Dadda ciwo ta a kiji, Dadda kece komai na kece farin ciki na, dake na taso dake nake rayuwa banda wani sama dake a fa in duniyar nan, please Dadda...Dadda ki gaya min ba gaskiya bane kifa i gaskiya ko zuciya ta, zatayi min sanyi, Dadda kisanya shalelan ki ciki farin ciki kamar yanda kika saba, kar ki canzan sabuwar rayuwa, rayuwa ta dake ta saba, bazan iya jurar zama a haka, Sosai Ameesha take kuka tana ri e mata hannu, kukan da take kamar ranta zai fita, cikin wani sabon kukan ta kuma cewa "Please Dadda ta karkiyi min haka kinji kaka ta kinga fa kece kika haifa min mahaifiya ke nake kallo kamar uwat..........., ifa tayi ta tsaya da komai babu kukan kuma takasa arasa maganar da take, sakamakon ture tan da Dadda tayi, Da yatsa ta nunata tace "keda duk atunanin ki zaman da nake dake zaman tsakani da Allah nake, to kin yaudari kanki, kuma ni ba kakar ki bace kar ki sake kirana, da kakar ki, domin kakar ki ta da e da tafiya domin nada e da aikata inda uwar ki ta tafi ita da mijin ta, Saura ka an Ameesha ta fa i jin kalaman ta, saida Meer yayi saurin ri o ta, Duk da shima daurewa kawai yayi baije asan ba, domin furucin Dadda ba aramin sakasu a ru u yayi ba, duk kan ilahirin mutanen wajen babu wanda be shiga sabon tunani ba, (kamar de yanda nima ta barni cikin tunani...., Da sauri Abban Ameesha ya taso yana kallon ta kamar zai cinye ta, yace "me kika ce, harara ta watsa masa, sannan tace"abun da kaji na fa Shiru ya ara yi tare da ja baya dan lamarin nata yafara basa tsoro, Meer kam a fusace yayo kanta zai sauke mata kwandon bala'i, Papa ya dakatar dashi cike da takun sa na manyan ta ya shiga takowa zuwa inda suke, "Kallon Meer yayi yace "Babana samu guri ka zauna, ka kamata ku koma gefe, kaima nemi guri ka zauna ya fa a wa Abban Ameesha, sannan ya kalli kowa yace ya isa ayi shiru kowa ya nutsu, yayi maganar da babbar murya, Kowa guri ya samu ya zauna kamar yanda ya umarce su, sannan ya maida duban sa ga Dadda da tayi wani am kamar ar sanda, sai faman huhhura anci take, Gyara tsayuwar sa yayi yana kallon ta da kyau sannan yace "Baiwar zaki iya zama, Kwarjinin sa yasa bata iya musu dashi ba, tasamu guri ta zauna, "Tom bama son ata lo aci muna bu atar bayani daga gare ki, me kike nufi da maganar da kika fa a inso kiyi mana gamsashen bayani yanda kowa zai fahimta, ina fatan kin gane ko? dan gwanda kiyi bayani tun kan kijawo kanki, yana gama fa ar haka ya koma gurin sa shima ya zauna, Shiru gurin ya auka na tsawon mintina ba tare da kowa ya ara magana ba, haka itama batace komai ba, har saida Abuuu ya kuma yi mata magana sannan, ...... agowa tayi tana kallon wani wajen daban, sannan tace "kamar yanda kukaji na fa a hakanne, ni in ba wacce kuka sani bace, shiru ta kuma yi sannan tace, "ME AND HER WE ARE TWINS.......!!!!! kowa saida ya an zabura da jin abun da tace, Amma bata dakata ba da duban yanayin da wasu suka shiga ba, of course Khadijah she is my twins sister, sannan wannan mutumin is my husband, and wannan kuma she is my daughter, "Muna kama da ita sosai hakanne yasa.kuka kasa ganeni amma in kunlura da kyau zaku gane indai har kunyi mata farin ciki, na fita haske sannan kuma ta fini jiki, kuma yanayin fatar mu ba aya bace, domin ita ajikin tata akwai wahala tattare da ita, Ni kam ar hutuce, ban taso cikin wahala ba, ko a yanayina zaku gane hakan Khadija batayi makaran ta ba, nikam da ilimina, idan kunyi tunani azaman da kukayi da ita babu wata wayer boko akan ta, amma bakuyi mamakin yanda nake amfani da waya ba, da kuma lo acin da kuke ari a laptop wajen gano