← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 105

Sashe 31

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta katse musu shirun da cewa bari inbi bayanta, ko mai yake damaunta haka, tana fa ar haka ta fice daga ciki gaba ayan su, suma suka bi bayan ta, akusan tare suka fito gaba ayan su, Suna fitowa suka ganta awajen motocin da zasu tafi, arasawa sukayi suna ara tambayar ta amma ta i tayiwa kowa magana ta kalli waje aya kawai, daga arshe ta bu e motar da zasu tafi ta shiga saboda tun da safe suka saka kayan nata aciki, ewa Ameesha tayi ta shiga itama fuskar ta auke da damuwa tace besty wai meke faruwa mai akayi miki meye ya ata miki rai nasan dai ba haka kike ba, azu ma kina ta murnar amma yanzu lo aci aya kin canza gaya min mai ya faru, Shiru tayi mata na an mintina sannan tace besty kije kawai ni zan tafi zamu yi magana awaya, koma meye zakiji, kar ki damu bawani abu bane, Badan Ameesha tasoba ta rabu da ita akan zasu yi wayar, Jikin Hamza duk yayi sanyi babu wani karsashi ajikin sa dan ko sallama yakasa yiwa Bossay kawai ya bu e ya shiga, ya tayar da motar suka bar gurin, Saidai su Ameesha suka ga tafiyar su sannnan suka shiga mota har Hamra da Amra suma ya fita dasu, Shettima kawai kifa kansa yayi yana maijin acin abun da tayi masa watakon yace kar ta shiga amma shine ta shiga, suka tafi bayan tasan yana mota yana jiranta, Cike da jin haushinta da ta aici da kishi ya tayar da motar shima yabi bayan su......, ************************* Zaune suke agaban bokan su gaba ayan su, amma yanzu babu mutane biyu Waziri da matar sa, Bokanne ya kwashe da dariya yace "Kada wannan aramin abun ya aga muku hankali munfi arfin su, daga yau komai zaizo arshe, abun da yasa ma har yayi nasarar kama su dan kun jinkirta zuwanne da ace kunje tun ranar kun addamar da abun da nagaya muku da haka bata faru ba, amma yanzu ma ba wata matsala ace dan yakamasu babu abun da zai iya yi musu yanzu haka suna cikin kwanciyar hankali, babu abun da ya isa yayi musu kawaidai ya fita dasune daga cikin gidan, Nayi muku al awari daga yau za amantar da kowa abun da ya faru babu abun da zasu tuna, aya daga cikin su yace boka mai aiki kamar yankan wu a, kar kace na tare numfashin ka, taya zanuje mu zuba bayan kace gaba ayan mu zamu shiga cikin fadar gashi kuma babu guda biyu, kuma babbar matsalar ma shine ta yanda zamu shigar mata aki gaba ayan mu nan babu wanda yake shiga ciki, kaga kwa idan wanin mu ya shiga ai zasu iya yin zargin wani abun, Nidai a tunanin dama ka bamu wata hanyar da zamu bi banda wannan, Nan sauran ma suka fara fa ar albarkacin bakin su, wajen nemo wata hanyar dan gaba ayan su hankalin su ya tashi da kama su Waziri da akayi, suna ganin kamar suma za'a gano su, Suna gama fa ar haka boka ya ara saka wata irin mahaukaciyar dariya cikin dariyar tasa yace "kar ku damu da komai kawai kuyi abun da nace muku kar kubari ranar yau ta wuceku ita ka aice ranar ku, ta arshe, Abun da zaku fara yi da farko shine kuje ku fara shiga cikin fadar ku watsa shi kamar yanda nagaya muku ranar nan, daga baya kuma washe gari sai kuje kusaka na cikin akin, ko wani zaku iya wakilta wa ba lalle sai aya daga cikin ku ba, Kudaina kokanto akan aiki duk abun da nasa gaba sai ya kasance, babu wanda ya isa yaja da aikina ko waye shi, Idan kuma mutum yayi kokonto da aiki na to zanjanye hannu na daga kansa kuma duk inda zashi bazai ta a samun yanda yake so ba, Kutashi kuje na sallame ku, kuje kuyi abun da nagaya muku ku shirya atare, kushiga ciki kuma kar ku bari kowa ya ganku, Saidai yagama gaya musu duk yanda zasuyi harda time yabasu, ya ara arfafa musu gwiwa sannan sukayi sallama suka bar gidan dan wannan karon har gida sukaje bashi yazo ba, acin da suka baro wajen sa ana kiraye kirayen sallahr magariba, dan haka Bama kowa ne ya lura da shigowar su gidan ba, Kowa nasa guri ya nufa da bayan sungama ha a planing in yanda zasu ha ************************** Azeema, ____tunda suka taho bata iya koda kallon inda yake ba bare ta bashi amsar tambayoyin da yake mata haka ya araci maganar sa har yayi shiru abun ya matu aure masa kai, Abun da ya ha a ta dashi kawai shine kwatance da tayi masa, ahaka suka araso ofar gidan yayi parking, sannan ya maida dukkan hankalin sa gare ta, cikin nutsuwa da kwantar da hankali yafara yi mata magana, "Duk da bansan mai yasame ki ba amma ina mai baki ha uri ko inna miki laifi bansani ba, ina neman afuwar ki, idan kuma wani abunne yake damunki daban kigaya min