Sashe 42
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
laifi na arin kisan kai da yayi, Nan aka shiga neman sa amma aka rasa, da Maama batayi niyar fa a ba saidaga baya tace tasan inda yake amma tana neman alfarmar a rabu dashi ta yafe masa saboda ba da son ransa yayi ba, kawai dai akirasa a ha a da da anin sa, su sasanta kansu, su san junan su, inyaso daga baya su tattara suma su koma can gidan su, su kar i sarautar su, Hakan kuwa akayi akaje aka kirawo baban Bossay sannan aka sanar dashi duk abun dake faruwa duk da yasan wasu abubuwan wasu kuma bai sani ba, da kuma abun da ake so suyi, aka ha asa da Hamza aka gabatar dashi agaban sa, yanzu ba laifi Hamza yaji da in ganin yayan nasa yanzu bai nuna rashin amincewarsa da hakan ba, Atake agun har suka an saba Dadyn su Bossay ya nemi da su tafi tare su zauna acan gidan sa kafin komai yayi stalling, suje can garin nasu, A lo acin dai ba ba samu damar hakan ba, Papa yace masa ba yanzu ba, shima kuma Hamzan bai amince ba yadai ce zaizo amma yanzu ba, Haka Dady ya ha ura ya koma gida tare da tara gaba aya iyalensa ya sanar dasu komai babu abun da ya oye musu, nan suma suka shiga jin da in jin asalin mahaifin su, Bossay kam saboda jin da i a lo acin ya taho masarautar yazo wajen Hamza inda suka ringa tsokanar juna Hamza yace Bossay an sane dan haka dole yace masa baba ko kuma yace masa uncle shi kuma bossay yace bazai fa a ba Hamza zaici inyaga dama ya amsa inbaiga dama ba kuma kar ya amsa, hala sukai tayi, daga arshe suka shiga hirar Sam yanda za'ayi anemo sa dan sun tausayawa mahaifiyar sa, Bossay bai bar gidan ba saida yaje wajen Ameesha suka sha hira sannan yatafi gida, Khalid ma tun ajiya bayan gama komai ya wuce gida, Ya da e da dawowa amma baije gidaba sai yau, tundaga wajen gidan yake binsa da kallo sai yaga kamar ancanza komai na gidan haka yaci gaba da driving insa tare da yiwa mai gadi horn aka zuge masa gate ya shiga ciki, A parking lot yayi parking sannan ya bu e motar ya fito, tundaga sama har asa yake ara bin gidan da kallo, A tsanake ya shiga takawa zuwa falon gidan saboda yana so yayi musu surprise shiyasa bai sanar dasu dawowar saba, ofar yayi ya tura kai ciki ya shiga falon ba tare da yayi sallama ba, zaune yaganta ta juya baya akan dinning tana cin abinci, arasawa yayi inda take ta bayan ta yatsaya tare da zura hannuwansa ya rufe mata ido ta baya yana haka kuma ta gane shine saboda shi kadai tasan yana mata irin haka, Cikin muryar mamaki tace Yaya! Tafa a tana ora hannun ta akan nasa, tana milewa tsaye, sakin ta yayi ta ta arasa juyowa, Cike da farin ciki ta rungume shi tana cewa irina wannan zuwan bazatan haka, Ni ai nazata bazaka ara dawowa ba ai ka koma can, Sakin shi tayi sai ta ara rungume sa duk ta rasa inda zata tsoma ranta saboda jin da in ganin sa, Shima yana dariya yana jan hancinta yace "ya fitina da rashin ji andaina ko har yanzu tana nan, itama dariyar tayi tace tofa kadawo kenan ko hutawa bakayi ba zaka fara halin naka, Zaiyi magana ta i saurin dakatar dashi tare da kamo hannun sa tace yanzu dai duk ba wannan ba muke kayi wanka kazo kaci abinci, Kallon ta yayi yace ammaa dai abari infara gaisawa da masu gidan "ina Dady yake ko baya gari, an murmushi tayi tace yana gari amma dai ya fita tun azu muje ka gaida mom tana aki sai kazo kayi wanka ka huta nasan ka kwaso gajiya, "To anwata wai yaushe kika ara hankali haka kodan auren yazo kusa shiyasa kika ara nutsuwa fari tayi da ido tace haba yaya au baka da masaniya aure tun yaushe aka fasayi da wancen yanzu nagano wanda yafi dacewa dani kai yaya baka gansa ba kykkyawane sosai ga ku ",Uhm wai Rasheeda yaushe kika koma haka ko kunya na bakyaji kike gaya min wannan zance, to ni abar ni haka bari inje ma in fara sauke kayan nan da ko kitayani dasu amma sai zuba kika iya, Rasheeda tace "to meye abun jin kunaya yaya kaine fa babban yaya na idan ban gaya maka wa kake so infa awa, tsaka nina dakai ai ba wata kunya wallah............, [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 'Rasheeda tace "to meye abun jin kunaya yaya kaine fa babban yaya na idan ban gaya maka wa kake so infa awa, tsaka nina dakai ai ba wata kunya wallahi......, "Hmm to naji mai babban yaya, bari inshiga mugaisa da mom