Sashe 14
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
labari sunyi auren soyayya da ita, tunda sukayi kuma bata ta a haihuwa ba saida ga baya yagane ashe inta samu cikin zubarwa takeyi tayi haka ba sau aya ba babu adadi, Sai daga baya yagane hakan ta hanyar jin hirar su ita da awar ta akan yanda zasu zubar da cikin lo acin tana auke da cikina, suna tattaunawa akan yanda zasu zubar dashi amma tasha maganin ya e zubewa shine take gaya mata su ara zuwa wajen wani likitan azubar dashi, Bayan mahaifina yaji hakan sai ya shiga yakamasu shine ya dakatar yace idan tasake ta zubar masa da ciki sai yayi shari'a da ita alo acin hardukan su yayi susu duka biyun, sannan ya fara yimata ulle ya hana kowa shiga gidan sa itama ya hanata fita ko ina, daga baya sai ta ara bujure masa ita ala dole sai ya sake ta yace shi bazai saketa ba tabari idan ta haifa masa abun cikin ta sai ta tafi duk inda zata yayi al awari zai saketa, amma duk da haka sai tace bata yarda atake alo acin zata tafi, Duk yanda dai yaso ta zauna ta i zama magana tun sunayi suka ai hartakai kunnen mahaifiyar sa, mahaifiyar sa najin haka daman itama ba mutuncine da itaba sai tace atake alo acin ya saketa ko ta tsine masa, Yace to shifa saidai yakaita ara idan ta zubar masa da ciki bazai yarda, ba da jin hakan mahaifiyata tace indai zai saketa ta yarda zata rainin cikin har lo acin haihuwar sa tana haihuwa kuma zata kawo masa arsa, yace "ya yarda, da haka suka rabu rabuwa ta rashin da Saidaga baya bayan barinta gidan mahaifina yagane ashe akwai wani alhaji da yake hure mata kunne shine ma yake sata tana zubar da cikin suna da auren ta amma suna rayuwar aure da wani, kuma da tabar gidan ma gurin sa ta koma alhalin iyayen ta suna raye amma babu wanda yake mata magana saboda ta gama ulle musu baki awajen malamai, babu wanda yake mata maganar abun da take aikatawa, acin da watan haihuwana yayi (bari ta ari bakin ta naci mata albasa dan nasan inbanfa a muku ba, ba iya fa a zatayi ba, amma ni nasan komai kunaji Koh, lo acin da watan haihuwar ta yayi haihuwa yau ko gobe amma duk da haka bata daina tarayya da wannan Alhajin ba, ata aice dai ranar haihuwar suna cikin aikata alfasha faya ta fashe mata alamun haihuwa na kusa, saboda bata da laulayi kwata kwara haka tayi rainon cikin yazo mata da sau i bai wani wahalar da ita ba, Sai lo acin da sauri Alhajin ya tashi daga kanta cikin tashin hankali saboda baya so ta haifar masa a akin, maimakon ya taimake ta sai ya rufeta da fa a wai tasan ta kusa haihuwa amma bata gaya masa ba tazo wajen sa shiyasa fa daman tun farko yake sawa ta zubar da cikin saboda kartakawo masa cikas cikin lamuran sa, Ba tausayi ko igo a tattare dashi yasa ta tashi ta dole yace ta fice masa daga gida, ta fara ro on sa tace yayi mata rai yakaita asibiti tana haihuwa shikenan fa yayi ha uri kar yayi fushi da ita kuma kar ya koreta a irin wannan yanayin, Amma fur Alhajin ya i yarda yace wlh sai ta fita ko kuma yayi maganin ta agun kuma idan yakasheta ba ruwan sa babu wanda ya isa yayi masa komai, Duk da haka bata tashi ba saboda mur awar da cikin ta yake mata na ciwo yasa ta kasa tashi, janta yafara yi daga kan gadon ganin hakan ya sata ta tashi a daddafe ta mayar da kayan jikin ta tashiga takawa ahankali taje gabansa ta dur usa tace "dan Allah kayi ha uri kar kace zakayi fushi agareni nima bansan zata zo yanzu ba, amma na yarda zan fita yanzu idan naje na haifeta zandawo wajen ka nayi maka al awari, bazan ta a barin kaba, kasan bazan ta a iya rayuwa babu kaiba, kayi ha uri kamin rai, Matsawa yayi daga kusa da ita yace "ta tashi ta tafi kuma karta ara dawowa inda yake daga yau sun rabu rabuwa ta har abada kuma kafin ya irga uku ta fice masa daga cikin gida idan kuma ba haka duk abun da yayi mata ita tajawa kanta,nan yafara irgawa yana kai na biyu ta tashi tana kuka kamar wanda yayi mata dukan tsiya ahaka ta fita daga cikin gidan tana kuka tana ara jin tsanar abun dake cikin ta, sai yanzu take da nasanin yarda da tayi zata haife masa an sa da batayi hakaba ta zubar da cikin tun wuri da tuni haka bata faruba yanzu gashi sanadin sa Alhajin ta ya tsane ta ya koreta, A haka ta fito daga cikin gidan ranta a ace tare da sa a abubuwa da yawa aranta, a afa tafito ta fara tafiya dan ko ku in mota batada shi, Tana cikin tafiya afar ta ta ara ri e mata takasa tafiya tare da jin wata azababbiyar azaba a asa marar ta, dur ushewa tayi agun tafara juye