kafin murabu idan bahaka ba bazan ta a samun nutsuwa ba, dan Allah ki gaya min, jitayi ya bata tausayi idan tayi masa haka bata kyauta masa ba, bai kamata ta ora masa laifin da banasa ba, Murmushin dole ta alo ta azawa fuskarta, ta kalle sa tace "kayi ha uri bakayi min komai ba kawai nuna abun yana damuna wataran haka nake tsintar kaina cikin irin wannan yanayin, sai kayi ha uri dani da halina, kar kamin mummunar fahimta, Kallon ta kawai yake bai iya furta mata komai ba saida takai arshe sannan yace "mata shikenan kar ki damu kije kawai zamuji waya, Wani murmushin dolen ta ara sakar masa duk da tasan ba lalle bane ya yarda, amma sai tace "nahode daka fahimce ni sai munyi waya tafa a tana bu e murfin motar ta fita baya ta bu e baya ta auki kayan ta, sannan ta kuma aga masa hannu ta nufi cikin gidan, Yana gurin yana kallon har saida ta shige sannan ya juya ya koma ransa duk babu da i ba haka yaso ba yaso ace sunyi hirar sosai sun ara fahimtar juna amma sai akasin haka, haka yaringa tu in sa cike da tunani har ya arasa gida......, Su Ameesha ma basu dawo ba sai wajen magariba suka dawo shina tunda suka dawo suna tare da Bossay sai bayan sallar isha'i yabar gidan, Ita kuma Ameesha tace bazata kwana ita ka ai ba, tabi su Amra ta kwana acan.... Tunda Meer ya fita bai dawo ba sai da akayi sallar isha'i sannan ya shigo gidan yana shigowa kuma ya wuce part in sa, saboda baiga kowa a falon ba yau da alamun duk sunyi barci da wuri, *********************** 11:pm Cikin masarautar ta au shiru da alamun kowa ya tafi makwancin sa, kamar ha in baki babu kowa awaje, Kamar yanda suka tsara aya bayan aya suka zo wajen a wajen fadar suka har ha u, su biyar daman mutum bakwai ne to yanzu saura 5 babu guda 2, tura ofar sukayi sai sukaji ta adatse da mu illi, zaro mu ullin da sukazo dashi sukayi suka zurashi suka bu ofar sannan aya bayan aya suka fara danna kai ciki na arshe ya rufo musu ofa, gurin daman ofa biyu ce dashi sai ka shiga farko gurine kamar an corridor amma babba, sannan zaka bu e main ofar cikin fadar, inda suka shiga da haske amma can cikin fadar duhu ne gaba aya saboda ba shiga ake ba shiyasa ake kashe wayayen gaba aya, Suna shiga aya daga cikin namiji yace "bamai waya ya kunna mana haske nifa ba abun da nake gani, aya tace kai kaman ta abun da boka yace ne mubu ofar kawai ai hasken corridor in nan zai shigo ko aduhuma ai zamu iya zuwa wajen kujerar tunda ba ba uwar mu bace munsan inda take , "Eh to hakane kuma bari in bu e ya bu ofar saikwa ga haske amma ka an bama agani sosai kawaidai yafi babu, cike da murnar farin cikin su zai cika ko wanne da abun a hannun sa dan sun raba tundaga can, iba suka fara yi suna watsawa asaitin kujerar da suka tabbatar da itace, haka sukai ta watsawa har suka gama sannan suka murnar, aya ne yayi dariya yace "wai wallahi har na tausaya musu fa wannan ai shi ake cewa ga samu ga rashi yanzu sunaji suna gani zasu bar kujerar nan, nifa wallahi dama har shi papan aka ha a ni banga amfanin zaman sa ba, mu tarkata su gaba aya su tafi subar mu sha ata, Wani yace kaifa wallahi baka da imani mai yayi maka zaman sa da rashin zaman ai duk aya, Murya mace tace kuna da lo aci shiyasa kuka zauna kuke lugudar le e ni na tafi idan aka ritsa da mutum wallahi kar yace yasanni, tafa a tanayin gaba, Wata macen ta ta kwashe da dariya tace haba shugaba da kanki tsoro ai banaki bane, ke da kike hanamu kina arfafa mana gwiwa amma yanzu zaki gudu ki barmu, dariya suka sanya gaba aya, suna cikin dariyar sai sukaji kamar ana taya su ba iya tasu muryoyin bane, dakatawa sukayi sai sukaji anyi shiru, sai kawai suka auka tasun ce daman, suka juya suka nufi ofar saidai basu kai ga saka afafun su waje ba, kawai suka ga wal wuta ta gauraye cikin fadar kamar haske ta ko ina, da sauri suka juyo gaba ayan su dan ganin mai kunna fitilar ko aya daga cikin sune, Amma ina idanun su suka sauka akan tarin nutanen da suke cikin falon a zazzaune daga gefe, sai Meer dake tsaye awajen mukunnar wai....., [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema _Da farko Ina mi a Godiya ta gareki *MAMAN FARUQ* da irin alkharin ki Allah yasaka da Alkairi yabiya miki bu atunki na alkhari, ina godiya sosai da sosai Allah yabar zumun ci _Na 2 ina godiya *AUNTU MAI JIDDA* inajin da in comment inki sosai much auna *Na 3 godiya ta gareku masu yin comment wani ko acin (Mrs mai martaba, bajatu, maman Arman, 07036484180, to da wanda ma yakeyi da wanda ma
Chapter 31 · 0% Book details