Sashe 32
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayayi duk ina godiya, Allah yabar min ku, I love U wujiga wujiga komai wuya muna tare *_Typing........ * 19* 'Amma ina idanun su suka sauka akan tarin mutanen da suke cikin falon a zazzaune daga gefe, sai Meer dake tsaye awajen mukunnar wai....., A kusan tare duk suka mi e tsaye, Papa ne yafara mi e tsaye cike da fargaban abun da idanun sa suka gane masa saura ka an zuciyar sa ta daina aiki a angaren Maama haka, gwaggo kam tsabar mamaki ya kusan kashe ta azaune ta kasa tashi tsayen ma, _Tsuru tsuru sukayi tare da jin bagawar zuciya da ta riske su cikin wani irin yanayi marar misaltuwa, ba aramar razana sukayi ba, da ganin gaba aya kusan a halin gidan acikin gurin to ya a kai haka ta faru taya akasan zasu shigo ciki da har aka kafa musu wannan tarkon ankamasu dumu dumu gashi anji magan ganun da sukayi yanzu da wane ido zasu kalle su, basu ta a tunanin wannan ranar zata riske su ba, Gaba aya sun ma rasa abun yi sai kawai aya daga cikinsu tasamu arfin cewa kuzo mugudu kowa yayi takan sa, Daman kowa mafita yake nemowa kansa jin abun da tace kuwa ba kunya ba tsoron Allah duk suka juya zasu gudu, har wasun su sun saka afafun su awajen corridor in sai kawai suka dakata saboda to zali da abun da ya kusan sanya su mutuwa agun dan ba aramin razana sukayi ba da ganin sa da kuma tunanin mai yakawo sa gun acikin daren nan, kodai yazo yatona musu asiri ne, Sanye yake da kayan da suka barsa azu ga kwalliyar fuskar nan ta irin bokaye bai goge taba, ga abun kansa shima bai kunce sa ba, Takowa yashiga zuwa inda suke hakan yasa suka fara ja da baya da baya cike da ki imewa da tashin hankali,tsoro da fargaba, Dariya ya kwashe musu da ita irin wacce yasaba yi musu idan sukaje wajen sa, amma ta yanzu har tafi ta ko yaushe saboda ta yanzu da biyu yake yin ta harda ta mugunta yakeyi saboda yanda yaga sun tsure suna binsa da wani irin kallo, Saida yagama dariyar sa son ransa sanan yadakata tare da kunce abun kansa, ya jefar dashi, abu yasa ya goge kwallin da ya ata fuskar sa dashi, Nan duk saranda basu ka ai ba har su Papa da suka tsaya suna kallon abun al'ajabi ganin fuskar yaron nan da yakawo matar Waziri yace ya tsince ta, yana warewa ya juya ya kalli Meer sannan ya aga masa hannu sama daidai saitin kunnen sa sannan ya sauke yayi salute inshi kamar soja harda amewa, Shikuma Meera ya jinjina masa da babbar yatsan sa na hannu tare da furta good a hankali, sai kallo ya koma kansu yanda sukayi abun dole ya burgeka idan kana gurin kenan daman duk shirine shi ya turosa lo acin, Mutanen kuwa ai iris yarage wasu su ha iyi zuciya su mutu ko sa huta da tashin hankalin da zasu fuskan ta, shugaba kuwa wani irin tari ne ya sar eta atake agun nan tafara tari kamar numfashin ta zai auke, tana cikin yi taji anmi o nata ruwa kar in kar a tayi dan da so samun tane so take daga tarin ta arasa daga nan, in kar ar da tayi yasa Meer ya daka mata tsawa da cewa kar Hannu na karkarwa tasa ta kar a ta fara kwankwa a saida ta shanye tas sannan ta ajiye robar, sai kuma tarin ya lafa duk azabar nan da tasha hakan bai sa wani yayi mata sannu ba duk kuwa girman da take dashi agun wasun su, tsudum sai ga gwaggo da tasamu warin gwiwar tashi ta araso gurin "ai da kabar shegiya ta arasa shegiya nuna fuka alugun guma, fir'auna ta biyu, she aniya watakon kece ma shugaba ko shugaba kece silar tarwatsa komai kenan, wallahi*SA'ADATU* kin ban mamaki ashe kice ungurumar ana zargin wata can daban ashe ke kina gefe kina kitsa iya shegen ki munafuka alugunguma Allah tsine miki to wallahi ahir inki kurwar an tafi arfin ki, yau Allah ya toni asirin ku munafukai, e idanun ta tayi jin kalaman da aka ambaci mahaifiyar ta dashi saida taji shi har cikin ranta, a hankali ta bu e rinanun idanun ta ta orasu akan mahaifiyar tata, dan har yanzu ganin abun take kamar a mafarki mai yake shirin faruwa da ita, duk abun da yake faruwa ace komai daga ginshi in ta komai zai faru mai yasa rayuwa tazo mata ahaka mai yasa abubuwa suke shirin faruwa da ita, Saura ka an jiri ya kwashe ta ta fa ar uwar ta tayi saurin ri ota duk da itama jurewa kawai take, saboda itama hawaye yagama wanke mata fuska, Cikin kukan tace Munubiya (momma) ki nutsu dan Allah karki sa zuciyar ki bugawa kibi komai a hankali, agowa tayi tana kallon ta da jajayen idanun ta tace mamy (twins sister in ta wacce akasaka mata sunan gwaggo Karima kenan an ta suna cemata mamy shiyasa kowa ma yake ce mata haka) "nutsuwa kuma ahaka kike