Sashe 58
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ya ora idon sa akan screen in wayar, da sauri ya fusge wayar daga hannun Bossay, urawa hoton ido yayi tabbas hoton sune dashi da matar sa sai dadda daga bayan su lo acin basu da e da dawowa sabon gidan da ya gina musu ba anan garin Gombe, (in baku manta ba asalin su Dadda garin damaturu ne, daga nan kuma bayan malam ya aure ta suka dawo garin Gombe anan suke da zama, bayan faruwar abun kuma dadda ta dawo Kano da zama, fahimtunna?) Gaba ya gwadayi ko zai ga wani sai kwa ga wani hoton wannan kuma gaba ayan sune ajiki harda malam, gaba ya kuma yi sai gashi shida matar sa lo acin auke da cikin babyn su Ameesha, daman kuma tun tana ciki suke kiran ta da sunan, shiyasa da Bossay ya fa i sunan ya dakata da niyar fitar da yake sai lo acin ya yarda lalle yaron yasan shi, haka yai ta kallon su lo acin da idanun sa suka cika taf da walla, bai ankara ba sai gani yayi suna igowa kan wayar, sosai rayuwar su tada ta shiga dawo masa duk da daman a kullum cikin yinsa yake amma na yau yafi na koda yaushe, Cike da jin da i Bossay yace kagani ko ka yarda, agowa mutumin yayi yana kallon Bossay tare da jinjina masa kai, yayin da idanun sa sukaci gaba da cikowa da walla, Hamza ne shima ya araso kusa dasu tare da cewa "to Alahamdulillah nimadai tunanina yazama gaskiya yanzu zama yakamata muyi Abban Ameesha, kadaina kuka in sha Allah arshen wahalar ka tazo, daga yanzu bazaka ara kukan wani abuba, Hannu yasa ya goge hawayen nasa amma daga ya goge sai wani ya biyo baya, shi kansa baisan kukan me yake ba na farin ciki ne ko na ba in ciki tunda ya tsinci kansa cikin wannan yanayin bai ta a tunanin zai fito daga inda yake bare har yaga irin wannan rana, yar Hamza yajasa ya zaunar da shi akan kujera, yana zama ya ara mi ewa tsaye cike da fitar hayyaci yace "dan Allah da gaske kasan inda suke muje ka kaini suna nan gaba ayan su da ransu babu dai wanda ya mutu ko? Hamza ne ya ara kamasa ya zaunar dashi cike da kwantar masa da hankali yace "Eh zamu kaika duk suna nan amma ka kwantar da hankalin ka dan Allah kar ka ara saka kanka adamuwa in sha Allah gobe zamuje ka gansu, i ne yakama sa nan yafara cewa da Umma (wadda lo acin su Umma suke ce mata) da baba da anwata (matar sa kenan ita yake cewa anwar sa tada) sai yace "ga kuma ata kana nufin duk suna raye zan gansu gobe, "Eh Hamza ya kuma ce masa amma duk da haka yakasa shiru sai ya kuma orawa da cewa, "Allah sarki Ameesha yanzu ta girma ko Allah yasa bata fushi dani, natafi na barta ita da mahaifiyar ta lo acin da suke bu atar taimako na, Da Allah ku kaini wajen inne mi yafiyar su gaba ayan su nasan su baba ma suna fushi dani, suna tunanin na aika ta abun da ake zargina shiyasa na daina ganin su tsawon shekaru babu wanda ya nemeni, Wallahi bani bane shariine yanayi yana kuka saboda abun sosai yake ta a masa zuciya dan wasu maganganun ma baisan yanayi ba, jin gaba aya yana shirin fita a hayyacin sa yasa sukayi saurin dakatar dashi tare da kwantar masa da hankali har ya an lafa, tun a lo acin Bossay yace zai kira gida Hamza ya hanasa, Ayuba kam sai gefe ya koma ya zuba na mujiya a an ta aice Hamza yabasa labarin ko waye shi jin labarin sa kam ba aramin girgiza Ayuba yayi ba bama shi ka ai ba har shi mutumin dan har aka gama bada labarin bai yarda ba yama za ayi ace shi wai an sarki ne kuma anga iyayen sa hakan ai kamar bamai yiyuwa bane dan haka yace musu shifa su Dadda yasani sune iyayen sa dan gani yake kamar duk arya su Hamza sukayi masa, saboda sun basu labarin duk abun da suka sani a an ta aice saboda ba komai suka sani ba, an ta aice dai adaren ranar suka gama komai, Abban Ameesha tun yana kukan ba in ciki da na danuwa har yafara na farin ciki tare da aguwa yaje yaga a hankalin sa da ya auke shekaru masu yawa batare da gansu ba, duk ya osa ta gansu dan gaba ayan su babu wanda bai damu da ganin saba, amma duk labarin da suka basa basu gaya masa babu malam babu matar saba, saboda basa son su ara rikitashi, sai wajen arfe aya da wani abun na dare sannan suka kwanta da niyar gobe zasu juya su koma Kano dan zama bai kamasu ba, Duk sun kwanta suna bacci amma banda shi yana kan sallaya yana ta jero salloli nafila dan daidai da igon bacci bayajin sa'a idon sa, burin sa kawai gobe tayi sutafi.......,