Sashe 8
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
haka ya yanke shawara gwanda ya bata amsar su rabu lafiya kar haukan ya aru tasaka masa ciwon kai yana zaman zaman sa, an sassauta fuskar sa yayi daga ha e tana da yayi sannan yace "ni ba mugu bane duk wanda nayiwa abu shi yakawowa kansa sa bai shiga harkata ba ko inda yake bazan kalla ba, idan kuma yayi min dole nima inyi masa abun da zai oma masa rai bawai danjin da in raina ba dan ya kiyaye gaba kar ya arayi min abun da yayi min, kin gane? aga masa kai tayi tace nagane amma kuma ni me nayi maka kada keni kuma kataka min ciwo inda ba mugun ta nace, "Oh my God, ya fa a aransa yana dafe kansa, sannan yace ke kikajawowa kanki tunkan in kwanta nace miki kije wajen su ummy su baki abun da kike so sannan kibar gidan kar nafito naganki aciki, amma kika i ji daga arshema kuma ki haumin kangado kika kwanta a inda nake harda rufa saboda kin rainani shiyasa na zane ki saboda banason ko wacce mace ta ta ani, nace kifita ki i fita saboda bakya jin magana, To meyasa yanzu na ta aka kace bakason mace ta ta aka, "Saboda a lo acin banda ala a dake ba kamar yanzu ba, da kike anwa agurina, Wani da i taji jin yace mata anwar sa daman yasan da haka ashe ko shiyasa har yanzu bai dake taba dan itama a asan ranta duk abun da take masa tana sane kuma cikin tsoro takeyi tayi mamakin ganin ba abun da yayi mata, duk wannan abun da take masa, amma duk da haka sai ta ada dakewa bata nuna jin da in hakan ba a fili, Sai kawai ta karka a kai tace "To ai lo acin daka fa a nayi bacci bansan ka fa a ba kuma abun da yasa na i tafiya idan na tafi bansan inda zani ba, shiyasa na ma ale maka da naga ka taimake ni, nayi tunanin kana da mutunci idan na bika zaka ara taimakamin ka mayar dani gida sai kuma naga ashe baka da mutunci, mugune kai, Buge mata baki yayi da ayan hannun yace "kar kisake cemin mugu kuma kitashi kibar min aki tunda na baki amsarki ki rabu dani kifita, Dafe bakin tayi saida ta daina jin zafin sannan tace "To kuma badan ni in ba ai da ba tuni yanzu bakasan inda dangin ka suke ba da ka koreni na tafi da tuni ka kori danginka kaifa wallahi kamat a ma yayi ka gode min tunda na taimake ka, kuma wallahi kayi na farko wallahi ka ara ta ani daga nan sai wajen Abu Allah in kuma kana wasa ka ara, Meer fa yafara fusata, da arfi ya ara aga hannun nasa zai auke ta da mari sai kuma komai ya tuna sai yadakata baikai hannun nasa kan fuskar tata ba, Ita kuma har ta rufe ido tana jiran taji saukar marin sai kuma taji if, a hankali ta fara bu e ido aya tana kallon sa taga abun da yahanasa marin nata, wace hannun sa yayi gada ri on da tayi masa yana mi ewa tsaye cikin daka mata tsawa yace tashi ki fita ga mamakin sa sai kawai tama fa a kan gadon nasa ta kwanta daga bayama ta ora duka afafun ta akai, sannan ta ara da cewa "bacci nakeji kabari idan natashi zan barmaka akin ka ba ci zanyi ba wai kai meyesama bazaka barni ba kake kora duk duniyar nan kana da wata ar uwa kamata baka da ya baka da anwa sai ni ka ai kai da zaka lalla a ni amma ba abun da ka iya sai yimun mununta da cin zalina, Allah ya shiryeka ka gane gaskiya, nasiha nake ma amatsayi na anwar ka wallahi kadena abun da kake ka shiryu kuma kadena yiwa iyayen ka rashin kunya, inba hakaba kajefa kanka cikin wutar jahannama yakamata ka ringa jin maganar iyayen ka kaga ni da ace agaban iyayen na taso ace mahaifiya ta da ranta bata mutuba da sunga biyayya da kulawar da zanringayi dasu, Allah yasa mahaifina yana raye Allah ya bayayya na min shi ko shika ai inyi masa biyayyar tanayin maganar kuma sai jikin ta yayi sanyi ta arasata a hankali, aci guda taji hawaye ya cika mata ido tunawa da tayi ayanda mahaifiyar ta ta rasu wani irin kuka ne ya taho mata me arfi dan sosai zuciyar ta ta karaya, da sauri ta tashi daga kan gadon ta kwasa aguje saboda bataso tayi kukan anan gabansa, Saidai kuma ko taku uku batayi ba taji an ri o hannun ta tsayawa tayi ba tare da ta juyo ba tana arin wace hannun ta, shikuma ya ru e da arfi tare da jawota ta dawo baya agaban sa ta tsaya suna facing in juna yayin da kukan ta ku uce mata tasake shi me ciwo, Tsayawa yayi yana kallon ta yanda take kukan kamar ranta zai fita akaro na farko arayuwar sa da yaji ya tausaya wa