Sashe 46
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yasa ta mur a ta shiga, bakin ta auke da sallama can asan gado ta hango sa ya kifa kansa akan gadon shi kuma yana dur ushe a asan hannun sa kuma aya yana kan cikin sa, saboda wani azababban ciwon da yake masa shiyasa ma har ta shigo baiji motsin taba, Mamaki ganin sa ahaka ne yakama ta dan haka tayi saurin arasa gurin ta ajiye tray in a asa ta arasa kusa dashi, a gefen sa ta tsugunna ta ri o hannun sa da ya ora akan gado, tana kiran sunan sa yana jinta amma yakasa agowa, Girgiza shi ta shiga yi tana kiran sunan sa, A hankali ya shiga agowa da yar ya iya aga idanun sa ga orasu akan ta, Ganin kalar idon sa yasa tsorata, cike da tsoro tace Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un yaya mai ya same ka baka da lafiya, hannu takai gefen wuyan sa taji ba zafi, Cikinne ya ara mur a masa yayi saurin saka hannun sa duk biyu akan cikin sa yana dam e idon sa yana jujjuya kai, A ki ime tace yaya mai yasame bari inje in kirawo su Maama azo akaika asibiti, Da sauri ta mi e zata tafi, yayi saurin ri o hannun ta ya dawo da ita baya, har ta fara hawaye saboda tausayin ganin halin da yake ciki, yana so yayi magana amma yakasa sai kawai kafe ta da jajayen idanun sa suka sauya launi zuwa wata kalar mai wuyar tantance na maiye, ko iftawa bayayi ya tsaya dasu kyam akanta... [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 27_* "yana so yayi magana amma yakasa sai kawai kafe ta da jajayen idanun sa suka sauya launi zuwa wata kalar mai wuyar tantance na maiye, ko iftawa bayayi ya tsayar dasu kyam akanta... tsoro ne yafara kamata ganin irin kallon da yake mata ko iftawa bayayi hakan yasa taji tsoro ta fara arin wace hannun ta taje ta kira wani dan gani take kamar me aljanu idon sa kamar bana mutane ba, ara ri eta yayi am a hankali ya daure ya fara yi mata magana amma bata jinsa, "Me kake cewa bafa najinka, Maganar ya kuma yi amma still bata jiba, matsar da kunnen ta tayi saitin bakin sa, hakan yasa sukayi kusan ci sosai, fuskar ta yake kallo ta gefe yana kallon kunnen da ta mi o masa, shiru taji bace komai ba hakan yasa ta ago da fuskar ta saura ka an tsinin hancin su ya ha u da na juna suna ha a numfashi, a haka tace masa wallahi banji me kake cewa ba inje inkira Maama ko Papa, Cikin sane ya ara mur awa da arfi fiye da yanda yake masa ma ada dam e idon sa yayi tare da fa awa ta baya, sai kawai ya mi ar da afafun sa ya juya yayi rif da ciki, Hankalin ta ne ya ara tashi ta kuma mi ewa zata fita, ganin kar taje ta fa a yasa da yar ya iya cewa kar ki fa awa kowa zo ki mi o min waya ta am ok, ya juyawa daga ruf da cikin da yayi ya koma yana kallon sama yana rurrufe idon sa, ya ora hannu sa aya akan cikin sa, Dawowa tayi ta shiga duba wayar can ta hangota kan madubi tayi sauri taje ta auko ta dawo inda yake, tare da mi a masa kar a yayi ya ajiye a gefe sai ya yin ura yana arin tashi amma sai ya ara komawa saboda nauyin da cikin sa yayi masa, Hannun sa ta kamo tace taso in taimaka ma ta fa a tana jan hannun nasa, yun urawar da zaiyi kenan ya jawota gaba ayan ta, ta fa o kan ijrjin sa, Da sauri yace "aashh yana dam e idon sa da karka a kansa saboda fa owar da tayi ya dakar masa ciki, Da sauri itama tace wayyo Allah na dan Allah yi ha uri tana maganar tana arin tashi daga kansa, sai kawai taji hannu wansa duka biyu akan bayan ta ya ora su akai, ara yun urawa tayi akaro na biyu amma sai tajidai still ya ri eta bata ankara ba kawai yayi wani juyi da ita ta dawo asa shi kuma ya dawo saman ta, zaro dara daran idanun ta tayi waje take taji wata iriyar fa uwar gaba taji gaban ta ya fara fat fat, aramin bakin ta ta fara motsawa tana so tayi magana motsi kawai yake ta kasa furta komai sai karkarwa yake, Bakin nata ya zubawa ido yana kallan yanda yake motsi, wani irin abu yaji ya fara yi masa yawo akai, hannu sa ya zaro daga bayan ta dan ji yayi kawai yana sha'awar shafa lips in da yaga yana ta motsi kamar bulunboti, A hankali ya fara tafiya dashi zai sauke sa akai saidai yana daf da saukewa kenan kawai