← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 105

Sashe 90

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba,........ [27/11, 12:15 am] #yaya Azeema#: ragowar page in jiya..... ************************ *AFTER 4 YEARS LATER* ____Sannu Sannu bata hana zuwa saidai a da e da aje ba....... Gudu Gudu sauri sauri... ***Sakanni na gudu su bada mintin, mintin na gudu subada awanni, awanni na gudu su bada kwanani inda kwanaki ke gudu suna bada satittika, satittika su bada watanni, watanni sukam bamu shekaru, a haka har munkai shekara hu A shekara hu un nan abubuwa da dama sun faru, ba in ciki da farin ciki, haka rayuwar take daman, yau da i gobe ba da Kuma a cikin shekarun, Alahamdulillah cikin ikon Allah su Ameesha sun kammala karatun su, inda suka samu kyaututtaka masu tsoka, daga cikin makaranta saboda arin su da jajir cewar su ta kowane fanni, Ameesha da Azeema suka karanci Law, sumayya kuma takaranci, angaren accounting, inda su twins kuma suka karance angaren harkar zanen gida, su kuma anan tasu fasahar take, ko waccen su yanzu ta canza sun zama cikakkun an mata, kyawun su da hasken fatar su duk sun ara fitowa, daman Azeema ta girme su, ita da sumayya, dan haka sun an fisu girma, twins kuma iba kai ai suka ara, Ameesha kuma batayi kiba ba, kawai ta mulmule, irjin ta ya ara cika, asan ta kuma ya ba e, masha Allah akwai diri iya diri, irin jikin mahaifiyar ta tayo, saidai bata kai mahaifayar ta tsawo ba, domin ita doguwa ce, sai haske da ta kumayi, tayi wani fresh da ita ta ara kyau hancin nan ya ara fitowa, fatar jikin suwail suwai kamar ba karatu take ba, ko da yake ba wuya suke ci ba a wajen karatun makarantar ku i suke, dole ta ara murmure wa, Yau suke murnar graduation in su, inda mutane daga cikin masarauta, har da an waje irin su Bossay da su Shettima mutane dai da dama sun shirya sunje haka suka ringa zuwa mota mota, dan guri na musamman ma aka bawa family in su, domin kowa yasan su a makarantar akwai ari, gasu dashi ga rai kowane malami yasan dasu......, Guri ne ayataccen guri kana gani daman kasan ba taron ananu bane, na masu shine, Nan aka fara gudanar da taro cikin tsari inda aka fara kiran mutane an basu kyaututtakan yabo, idan aka kira anka sai ka fito ka taya sa kar a sannan ayi maku hoto, za abaka wani abu kamar zare amma yana da an fa i kowa anrubuta masa sunan da da sunan makaranta idan aka baka kai kuma saika sa alawa wanda yazo kar ar maka acin da akazo kan Azeema Shettima yayi arfin hali shi zaije saboda matar sa dan haka shi zai kar ar mata, Sam kwa da yaga haka shima yace shi zai kar arwa tasa matar (oh ni ar nan ko yaushe akayi auren da suka zama matansu,) Babu wanda ya hanasu haka Shettima na dawowa aka kira Sumayya shi ma Sam yaje ya kar o mata, Manyan da suka ga haka sai suka to su basai sunje ba yaran duk suje su kar o musu, sai kuma aka fara tunanin wanda zai kar arwa Ameesha da Amra, domin ita Hamra, Hamza ne zaiyi caraf da ita, acikin shekarun har ta bayyana mata son da yake mata saboda ya yaba da hankalin ta shiyasa tunda yarasa Azeema ya fahimci soyayyar dake tsakanin su da Shettima sai ha ura ya koma kanta yayi tunanin ma baza ta amin ce ba amma sai ta amince masa da wuri ma baisha wata wahala ba, shiyasa itama da aka kirata yaje yabkar ar mata, Daga ita kuma aka koma kan Amra anata tunanin yanda za'ayi sai kawai Hamza yaje ya gurin Bossay yace yaje ya kar o mata, da in zuwa yayi saida yaji an ara kiran ta sannan kawai ya daure yaje ya kar o mata ita kanta tayi mamakin ganin sa, dan tana tunanin ita waye zai kar ar mata kowacce acikin su sarauyin ta yazo ya kar ar mata ita kuma gashi bata da saurayi, amma ganin Bossay yasa taji da i sosai, yanzu tunanin su aya yanda zasuyi da Ameesha dan sun san Meer ba ya asar da sai suka shi ko ta dole ne yaje yabkar o mata, amma gashi baya nan, tun kan azo kanta, sai Abuu yace shi zaije ya kar ar mata ai arsa ce, amma sai Maama tace a'a a matsayin ka na sarki bakai ya dace kaje ba, Suna cikin neman me zuwa sukajiyo ana kiran sunan ta, aka kira ta saubiyu babu wanda yaje hakan yasa ta fito ita ka ai sai aka fara sanar wa ina an uwanta suke, hakan yasa Abban ta mi ewa yace ni bari inje in kar ar mata kawai, nan duk suka amince daman inba shiba waye zaije, Cikin takun sa na musamman me cike da nutsuwa ta musamman ga asaita da cikar