← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 105

Sashe 38

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ullar da Meer tayi ba, ta kaishi arahe daman yana aga mata afa ne saboda darajar wasu daga wajen amma da tuni ya da e da canza mata kamanni, Cike da fara hasala cikin aga murya mai yanayi da acin rai ya daka mata tsawa tare da kwashe da mari ta gefen fuskarta, yace "zaki yi magana ko sai nayi miki lahani, Itama kamar wacce ta tsikara ta mi e tsaye cikin aga muryar tace bazan yi ba in inka isa kasani inyi jaki kawai, marar tarbiya, idan da wanda ya isa agun nan yasakani abun da banyi niya ba, bazan fa a ba nace bazan fa a ba ko ubanka bai isa ba karan a miya bare kuma, kabari inyi da wa ancan dabbobin bin ta nuna inda Maama da Papa suke zaune sannan taci gaba da cewa sune sa'annin yi na ba kaiba, su idan sun cika an akuya suzo su sakan...... Ji tayi ankwashe da wani irin mahaukacin mari ta gefen kunnen ta wanda lo aci aya jin ta ya auke hakan ya hanata arasa maganar, idon tama saida ya auke gani taga duhu sannan ya baje bayan an sakanni ta dawo ganin haske, saidai bata gama tantancewa ba ta kuma jin wani ta ayan arin cike da tsatstsan acin ran da bai ta a shiga ba Abu ya shiga nuna ta da yatsa yace "kisan a inda kike kuma kisan da wa anda ba kowace kalma zaki fa a ba abarki ki kiyaye tunda aka fara abunnan babu wanda ya tanka miki amma har kin samu bakin cigaba da cin mutuncin mutane, kasa magana tayi dan har yanzu azabar bata gama barin taba, dan saida ta imauce tunda take ba 'ata a marin taba bare kuma irin wannan zazzafan da Abu ya sauke mata su, Meer da shima jira yake yakaimata mugun bugu Abu ya rigasa sai ya ha ura, juyawa yayi ya kalli inda momma take ya ara juyawa ya kalli wasu daga ciki, sai kawai ya kama Ammah ya zaunar da ita ta zauna da uwawunta, Maida kallon sa yayi ga an cikin fadar sannan yace "dan Allah in badamuwa ina son wasu su bamu guri wa anda bai dace da suji ba wannan sirri ne abun da ya shafe mune dan haka mu zamu arasa jin sauran, ina tunanin ta i fa a ne saboda kunyar wasun ku, dan Allah kuyi mana afuwa ku fita zamuji ta bakin ta, baikamata ace kunji komai ba kuma daga bakin ta, shiru yayi yana satar kallon wasu daga cikin su wa anda daman dan su in yayi maganar bazai iya cewa su fita bane kai tsaye shiyasa yabiyo ta nan yasan dole zasu fita dan baza suso su ciga ba da kallon abun da yake faruwa ba, dan yanaso idan suka fita ya an sassamata ya koya mata hankali idan yayi mata yaren da zata gane to dolen ta ta fa i duk abun da suke so, dan ya fahimci taurin kai gare ta, Allah sarki momma daman iris take jira dan haka kuwa ita gafara mi ewa daga gurin yayin da take jin wata juwa na shirin zubar da ita a asa tayi saurin ri e kanta saboda zuciyar ta ta fara bushewa dan ko kukama takasayi abun yakaita arshe, Mamy ce ta mi e itama takama hannun ta suka fita daga ciki batare da sun kalli kowa ba, nagun, daman su ka an ta acikin gidan sai jikoki su kuma babu wanda aka shigo dashi gurin, Sunkai bakin ofa kenan zasu fita suka tsikayo muryar ta "tace ku dawo ku zauna cike da raunin murya da lo acin aya ta canza ita kanta batasan tayi ta ba, Tsayawa sukayi cak batare da sun motsa ba, saida ta ara cewa nace ku dawo ku zauna babu inda zaku sai kunji komai, Mamy ce ta juyo da yar ta an kalle ta sannan tace "muji komai fa kika ce to mai ya rage wanda bamuji ba, hakan ma ya ishe mu ko so kike ki arasa kashemu da ranmu Ammah wallahi nayi da nasanin kasancewar ki uwa agare ni duk wanda yasamu uwa irin ki yayi asara dan haka muma asararru ne munyi asarar uwa dan dake da babu yanzu duk aya ne, "Ya isa haka kizo mutafi kibar ta Allah zaiyi mana sakaya ranar gobe iyama, ga duniyar nan ai ta isheta riga da wando, cewar momma da har yanzu bata yarda ta kalli inda Ammah take ba, Juyawa sukayi zasu fita Papa ya ara dakatar dasu tare da basu umarnin su dawo su zauna sannan kar wanda ya ara magana daga cikin su, babu yanda suka iya dole suka koma gurin su suka zauna badan suna son ci gaba da zaman gunba dan ji suke laifin ma kamar ya shafe su tunda za ace mahaifiyar suce, Karon farko arayuwar Ammah da taji zuciyar ta ta karaya saboda an ta, lo acin guda taji wani abu nayi mata yawo ajiki, ganin an ta cikin wannan halin da kuma maganganun da sukayi mata hakan ba amin tsaya mata arai yayi ba, Yanzu da kanta babu wanda yace tayi magana, tace "tabbas zancen da