su kaji ance SAMEER...!!! Jin muryar Abu yasa shi saurin dawowa hayya cinsa a razane ya tashi daga kanta, yana mai mamakin ganin sa a kanta mu ewa tsaye yayi sai kuma yarasa abun cewa gaba aya tunanin sa ya tsaya cak, Ameesha kama yana aga ta itama ta tashi cikin rikicewa, Shima Abuu cikin acin rai ya fara takowa yana nuna sa da yatsa yana so yayi masa magana amma ta aici da akin cikin abun da yagani ya hana sa magana, sai kawai baikai ga arasawa wajen saba sai kawai ya juya, dan bashi da bakin magana, Fita yayi kawai tare da banko ofar da arfi, "Get out of my room..!!! yagaya mata cikin daka mata tsawa, yana nuna mata ofa, Ai tun kan yakai arshen maganar ma ta kwasa aguje ta fice daga akin tana kuka, "Oh My God ya Allah what wrong with me, Oh my God sai mai mai tawa yake ya rasa inda zai tsoma ransa ji yake Kamar ya tsaga asa ya shige ciki, ta ai da haushin kansa da kansa duk yafi ya cika sa, kawai tunanin sama wai duk ina hankalin sa ya tafi har yake shirin wani abu Allah ma ya taimake sa baikai ga arasa abun da ransa ya raya masa ba, ga kuma Abuu ya gansa yanzu wane irin tunani yakeyi yaga ya fita cikin fushin, Zama yayi a bakin gado, yasa hannuwansa duka biyu akansa yana dafewa shidai tunda yake bai ta a shiga irin wannan yanayin ba nayau, yau abun ya ha ar masa goma da ashirin ga halin da ya tsinci kansa da baita a tsinta ba na wani irin azababban ciwon ciki da ya rufe sa lo aci kamar zai kaishi lahira, ga kuma abun ya faru tsakanin sa yarinyar gashi Abuu yagan su, ji yayi wata tsanar yarinyar da ya kamasa dan a ganinsa duk ita ta ara dagula komai dan da bata shigo akin ba abun baikai haka ba, ewa ya ara yi cike da ta aici sai faman sakin tsaki yake, ya nufi toilet yana shiga batare da ya cire kayan sa ba kawai ya sakarwa kansa ruwa tare da rufe idon sa, yana rufewa kawai sai abun da yafaru azu ya shiga dawowa masa da sauri ya bu e idanun sa yana ara sakin tsaki akaro na babu a dadi, haka yayi tsaye agun ruwa na zubo masa akai, saida yayi wajen 30 minutes a haka sannan ya kashe shower in ya fito a haka da kayan jikin sa ji un yana fitowa kuma idanun sa suka ara sauka a inda ta fa o kanta ya juyata asa aramin bakin ta da yaso ta awa azu shi ya kuma ga o masa, da sauri ya rufe idon sa yana kawar da kansa gefe tare da sakin tsaki mai arfi, Sauri sauri ya shiga cire kayan jikin sa ya auko wasu riga da wando yasanya sannan ya nufo hanyar falo so yake yabar gidan amma baya so ya ha u da kowa musamman Abuu, Ameesha kam ya tama cin mutuncin da zai yi mata, fasa fita yayi sai kawai ya koma akin ya auki wayar sa number Khalid ya lalubo ya danna masa kira, "Hello" daga can angaren Khalid yayi magana, Meer yace "ya kana ina? "Ina gida" "Ok mu ha u a wannan gidan yanzu, "Ok, Amma yanaji muryar ka haka bakajin da i ne? Meer "a'a am fine, kawai dai na anyi ciwon cike na azu amma yanzu ya daina, da tunima na kiraka azu sai kuma Ab...., yayi saurin kawar da maganar yace "Oh kagane naji sau i tun azu, mu ha u kawai anjima kasame ni acan zanyi gaba, "Hmm Khalid yace sannan ya ora da cewa "kaga malam nasan halinka babu abun da zaka oye min amma dai idan mun kagaya min sai anjima, "Mtsw uwarka zan gaya min bana son sa ido bana ce ya daina ba nagaya maka amma zaka wani kawo min maganar banza, itttt... Khalid ya kashe wayar dan bayason jan zancen shiyasa ya kashe idan sun ha u sa yita su are face to face, ___Ameesha na fitowa daman babu kowa a falon dan haka ta wuce akin su da gudu ta kuwa ci sa'a Dadda bata akin sai ta rufe ta fa a kan gado sai kawai ta fashe da kuka da ita kanta bata san dalilin yin saba....., Abuu ma da ya fito baibi takan kowa ba kawai ya fice ransa a ace ya nufi part insu da sa e sa e kala kala aran sa shi ka ai yasan abun da yake shiryawa, ***Bayan gama wayar su Meer ya ara tashi ya an gyara jikin sa, sannan ya lalla a ya le o waje saida yaga babu kowa sannan yayi sauri ya fito daga ciki, ya fita daga falon, yana fita waje ya canza tafiya ya dake kamar bashi ne me tsoron fitowa ba, har wani taku na musamman yake saboda gwaiwar da yake