← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 105

Sashe 100

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tun ana oye musu har ta fito fili, sukaji, Shigowar Abban Ameesha falon kenan yaji ana zancen, Maman Ameesha saboda tsabar shiga wani halin ai ko magana ma bata iya yi ba, Shima sanar dashi abun dake faruwa a kayi, Guri yasamu ya zauna yana ara jajanta maganar tasu wai anrasa Ameesha wannan wace irin magana ce, an numfasawa yayi sannan yace "Amma kun kira Meer kuwa basa tare, Dadda ce ta basa amsa cikin tsananin damuwa, tace shi da baya asar ma taya za'ai su kasance tare, kuma ankira sa wayoyin sa duk akashe, Abban Ameesha yace "a'a azu kuwa da zan fita ai nagan sa, yana shigowa cikin nan mun ha u a hanya, baide ganni ba ni naga shigowar sa, dande ina sauri ne shiyasa har na wuce bantsaya mun gaisa ba, gaskiya ku ara tuntubar sa, waye kuwa zai auke ta acikin gidan nan, ko acan baya ba a auke ta ba bare kuma yanzu da komai yayi lafiya, Duk a kusan tare suka sauke numfashi, Maama tace to Alahamdulillah ai zancen kenan ma indai kaga shigowar sa to suna ma tare, bari kaga aje part in sa aduba idan yana nan sai a tambaye sa, in kuma bata can sai asan abun yi shima asanar dashi halin da ake ciki...., Abuu yace "Anya kuwa shi kagani yace fa baya asar nan, kuma inzai dawo ai da yasanar damu koh? Ummy ce ta kar e sa da cewa "kaima sai kace baka san halin sa ba wannan ai cike daga cikin aikin sa, ba aramin aikin sa bane yin hakan, ko kamanta lo acin da yazo makarantar su, lo acin ma ai cewa yayi baya asar kuma ya akai yazo gurin, ni aganina kawai aje a duba, daga nan sai a yanke hukun ci danni wallahi jikina bai bani yarinyar nan ta aga ba, duk yanda akayi suna tare ko kuma yasan inda take, Gaba ayan su na'am sukayi da suna taren dan haka sai kawai Ummy tace bari taje ta duba, Ita ka ai suka bari ta tafi part in sukuma suka zauna kowa na fatan Allah yasa dai suna can in...... Ummy na zuwa part in taga motar sa, nan ta ara tabbatar wa da yadawo in bakin ofar taje ta shiga bubbugawa amma shiru ba a bu e ba, ci gaba tayi da bugun ofar, __Daga can ciki kuwa Meer yana jin bugun dan lo acin ya fito yana kitchen ya ha a musu abun da zasu ci, ashe harda su girki ya kowa, Tunda suka kwanta basu suka tashi ba sai wajen arfe biyu, dan haka suna tashi wanka suka ara yi daga nan suka an ta a alalunbon su a ban akin sannan suka fito suka shirya sukayi sallar Az'har daga nan kuma shine suka fito daga akin yace shi zaiyi girkin da kansa, dan haka ya mayar da ita aki yace ta zauna ta huta kar ta fito saidai taga girki kawai, har tsokanar sa tayi tace "Allah yasa dai yanzu kuma ba shinkafa zaka watsaba ka tsamota bata dahu ba kamar yanda kayi dankalin rannan, yana dariya ya fice daga akin yace da kenan yarinya lo acin ma iyawa ne banyi ba yanzu kam saidai ma in koya miki, "Allah ya kiyaye, bandade cika baki, Ameesha tagaya masa, Shi kuma kawai yace mata to shikenan zaki gani, yana fa ar haka ya fita ya barta a akin ara kwanciyar ta tayi...... Yana gama girkinne ya juyo musu jalouf in taliya da dankalin turawa, yayi musu, sai amshi kuwa take ta faman yi, yazo daidai falo yaji ana buga ofar ko kallon gurin beyi ba yayi wucewar sa aki, Saida ya shiga ya ajiye musu, sannan ya samu guri ya zauna, Ameesha dake kwance taji amshin ga bugar mata hanci, tashi tayi zaune, zatayi magana kenan taji an ara buga ofar, kallon sa tayi tace kamar nocking fa akeyi, Ba tare da ya kalle ta ba, yace "Eh naji tunkan na shigo banson takura koma waye idan yagaji zai tafi, "Amma dai yakamata ai kaje kaga ko waye, idan kuma kirane me mahimmanci fa, wata il ma su Abuu ne, kai wai tsaya ma ni sai yanzu abun ya fa o min, dan Allah su Dadda sun san inda nake, an juyowa yayi ya kalle ta ka an sannan yace "basu san ma na dawo ba bare su san inda kike, Da sauri ta sauko daga kan gadon ta dawo inda yake tace "dan Allah wai da gaske, amma meyasa zakayi min haka kasan wane irin hali zasu shiga idan suka neme ni suka rasa, wane tunani kake so suyi, gaskiya kaje ka duba, ko kuma ni intafi, wannan abun ai ba daidai bane, Tunda tafara maganar yake binta da kallo, saida tayi shiru sannan yace "to yanzu fa a kike min kokuwa me, e rai tayi tace ni bawai haka nake nufi ba, abun da ya dace na fa a maka, tashi tayi daga inda take ta auki hijabin ta, tace ni