kuka fa a gaskiya ne kunyi asarar uwa danni ba uwace ba irin ko wacce uwa ba, bancika duk wasu abu ba saidai kuma kusani tunda nakawo ku duniya to nagama yi muku komai har yanzu ina nan amatsayin uwar ku babu yanda zakuyi da ana canza uwa da nace ku canza ni daga yau amma babu hali, saidai kuyi ha uri, Maida dubanta tayi ga sauran tare da sakin murmushi wanda bansan dalilinta nayin hakan ba, Sannan tace "yanda kuke tunanin wasu abubuwan to kunyi tunani daidai amma wasu ko hanya baku auko ba, Kunsan duk saboda me nakeyin hakan ba wani abu bane babba awajen ku amma ni a wajena babba ne, iyayyar ta somone tundaga sama da tazo kaina kuma sai ta koma soyayya, Wani murmushin ta ara saki kamar ma babu abun da yake faruwa da ita, sannan tace Kunsan duk waye silar faruwan abubuwan nan, ba kowa bane ko ince ba kowa bace face gwaggo, gwaggo itace tajawo muku komai tun lo acin uruciyar ta shine yake ta binta har kawo yanzu...., Shiru ta arayi tana kallon su ganin yanda kowa yake kallon ta, kamar zai cinye ta, gwaggo kam zunbur tayi zata mi e akayi saurin dakatar da ita Ibrahim dake gefen ta ya hanata tashi, "Hmm gwaggwo gwaggo gwaggon shagali mai ran arfe wai ya akai har yanzu baki mutuba duk irin abun da ake miki amma kin i mutuwa, Tunda na taso nida mahaifina muke bibbiyar ki, sakamakon abun da kikayi masa, zaki iya tuna wani saurayi da yace yana sonki kafin kiyi aure, Mahaifina ba sarki bane ada hasalima shima ba jinin sarauta bane ta arfi ya wace ta duk dan saboda ke, Mahaifina buzune an nijar ne acikin nigar in ma can cikin auyen nijar dan adaji ma suke kwana shida an uwansa saboda ankashe musu iyayen su acikin dajin, bayan mutuwar su suka baro cikin dajin inda suka fara kasuwan ci tare suka tara ku i daga baya ayan ya mutu yarage sai shi ka ai wani mutumi ya auke shi gadi agidan sa, lo acin baifi shekara goma sha takwas ba, mai gidan ya aura masa arsa yabasa amana lo acin da an daba suka kawo musu hari suka kashe kowa saura shi da ar shima yana hanyar mutuwa ya bashi auren ta yace yaje a aura musu aure, daga nan ya ara barin garin tare da yarinyar itama yarinya ce kamar yanda mahaifin ta yace mishi haka akayi yaje akayi musu aure, Awajen haihuwata wahala ta kasheta itama, inda mahaifina yaci gaba da awainiya dani, har nafara wayo, lo acin da na cika shekara aya lo acin mahaifina yayi ashirin da biyu, daga asar Nijar ya auko ni muka dawo nan garin inda yasamu aiki agidan sarki Gombe amma da akaga yana da a sai aka iyarda dashi aka kore shi acewar su sato yarinyar yayi, ni kuma suka wace ni daman matar sarkin amaryar sa bata ta a haihuwa ba, sai tasa aka wato mata ni, tace zata ri e ni, tundaga nan mahaifina ya canza inda ya fara aikata abubuwa marar sa kyau anan ya ha u da gwaggo ya nuna yana sonta ita kuma sai tace bata sonsa haka yai ta fama da ita akan ta amince amma ta i yarda dashi har kwana yake a ofar gidan su amma duk da haka bata ta a tausaya masa ba, Duk wula ancin da take masa baita a ha ura da itaba yaci gaba da bibiyar ta ba irin wahalar da bai shaba, sai daga baya tace ta amin ce masa, suka fara soyayya ko sati basuyi ba ashe yaudarar sa take, sai kawai yaga katin aurin auren ta, da yayi mata magana tace masa bata gaya masa bata sonsa ba ya i ji to yanzu tunda yagani da idon sa sai ya daina bibiyar ta, tayi masa cin mutunci ta kore sa, koren wula anci, Tunda ga lo acin yaji yafara tsanar ta kuma ya auki al awarin sai ya tarwatsa ta bazai ta a bari tasamu farin ciki ba a gidan auren ta, Bayan tayi auren ya dinga bincike akanta har ya gano a she an sarki ta aura inda ya koma sarki bayan auren, duk yanda yaso ya shiga gidan bai samuba saboda tsaron da gidan yake dashi dan a lo acin kai inba wani bane baka isa ka shigaba, sai kawai ya yanke shawarar da ni zaiyi aiki ni zai saka inshiga gidan inyi masa aiki, dan haka sai ya koma Gombe inda yabarni, kafin kuma ya shiga Masarautar saida yafara bibbiyar bokaye da malamai akan yana so yasamu sarautar gidan sarki, ta hanyar auren yarinyar gidan, Ba samu matsala ba yagama ha a komai ya shiga gidan a matsayin an aiki daga nan kuma ya fara soyayyar arya da yarinyar gidan har akazo akayi musu aure, sarkin garin lo acin murabus insa baiyi ba mahaifina yaje gurin boka akasa ya sauka daga kan mulkin daman baida a namiji dai mace sai yace yabawa yarsa sarautar ita kuma tabawa mijin ta, burin mahaifina ya
Chapter 38 · 0% Book details