juye......, A take agun na uda tazo mata, gashi babu kowa agun, kuka tafara yi tana ihu da nishi, sai daga baya wasu mata da suka zo wucewa, sukaga halin da take ciki da sauri suka arasa gurin ta, suna tausaya mata sunso sukaita asibiti amma ina haihuwar ta riga da tazo, dan haka sai biyu suka kakkareta aya kuma taje tafara taimaka mata, ba da ewa saiga kukan jariri ya fara fitowa, ita kuma ta sauke wahalalliyar ajiyar zuciya, ta baje agun sukuma suka auki ar dan su goge mata jikin amma ahaka halin da take ciki Saida ta bu i baki tace ku barta a haka kar wanda ya ta a nagode kuma zaku iya tafiya, aramin mamaki sukayi ba da jin batunta ita bata tausayin kanta ma zatace sutafi subarta acikin wannan halin sai suka ce "amma ki dubi halin da kike ciki baikama ta abarki a hakaba, kibari muje asibiti a dubaki aduba ar a tabbatar da lafiyar ku, Hannu ta aga musu tace "nace muku banaso ko kutafi kubarni ina ruwanku, tunanin suka fara yi anya ba mahaukaciya bace wacce macen ce mai hankali da zata haihu gata cikin jini ga jaririyar ma amma tace wai atafi abarta a tsakiyar hanya, Duk yanda suka so su taimaketa amma tace musu bata so, sukuma sun i barin wajen saboda a tunanin su dai tana da ta in hankali, aya daga cikin su ce da taga abun nata kamar da rainin hankali sai tace dasu "dan Allah ku taho mutafi wannan matar tana cikin hankalin ta tunda ita ta za i hakan ba sai muyi tafiyar mu ba nifa bansan rainin hankali, ta arasa maganar tana jan tsaki tayi gaba, ayar ma ta bita ayar kuma tai ta kiransu su dawo amma suka i dawowa, itama daga karshe sai ta ajiye mata ar agefen ta tabi bayan su badan son ranta ba, Bayan tafiyar mutanen ba jimawa saiga wata mota tazo gabanta akayi parking sannan, matar dake ciki ta fito tana fitowa tayi kanta tace "an aiko ta tazo ta taimaka mata, amma ita ka ai, Kamata tayi ta taimake ta shigar da ita motar zuwa lo acin tafara jin jiki, jaririyar kuma tana kwance a asa cikin jini ahaka suka ja motar suka barta agun ita ka ai, Saida sukaje asibiti sannan ta nemi waya agun matar tasaka number mahaifin sumayya in ta kirasa tana kiransa yana agawa ba sallama ba gaisuwa tace "burinka ya cika na haifa maka arka tana hanyar gidan kaji a asa anan na haihu kuma nabarmaka ita agun idan kanason ta da ranta sai ka gaggauta zuwa kaceceta, ni nagama nawa, tunda na kawo maka ita duniya, tana gama fa ar haka zai fara magana kenan tayi saurin kashe wayar tare da mi awa matar wayar, Daga nan doctor ya shigo ya fara dubata......., kiran wayar ta arayi aamma sai aka aga wayar haka yayi ta kira cikin acin rai da tashin hankali amma ta agawa, dan haka sai kawai ya rabu da ita, lo acin bamaya unguwar haka ya kira anwarsa yagaya mata abun dake faruwa yace ta gaggauta zuwa kar wani abun yasameta, Duk wanda taji wannan batun sai yasha mamaki jin yanda tayiwa ar da tahaifa da cikin ta wannan wane irin abune anya kuwa matar nan tana da hankali kuwa ko alabari ba ata a jin inda uwar da ta aikatawa arta haka ba, mahaifiyar sa ma kuwa ranta yayi mugun aci sai taji tsanar matar ta ara ninkuwa akan ta da wanda sanadin hakanne tsanar mahaifiyar tata ya shafe ta itama, acin da anwar tasa taje wajen mutane sun an taru agun suna kallon yarinyar amma duk sun kasa zuwa su ta a ta, saidai kallo daga nesa, Tana zuwa cike da tausaya mata tayi saurin arasawa wajen ta saida ta zubar da hawaye ganin ta kwance agun gashi Allah mai iko ko uhm batayi ba ta yi shiru tana motsi da afarta ajikin jinin, bata wani damu da jinin jikin ta taba tasa hannu ta auke ta ta rungumeta, tana kuka haka tabar gurin ta tafi gida da ita, Amma tana shiga mahaifiyar su tace wlh jaririyar baza ta zauna mata agida ba saidai a auketa amayar da ita can gidan baban ta shi ya kula da ita idan yaga zai iya amma bazata bu i ido taringa ganin jaririyar nan ba acikin gidan ta, Haka anwar tasa ta fito da gidan takirashi tagaya masa abun dake faruwa yace gashinan zuwa, Ba jimawa ya araso gidan shima Saida ya zubarwa da yarinyar nan hawaye saboda yasaka anwar tasa agaba yace su tafi gidansa ta kula da ita, sai mahaifiyar tasu tace fur babu inda anwar tasa zata ta dawo gida shi ya auke ta yatafi da ita kuma koda wasa indai zaizo gidan kar yasake ya taho da jaririya, Haka yana kuka yafice da ita daga gidan ya tafi gidan sa shi ka ai ya shiga gidan da yarinyar ananna e acikin zanin da anwar tasa ta nanna e ta, dashi, Zama yayi akan kujera tare da ajiye yarinya agaban sa yana