mace har yaji shima jikinsa yayi sanyi yaji bayason ganin irin wannan kukan da take, arin wacewa ta ara yi zata fita daga akin sai shima yayi saurin ara ri ota ya fisgota ya ha ata da irjinsa ya rungumeta tare da kwantar da kanta akan irjinsa saboda bata da tsawo gaba ayan ta a irjinsa ta tsaya, Shafa kanta ya shiga yi cikin son rarrashinta saidai kuma shima yanda zuciyar sa ta karaya yasa yakasa furta koda da kalma aya wajen kwantar mata da hankali ta dena kukan, angaren ta kuwa hakan da yayi mata sai taji kamar yace ta ara volum haka ta ara fashe masa da wani irin kuka da ita kanta batasan ta yanda akai take irin wannan kukan ba...... _Afuwa jiya banyi ba bansamu damar yi ba ina shirin yi data ta ta are bansamu nasaka ba sai yanzu shiyasa banyi ba jiya_ _Sai kuma ranar asabar kamar yanda nace zanringa hutun kwana biyu Alhamis da juma'a ba update, sai asabar idan Allah yakaimu,_ [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) xeemat...love *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ _______kuka ne sosai yaci arfinta tana ara gyara shigewa jikin sa, ganin ta i yin shirun kuma yakasa ce mata komai saboda baisan ma ta ina zai fara rarrashin taba, daga arshedai da yarasa mafita sai kawai yafara tafiya tana jikin nasa ya arasa bakin gadon sannan ya zauna ya orata akansa kamar wata baby haka ya ri eta sannan yasaka hannun akan sumar kanta yana shafawa a hankali ayan hannun kuma ya shiga bubbuga bayan ta dashi, Daidai saitin kunnen ta yakai bakinsa sannan a hankali yasamu damar furta mata sorry, stop crying, ya isa haka, Duk da tajishi amma sai taji ta kasa daina kukan ita kanta tanaso tayi shirun but she can't, ba yau ta fara tunawa da suba amma bata ta a yin irin kuka makamacin irin na yau ba bata san me yasa ba, Meer dai yau yaga ta kansa bai iya rarrashi ba amma yau saida ya koya ya rarrashi tilon anwar sa, haka yayi ta rarrashin ta har saida yaga tayi shiru ta fara ajiyar zuciya, Tunda tayi shiru tayi lamo ajikin sa ko motsawa batayi kawai tayi shiru sai taji wata nutsuwa tafara saukar mata, Shima shiru yayi yana sauraron bugun zuciyar ta da take bugawa a hankali a bankali, sunkai wajen minti ashirin ahaka kafin daga bisani Ameesha ta raba jikin ta da nasa ta sauka daga kan cinyar sa zata tafi ya ri o hannun ta tare da dawo da ita gefen sa ya zaunar da ita batare da yace da ita komai ba, itama shirun tayi batayi yunkurin tashiba kuma batace komai ba bata kalle saba ta sunkuyar da kai kawai tana sauke ajiyar zuciya, Saida ya tabbatar da tadawo daidai, yasa ta goge hawayen, duk da idon ta sun an kunbura amma amma saida ta samu nutsuwa sosai kamar batayi kukan ba, kallon ta kawai yake ita kuma bata iya agowa ta kalle sa ba duk da sakayau take jinta ba wata damuwa ammadai takasa sakewa dashi yanzu kamar yanda tasake dashi azu, Sakin hannun nata yayi sannan ya zaro choculate in da yasa a aljihun sa azu, are ta ya shigayi saida yagama bu eta gaba aya sannan ya mi a mata, agowa tayi ta kalle sa duk son da takewa choculate in sai taji ta fitar mata arai, dan haka sai kawai ta girgiza masa kai alamun bazata shaba, yayi mamakin hakan tunda yaga yanda ta nuna tanason sha amma yanzu kuma tace bazata shaba, ara mi a mata ya ara yi akaro na biyu, Sai taji nauyi ta ara cemasa a'a sai kawai ta mi a hannu zata kar a badan tana soba saidan kawai kar tamayar da hannun kyauta baya, ga mamakin ta sai taga kawai ya janye daga mi o hannun da tayi sai ya nufi bakin ta dashi, in bu e bakin tayi sai da taga ya ha e rai yana wurga mata harara sannan ta bu e small mouth in shikuma ya saka mata abakin tana shirin gutsirar ar ka an kawai ya danna mata ita abaki gaba aya, Waro ido tayi tana arin cire hannun sa ta ciro ta saboda ta cika mata baki bazata ta a iya taunawa, Hannu yasa ya rufe mata bakin yanda bazata iya fito da iyaba, da taga dai ba sarki sai Allah haka ta shiga taunawa da yar harda wallar wahala haka Meer yasata ta cinye ta tas sannan ya sakar mata bakin, yana saki kuma ya ara dauko wata yashiga are ta, ai tana ganin haka tayi saurin mi ewa zata gudu saidai bataje ko ina ba ya cafkota, yana mi ewa tsaye yace "ina zaki ai sai kinyi maganar da ta kawoki kamar kuma yanda kikace mufara shanye choculate in zakiyi maganar to sai