sai mu ora daga inda muka tsaya, ina fatan dai antanadar wani abun ko? an turo baki tayi tace "haba yaya ai kasandai bansan da dawowar ka da na tanadar maka amma yanzu ka shiga kafin ka fito na tanadar maka in, bari in shiga ciki, gurin lami, tasan yanda zatayi da babban ba an murmushi kawai yayi sannan yayi gaba zuwa wajen mom, ita kuma ta nufi kitchen cike da farin cikin ganin yayan nata, yana zuwa ofar akin mom yayi nocking daga ciki tace shigo, Turawa yayi ya shiga ciki da sallama abakin sa, tana zaune gaban kayan tana duba wanda zata saka ya shigo, da sauri tajiyo jin muryar a bazata, ganin dai da gaske shine yasa ta ajiye sauran kayan ta juyo fuskar ta auke da murmushi, tace "amma dai mafarki nake, dan nasan wannan ganin dai bada gaske bane saidai a mafarki, tana maganar tana arasowa wajen sa, Dariya yasaka tare da tsugunnawa a asa yace "mom ba mafarki bane nine dai, suprise nayi muku shiyasa kuka ganni haka kamar na fa o ta sama, Itama dariyar tayi tace "gaskiya nidai bana son irin wannan zuwan haka kawai ba tarba mai kyau, an shafa kansa yayi yana sakin murmushi yace "to mom tuba nake ayi ha uri bazan ara hakan, "gaskiya dai kar ka ara dan banji da i ba wallahi, uri ya ara bata sannan ta ha ura tare da samun waje ta zauna, daga kusa dashi a bakin gado, sannan ta ora da cewa "ya hanya ya gajiya?, "Wallahi lafiya lau mom yana same ku, kuna lafiya? Itama ta amsa masa da lafiya, nan suka shiga gaisawa ya da e agurin ta inda har ta an basa wasu abubuwan da suke faruwa a gidan, sannan daga baya suka yi sallama yace bari ya watsa ruwa yaci abinci sai suce gaba da tattaunawa, Bayan fitar sa, itama tayi saurin shirya wa ta fita taje ta samu su Rasheeda suna ta arin yi masa abin da zaici, ita da lami amma lami ce arfin aikin, haka itama ta shiga suka ha a hannu suka ci gaba da shirya masa abun da zaici mai an da i.........., ************************ _____Shettima 'Tun ranar da abun nan ya faru ya koma gida bai ara samun wani sukuni ba, tunda ya dawo yake kwance a aki ko abinci ma baya samu yaci sa sosai shima saidai indan hajiyar sa ta takura masa yake ci, dan tayi tayi yagaya mata abun da yake damun sa, sai yace mata babu komai daga baya ma kawai sai yace mata ai Sam ne baya gida yabata labarin abun da ya faru, sannan yace sai kiran wayar sa yake ta i shiga duk ya kashe wayoyin sa, ga kuma halin da mahaifiyar sa take ciki na arin abun da ke faruwa acikin gidan su, saobada suma labari yazo musu tuntuni sun san duk abun dake faruwa tundaga A har Z shiyasa abun yake damun sa, ya rasa inda zai samu sam ya sanar dashi abun dake faruwa dan yadawo wajen mahaifiyar sa, yayi mata arya da fakewa da Sam, Dalilin hakanne yasa ta rabu dashi itama ta taya sa neman Sam in amma aduk lo acin da takawo masa abin ci ya i ci sai tayi masa fa a wataran kuma tayi masa nasiha da kwantar masa da hankali da hakan yake ha ura yaci, Yauma kamar kullum yana zaune akan kujerar yasaka abincin agaba yana kallo a zahiri zaka ce abincin yake kallo amma a ba ine hankalin sa bama ya gurin, tunanin sa kawai yake yanzu ai suna can tare, ga ta aici ya hana sa zuwa gidan su, dan har yanzu haushin yake ji, saboda duk laifin tane mai yasa da yace kada ta shiga ta shiga, shiyasa ya rabu da ita yayi al awarin bazai ara neman ta ba, indai ba ita tane me shiba, gashi kuma abun nema yake yayi masa illa yakasa jurewa, Yana wannan tunanin wayar sa tayi ringing da kamar bazai dauka ba, sai kawai yaja tsaki tare da mi a hannu ya auke ta batare da ya duba number dake kiran shi ba, kawai ya aga tare da kara wayar a kunne, sai yayi shiru baice komai ba, kamar daga sama ko a mafarki yaji saukar murya ta a cikin dodon kunnen sa, da sauri ya zaro wayar ya duba screen in wayar da ya tabbatar da wai da gaske ne abun da yaji ko kuma kunnuwan sane sukayi masa arya, zubawa number ido yayi cike da tabbatar wa kansa ganin sunan da yayi saving da number ta aro aro yana yawo akan screen in wayar, mayar da wayar yayi kan kunne sa, Stiil dai ya ara jin muryar ta tana tayi masa sallama, yar ta tattaro duk wata guntuwar nutsuwar sa da ta rage masa ajiki, yayi ari ya amsa mata mata da wa'alaikissalam, a yanda yayi maganar dake awaya ne ita baza tace a cikin damuwa yake ba, "Ina wuni, yaji ta