so insamu nutsuwa ni gwanda ma na mutu da wannan ba in cikin da yasame ne mai yasa rayuwa zatazo min ahaka, mamy mahaifiyar mu fa ko bakiji mai tayi bane ko baki gane taba kingan taba bakiji mai aike ce mata ba itace fa tayi komai ita take sawa a cutar da mahainmu wannan wacce irin rayuwa ce, nashiga uku mahaifiya ta, (AMMAH kakar Sam kuma matar Papa) mijina (DADY baban Sam) anin mahaifina(Waziri) anwar mahaifiya ta (hajjaju, anwar Ammah, wacce sam yaje gidan yakai sumy har sukayi mata muguntar nan) Mamy mai suka tsare musu maiyasa zasuyi haka ga an uwan su, sune duk sukayi komai wallahi suny ku kira min Sam yadawo yaji abu da mahaifin sa yake aikatawa kar yayi koyi dashi, ga kakannin sama duk yazo yagan su gasunan a tsaye wallahi sune ina zanga Sam Ku nemomin shi ku nemo min, yanda take maganar gaba aya ba acikin hayyacin ta take ba wata maganar ma batasan tana fa a ba, Da sauri mamy ta jawota ta rungume ta itama tana kuka kamar ransu zai fita, ganin hakan yasa duk suka bawa kowa tausayi, ummy ce tace ta ri e su tana basu ha uri sannan tace momma tayi ha uri yanzu za'a kira mata shi, in shiru momma tayi ta cigaba da sun batunta saboda gaba aya tagama susucewa bata cikin hayyacin ta daman ga damuwar Sam datake ciki kuma wannan yazo ya ara faruwa shiyasa ta fice hayyacin lo aci guda, yar da wayo da dabara akasa tayi shiru amma kallo ata zakayi mata kasan ba normal take ba....., "Papa da idanun sa suka ka a sukayi jawur tsabar tashin hankalin da yake ciki dan tashin hankali zai kira abun, yana zaune da mutane ashe duk da makiyan sa yake zaune kowa ashe da manufar sa akansa suna cin dunduniyar sa, Kamar marar laka ajiki haka yake tafiya yazo har gaban ta ya tsugunna cikin wata iriyar murya da bazaka iya fassara tsantsar adadin damuwar da take tattare da ita ba, yace "me yasa SA'ADATU mai yasa me nayi miki arayuwa zaki cutar min da ahalina, daman duk zaman danke dake da zuciya aya ke ba haka bane awajen ashe kina da mugun udiri akaina, mai yasa zakuyi min haka mai na tsare muku, an dakatawa yayi da maganar jin muryar sa na neman auke wa, ewa tsaye yayi idanun sa na cikowa da walla cikin sanyin murya yace "mata ta wacce na mu awa dukkannin yardata, anina na wanda muke uwa aya uba aya, daku za aha a baki a cutar dani wane irin son zuciya ne wannan, Maama guri ta samuma ta zauna ta zubawa sarautar Allah ido saboda daman tayi zargin wasu abubuwan da dama shiyasa koda hakan ta faru batayi wani mamaki ba abun da take zargine ya zama gaskiya dan haka yanzu saidai ta tazama ar kallo, Itadai Ammah kanta na asa bata ago ba bare tasan halin da wasu suke ciki saboda tsabar mutuwar zuciya ko igon walla babu a idon ta, Abdullah shima da kunya ta kamasa bai iya agowa ba saidai shi yaji zuciyar sa ta karaya, Hajjaju kuma ko akwalar rigar ta batayi nadama ba babban ba in cikin ta shine rugujewar auren arta da za ayi dan tasan babu shi tunda asiri ya tonu, sauran mutum biyun kuma bata su ake ba daman babu wanda yayi musu magana saboda rashin matsayin su acikin gidan, aya namiji ne wanda yake matsayin mai gadin gidan a zahiri a ba ini kuma su yakewa aiki, sai ayar macen kuma jakadiyar Maama ce (Gimbiya sabreena) wacce itama duk dangin su Ammah ne matar anin tace da ya mutu sai kawai suka auko ta suka ora ta tafara yiwa Maama aiki da da ita suke ta amfani gurin cikar buri kansu, shi kuma mai gadi saboda shige da fice shiyasa duk abun dake faruwa idan antambaye sa sai yace shi baiga fitar kowa ba alhalin kuma yasan komai, shi kuma amintaccen bawa ne agidan dan mahaifin sama anan ya mutu anan aka haifeshi son zuciya tasa shi suka rinjaye sa ya shiga cikin su akan idan komai ya kammala zasu antashi kuma zasu bashi dama yafita yaje yayi rayuwar sa awani gurin tare da bashi ma udan ku e......, "Meer ne ya tako zuwa tsakiyar falon ganin kowa baya cikin hayya cin sa saboda ta a zociyoyin wasu da abun da yafaru kowa kagani ba nutsuwa a tare dashi, an gyaran murya yayi tare da bin kowa da kallo, sannan yace "silent please, yanzu ba lo acin kace nace bane yakamata kowa ya nutsu, zamu bar maganar zuwa gobe daman shiyasa na taraku anan saboda kowa yagani da idon sa, ba sai anyi masa dogon bayani ba, gani da ido yafi abaka labari, "yanzu dare yayi ba lo acin da zan baku zuwa gobe za'a sake zama, kowa zai iya tafiya yanzu sai zuwa gobe, Da farko wasu sukace su zasu kwana anan saboda koda sun tafin ma ba iya baccin zasuyi ba gwanda kawai yai komai yanzu, saidai Meer yace musu hakan bazai yiyu ba kawai suyi