kamala, yaci wasu shegun ananun kaya masu laushi rigar fara ce me dogon hannu sai wata ar top balack da ya ora akai gaban rigar a bu e yake, sai kuma ba in wando, takalmin afar su both ne fari al kalar rigar sai black p cap da yasaka, fuskar sanye da face mask, idon sa kuma ya saka wani siririn space (galas in ido) ga hannu wansa da suka ji wani fitinan agogo, ayan kuma yasaka masa wani silver in abun hannu, sai wata azurfa me kyau da tsada, Abban Ameesha bai lura dashi ba saida yanadaf da zuwa, sai kawai ganin sa yayi agaban gurin hakan yasa shi saurin dakatawa, cike da wani farin ciki da ya ziyarci zuciyar sa, a hankali ya fara ja da baya da baya, Ameesha idon ta na kan Abban ta dan haka bata san da zuwan sa, saida taga Abban ta ja da baya, kuma idon sa yana kan wani gurin, tana tunanin me yasa shi yake ja da baya, bayan kuma yasan shi ake jira, Tsayiwar mutum taji a gaban ta, tare da wani irin amshi da ya daki hancin ta, idon ta' ta sauke a kan afar sa, tundaga nan ta fara binsa da kallo gaban ta na ara tsanan ta fa uwa, a hankali ta sauke idon ta akan fuskar sa, tsorata tayi da ganin sa duk da de har yanzu tana kokwanton shine ko bashi bane, dan bata ta a tsammanin sa, tasan bazai ta a zuwa ba,tunanin tane ya tsaya akan ai bashi bane bama, kuma duk wannan abun idon ta na kansa takasa janyewa, Ganin kamar tana yi masa kallon rashin sani yasa ya an saka hannu ya juyar da p cap in gefe sannan yasa hannu ya zaro face mask ya cire sa gaba aya, asalin fuskar sa ta fito, shima ya ara kyau yayi wani mugun haske duk da de daman da hasken sa, amma yau hasken nasa kamar har aukin ido yake, ko dan gemun da ya tarane yasa hasken sa ya ara fitowa dosai, Ai da ta gansa saida ta rufe ido ta bu e domin ganin shi tayi kamar aljani, saboda tsabar kyaun da yayi, tana bu e idon ta, ta kuma yin wani gamon da saura ka an zuciyar ta ta tsinke sakamakon wani murmushin gefen baki da yayi har saida farin ha orin sa ya fito, yana age mata gira aya, da an wara idon sa ta cikin glass in, irin yadai in nan, ko da magana, Hakan ba aramin sata yayi a cikin wani irin yanayi da ita kanta bata san sunan saba, tunda take bata ta a gani koda baki ya motsa ba da niyar yin murmushi, Maganar me sanarwar ce ta katse mata tunani ta sakamakon mi amata kyautar da akayi tare da shi suka mi a hannu wajen kar a, yana sane wajen kar in ta asa sai ya ha a da hannun ta ya ru o, da sauri ta ago ta kalle sa, tana agowa sai es aka auki hoton su, shi kuma suna ha a ido sai ya kashe mata ido aya, da sauri ta sauke idon ta asa, Bayan wanna Saida aka ara mata da wasu kyaututtukan kan, kuma duk a haka suka kar a, duk kar a sai ya ha a da hannun ta, tarasa gane kansa, Bayan angama bata duk wani abu da za'a bata sannan aka bata abun da zata rataya masa, in kamar ta fashe haka take ji, daurewa kawai take, dan afar ta har karkarwa take, ga wani gumi da yake tsatstsafo mata ta cikin jiki, e abun tayi a hanu ta kasa rata ya masa, an matso da bakin sa yayi, gurin kunne ta, murya can asa asa yace "ko sai an aga ki ne naga kamar tsawon ki bazai kai ba ko, Rumtse idon ta tayi tana me ara jin ta aicin abun da yake mata, ji tayi gwanda ma ta rataya masa a wuce gurin, tunkan ya kuma yi mata abun da zata ja iyi zuciya, ko ya bata kunya a gaban mutane, Yana matsawa ta kawar da idon kawai ta aga abun, da gaske tsawon ta bazai kai ba, saida tayi age sannan tsawon ta yakai amma dake an rainin hankali ne tana daf da zata saka masan, sai kawai yayi baya, saura ka an tafa i sai ya ri o hannun ta, Wasu daga gurin duk saida sukayi mata dariya dan wasu a tunanin ko ya da anwa ne, wasu kuma direct suka ce duk yanda akayi masoya ne, shiyasa tun farkon zuwan sa MC bece komai daman itace ta arshe, baiyi duba da ba in da suke ba, ya rabu dasu, dan sun matu ar burgesa, masu yi musu dariya sunfi yawa, Kallon sa tayi kamar zata fashe da kuka, dan ta aici, da ya ri e hannuwan nata, sai ya sunkoyo da kansa daidai tsawon ta sannan ya aga hannun suka zura abun atare, sannan ya sake ta, ha a mata kyautar akayi aka basa, ya kar a, maimakon ya tafi sai kawai ya ri o hannun ta, yaja ta har zuwa inda suke zaune, ya ajiye ta saida yaga ta zauna sannan yayi bar wajen, Sarai yasan inda family in sa suke amma ko inda suke bai kalla ba, yabi ta hanyar da yabiyo ya koma gurin motar sa,
Chapter 90 · 0% Book details