Sashe 47
Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
samu ta mutane da dama duk wanda ya gansa sai ya tsugguna har asa ya gaida shi wasu kuma suna masa kirari, a haka har ya arasa gurin motatar, yana zuwa bai jira wata wata ba ya shiga ya tayar da motar tare da janta yana tashe ta ya kwasa aguje yabar gidan......, ************************* ______Wani ungurumin daji ne tafkeke da baka jin motsin komai sai arar tsuntsaye dake shawagi aciki amma babu wani alamun bil'adama agun shiru kaji Can na hango wani tsoho ya fito daga cikin wata ar bukka. Cike da tashin hankali gaba aya ya rikice a ki ime yayi bayan bukkar yana le e le e ya ara danna kai cikin dajin, da arfi ya aga murya ya fara kiran DEEYA ! DEEYA !! DEEYA!!! Sauna da yake ta amba ta kenan yana tafiya ko gaban sama baya kalla kawai kiran ta, yana cikin tafiya can nesa ya hango ta cikin wani aton ruwa saura ka an ta nutse ta tsaya a tsaye ruwan yana shirin shanye ta gaba ayan ta dan har yazo wuyan ta saura ka an, Da gudu ya kwasa yana cewa "a'a DEEYA ki dakata ki dakata amma ina kan ya arasa ruwan har shanye ta, arfin gudun sa ya ara yana zuwa yayi sufa cikin ruwan daidai inda take yayo sama da ita yafara tafiya da ita acikin ruwa, har ya kawo ta bakin ruwa ya kwantar da ita nan yafara danna mata ciki yana kiran sunan ta yana jijjigata amma ko gezau batayi ba, aga hannun ta yayi ya saki sai yaji hannun ya fa i asake alamun dai kamar rai yayi halin sa, "a'a a'a Deeya kar ki min haka ki tashi Deeya deeya DEEYA.......!!!!!!!!!!!!! [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By Yaya Azeema *BOOK* 3 *Ga mai bu atar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da ku inku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number in 08124226526* *_Typing........ 28_* aga hannun ta yayi ya saki sai yaji hannun ya fa i asake alamun dai kamar rai yayi halin sa, "a'a a'a Deeya kar ki min haka ki tashi Deeya deeya DEEYA..!!!!!!!!! "Tashi yayi tsaye duk yanayin girman jikin ta dan a ala zata iya kaiwa shekara 38 ko 39 amma da haka ya cicci eta ya nufi inda yabaro, Abakin ar bukkar ya kwantar da ita akan wata tabar ma, yana kwantar da ita ya shiga cikin bukkar ba da ewa ya fito da wata jaka sai aramin o da ruwa aciki, gaban ta ya zauna nan ya auko wani ullin magani ya zuba acikin on ya jujjuya sa sannan ya fara goga mata shi ajiki yana murzawa daga yagama da wannan sai ya auko wannan ya saka mata, haka yai tayi mata tsawon lo aci yana gabanta, amma har yanzu bata kawo numfashin ba, har ya fara cire rai da farfa owar ta yabayar ta mutu kawai, sai can yaga hannun ta yayi motsi wani irin farin ciki ne ya kamasa nan ya ara auko wani magani kamar ganye, ya saka mata shi a wuya nan da nan numfashin ta yafara dawowa amma bata bu e ido ba, sauke numfashi ta shiga yi a hankali, Farin ciki ne ya lille esa ya aga hannu sama yafara yiwa Allah godiya sannan ya mayar da duban sa gare ta, a hankali yace "Deeya Deeya! Motsi tafarayi da idanun ta sannan ta shiga bu e su a hankali har ta gama ware su gaba aya akan tsohon dake gaban ta, Murmushi yasakar mata tare da mi a mata hannun takama ya tayar da ita zaune, tare da rungume ta, yace "sorry my dear na tafi na barki abin da kika fi so naje siyo miki, Sakin shi tayi, tana kallon fuskar sa cikin wata irin murya wacce kanajin ta kasan ba cikakken hankali acikin ta fuskar kuma ta ha e ta tamau alamun jin haushin mahaifin nata take, Wani murmushin ya ara yi dan yasan halin ta saikawai ya kamota ya mi ar da ita tsaye tare da jan hannun ta yace "zo muje innu na miki abun da na siyo miki, e kafa a tayi tare da wace hannun ta tana juya masa baya, an murmushi ya ara saki sannan ya juya ya shiga cikin ar bukkar yana shiga ya fito da wata ba ar leda a hannun sa, zaga yawa yayi ta gaban ta,ya tsaya tare da zaro abun cikin ledar ya nuna mata yana sakin murmushi, kar a tayi tana bin ar tsanar da kallo sai kuma can tasaki dariya tana jujjuya ar tsanar, take ta manta da duk wani jin haushin da take ciki, ta shiga tsalle da murna, Shide yana ta kallon ta yana jin da i yau ya faranta mata, ba tace tana so ba dan ko sanin ta batayi ba itadai tana son yara dan ko sandar ice ta samu saitai tayi masa wasa tana kiran ta da arta haka kawai take, shiyasa yau ya fita ya samo mata