← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 105

Sashe 105

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

ri o ta yace to shikenan bari ni kafin kici nawa mutuncin ni sai infara, ciwa wasu, yana fa a bata ankara ba taji hannun sa cikin rigar yana laliben an biyun sa, dukan sa tayi tace nifa bansan iskan ci, cire min hannun a riga, Kallon ta yayi yace "wai yaushe kenan kika sake zama marar kunya, ni kike gayawa haka, "Eh angaya maka in, ta kuma fa a cikin fara hasala, "Iyee au abun har yakai ga su fa , "anya kwa wannan ke ka ai ce babu ajiyar kuwa, ko ita take saka ki wannan masifar dani bansanki da ita, Ture hannun sa ta shiga yi sannan tace, "wacce ajiyar ni ba wata ajijar ka agurin kuma bazan ara ajiyar komai ba saidai ka ajiye ajikin dan, nagama, yara gaba aya sunbi sun auko halin ka, yara sai shagiyar zuciyar masifa haka nake famana dasu, har gwanda Muhsin nema kawai an sai i sau i shima in idan yaga dama, amma Anwar ai duk jirgi aya ne ya kwaso ku, to wallahi an ba ara bazan haifi an sita sanya min ciwon kai, da me zanji, a ta kura uba takura da mayanta, Zaro ido yayi sannan yace " kai waye mayen, tab aikwa kin taro mach kisa mu agana ki ta zagin mu dan kinga munrabu dake to wallahi kuwa ki shirya dan yau sai nayi ajiya, saidai idan adawo min da abata, kuma bazan ajiye aya ba, "Saidai ka nemi wacce zata ajiye maka, Cikin ta shafa yace anan zan ajiye ta, kuma dole a kar a sannan adawo min da ita in kuma arya ne fa a min inji, ya are sa yana kashe mata murya, "Eh tace dashi, tana ara tura baki gaba, Batayi zato ba kawai taji yayi sama da ita, ya nufi aki,bai dire ta ako ina Saida takaita kan gado sannan, ya shiga cike cire kayan sa yana cewa yau zaki sam kin ta a mu wallahi sai kin gane kuren ki idan kika shiga hannuna zakiyi baya ni danna ga alamar bakin ayi yake kwana biyu na aga miki afa, Tashi tayi daga kan gadon ta zauna tana kallon sa tare da wurga masa harara harda su murgu a masa baki, sannan tace "hhhh wane dare ne jimage bai gani munga da e aduniya munga jiya munga yau zamu ga gobe, yanzu ai bada bane kai kasan bana tsoron ka dan haka kayi an kasaya inji tsoron ka, babu abun da ka isa kayi min saidai ma in yi ma......., anewa yayi kan gadon tare da tura ta baya ya haye kan ruwan cikin ta sannan ya saka ada ya danne hannuwan, yana kallon idon ta yace " arasa mana saidai ma kiyi me matsoaraciya kawai, yau sai nana miki ko ni waye, sai nasa kinsan ni sarki ne ako ina kuma a komai, yau sai na saka ki kuka ko bakiyi na wahala ba zaki na......,tun kan ya arasa maganar tasa tayi saurin katse shi ta shiga basa ha uri, da cewa "ai na yarda kai sarki ne a ko ina waye yace ba bakai bane, "Hmmm daga baya kenan yarinya, yana gama fa ar haka baijira tayi magana ba, kawai ya ha e bakin su waje guda tare da fara yi mata wani irin romancing me fitar da mutum daga hayyaci, Ameesha tun tana no tana in basa ha in kai saboda bata so ta biye masa daga nan ya zarce, amma ina abun ya faskara saida Meer yayi yanda yayi ya ora ta akan network itama, Sosai suka shiga romancing juna, cike da faranta ran juna, Sun da e a haka kafin daga bisani Meer ya kashe wai tare da ja musu blanket, suna ora daga inda suka tsaya, sosai suke faranta ran juna su tare da fatan samo wata ajiyar ko ajoyi, Sunyi nisa sosai dan basama cikin tamu duniyar sun tafi wata duniyar daban ta ma'aurata......... To saidai muyi musu fatan dawo lafiya tare da ajoyi daga nan kuma aci gaba da soyayya Tammat bi hamdulillah......... Alahamdulillah, Alahamdulillah Alahamdulillah, Duka duka anan nakawo arshen littafinna da na auki tsawon lo aci ina rubutuwa sai yanzu Allah yabani ikon kammalawa, Spacial Thanks to U my Aunty me jidda Maman Faruk annan biyun U are the best, anda muka fara littafi nan tundaga farko har muka kawo yanzu, bazan ta a mantawa daku ba, domin kun taka rawar gani a cikin littafinan, duk runtsi duk wuya kun kasance tare da ni, har kawo yanzu babu abun da zance da ku muku sai godiya, zan fa o sunayen ku, ina godiya kwari da gaske, Ummu Kulsum Kirawa Hauwa Maman fateena Mrs saif Mrs me marta ba Ameerty Maman arman Osnmsn Muhammad Bajaaru ahiru mu'azzm Zulaika, Aliyu Alusa, Maman amira, ar baba Rabiatu Ummu yaeesh Sopiya Ummu Sameer Mrs taheer Engr Saif Amina kabeer caps Hj umma Hajiya mama Fateema DEE BOY Da sauran wasu da na manta sunayen su wasu kuma ban san sunan su, _ina godiya ga dukkan makarancin wannan littafin, Allah yabar zumun ci Allah yabar Alahamdulillah, wannan shine littafin na na farko aduniya, shiyasa zakuga kuna samun wasu matsalolin kama daga typing error jinkirin posting komai dai sai a hankali ya an bambamta da wasu marubutan ni sabon shiga ce shiyasa dan wallahi tun a book 1 nagaji da rubutun kawai ha uri nake inayi, amma duk da haka na ringa ari wajen ganin an samu da ake so, saboda bansan in lalata labarin yaza mana anyi ba'aiba, hakan babu amfanin hakan, Kunyi ari sosai na bibiyar wannan littafin, dan munda e muna abu aya,bazan gaji da yi muku godiya ba, Na gode sosai, Sai kunji ni nan da wasu shekarun a sabon littafina me suna SU WAYE SU? In sha Allah kafin in fara sa sai nafara tara pages masu yawa sannan zan fara sakin sa, saboda banso a ara samun wasu matsalolin da aka samu a wannan, da yardar Allah bazan ta a posting ba batare da nasan ina da wasu pages in ba a asa, wa anda ko bansamu damar yin typing ba aranar to zai zamana already ina da wasu a asa, hakan sai yafi yiwa makaranta da i kuma nina sai yafiye min da i, dan wallahi naci kwakwa a wannan ni ka ai nasan wuayar da naci, Kar na cika ku da surutu, sai munha u anan gaba nan da shekara kamar biyu ko uku, dan wallahi sai na huta sosai innaji ma bazan iya ba, to nayi na farko nayi na arshe Bissalama......., Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office cd89386080c24757a958a30971ea66a9
Chapter 105 · 0% Book details