ko waye, nayi muku yawo da hankali ni da kaina nake using system in, a lo acin da kukeyi ina cikin akin mu wanda anan nake duk wani shirina, bayan na gusar da hankalin yarinyar da muke kwana da ita, tana bacci nake duk wani abu da zanyi, inmayar da komai in oye sa, koma infita daga gidan tare da ha in bakin tsohon me gadi kafin ku kamasa, Tofa sabuwar magana hmmm, "Daga lo acin da kuka fara rayuwa dani tun lo acin da kuka dawo gida, tunda naji labarin haka, na ara aura amara, aranar da kuka shigo gidan nan ni kuma aranar mukayi exchanging nasa aka auke ta, ni kuma naci gaba da acting as itace, batare da sanin kowa ba, "Hmmm, duk wannan abun da nake gaya muku ita kanta batasan ina nan ba sai ranar da nasa aka auke ta, sannan na tasan dani kuma nayi mata bayanin ko wacece ni agare ta, itama tayi mamaki kamar yanda wasun ku suke mamaki yanzu, Bari in baku labari ata aice, nasan sai kunfi gane yaren da kyau....., Asalin mu, an garin damaturu ne, nasan tagaya muku, Mu biyu mahaifiyar mu ta haifa bayan haihuwar mu kuma, ta rasa ranta, tun muna an jarire, matar mahaifin mu ta raba kanmu, ta kaini can wani auye, har na taso na girma bansan su waye iyaye na ba, na kasan ce fitinanniya marar jin magana da tsokana, kuma gidan da na taso bantaso naga ana tausyin mutane ba, inbanda rashin imani da mugunta babu abun da an gidan suka iya hakan yasa nima na taso zama da ma aukin kanwa shike kawai farin kai, hakan yasa babu abun da na bari nadaga halayyar an gidan, na taso bansan ta sauyi ba bare kuma imani, dan ajunan mu yiwa an uwanka mugunta kake ga hassada da nuna ba in ciki idan wani yafika, so kake akoda yaushe ace kaine gaba da kowa a komai...... Muna ciki wannan rayuwar sai matar mahaifinmu tazo tace tazo kar ar da takawo sai ana nake jin labarin ni ba ar gidan bace, ganin ta fess ba kalar wahala ba hakan yasa ban wani damu ba, na ha a kayana na bita, Bayan munje nagane tama fimu a komai itama gwanace wajen iya makirci da mugunta, bamu wani da e da ita, ta nuna min hoton wata me kama dani, nayi mamakin ganin ta, sai take gaya min mu an biyu ne lo acin da mahaifiyar mu ta rasu mahaifina ya auke ni ya kaini auyen saboda baya sona yafi son ar uwata, kuma tunda ya kaini bai ara bibiya ta, da ta ta a yi masa maganar da yayi niyar zuwa amma sai ar uwata tace kar yaje shi kuma duk abun da ta fa a shi yake yi, acin naji haushi da na tambayi inda mahaifin mu yake tace ai ya da e da mutuwa, nace ar uwar tawa fa, tace "tanacen tana auren me ku i gashi ankawo mata wani yaro an tsintuwa yayi kuma duk basu da mutunci dan ko su sukaje ba'a barin su su shiga gidan, wataran ma koro su ake, daga nandai taita ora ni akan mugayen hanyoyi, daman kuma fa uwa ce tazo daidai da zama, hali ne ya tadda hali shiyasa duk abun da ta fa a nake yarda, ta sanya min tsanar ar uwata tun kan inganta ma, Kafin mufara bi takan su saida ta fara ha ani aure da anin ta, itace komai namu duk wani abu da muke bu ata ita take mana a haka har muka samu aruwa muka haifi ar mu mace, saida ga baya ma nake jin ashe yana da aure anan kano, hakan kwa bai dameni ba, dan ganin nake duk da haka taimakan akai, saboda yana da an rufin asirin sa ka an amma bazaka kirasa da me ku i ba, shiyasa hakan bai wani dameni ba duk kuwa da tsatstsan kishin da nake dashi, sai naji nakasa nunawa mantawa nake yana da wani aure, Bayan wasu watanni kuma muka samu maganar yaron da ke gidan ta an tsintuwa ne ba asan inda iyayen sa suke ba, duk da haka ban ta a tunanin son ingan taba ko inje gidan ta, kwata kwata ko zancen tama akayi sai