atuwar ar tsana mai kama da yaran gasken, Guri ta samu a asa tayi zaman dirshen ta ware afafun ta tsayar da ar tsanar ta fara yi mata wasa tana ta a mata baki, ago da ar tsanar tayi tana kallon tsohon tace "bata motsi ai kuma wannan ba ata bace gashi naga basa kama, gaban sa yaji ya fa i yanzu ya zaiyi mata kar ta tuna ta rikice masa ya kasa shawo kanta, da sauri shima ya zauna agaban ta ya tan washe afafun sa ya kar ar tsanar, ya ajiye ta gefe ya kamo hannuwan ta yace "Deeya kiyi ha uri yanzu ki fara zama da wannan zuwa wani lo aci zanje in kawo miki ayar ar babba wacce ta fi wannan girma kuma ta zama taki har abada zaku zauna tare kinji, a masa kai tayi sannan tace "to shi kuma fa gaba ayan su nake son gani ka kawo min su, ko kagaya min ina zan gansu, ina Babuu na ko ya mutu, ara ri eta yayi sosai tare da jawo ta ya rungume ta yana bubbuga bayan ta yace "zasu zo namiki al awari nan bada jimawa ba, Babuun ki zai dawo bai mutu ba yana nan, kai ta shiga girgiza masa tana ture sa ta mi e tsaye ta cire an kwalin jikin ta, nan tafara sanbatu tana maganganu daga arshema ta nemi guduwa daga cikin dajin, yayi saurin ri eta da yar ya iya kamata daman sun saba wasu lu otan da haka yajata ya shigar da ita cikin bukkar yasamu igiyar da yake aure ta idan hakan tafaru dan fisge fisge take tana sunbatu ita sai ta tafi, Yanzu ma da yar ya aure ta, sannan kamar yanda yasaba yafara kwantar mata da hankali yana jawo mata hankali sannan yasamu ta fara sassauta abun nata......, ************************** *MASARAUTA* AFTER 1 WEEK (bayan sati aya) "A angaren Azeema kuma acikin sati ayan nan sun inke da Shettima ya shawo kanta har tafara mantawa da Hamza dan ko kiran ta yayi bata fiya agawa ba sai taga dama, su kam soyayya su kawai suke shiyasa ma ta manta da dawowa wajen Ameesha tana can tana soyayya......, ____A angaren su Sam suma komai yana tafiyar musu daidai sun mi a lamarin su ga Allah sun manta da duk wani abun da yafaru sun, sumayya kuma kwanan ta biyu momma da kanta tace suje gidan su sumayyan tare, tare kuwa suka tafi inda sukaje can gidan sukayi sa'a kuwa baban ta yana nan, da sukaje akayi masa duk bayanin duk wani abun da yafaru tundaga farko har arshe, inda mahaifin ta yake sanar dasu cewar ai tunda ya dawo yaji labarin barin ta gidan yaji haushi sosai dalilin hakan ma ya sake ta yanzu haka tana gidan su, Bayan yagama basu labarin yayi musu godiya, daga nan su momma sukayi musu sallama suka tafi suka bar sumy a gidan, amma awajen Sam da ita kanta Sumayyar ba haka suka so ba saboda sun saba kullum suna kusa da juna amma yanzu zasuyi nesa, badan suna so ba haka suka rabu ko sallamar arzi i babu saboda akwai idon momma da kuma mahaifin ta, dan haka ko ofar gida bata rako saba, Amma ko kwana ba ayi ba ya dawo wajen ta daddare saboda missing in ta da yafara yi tun ba aje ko'ina ba, tun daga nan kuma kullum sai yaje gidan su ahakan ma ha uri kawai suke....., ______*Meer* 'Tun ranar da abun nan ya faru tsakanin Ameesha da Meer, Meer bai sake bari ko hanya ma basa ha awa itama kuma haka ne awajen ta tun abun na damun tama har ta manta saboda bama da wanda zasuyi maganar ga Azeema har yanzu ta i dawowa bare suyi, shiyasa tayi saurin mantawa da abun, duk wani abun sama bata san yanai ba, Abun kuma da ya fi bawa Meer mamaki shine har zuwa yau Abuu bai yi masa maganar ba, baice komai ba duk da yaga ransa ya aci a ranar, amma baiji maganar ba kwata kwata, koda suka ha u ma bai nuna masa da wani abun ba, shiyasa abun yake aure masa kai...., "Yau sati aya da maganar Papa akan cewar za' ora Abuu akan kujerar mulki, To yau sati ya zagayo cikin masarautar cike take da mutane kowa ya hallaci wannan sabon na in da za'ayi sa yau ranar juma'a'tu babbar rana duk wani abu da ake shirya babu inda baikai labari kowa yasan labarin masarautar da kuma abun da yafaru tunda ga farko har arshe har zuwa yau da za a na a sabon sarki kowa kaganni acikin masarautar yana farin ciki sabon na in nan da za'ayi, Tunda safe ake ta kar ar baki gaba aya kowa ga shiga busy, ga dokuna da ake ta shiryawa suma anayi musu ado, ana jere su, bayan sallar juma'a za ayi na in, Duk wannan abun da ake Meer yana akin sa da yaji ma surutun mutane musamman yaran gidan su Amra da wasu ma daga cikin gidan ga Azeema ma ta