kaga wallahi fita zanyi wayasan yanzu a wane halin suke, ni bansani ba amma wallahi da tun ajiya sai asanyanda za'ayi ko zaka kashe ni bazan yarda in kwana ba, batare da sanin suba, sai faman kunfar baki take dan ranta ya aci, tasan dole yanzu ana cikin wani hali ana neman ta, Harta fara tafiya yayi saurin shan gabanta, gefen ta tabi zata wuce ya ara tare ta, shima kansa saida ta fa in yaga hakan kamar be dace ba, dan dole su neme ta kuma idan ba'agan ta ba, hankalin su zai tashi sosai, zasuyi tunanin wani abunne yasame ta, "Kasan Allah bazan ara zama ba anan idan kaga na zauna to sai na tabbatar da suna cikin kwanciyar hankali, "To nani kiyi ha uri kibari idan kika ci abincin sai mufita tare, amma dai yanzu kiyi ha uri ki zauna kinji, e kafa a tayi ta ara ra awa ta gefen sa zata wuce, yayi saurin ri o ta, yace "wallahi da gaske nake, in baki yarda bama ki tsaya ki gani yanzu zan kirasu awaya ingaya musu, idan kuma mun gama cin abinci sai muje, nayi miki al awari, e hannun ta tayi, tana kallon sa, tace "promise? "Yes I promise..., Sai lo acin ta yarda ta koma kuma duk da haka bata saki fuskar taba kamar da, A bincin har yafara hucewa, zama tayi agaban abincin shima ya zauna, fork ya auko ya ibo abincin ya kai bakin ta, in kar a tayi dai kawai ta kai hannun ta ga kar i cokalin ta shiga ci da kanta, tana kai laumar farko, taji bakin ta au abincin yayi zan wai kamar kunnen ka yacire, amma haushin shi da yake ji ya hana ta ta nunawa koda a fuska saima ya mutsa fuska da take..... Kallon ta yake yana so yaji me zatace game da test in abincin, amma sai yaga tana ya mutsa fuska, an le en fuskata ya kuma yi tare da cewa, 'ya dai ba da i ne naga kina ya mutsa fuska, aga kai tayi batare da tace komai ba ta ciga ba da cin abincin tana jin da in sa amma duk da haka, ta i bari ta nuna a fuska, Wani alulun abu yaji yazo masa wuya, jin tace ba da i gashi tana ya mutsa fuska, wani tunanin ya yafara yi to kodai da gaske ne, ba da in saboda shi baici ba yaji, wace cokalin yayi daga hannun ta, sannan ya iba yaci dan yaji ko dagaske ne babu da in, yana ci sai yaji da da agowa yayi yana kallon ta yace kika ce, ba da Itama kallon nasa tayi sannan tace, "ai haka naji da yayi ai da bazan fa a ba, "Allah saidai ki i fa ar gaskiya amma ke kanki kinsan yayi da "A gurin ka ba amma ni ko ka an beyi min ba inace ne kawai saboda yunwa, kaga ni nama oshi, "ta arasa maganar tana ture abincin gefe, Kallon ta yayi sai yace "shikenan baki son fita kenan, "Na oshi ne kaga naci da yawa, Please kar muyi haka dakai, ka kirasu ka sanar dasu, "Tom naji zan kira amma ki daure ki ara ci, Bata ce masa komai ta jawo abincin gaban ta, daman bata oshi ba, Shi kuma sai ya tashi yaje ya auko wayar sa ya dawo wajen ya zauna akusa da ita ta gefe, Wayar ya kunna, bayan ta kunna kuma sai ya rasa wazai kira, agowa yayi ya kalle ta sannan yace "To wa zan kira? "Kowa ma zaka iya kira, Ameesha ta basa amsa, Tunanin wanda zai kira yai tayi, saidaga baya kawai ya yanke shawarar kiran Maama, dan itace karkatacciyar kukar sa me da in hawa, Danna mata kira yayi, acin da ya kira ta duk suna falo suna ta mamaki saboda Ummy ta gaji da bugu ta koma tagaya musu ba abu e ba wata il ba yanan ammadai taga motar sa a bakin part Suna cikin haka kiran sa ya shigo wayar Maama, daman wayar tana gefen ta, aukowa tayi tana duba me kiran, tana ganin sunan sa tayi saurin cewa "kunga an halak in yana kira, tana fa a tayi saurin aga wayar tare da sakata a handsfree, Gaba ayan su maida hankalin su sukayi ga kan wayar kowa na sake jin sanyi aransa, duk da basu tabbatar da tana gun nasaba, amma sai suka ji an dama dama, Meer ne yace "Hello tsohuwa yane, Wasu saida suka an zaro ido jin abun da yace, Maama ce tace "Babana kana inane haka? "Gida, yabata amsa, Sai ta ara cewa "wane gidan, ko kadawo ne, "Eh mana tunjiya da safe na dawo naga kuna hidima shiyasa banzo mun gaisa ba, dafan duk na same ku lafiya, kira nayi mu gaisa kafin in shigo zuwa anjima idan mutane sun ragu, Maama so take ta ara tabbatar wa suna tare ko basa tare, dan haka ta i nuna masa tasan da dawowar tasa, sai ta kuma cewa... Kai ka aine ina son inzo zamuyi wata magana, Sai yace "gaskiya bani ka ai bane nayi wata ba uwa tare ma muka kwana, amma anjima zamu shigo, Cike da rashin fahimtar maganar sa,
Chapter 100 · 0% Book details